IZALA ta fada Tarkon Abulfathi Sani Attijany. part 1

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 дек 2024
  • Wannan amsar tambayoyi ne kai tsaye da Abulfathi Sani Attijany yayi a page din Sarki Zaki.

Комментарии • 58

  • @iddizango8815
    @iddizango8815 2 года назад

    This Malam is very very brilliant waw💓💓💓💓💓💓💓

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад +1

    मशा अल्लाह, मै अल्लाह बलेस ओल ओफ यू
    ( May Allah bless all of you, Masha Allah)

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 года назад +1

    Masha allah yasaka da alhairi sayyadi abulfathi allah saka da alhairi dodon wahabiyya izala

  • @aliyuadamu8927
    @aliyuadamu8927 3 года назад

    Gaskiya malam muna godiya wallahi sosai Allah ubangiji yakarawa rayuwa blessing 🙏🙏

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад +1

    मसा अल्लाह, मै अललाह बलेस ओल ओफ यु (May Allah bless all of you)

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 года назад

    Ashe agurin manku izala tayi karatu Allah yakiyaye me Dan izala zasu Karanta koma Allah ne shi ne. Karatun kokuma bidian meye abin koyo mudariy a kuke hamu an Riga an Tika keyanku dakasa sai dai kumutu wannan kariya dakeyi ha zai amfaneku dakomai ba don izala ba komawa dabaya kazamai yan bautan shehu

  • @a.k.arafiwufromghana2358
    @a.k.arafiwufromghana2358 3 года назад +2

    Masha Allah may Allah bless all of you and increase your all more knowledge am from Bawku ghana

  • @hassanameenhusnah4009
    @hassanameenhusnah4009 3 года назад +1

    Allah ya saka da alkairi saiyadi

  • @yahyadahiru3354
    @yahyadahiru3354 3 года назад +2

    Masha Allah Allah ya bada sa,a

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 3 года назад

    Shekh abulfathi sani attijani ALLAH YASAKA DA ALHERI

  • @AbdullahiMuhammad-dk7xh
    @AbdullahiMuhammad-dk7xh 5 месяцев назад

    اللهم يزدك علم لدنى ابو الفتح الثانى التجانى

  • @faroukahmat7156
    @faroukahmat7156 3 года назад

    مش الله allayasaka da alkerie

  • @saudiarabic3006
    @saudiarabic3006 3 года назад

    Masha Allah saki Zaki

  • @siradjisitartv333
    @siradjisitartv333 3 года назад +1

    Gasikiya ne Macha allah

  • @umarzainab578
    @umarzainab578 3 года назад +3

    Allah ya tayama dodon an izala

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 года назад

    Shi Abduljabbar din yace dirikan bidiane kazamai son Annabi sAw Abakine aboye shehu Fadan kadaita Allah afilli Aboye kowa Allah ne

  • @salisuyunusa2243
    @salisuyunusa2243 3 года назад

    Allah yasaka yashehu

  • @Mohammad-cg4yo
    @Mohammad-cg4yo 3 года назад

    مش االله

  • @mahamadsare6309
    @mahamadsare6309 3 года назад +1

    قال تعالي واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا

  • @ibrahimnaawa9349
    @ibrahimnaawa9349 3 года назад +2

    Macha Allah

  • @nafisamuhammad7142
    @nafisamuhammad7142 3 года назад

    Ina Alfahari daku, sheikh Abulfathi

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 3 года назад

    Sheikh abulfatahi kana kokari Allah ya taimakeka

  • @زينبمحمد-ح7و3ذ
    @زينبمحمد-ح7و3ذ 3 года назад

    👍

  • @adamibrhm9316
    @adamibrhm9316 3 года назад +1

    مساء الله

    • @mahamadsare6309
      @mahamadsare6309 3 года назад

      مساء النور اعتقد نحن أصبحنا فتنة الاسلام جاء لإسعاد البشرية فهذه الخلافات لاتفيد الاسلام بشي

  • @nafisamuhammad7142
    @nafisamuhammad7142 3 года назад +1

    Sheikh Abulfathi, gsky ka hadu

  • @aissabombino6053
    @aissabombino6053 3 года назад

    Allh yakareku

  • @souleybiniya5715
    @souleybiniya5715 3 года назад +1

    OK , kuce kunfi annabi sanin yadda za a yi may salati

  • @PROFMAQARITV-n5g
    @PROFMAQARITV-n5g 3 года назад

    Abul fathi ka gagari iyayen izala ma balle wadannan yaran

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 3 года назад +1

    Dan allah akawo min mutam daya dayafita daka izala yashiga darika ee

    • @aboumaharadjimammaneabouma5249
      @aboumaharadjimammaneabouma5249 3 года назад +1

