Munafukan Allah yan siyasa abun bah zaku iyayi bah yan iska barayi karnan turawa Allah ya kare kasarmu Niger Allah ya kare chugaban kasarmu général tciani da sojojin mu ameen vevi cnps vevi A E S sahel long vie bama bukatar koh yan siyasa saï sojojin insha Allah Allah ❤❤❤
Munafikin banza bayan kunce batata iya sati daya ba amma allah ya kare mu sai yanzu kuka gane cewa zata iya tsayawa da kafar ta allah yafi ku kuma incha allahu sai kunji kunya Niger 🇳🇪 sai taci gaba Kuna kallo ba yanda zakuyi
Allah sarki !bana ba wannan,kirkin shaggou ko '??😂😂😂kun Shamu mun warke kasum isa, Yanzu ne ka gagné sojojin qasa na iya kareta ko?? To ku koma gefe kukalli yan da akeyi Allah ya baku dama talakkawa sun so ku sabo da ALLAH sunbiku saboda kudin ku sun biku saboda yankinku Amma duk Kun tci amana su. Da wannan dandin bakin da le ba talaka dariya dama ka buda baki kayi ikrari kanemi afuwa kan zaluncin da en siyasa kukayimana. Wai kowa yatallata Kayan shi !!! To mun sayi Kayan da soji ketalla mun debema Kayan tallar ku albarka
Kasoum mouctar kana daka cikin gomnatin ku .masu goyan bayan kawo sojojin kasar frança. Wanda kace ma talakawan wadan ba sasan sojoji kasar frança sune yan taàda
Wawa ni duka kalaman wanga mutum bansanba inda ya doso soki burutsu ne kawai yake ku kalli idonsa mana akwai alama ta rashin gaskiya ga idon sakarennan
Kassoum na nuna tuba ga ikon soja da suka taru suka munafurka a kasashen ketare. Da me dokan makami da me zuwa wajen kasa ya na bada sirin kasar sa domin kau da mulkin da bey amince da shi ba dukan su mayaudaran kasa ne. Kuma kash sey yanzu ka fahimta da abin da talaka ya gane tun tuni a masayin ka na dan siyasa wakilin al-umma... Allah shi karbi tubanka idan ba tare da boyayen manufa yace. Kuma Allah ya hanaka nasara idan ka nuna tuba ne domin yaudara
Munafikin banza babi abinda zaka fadi mu yarda dakai domin tin lokacin dakayi gomna a maradi ka kwacewa tallakawa filaye muka gane kai meson aljihunsa ne ba meson Niger ba
Sai yanzou kagane haka,munafin allah allah yachiryemu
Allah ya rabamu da ku yn siyasa marasa kisin Nijar marasa tosayin talakawa
Ameen ya Rabi
Munafukan Allah yan siyasa abun bah zaku iyayi bah yan iska barayi karnan turawa Allah ya kare kasarmu Niger Allah ya kare chugaban kasarmu général tciani da sojojin mu ameen vevi cnps vevi A E S sahel long vie bama bukatar koh yan siyasa saï sojojin insha Allah Allah ❤❤❤
Mu yan région de maradi bazamu kara yerda da Kai ba walahi saboda kai munafuki ne kassoum baka kallon mafitar talakawa ka maida siyasa business
❤❤❤CNSP ikon Allah AES ka Fin Allah 🇳🇪🇲🇱🇧🇫💯💯💯💯💯💯💯💯
Allah kara daukaka yabamu lafiya dazaman lafiya Mai dorewa ameen ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲
Kare wawa
@@LaminouLamine-c1p
Ban GA neba?
Wannan bawan allah ba karamin munafuki bane wallahy allah
miyayi na munafirci anan
Dan Allah malam kasum ayi hakuri azauna Lafia da al ummar kasa wlh kar turawa su hadamu fada da juna
Karya foure take Bata Dia. Munafuki yanzu ka lura da wanan. Allah Kassa mu gama da duniya lafia. Munga karchan munafoukai.
Cet homme n'a aucun pitié pour le Niger,cet homme me déçoit,il n'a aucune compation pour le Niger
D'an koutouma oubas Allah né yatonamoukous asirie.kouma Allah wadaran kous.allah ya tsh'inémoukous albarka azalloumais
Dan haka banma son syasa saboda kun mungani babu abunda kuka bartaka saboda haka banmason syasa saboda haka banma sonku yan syasa barai ne kawai
nous n'avons pas besoin de politique nous voullons pas.
