Wallahi Dije dan bakin cikine kawai zaice sliming baimiki kyau ba,saidai don Allah kirika yin wuyan riga dai-dai ke, kuma kirika saka bz.❤thank u❤❤❤❤❤,I am ur good fan
I've been following this particular program for the three years, I've been anticipating to see two of my favorites Actresses RAMAMA SADAU & NAFEESAT ABDULLAHI. When are we seeing them???
Ya' Hadiza kema dai kina da saukanar tambayar, wannan KB din amsoshin shi taimin kama da ta Adam A. Zango wannan kuka Yi hira a baya, duk suna dariya suna fadan gaskiya akan mutumin da suka zaba.😀😀 Ki huta gajiya my young one, Allah Ya tsare.🤚
@hadizagabonofficial I will like to contribute as someone from outside. You're doing a great job. Keep it up n also aside this, I think you should start a podcast. Thanks
Apple has done it again Iphone 16 pro max will be out by next week This time when you play music the artist will come out of the phone and perform What a time to be alive
Lallai na yarda kannywood ba tarbiyya. Gaba daya kun watsar da tsoffin shuwaganninku wanda sukayi gwagwarmayan kafa industry gaba daya, kuna dauko yan bana bakwai wanda ba wani abu dazasu kareku dashi. Ache har yanzu kin gagara kawo irinsu Ibrahim Mandawari, Hamisu Iyan Tama, Bala Anas Babinlata. Wannan sune ya kamata ki fara dasu kafin wadannan
Mu Yawaita Salati GA ANNABI
ﷴ رٓسُـولُﷲﷺ
MAA SHA ALLAH (S.A.W)❤❤❤❤❤
Sallallahu alehim wassallim
S a w
اللهم صل وسلم على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه آجمعين
KB you are too nice gaskia. Naji dadin shawarar da ka ba matasa yan'uwan mu. Allah ya kara basira....... KB
Wow gaskiya Kb international you are nice and truly person keep it up aunty Hadiza well done
Wallahi Dije dan bakin cikine kawai zaice sliming baimiki kyau ba,saidai don Allah kirika yin wuyan riga dai-dai ke, kuma kirika saka bz.❤thank u❤❤❤❤❤,I am ur good fan
😂 OK zan fada wa mai dinkina
😂
I really enjoyed this interview KB really made my day, may God help him financially
MashaAllah
Wow amazing ya iya bada answer and he is straight forward kuma ya fada ma mata masu saka tight dress gsky nice interview 👍👏
Beautiful and perfect.
Honestly.
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress❤
Gaskiya ne Yayi Macha Allah Alhmdoulillah ❤❤😊
I've been following this particular program for the three years, I've been anticipating to see two of my favorites Actresses RAMAMA SADAU & NAFEESAT ABDULLAHI. When are we seeing them???
gaskiya hadiza Gabon kiné rame soai
Ya' Hadiza kema dai kina da saukanar tambayar, wannan KB din amsoshin shi taimin kama da ta Adam A. Zango wannan kuka Yi hira a baya, duk suna dariya suna fadan gaskiya akan mutumin da suka zaba.😀😀 Ki huta gajiya my young one, Allah Ya tsare.🤚
Gaskiya naji dadin hiran ki da KB International domin ni fan din shi ne sosai.
Its been long banji mutum yana fadan gaskiya akan wani mutum ba.... Pure Honesty.
Kuma gaskiya Aunty Hadiza idan kinji labari wlh wlh sai kinyi hawaye dake da masu kallo
3buser 4u Kb gsky kaburgeni Sosai.. i really enjoyed wlhy
Garzali miko again dan Allah dan annabi saw❤❤❤❤❤❤one love Sista
Interesting one keep it up hadiza
mashaAllah, very nice interview❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
HB record
Vraiment kb it IS a very international !!
Hlo,you need to invite someone out of the industry and discuss their own view about the kannywood industry
Noted
@hadizagabonofficial I will like to contribute as someone from outside. You're doing a great job. Keep it up n also aside this, I think you should start a podcast. Thanks
Hello Hadeeza.
