Rikici Ya Barke Da Yan Bindiga da Suka Kashe Sarkin Gobir Asiri Yasake Tonuwa Ashe..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 окт 2024

Комментарии • 81

  • @ummaHassan-u8p
    @ummaHassan-u8p 2 месяца назад +18

    Allah dai yatona asirin duk Wanda yake da hannu akisan sarkin gobir Allah yajiqansada rahma

  • @rabiouassoumane-t8n
    @rabiouassoumane-t8n Месяц назад

    Bahaushe bawan Allah . Ka jima kana bada haushi . Yanzukam sai ka ci gaba da hakuri 'yan ta'adda du bautaddaku . Hausa fulani Kenan !

  • @AdamuHassan-se2np
    @AdamuHassan-se2np 2 месяца назад +2

    Wallahi wallahi A matsayina na Dansanda mairitaya Sarginda Yan bindiga sukayiwa wannan danmajalisa karyane wallahi karyane. Allah ya tonamusu asiri ya laa.shesu Amin, Allah ya jikan Mai martaba Amin, Kuma wallahi tallahi Ashirye nake dukkan Wadanda zasu iya bada rayukansu mushiga dajin da azzalumai suke mu sheto Arewanmu, duk abinda kefaruwa wallahi tallahi laifin gomnotine, Allah ya Isa.

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 2 месяца назад +3

    Allah ka hana duk wani azzalumi bacci allah kahanasu ci ko sha Allah ka hanasu lfya da nutsuwa ya rabb ka kawo mana karshen su cikin gaggawa ubangiji ka karbi shahadar wadan da aka kashe kasaka wa iyalansu da musulmi baki daya 😢

    • @Gido24tv
      @Gido24tv  2 месяца назад

      @@bilkisumusa8386 Ameeen Ya Allah

  • @MaryamShafiu
    @MaryamShafiu 2 месяца назад +1

    Allah yajikan sarkin gobir yasamutuwa tazamo hutu agareshi allah yatonawaduk wandayake da han u akisan sarkin gobir din

  • @umarbilyaminumsr3887
    @umarbilyaminumsr3887 Месяц назад

    Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa

  • @mmboymaiwaka
    @mmboymaiwaka 2 месяца назад

    Amen ya Allah

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 2 месяца назад

    Alhamdulillahi, aduo'in sun fara tasiri akan wannan tsinannun

  • @IbrahimAdamu-l8u
    @IbrahimAdamu-l8u 2 месяца назад +3

    Gwamanati na hanu a wannan kissan Sarkin gobir, kuma shugabanni suna da hanu, domin idan har ordinary person yasan ina yan bindigar suke, me zai hana a yi musu dirar mikiya a kama su gaba dayansu?

  • @Hoa-l3k
    @Hoa-l3k 2 месяца назад

    Ya Allah duk Wanda yake da Masaniya ko hannu ko shawara akankisan gillar da akayiwa sarkin gobir katonamusu asiri ka wulakantasu katozartasu kahanasu kwanciyar hankali kahanasu zama da tashi ka aikamusu da ibtila' in dazasu runka kashekansu da kansu,ka aikamusu da iskardazasu shaka duka takashesu dasauran duk Yan ta addan Nigeria Dana duniya bakidaya Allah ya isa🤲hasbiyallahu wa ni'imal wakil Ya rabbi🤲😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @AminaSanusi-md6xl
    @AminaSanusi-md6xl 2 месяца назад

    Allah ya jikan sarki

  • @HussainiYahyaDTF
    @HussainiYahyaDTF 2 месяца назад

    Allah ya gafartamasa, ya ba iyalansa hakuri

  • @AliyuHaruna-q8l
    @AliyuHaruna-q8l 2 месяца назад +4

    Ya hayyu ya qayyum ka Tona musu asiri 🤲

  • @ghalijunaidsalihu4871
    @ghalijunaidsalihu4871 2 месяца назад

    Allah Ya haskaka kabarin mai martaba. Aamin thumma aamin.

  • @ZainabYauYusif-x7t
    @ZainabYauYusif-x7t 2 месяца назад

    Duk me rantsuwa da Allah akan karya Allah baze barshi ba

  • @HussainiRabiu-w5y
    @HussainiRabiu-w5y 2 месяца назад

    gaskiya mungansu aminu boza baida sa hannu acikin wannan lamari na kashe sarkin gobir

  • @AuwalYusuf-s1l
    @AuwalYusuf-s1l 2 месяца назад

    UBANGIJI ALLAH YA BAMU LAFIYA DA ZAMA LAFIYA A CHIKIN NIGERIA DA SAURAN SASSAN DUNIYA SAKO DAGA YUSUF AUWAL RANGANDA DA KE GWADABAWA A JAHAR SOKOTO STATE

  • @Harouichaou
    @Harouichaou 2 месяца назад

    Allah kawalakan tasu tundaga duniya

  • @ibrahimladansuleja
    @ibrahimladansuleja 2 месяца назад

    Aameen thumma aameen.

