هذا هو الدعاء [بسم الله الرحمن الرحيم يارراق المقلين ياراحم المساكين ياذا القوة المتين ياغياث المستغثين و يا خير الناس إياك نعبد وإياك نستعين اللهم إن كان رزقي في السماء فأنزله و إن كان في الأرض فأخرجه وإن كان بعيدا فاقربه و إن كان قريبا فيسره و إن كان يسيرا فاكثره و إن كان حراما فحلله و إن كان حلالا فبارك فيه برحمتك يا أرحم الراحمين ]
Masha Allahu Allah ya Saka da alkhairi ya Kara Lafiya, Imani da Nisan kwana. Malam. Ataimaka mana sirrin ta kafa Dubunnan naji kana yawan fadar fa'ifarsa, wallahi muna ganin tasirin fa'ifojin da ake bamu. Allah yajikan mahaifa, Allah ya SADA su Da Shuhgaba Sallalahu Alaihu Wasallam
يا رزاق المقلين يا راحم المساكين يا ذا القوة المتين يا غياث المستغيثين ويا خير الناصرين إياك نعبد وإياك نستعين اللهم إن كان رزقي في السماء فأنزله وإن كان في الأرض فأخرجه وإن كان بعيدًا فقربه وإن كان يسيرا فكثره وإن كان حراما فحلله وإن كان حلالا فبارك فيه برحمتك يا أرحم الراحمين
Allah y Kara suttura ya jikan mahaifa to malam daga alhamis xuwa wata alhamis ai shine xe Kama anyi zama takwas Amma naji kace ranar juma'a za'a gama kaga zezama zama Tara kenan(9) to y abun yake kenan
Allah Saka da alkhairi. Dan Allah Mai rubutun a comment ya ringa lura wasu suna copy ne kawai basu bin Mallam. Ni Kuma Ina Jin duk yadda ya Karanta sai na duba Da Wanda aka rubuta. Wajan wain kana baida bakarabao sai be Saka wain kana Kariba bayasarao. Ayi hakuri Dan Allah gyara ne muka Gani. Allah ya gyara mana.
Allāh saka da alkhairi. Amma kamar akwai gyaran yanda malam ya karanta addu'ar da yadda aka rubuta wajen "خيرالنصرين aka rubuta خيرالناس. Ko wannene dai-dai? Allāh kara daukaka dan girman salati. Kuma dan Allāh malam ya sanya ni cikin manyan addu'o'in sa. Nagode
JazakalLahu khairan mallam. Nace kamar in an fara a daren alhamis zagayowan daren alhamis nagaba za a gama tunda kwana takwas za ayi akin. Ko nine ban fahimta ba?
Assalamualaikum warahama malam alahamdullah wlh na yi jiya al' hamis na kwanta nayi mafarkin annabi musa na farka nakoma nayi nana maryam akwai sauran a reply
Sannan nakuma yin mafarki naje karbar kudina gidan aikin danayi kafin wannan basu bani ba a hanyar dawowa Kuma narasa gidan da nake ga hanyar da wasu mutum2da binga ahannun su Allah ya Kara kisan ci da soyayyar annabi Muhammad S A W ngd Ina saudaiya
Aslm, mln abbas wannan turaran Dole se, ansha fashi, a jiki sannan a zauna ayi karatun surar, ni bani dashi anan Baza a Iya yiba Dole semutun ya shafa turaran a jikin sa sannan za ayi aikin?
Masha Allah Allah yakara kusaci da annabi mahanmadu S A W munaziyara shehu ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya baka gidan aljannah
Don Allah inason magana da malam ko number malam
A kira ni 10 na dare zuwa 11
هذا هو الدعاء [بسم الله الرحمن الرحيم يارراق المقلين ياراحم المساكين ياذا القوة المتين ياغياث المستغثين و يا خير الناس إياك نعبد وإياك نستعين اللهم إن كان رزقي في السماء فأنزله و إن كان في الأرض فأخرجه وإن كان بعيدا فاقربه و إن كان قريبا فيسره و إن كان يسيرا فاكثره و إن كان حراما فحلله و إن كان حلالا فبارك فيه برحمتك يا أرحم الراحمين ]
Keep
Muna godiya Allah saka da alkairi
Haqqun
Assalamu alaika malan Barka da warhaka da fatan anwuni lafia gaskia munajin dadi irin ayukkan da akesakemana munagodia Allah yasaka da alkairi
Transliteration
Masha Allahu
Allah ya Saka da alkhairi ya Kara Lafiya, Imani da Nisan kwana.
