Wallahi kuji tsoran Allah. Wannan ba muryar mai martaba sarki sunusi Lamido sunusi ll bane. Allah ya hada kanku, Allah ya karya makiyan sarki sunusi Lamido sunusi ll da Abbah gida gida amin ya Allah. Allah ya kara daukaka ku amin ya Allah.
A gaskiya wannan dattijon dan bidi'a baisan aikinda yakeba jahar Kano sunfi kowa yada badala acikin ƙasar Nigeria acan ake samun masu raina Annabi Muhammad saw da zagin Annabi amma babu wani mataki da suka dauka ga yan finafinai nan suncika kano sunta badala mata masu kashe majaje a garin kano
Fid duniya wad duniya kenan wannan wana irin masifar son Mulki ne haka, abinda Allah ze turke mutum sai ye masa bayani koda mulkin cikin gidansa ne balle na Jaha ko na qasa baki daya
inshaAllah akan su zai qare ta dole sai an sa kano cikin masifa maganar da nake maka yanzu haka duk ba inda akasawa ido irin Kano kuma yahudawa ne da turawa suka samata ido shine ake ta amfani da wasu domin arusa kano duk duniya kano sun riqe addinin musulunci dakyau, shine su kuma basa son hakan.
Walin Kalgo Ka koma Kano sai lamido sanusi kila ya baka sarkin malaman Kano domin mun gane Kai kazama bafade maroki.Duk Mai hankali Yana gane manufarka.
Me ze hanamu bacci mu kuwa, kuma daura wa kanku kukayi, saboda kalan dangi, ki ji mace wai talakawa başa bacci,ai sai dai yunwa ta damu bayın Allah, amma meye namu na wasu masaurata,kema kinga zaki iya ne
toh kai kuma bayahude kai dawa kana zagi wanda bakayi zamani da shiba bale kace ya zalunce ke, tanuna azalumi bawa ne ka na kiyaya da muslunci, bada dan fodio ka ke kiyaya ba, da allah da ya ce a bautamai
WALLAHI MUNA YARDA DA WANNAN TASHA, DA CIKAKKEN YAKININ SUNA BAYAR DA ROHOTO MAI INGANCI: Dan Allah Alfurqan Tv ku tsaya kuna tantace abubuwa dake faruwa na gsky da tunanin abinda zai iya yiyuwa; Mahangar Hankali yanzun ta yaya sanusi lamido zai yiwa Abba kabir Yusuf cikin wannan ya nayi, na badakalar sarauta. Ba muryar sanusi lamido bace, ina za'asamo maganar shi ta whatsapp? Gsky zai yi wahala sanusi ya saki zance ga mutumin da zai yi mashi haka. Muna yarda da rohotannin ku.
Kai mallam kaima yanzu kafara nuna mana akidarka ta siyasanci, domin wannan rumors ne, kaida kanka kana cewa akwai masu kwaikwayar muryarsa. Amma daga karshe kana hitting blame on snls da kuma abba
Bazai dauka ba idonsa ya rufe a soyayyar ganduje bayan Gane qarya da gaskia baya Gane zubar da qimar shafin sane Saka irin soki burutsu irin wannan, inaga baisan meye editing ba, meye AI ba
Wannan fadan kune yan ta adda jikokin dan fodio kasurgumin dan fashin sarauta to ai dama sarautar ta haramun ce saita dawo a kabilar hausawa domin sune asalin yan sarauta kamin dan ta adda yazo kasar mu ya muna fashin sarauta
Kaxo kace a zabi atiku saboda yana bafulatani dan uwanka ko tomu hausawa insha Allahu bazamu sake zaben bafulatani amatsayin shugaban kasa domin Buhari yayima hausawa idanu wallahi yan iska
ALLAH YA KARA
IRIN SHARRIN DA A KAYI MA SHEIKH ABDULJABBAR KABARA KENAN
KUMA SHIMA YA GUYI BAYA SHIMA YA SAMU KAN SA A HAKA
ALLAH YA KARA AMIN
Allah yatsayar dakai ranar alkiyama shaida
Wallahi kuji tsoran Allah. Wannan ba muryar mai martaba sarki sunusi Lamido sunusi ll bane. Allah ya hada kanku, Allah ya karya makiyan sarki sunusi Lamido sunusi ll da Abbah gida gida amin ya Allah. Allah ya kara daukaka ku amin ya Allah.
Matsalar yan kano basu iya soyayya ba haka kuma basu iya kiyayya ba malan Allah kara basira
Damakai baka son sunusi Abu Aisha kuma shawara dan Allah kadena daukan side dan Allah
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara tona muku asiri
A gaskiya wannan dattijon dan bidi'a baisan aikinda yakeba jahar Kano sunfi kowa yada badala acikin ƙasar Nigeria acan ake samun masu raina Annabi Muhammad saw da zagin Annabi amma babu wani mataki da suka dauka ga yan finafinai nan suncika kano sunta badala mata masu kashe majaje a garin kano
Akwai alamar gaskiya a magananka Kano ta zama tumbin giwa akwai mutanen kirki sosai sannan akwai mutanen banza sosai.