  • @UmarAminulawal
    @UmarAminulawal 2 месяца назад

    ALLAH YA TARWATSASU

  • @BabaBalabello
    @BabaBalabello 2 месяца назад

    Allah ya isha

  • @PateemaOmar
    @PateemaOmar 2 месяца назад

    Sound ya yi. Yawa ba ajin bayananka

  • @SarkisunusiZaki-i9w
    @SarkisunusiZaki-i9w 2 месяца назад

    Allah ya jiqanshi

  • @HarunaAbubakarYusuf
    @HarunaAbubakarYusuf 2 месяца назад

    Allah Ya Tuna Asirnsu Yayima Musulunci Da Musulmi Maganinsu

  • @ghalijunaidsalihu4871
    @ghalijunaidsalihu4871 2 месяца назад

    Ni kam a fahimtata, na yadda da bayanin Hon Aminu 'dari bisa 'dari!

  • @SanusiAdo-p9o
    @SanusiAdo-p9o 2 месяца назад

    Allah yatona masu asiri

  • @AlhAbdul-eh7bk
    @AlhAbdul-eh7bk 2 месяца назад

    Shegu Makaryatan banza. Ai duk mai yaki da bandits dole zasu yake shi.
    Shi kanshi Marigayi Sarkin Gobir ai saboda yaki basu goyon baya ne yasa suka tsaneshi har suka kamashi suka kashe.

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

    Da biya milion 20 ko 50 da sukwyi wlh dama bindigu suke siya domin kare kansu wanda do kar kasa ta halatta

  • @HamisuUmar-u2s
    @HamisuUmar-u2s Месяц назад

    Ameen

  • @hadizaibrahim571
    @hadizaibrahim571 2 месяца назад +1

    Wannan kawae kagene Dan yanafada dasu shine sukamishi wannan sherrin to Allah yatona asirinsu shikuma sarki Allah yajinkansa tabbas yayi shahada Allah yakarba shadarsa, Allah yakare yan'uwanmu musulmai bakidaya

    • @AbdulrazaqAZacskson-qf4hj
      @AbdulrazaqAZacskson-qf4hj 2 месяца назад

      Ameeeeeeeeeeeeen ya ALLAH

    • @ahmadmuhammad9124
      @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

      Ni gaskiya na kasa yadda cewa yana fada dasu bayan duk wata ana bashi 20m domin yayiwa al’umma ayki to meyasa baytaba yin wani yunkuriba sai dai yace yana kira ga gomnati to shi meyene?

    • @ahmadmuhammad9124
      @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

      Kawai anrena kune wlh anan BIU LGA BORNO STATE da muka tsaya muka fiskanci yan boko haram sai muka fi karfinsu

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

    Wlh game ne babu wani fadan da akeyi dasu kawai tazabi site ne kamar yadda sauran yansiyasa sukeyi shine su sosa muku zukata

  • @BabaBalabello
    @BabaBalabello 2 месяца назад

    Aci gaba da bincike Allah zai tona masu ashiri.insha Allah

  • @ManniruMahanmed
    @ManniruMahanmed 2 месяца назад

    ASALAMA ALEKUM YANUWANA MAZA DAMA DAN ALLAH MITAIMAKI KANMU MIWA ANNABI MAHANMADU RASULILAHI ( A W S ) HIDIMA DAQURICIYARMU DAN ALLAH YANUWANA ALLAH KASA ,MIDACE ALLAH,AMI

  • @AliyuKabiru-v4z
    @AliyuKabiru-v4z 2 месяца назад

    Darlin sabon birni Allah yajikanchi yayi chahada

  • @BubaShettima
    @BubaShettima 2 месяца назад

    😢

  • @SunusiBala-t9m
    @SunusiBala-t9m 2 месяца назад

    Slm

  • @HarunaibarahimHarunaibarahim
    @HarunaibarahimHarunaibarahim 2 месяца назад

    Allah ya gikanshidarahama

  • @BabaganaSheriff-g6m
    @BabaganaSheriff-g6m 2 месяца назад

    Mudai komawanini allah yatonamasa asiri

  • @kabirmohammedahmed5085
    @kabirmohammedahmed5085 2 месяца назад +1

    Qarya ne kawai yan bindiga keyi

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 2 месяца назад

    Allah ya tona musu asiri da duk Wanda ke da hannu ciki

  • @Nurashehu-q8l
    @Nurashehu-q8l 2 месяца назад

    Allah ubangi duk mai hanu akan kisan Allah Katona masa asiri😂

  • @IbrahimAuwal-p8e
    @IbrahimAuwal-p8e 2 месяца назад

    Amin 🙏

  • @MaryamShafiu
    @MaryamShafiu 2 месяца назад

    12:22

  • @Dahiru-be3ex
    @Dahiru-be3ex 2 месяца назад

    raf bashe nefa

  • @MusabAbusafwan
    @MusabAbusafwan 2 месяца назад

    Subhanallahi Allah ya gafartawa sarki muna ta a ziyar rashin gareku yan uwa masu albarka da iyalai na sarkin.