      Babu

    • @NASIHAR_MUSULMI_TV
      @NASIHAR_MUSULMI_TV 3 года назад +1

      aa akwai 1:shaik malan Adam izala minna 2: shaik malan sidi attahir sokoto gawasu man kaje kabincika Malan Mai Rubutu

    • @PROFMAQARITV-n5g
      @PROFMAQARITV-n5g 3 года назад +1

      Masha Allah mutum 1 ka nema amma gashi @sadiq kasim ya kawo ma har guda 2 kunji kunya wlh dama in banda qarya ba abinda kuka iya

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 3 года назад

    Masha allah

  • @kamalismail6664
    @kamalismail6664 3 года назад +2

    Akwai sankae kafifitah salatuul fati akan salatul annabi

  • @sainafada4471
    @sainafada4471 3 года назад

    SAINA FADA..

  • @YusufYusuf-tq8bz
    @YusufYusuf-tq8bz 3 года назад

    Fatan Alkairi

  • @ahmedabdulrahim670
    @ahmedabdulrahim670 3 года назад

    Zukanchi kega

  • @suleimansadiq7953
    @suleimansadiq7953 3 года назад +1

    Wlh Allah bakada adini gsky bakasan abunda ka keyi ba

  • @RachidRachid-wj4tg
    @RachidRachid-wj4tg 3 года назад

    كوي مكن كو ادلث مالم من مو

  • @moussaaboubakar313
    @moussaaboubakar313 3 года назад

    Son kai bayayi saigaskiya

  • @muhammadhassan6028
    @muhammadhassan6028 3 года назад +1

    To dan wiwi kafara kenan
    Yau wacce kasha.
    Ilimi ba hayaniya da rashin kunya bane. Ka tattauna da malamai ba ihu ba

    • @AbdullahiMuhammad-dk7xh
      @AbdullahiMuhammad-dk7xh 5 месяцев назад

      اتقواالله واتبعو االحق ،izala kuyi hakuri😊

  • @balamuhammadkabir1246
    @balamuhammadkabir1246 3 года назад +2

    Amma fa Abulfathi ya kamata kayi nazari kan Da'war ka.
    - Sahabban Annabi SAW sun fi ka fahimtar Annabi. Me yasa bai kasance su suka fara addu'an jam'i ba bayan Sallah?
    - Salatin Annabi kuma; 'SAYYID-NĀ' da kuke cewa cikin Salatin Annabi, Sahabbai (wato salafus-salih) basuyi ba. Wannan tamkar tuhuman Annabi ne da Sahabban sa.
    - Sannan kuma kwatanta Salatin Annabi da ruwa da kuma kwatanta Salatil Fatihi da turare babban kuskure ne. Allah kyauta.
    - 'Dingile wando karantarwa ce ta Annabi SAW. Idan baka san Hadithan dingile wando ba zan baka address.

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 года назад

    Ammawani Kato yazo dasatilfiti yace an Masa wahayi kazamai wawaye na shehu arabawan bidia😄😃😅

  • @ahmedabdulrahim670
    @ahmedabdulrahim670 3 года назад +1

    Mangodae ma Allah dayasa izala wahabiyawa suke jagora kaba da madina ,da tijaniyane ko shia ne da ambawta ma gumakai

    • @nigerabdulla2903
      @nigerabdulla2903 3 года назад

      aslm alaikum dan uwa dan Allah kayi hakuri
      tambayata shine akwai wani malami na tijjaniya ? ko wani littahi nasu wanda yacce abautawa gwunki ?
      amman dan Allah kayi hakuri , kamin adalci kuma kama kanka adalci akwai ?
      ko babu ?

    • @nigerabdulla2903
      @nigerabdulla2903 3 года назад

      sarki zaki Allah ya biyaka ina bibiyarku inajin abubuwa dasuke faruwa Allah ya karama malan lafiya

  • @ahmedabdulrahim670
    @ahmedabdulrahim670 3 года назад

    Bahaka Assadu sunna yake bada karatunsaba

  • @awwalgambo8862
    @awwalgambo8862 3 года назад

    Hhhhh shege abkna

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 3 года назад

    Kai dai munafukin Allah ne sonxuciya hmm

  • @ناصرديوانبنفافكريمٱلله

    ƊARIƘAR TIJJANIYY DA FAIRAR MAULANAH SHEHU IBRAHIM INYASSSSSSSSSSSSSSSSSSSSSSS TANA ALFAHARI DAKU

  • @mahamadsare6309
    @mahamadsare6309 3 года назад +1

    قال تعالي واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا

  • @kamalumar8132
    @kamalumar8132 3 года назад

    Masha Allah

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 4 месяца назад

    Masha Allah