Kalli jerin matan da Adam A Zango ya aura da Kuma Wanda yayi soyayya dasu a rayuwarsa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024

Комментарии • 5

  • @SumayyaHaruna-k1u
    @SumayyaHaruna-k1u 15 часов назад

    Gaskiya Shimadai yadauki mace tamkar rigar sakawa Ada Adam A zango Yana burgeni Amma tasanadiyar Aure sakinsa yanzu kwata kwata baya burgeni kasancewar natsani naga mace Ansakota

  • @SaudatBello-o7f
    @SaudatBello-o7f 9 часов назад

    Allah yaxabamai mafi alkhari

  • @KhadijaShaaibu
    @KhadijaShaaibu 6 дней назад

    Kowa baya wuce kaddararsa Allah yabasa tagari mafi alkairi

  • @hassanaabubakryahaya8823
    @hassanaabubakryahaya8823 19 дней назад

    Munafukai idan mata 100 yaaura inaruwanku kowa da kaddararsa arayuwa kujira taku

  • @RabiluZinder-x3m
    @RabiluZinder-x3m 13 дней назад

    kimono