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 2 месяца назад +2

    Duck sunada labbobinsu Allah adaiyi binchike za,aganai gaskiyar maganar

  • @AbdulrazaqAZacskson-qf4hj
    @AbdulrazaqAZacskson-qf4hj 2 месяца назад

    'Yan ta'adan da za su kar'bi MILIYAN BIYAR (5,000000) kachal, domin kashe mai martaba kamar Sarkin gobrir (Alh Isa Bawa) WALLAHI, ba na tunanin za su iya kashe shi bayan anyi al'kawarin za abasu MILIYAN SATTIN (60, 000000) ya kamata al-umma su yi hakuri da wannan jarabawa da ALLAH ya jarabce mu dashi,. da fadin kalmar INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNN. inba haka ba, 'yan ta'adan nan za haddasa husuma astakanin al-umma. ALLAH YA GAFARTAMA SARKI

  • @hafizusaadutsiga972
    @hafizusaadutsiga972 2 месяца назад

    Allah SWT ya tona asirin duk wani mai hannu akan aikin masu kidnapping a arewacin najeriya

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

    Idan yana fada dasu to wane yunkuri yataba yi wanda zai tabba tarda cewa yana yaki dasu dan muyanzu maganan yansiyasa yadena zama akanmu

  • @AliyuyusufTolba-jw5ky
    @AliyuyusufTolba-jw5ky 2 месяца назад

    Allah.ma sani:'allah NA magaman bawa mu defatan Allah ya tsare mu

  • @alinuhu9727
    @alinuhu9727 2 месяца назад

    Gaskiyane aminu goza yafada

  • @Mrdansudan
    @Mrdansudan 2 месяца назад

    In banda fulani wawaye su ƴan taadan masu san kudi ya zasu karbi miliyan 5 su bar miliyan 100 Hausawa sun ce in mai magana wawa ne mai sauraro ba wawa bane

  • @SadeejSulaiman
    @SadeejSulaiman 2 месяца назад

    Allah ya sauwaqe

  • @AbubakerIdris-l4s
    @AbubakerIdris-l4s 2 месяца назад

    giremawa tv

  • @BabaganaSheriff-g6m
    @BabaganaSheriff-g6m 2 месяца назад

    Shinwai waniirin rainin hankalini haka

  • @IbrahimMohammed-f9g
    @IbrahimMohammed-f9g 2 месяца назад

    😂😂😂

  • @SulaimanAbdullahi-e1o
    @SulaimanAbdullahi-e1o 2 месяца назад

    Allah yasa da gaskene bahanun chi

  • @MUSTAPHASANI-y1c
    @MUSTAPHASANI-y1c 2 месяца назад

    India hausa film India

  • @ManniruMahanmed
    @ManniruMahanmed 2 месяца назад

    Allah jikansa allah sayahuta

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 2 месяца назад

    Su sa daukar da rayukansu su dauki maka mi kamar yadda yan BIU LGA sukayi dan wlh gomnati sai tayi wasu tsare tsare kafin ay watar da ko wane irin yunkuri

  • @zeeandahmadwaitkaninfariya5834
    @zeeandahmadwaitkaninfariya5834 Месяц назад

    Do you have 52u account

  • @BalaAbdu-e4t
    @BalaAbdu-e4t 2 месяца назад

    Qaryane

  • @emperor6151
    @emperor6151 2 месяца назад

    Oya now.
    Ai maganar ma maganar banza Ce.
    Kuma arewa Tukun safe indai kunsa addini agaba

  • @IbrahimSuleman-rx9pn
    @IbrahimSuleman-rx9pn 2 месяца назад

    Su nasu suhada fada ne kawai

  • @DahirusaniMangal
    @DahirusaniMangal 2 месяца назад

    airikicima.baimafarkewaba.dan.mecin.uwarku.

  • @SabiuNiger-b6i
    @SabiuNiger-b6i 2 месяца назад

    😭🇳🇫🤲

  • @AbdusalamiSuleiman
    @AbdusalamiSuleiman Месяц назад

    Yawa

  • @rabiouassoumane-t8n
    @rabiouassoumane-t8n Месяц назад

    Bahaushe bawan Allah . Ka jima kana bada haushi . Yanzukam sai ka ci gaba da hakuri 'yan ta'adda du bautaddaku . Hausa fulani Kenan !

  • @Jzjsnsjjdndn
    @Jzjsnsjjdndn 2 месяца назад

    😢😢😢😢