Malam. Ataimaka mana sirrin ta kafa Dubunnan naji kana yawan fadar fa'ifarsa, wallahi muna ganin tasirin fa'ifojin da ake bamu.
Allah yajikan mahaifa, Allah ya SADA su Da Shuhgaba Sallalahu Alaihu Wasallam
Jazakallahu Khaira shierkh ❤️👌👌👌👌
Allah yabamu iKon aiwatarwa Ameen thuma Ameen Allah yakara kusanci da manzon Allah saw
Allah yasaka d alkhairi Allah y Kara daukaka
Ma Sha Àllah muna gpdiya Allah ya biya da gidan Aljanna.
Alhamdulillah Nima Ina izawaka kafa Daya kullum da dare Masha Allah akwai budi.
Allah ya sa ka da al' khairi kenan a turaren za a tofah Allah ya Kara ryw Mai al' barka
Muna gdy malam Allah yaqara basira ✓✓✓✓✓
Allah yasaka da alkairi muna godiya
Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
Allah yasaka da alkairi malam 💯
Masha Allah Don Allah Arubuta tah Da Hausa Don Wasu Susami saukin karantawa
Sayyadi, Allah Ya Kara kusaci ga Shugaba Alaihissalamu
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan muna godiya alh yakara fahimta kuma ya saka da alheri muna barar adou'a
Muna godiya maulana Allah ya saka muku da alkhairi mai yawa
يا رزاق المقلين يا راحم المساكين يا ذا القوة المتين يا غياث المستغيثين ويا خير الناصرين إياك نعبد وإياك نستعين اللهم إن كان رزقي في السماء فأنزله وإن كان في الأرض فأخرجه وإن كان بعيدًا فقربه وإن كان يسيرا فكثره وإن كان حراما فحلله وإن كان حلالا فبارك فيه برحمتك يا أرحم الراحمين
Afwan malan kaman wannan babu shi cikin addua an da kara rubuta وان كان قريب فيسر ه
Mungo de
Jazakoumoullahou Hairan malam
5:15
Maman Allah ya sakamaka da mafaficin alheri
Ja zakallahu kiran ya saiyidi
muna godiya sosai sayyidi abas kwana biyu uzurorine sukayi ta yawa, amma muna tare da kai Maulana 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🌹💔🙏🙏🙏🙏🙏
جزك الله خيرا يا شيخ بارك الله فيك
Jazaa kallahu khairan❤
Allah yasaka da Akairi
Allah ya saka da alkhairi malam
ماشاءالله تبارك الله جزاك الله خيرا ياشيخ
Translate to hausa
Thanks so much malam may Allah bless you more and more
Allah yabiyaka yasakama
Da alkhairi
Masha Allah Allah yakara ilimi Mai Albarka
Masha Allah! Allah saka da alheri
Alhamdulilahi ya sayyadi❤❤❤
Baarakallah. Fiikum.
Macha Allahu alhamdu lillahi Allah ya saka da alkairi
Masha Allah shehu Muna Godiya
Allah y Kara suttura ya jikan mahaifa to malam daga alhamis xuwa wata alhamis ai shine xe Kama anyi zama takwas Amma naji kace ranar juma'a za'a gama kaga zezama zama Tara kenan(9) to y abun yake kenan
Ranar Alhamis da daddare za a gama🙏
Allah ya saka da alhairi
Allah yasakada alkairi
Bonjour Macha Allah Allah yasaka moko da alheri
Macha allah allhamdou lillah barakallahou fikoum❤
Sayyadi Allah yajikan iyyayanka yagafartamusu
Merci beaucoup maulana
ماشاء الله تبارك الله فيك وجزاك خيرا
Alhamdullah, Allah ya Saka Maka da mafificin alheri ya biya maka buqatun ka. Mun gode sosai 🙏🙏🙏🙏
Alhmdll Allah ya saka
Salam Allah ya saka da alheri
Malan Allah yasaka dahairan
جزاك الله خيرا يا سيدي ❤❤❤❤❤
Salam, Muna Godiya
Malam dan Allah maisonan torarane Allah saka dagidan aljana firdausi
Malam inada kafin kafin, Zan iya anfani dashi
Muna godiya sayidi
Alhamdulillahi aya biya
Allah yasaka
God bless you, may God protect you
Allah (SWT) ya kara lafiya
Allah ya biya
Allah yasa kada alheri bijahi sayyidul ujudi Sallallahu alaihi wasal lam
Allah yasaka ❤❤❤❤
Allah yasaka daalkairi
To yazaayi da turaren Allah yasada alkhairi
Masaallah
Allah ya kara laafia
Amma Nina ganin ranar alhamisnza kare, baran juma'a ba
Allah ya saka da mafificin alkhairi
Mallam. A rubuta mana Karatun ha comment . Jazzakallaha Khairan.