Maras kunya da tsoron Allah kawai
Wallahi kuwa 😂😂😂
Alla yasamoudace douniya da lahira Amin yaganar d'amou
Kasim kai wallahi ba nagari bane kai kud maganar da kake wallahi karyane kuma karyane Allah ya isa maciya amanar kasa
Yayi roufda tchiki da hilayee a maradi yatchi kudin hilayee parcelle na maradi a touhoumechi dan allah
Bama son democratiya
Muna fikin Allah
Allah tai maki oga 🎉🎉 amma wlh se Tiani
allah sa moudace
Ya Allah ya wadanku yen Taraiya ya Allah tarwasaku yasinemuku albarka daku da ahalinku alhurmar chugaba s a w
Allah ka karemu da sharrinku yan siyasa
Allah kachiga tsakaninmu da munafuki😅
Amin yarabbi yaqarim yassamugama lafiya Amin yarabbi 🤲
Amin
Allah ya tarwatsa ka munafuki banza
Kai jahili ne
Dan ouwana afiuwan kayichi addua manzon alla sallallahu alihisalam yace idan bakinka bazachi fadi alheri ba kayichirou yayana inarokonka gafara idannayimaka badaidaiba
daga baya kenan
Munafikin banza bayan kunce batata iya sati daya ba amma allah ya kare mu sai yanzu kuka gane cewa zata iya tsayawa da kafar ta allah yafi ku kuma incha allahu sai kunji kunya Niger 🇳🇪 sai taci gaba Kuna kallo ba yanda zakuyi
Gaskiyane yayana alla yasamoudace douniya da lahira Amin yaganar d'amou
Bama sanku yn siyasa barayi
Ku bisa wane tubali kuka azamu!! wallah mun yadda encin tir da enci Irin na nageria
Allah ya kara chirya damu
Macha Allah barakallahu Allah ya kara taimakon musulmi da musulumci ya kiyayemuna kasarmu daga makiya Amen ya hayyu ya kayyum 🤲
Dan boura oubà youya makaranta kare
Karya yake mayau dari kasum muktar maci amana kasane
Macha alla hakan akeso idankagano gaskiyane kadawo kasoum moukoutar mounaimaka fatan alheri yakai babanmou
Tabarya mai baki biyu. Kar muke ganinka!
Kasoum mu yan maradi Muna jinka ka fa ka talawta jahar mu ta hanyar saida filaye ba bisa kaida ba
Mayaudara bamou bakou
Daga Baya kenan
Allah sarki !bana ba wannan,kirkin shaggou ko '??😂😂😂kun Shamu mun warke kasum isa,
Yanzu ne ka gagné sojojin qasa na iya kareta ko?? To ku koma gefe kukalli yan da akeyi Allah ya baku dama talakkawa sun so ku sabo da ALLAH sunbiku saboda kudin ku sun biku saboda yankinku Amma duk Kun tci amana su.
Da wannan dandin bakin da le ba talaka dariya dama ka buda baki kayi ikrari kanemi afuwa kan zaluncin da en siyasa kukayimana.
