KUDIRI EPISODE 33, Labarin kudirin Asiya da Mariya.
HTML-код
- Опубликовано: 16 дек 2024
- Ji tayi kamar a tsakiyar tukubar tire take, sai Gini dake keto mata, yawu kuwa ya kafe a cikin bakinta, ta lashe labbanta, tana jin Karin sautin bugun zuciyarta cikin kunnuwanta, Da tanada iko da tayi fukafukai to fire ta saman dakin #kudiri#tsakargida#abokiyarhira#tsakargida#brotherstv#awa24#limamintsakargida#umarmaisanyi#zainabababa#maryamababa#mansuraisa#jamilanagudu#alinuhu#hamisubreaker