Gaskiya bai dace kiyi musu mummunar Addu'a ba koma miye in sha Allah muna rokon Allah ya kai mishi ladanshi Allah ya daidaita tsakanin iyalan na malam da dalibanshi ya mishi rahama
سبحان الله ياعيوشة اخطأت ،لوصبرتم والله لكان خيرا لكم ،ليس لاسرتك حق إن تتدخلي في إدارة دار الحديث السلفية. اتقوا الله يا مدراء دار الحديث السلفية ما ينبغي ان تتحاوروا مع عبدالرحمن بن الباني علي اذاعتة الباني
Amen Allah ubangiji yakawo muku mafita bijahi muhammadu rasulillahi saw
Gaskiya bai dace kiyi musu mummunar Addu'a ba koma miye in sha Allah muna rokon Allah ya kai mishi ladanshi Allah ya daidaita tsakanin iyalan na malam da dalibanshi ya mishi rahama
Allah ya shirya, kunci amanar mal albani
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah yakawo maslaha kai kuma abdurrahman Allah yashiryeka lallai kayi kuskure kazo kabawa mahaifiyarka hakuri
Which of the video are we listening?
How can we listening two videos at a time?
Wannan jakanta ne wallahi duk wanda ya yarda da wannan shirmen wai suna son aringa fada musu shige da ficen kudin😢wallahi wannan shirme ne
Kiji soron Allah
Please Aisha indae kika kawomin caset na mlm bayanin kashe kudi a makaranta da samunsani ismail Ahmad Ismail naimiki alkawarin 10k
Kudi dai kudi Allah ya wadaran wannan halin naku
Yafiku gaskiya ayanayin salon maganarku
Kunci amanar malam
Wai baza ku iya barin abin da ALLAH ya boye ba a boye?
Makaranta wakaficefa kubasai anfadamukuba
سبحان الله ياعيوشة اخطأت ،لوصبرتم والله لكان خيرا لكم ،ليس لاسرتك حق إن تتدخلي في إدارة دار الحديث السلفية.
اتقوا الله يا مدراء دار الحديث السلفية ما ينبغي ان تتحاوروا مع عبدالرحمن بن الباني علي اذاعتة الباني