Wai kowa yatallata Kayan shi !!! To mun sayi Kayan da soji ketalla mun debema Kayan tallar ku albarka
❤❤
Hum toi la kazama tarbarya mais baki biyou tu na mm pas honte toi kassoum
Sucari kayi farin Banza
😂😂😂dawdu bata yiba
ماشاء ألله
An wahala ko 😂😂😂 sai chani🎉🎉🎉❤❤❤
Kasoum mouctar kana daka cikin gomnatin ku .masu goyan bayan kawo sojojin kasar frança. Wanda kace ma talakawan wadan ba sasan sojoji kasar frança sune yan taàda
gaskiya karyaba
Wawa ni duka kalaman wanga mutum bansanba inda ya doso soki burutsu ne kawai yake ku kalli idonsa mana akwai alama ta rashin gaskiya ga idon sakarennan
DCL Hausa ina muku fatan alkairi
Kassoum na nuna tuba ga ikon soja da suka taru suka munafurka a kasashen ketare. Da me dokan makami da me zuwa wajen kasa ya na bada sirin kasar sa domin kau da mulkin da bey amince da shi ba dukan su mayaudaran kasa ne. Kuma kash sey yanzu ka fahimta da abin da talaka ya gane tun tuni a masayin ka na dan siyasa wakilin al-umma... Allah shi karbi tubanka idan ba tare da boyayen manufa yace. Kuma Allah ya hanaka nasara idan ka nuna tuba ne domin yaudara
Amine
Zakaci gindin uwarka dan shegiya Wawa sakarai
Boutoulici da souhagaba bazoum
Nigakiya mutunenga kasumu moctar maganganunganachi kamar marichigaskiya
Kaî wanan barawone mounahikine karan tourawa France
Karya kake munafiki mu talakawa mumukace bama son démocratie chani yayi ta mulki har ya mutu in allah yaso
Kassoum moctar vaut mieux revenir au pays puisqu'il y aura pas d interventions militaires ni de bon ardemment de la part du votre CEDEAO
mudai bazamu sake yarda dakuba
Wawaye
Ba wani munafuci yan kasa ne suka ce thiani yaci gaba da mulki kaji saidai in kaine munafukin ato
❤ ma sha Allah tubarikalla
Shure'shure baya hana mutuwa kasum mun sanku Allah ya nuna muna ku a fili😏😏😏
ءامين يارب العالمين
Masha Allah
Kamar mutunen kirki😮😮😮😮
Dan dawdu kawai
Shegiya huya 😂😂😂
😂😂😂😂❤
الله اکبر الله اکبر الله اکبر
Dafatan kaima ka maida wandan kasata yayana mocta un BDZ maradi na alfahari dakai
Chegouna mounafikai yanzou kouka gané gaskia Allah ya kara kona asirinku hum😂
Macha allah 💓❤️❤️❤️❤️
kasim muktar kayi kokari
🇳🇪🇳🇪💪🇳🇪💪🇳🇪💪💯💯💯💯💯💯💯
Macha Allah gaskiya kayi magana ta ilimi da tauhidi
karya yake 😂😂😂
Machallah
Ba a son kassa da gudu. Dawo cikin kassa Malam.
Allah ya sa kama da Alhiri kassoum
😛
🎉🎉🎉
Kasim kayi kokari ga😂skiya daya ce
Chekara nawa kukayi talakawa n'a zaben ku da kuwakilce su amma da kuje sama kum mance da su
Munafikin banza babi abinda zaka fadi mu yarda dakai domin tin lokacin dakayi gomna a maradi ka kwacewa tallakawa filaye muka gane kai meson aljihunsa ne ba meson Niger ba
Munafikin allah
🙂🙂🙂🙂👍👍👍👍
❤❤❤❤
IKKS q😊
😂😂😂 9:37
Masha Allah Allah yaqara basira
💪🇳🇪🥰🥰🥰🤣🤣🤣🤣🤣
CNSP
Ameen🇳🇪🤲🇳🇪🤲🇳🇪🤲❤️💕❤️💕❤️👍👍👍5o🇳🇪🙏🙏🤲🤲❤️❤️👍👍🙏🙏
ربي يحفظه بلاد
😮😮😮😮😅😅😅😅
Kaji maganar banza muna fuki
C’est monsieur dormait quand la honte a été partagé. Il n’a aucune dignité walay. De la façon dont Bazoum l’a considéré…
Munafiki na bugawa ga jarida.
Tu a menti Mr où sont les italiens et allemand
N importe quoi ces genres des personnes
😂😂😂
Un faux type
Munafikin Banza kadawo gida idan dagaske kake
Muggun munafiki ne wan nan mutume
Munafiki Allah ya ISA sakaninmu daku duk kune kunka kache nijer masiyaci munafuki
Wlh duk inda ake neman maci amana wlh wannan bawan allahn yaka tsohon gwamnan mune na maradi tsa kanin mudakai Allah ya isa
Ko mi yaci naka kake mai Allah ya ISA
Da alama kai muna fukine@@MamanNouraIbrahim-c5s
La honte ! La félonie ! Mensonges !
Tu ne vois pas on dirait qu'il a sommeille il ne même pas soulever sa petite tête des hypocrite
Masha Allah
❤❤❤❤❤