I want to sit on that chair too
@@hadizagabonofficialHello role model I really wanted to meet you insha Allah
@@hadizagabonofficialHello role model I really wanted to meet you insha Allah
Alhamdulilla finish watching Allah yakaimu next week ❤❤
Hadiza sent me ali nuhu
Masha allah ❤❤❤❤
Masha Allah 🎉❤
Masha allha kb banban soyeya
Gdy danki daga Libya hadiza❤
Antiii hadiza don Allah idan kin shigo Egypt inason kiyimin interview pls inada abubuwa masu mahimmanci don Allah pls 🙏🙏
Kb is brilliant Allah y taimaka
Anty hadiza kinema nama hamisu breaker
Zahra aliyu akaumana Zahra aliyu❤❤
Masha'Allah Auntie hadiza
Useni waddi ne amin ummi rahab be gorko mako
Hajjaya Hadiza Gabon Muna bukatar agaiyace Hajja Nafisa
Macha allah Ngd 💔💔💔💔
Allah sarki kebi natau sayama allah ya baka mache tagari
HAJIA HADIZA HARYANZU INA JIRAFA GWANINA SHINE SADI SIDI SHAROFAI NGD ALLAH YA QARA MIKI LFY DA NISAN KWANA THANKS
Kikawomuna namu hamisu breake Hadiza ❤❤
Masha allah kb 🙏🙏
Ni Kam Yagidan Sarki Ali Nuhu Nan Yake ne Ya Allah Na❤❤❤
❤❤❤
Apple has done it again
Iphone 16 pro max will be out by next week
This time when you play music the artist will come out of the phone and perform
What a time to be alive
Lallai na yarda kannywood ba tarbiyya. Gaba daya kun watsar da tsoffin shuwaganninku wanda sukayi gwagwarmayan kafa industry gaba daya, kuna dauko yan bana bakwai wanda ba wani abu dazasu kareku dashi. Ache har yanzu kin gagara kawo irinsu Ibrahim Mandawari, Hamisu Iyan Tama, Bala Anas Babinlata. Wannan sune ya kamata ki fara dasu kafin wadannan
Rashin tarbiya kuma dai, dan Allah murika sanin abunda zamu fada mana. And am sorry🙏 pls
We're waiting Salim Smart
On n'a la encore pas de travail 😂😂😂bp de benediction sœur Hadiza ❤
Ameen 🤩
Hadiza gabon Pls anya kema kina wanka sau uku 3 a rana fadi gaskiya
International kb, ❤❤❤
Nagode hadiza gabon
nece to meet you 💚❤️💝 kb gabon🎉🎉
Salut hadiza .
Merci beaucoup pour cette émission j aime vraiment. S il t plaît il faut encore invité Adam A Zango.
In shaa Allah merci
Auta mg boy 🎉❤
Gaskiya nasha dariya
🤣🤣🤣🤣🤣
Kb yana burgeni
Yana kama da mijinda zan aura
Habba dan Allah Allah yacikkamunna burikanmu na alkayri
Please invite Ibrahim Maishunku 👏
Yeah
In shaa Allah
Thank you very much Hajiya Khadija for your concern 🙏🙏🙏
Hamisu breaker 💔😭😭
Please aunty adizatou invite Rukky Alim 😊
Masha Allah
Hadiza kikawomana Mai shadda
Gabon ❤
Masha Allah kina birgeni sosai Allah taimaka
Masha Allah hira tayi dadi sosai gata Kuma a takaice
Merci hadiza
Yau anbirgeni fah❤❤❤ Gabon❤❤
Kikawomuna namu hamisu breake Hadiza
You absolutely correct 💯
MERCI beaucoup Masha Allah🥺🤣🤣🫶✅️
Hajiya Hadiza kina nishadantar damu matuka in sha Allah wata rana zamu kasance cikin kannywood bi izinillahi ta'ala
Mungode
Ma sha Allah 🙏🙏
Nafisa Abdullahi
Farar so ❤yayya Amma Mai sahawaye 😢
Gaskiya ne Kebi 🤸🤸🤣🤣🥰🥰♥️♥️
Aslm Anty Hadiza barka
Dan Allah yaushe Shirin Manya Mata zai dawo
Rahama sadau
Yes
Wannan gaskiyane
Muna son akiramana hamisu beareker 💪💪🥰🥰💪🙏
S'il te plaît Hadiza il faut nous invite Auta waziri😂😂😂😂😂😂
Thank you Aunty ❤
Hadiza gabon allah sa kigama lfy
Masha Allah interview wannan yayi kyau 🎉
Wow Kai gsky bantajin labarina soyayya dayabandabariya irin na k b❤ba
International ya doje fah
Bestyn ta ne kenan❤❤
Wlh gaskiya ne kb
Dan girman Allah da Manzoni Allah s a w nunber kabir dani
Gaskiya kb normal person NE shi
Anty hadiza Dan Allah ki kawo mana Hamisu breaker mana
Gaskiya kb yabirgeni inah Isah ayage
Çava hadizatou où est le Isha Adam presdo Dan allah akayo min shi
KB international ❤
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Good interview
Wannene Gskyn kB ❤
HAJIYA HADIZA GABON KIKAWOMANA S K YAFAWAMUTANE WAKARSA TA KAMOSU NIKESO
Allah ya hadani Dake a duniya da lahira
Slm anty Hadiza amincin Allah ubangiji ya tabbata agareki anty na wllh Ina son ki sosai💞💕💯
😊wow macha Allah yayiku sosai wlh Allah Kara lfy
Cc on attend tjr Rahma sadau et nafissa Abdulahi et mariam yahya et ma chupinette Mansura isa stp stp stp ❤❤❤❤❤ je taime bcp ma jolie hadiza
Aunty hadiza mungode, amma mu mutanen kauye lokacin sanyi sai ahankali, mungode
allah kara suttura
allah kara daukaka
Nura m Inuwa next
Mutu mina ina yika❤❤🎉🎉❤❤
Good one ❤❤❤❤
Yaushe zakiyi fira damu yan downloading tinda har yanzu d yan film kikeyi😂😂
Dan downloading ke magana 👈
Nice Guy
A a kebi intanashinal wanan maganar kishi ne😂😅😊❤🎉
A kamana hadiza Gabon satin sama
gaskiya stoub akawu mana ummi karama