Masha Allah ❤❤❤
Allah ya biya da gidan aljanar fiddau si
Masha,allah
assalamu alekum.mlm.shituraran dole saishi kodukwanda akasamu yanayi
Masha Allah
ALLAH YA BIYA.
Allah Saka da alkhairi. Dan Allah Mai rubutun a comment ya ringa lura wasu suna copy ne kawai basu bin Mallam. Ni Kuma Ina Jin duk yadda ya Karanta sai na duba Da Wanda aka rubuta. Wajan wain kana baida bakarabao sai be Saka wain kana Kariba bayasarao. Ayi hakuri Dan Allah gyara ne muka Gani. Allah ya gyara mana.
Kara Basira Akaramakallah❤❤❤❤
Sayyadi allhamdulilia
ALLAH YA BIYAKA
ya maulaya
ظازاكل الله غير ربي يحفظك يا غالي شيخ
Mall am allah ya karama albarka. A temakamin da addua, an ta hausan Bolo. Pls
Macha Allah.Godia
Allah yafaranta maka
Macha'Allah
Allāh saka da alkhairi. Amma kamar akwai gyaran yanda malam ya karanta addu'ar da yadda aka rubuta wajen "خيرالنصرين aka rubuta خيرالناس.
Ko wannene dai-dai? Allāh kara daukaka dan girman salati. Kuma dan Allāh malam ya sanya ni cikin manyan addu'o'in sa. Nagode
خير الناصرين
Shine daidai
A rubuta mana addu'a a comment
An rubuta
Muna gdy
Asalm don Allah addu ar ce bangata ba
Allah biya
JazakalLahu khairan mallam.
Nace kamar in an fara a daren alhamis zagayowan daren alhamis nagaba za a gama tunda kwana takwas za ayi akin. Ko nine ban fahimta ba?
شكرنالكا
Usman ❤
Assalamualaikum warahama malam alahamdullah wlh na yi jiya al' hamis na kwanta nayi mafarkin annabi musa na farka nakoma nayi nana maryam akwai sauran a reply
Sannan da Rana nayi mafarkin mata biyu suna luwadi na sannan naji kamar sha' wa Amma da na farka ba komai a jikina
Sannan nakuma yin mafarki naje karbar kudina gidan aikin danayi kafin wannan basu bani ba a hanyar dawowa Kuma narasa gidan da nake ga hanyar da wasu mutum2da binga ahannun su Allah ya Kara kisan ci da soyayyar annabi Muhammad S A W ngd Ina saudaiya
Allah ya kara lafiya
Please malam what are we going to do with the perfume you talked about at the end of the video?
Touch it on your body before starting work
Assalamu alaikum muna godiya mallam ni na manta ban shafa perfume din ba before na fara
Cool
Aslm, mln abbas wannan turaran Dole se, ansha fashi, a jiki sannan a zauna ayi karatun surar, ni bani dashi anan Baza a Iya yiba Dole semutun ya shafa turaran a jikin sa sannan za ayi aikin?
Ba dole bane kuma na faɗa a cikin videon
Har kwana n'a karche za à karanta adduar
❤
❤❤
Tom malan turaran shafa shi zakayi idan za kayi aikin kullan a jikin ka? 🙏
Eh mana
Mngode