Wannan murya karya ne bata sarki sunusi bace shirya ta akayi
Allah yasakamasu a kan abinka kake fada Muna cikin masifar rayuwa kudin mekukayi akan masifar dakasarmu keciki sai kwasomana surutan banza kukeyi
INSHALLAH qarshen sarautar sanusi tazo qarshe kuma INSHALLAH major HAMZA ELMUSTAPHA is our upcoming president
Allah SWT Ya karbi adduarka,amin summa amin.
Allah Ya karbi addu'an da kayi a kan MAJOR HAMZA EL-MUSTAPHA
muna taya yan uwanmu kanawa fatan alheri Allah ya kawo muku karshen wannan rikicin siyasan
Fid duniya wad duniya kenan wannan wana irin masifar son Mulki ne haka, abinda Allah ze turke mutum sai ye masa bayani koda mulkin cikin gidansa ne balle na Jaha ko na qasa baki daya
Lalle dattijo baka san kano ba ka dai fadi raayin ka.
Masha Allah
Malma haka akeson wace Yar galace Ana maganar allah tana hira
Mara tawakali mara godiya ga ALLAH kawai
ALLAh yazabamana nakwarai daga cikinsu
gsky katambata fitilar sherii
قل انتخفوا مافيصدوركم أو تبدوه يعلمه الله
🖕ويعلم ما في السموات وما فى الأرض والله على كل شيء قدير *( آل عمران) ٢٩ الآية
Dayawa mutane basu san ma me ake kira da ARTIFICIAL INTELLIGENCE ba, har shi kansa me wannan rahoton yaje yasake bincike sosai tukuna.
Allah ya isa
Tokaima malam abu nawa sanusi yayi na alkairi bakafuto kayi maganaba sai wannan dayake nakuskurene to komai sanusi yafada Aidan adamne bayawuce kuskure Kuma dukda haka munanan tareda sanusi da abba
Allah ya yakyauta
wanman sam. ba maganar Sarki Sunusi bace
Bama voice dinshi bane
Baqin cikin su ya qare a kansu,
Allah ya riga ya yi ikon sa
inshaAllah akan su zai qare ta dole sai an sa kano cikin masifa
maganar da nake maka yanzu haka duk ba inda akasawa ido irin Kano kuma yahudawa ne da turawa suka samata ido shine ake ta amfani da wasu domin arusa kano duk duniya kano sun riqe addinin musulunci dakyau, shine su kuma basa son hakan.
Allah yasa gwamna ya kamaki shedaniya Yar gala
hoh 😂
Gaskiyane, yar gala ce mai kujera ta dindindin.
Daman ance munafirci dodone saboda maishi yakebi
Wawa kawae
Allah kara tona asirin masuso rikici ga al uma
Walin Kalgo Ka koma Kano sai lamido sanusi kila ya baka sarkin malaman Kano domin mun gane Kai kazama bafade maroki.Duk Mai hankali Yana gane manufarka.
To malam Allah ya tsayar dakai ranar sheda tunda ka yadda sanusi kuma bakinka mukaji
Me ze hanamu bacci mu kuwa, kuma daura wa kanku kukayi, saboda kalan dangi, ki ji mace wai talakawa başa bacci,ai sai dai yunwa ta damu bayın Allah, amma meye namu na wasu masaurata,kema kinga zaki iya ne
Gaskiya abu aicha kaji storon Allah munafici baida anfani to minene sa wanan audio
Allah yastiniwa uwardantaada danfudiyu karyakakiyi jikandantada danfudiyu
toh kai kuma bayahude kai dawa kana zagi wanda bakayi zamani da shiba bale kace ya zalunce ke, tanuna azalumi bawa ne ka na kiyaya da muslunci, bada dan fodio ka ke kiyaya ba, da allah da ya ce a bautamai
Allah ubangiji ya sawa bawan Allah daka zaga insha Allahu sai kaga Saka makon zagin da kakeyiwa bayin Allah kafin ranan gobe kiyama
WALLAHI MUNA YARDA DA WANNAN TASHA, DA CIKAKKEN YAKININ SUNA BAYAR DA ROHOTO MAI INGANCI:
Dan Allah Alfurqan Tv ku tsaya kuna tantace abubuwa dake faruwa na gsky da tunanin abinda zai iya yiyuwa;
Mahangar Hankali yanzun ta yaya sanusi lamido zai yiwa Abba kabir Yusuf cikin wannan ya nayi, na badakalar sarauta.
Ba muryar sanusi lamido bace, ina za'asamo maganar shi ta whatsapp? Gsky zai yi wahala sanusi ya saki zance ga mutumin da zai yi mashi haka.
Muna yarda da rohotannin ku.
Kayarda Allah ya tsaidaka sheda cewa muryarsace
Kai mallam kaima yanzu kafara nuna mana akidarka ta siyasanci, domin wannan rumors ne, kaida kanka kana cewa akwai masu kwaikwayar muryarsa. Amma daga karshe kana hitting blame on snls da kuma abba
As Salam Wa rahmatullah artificiel intelligence can be used to imitate someone’s voice I cannot be sure that voice is his .
Momo
Keep bn deceieved
Allah yasa mudace
Allah ya bayyana gaskiya
Karyace kuji tsoron Allah
MaDala alayasakamaka dalikeri
Hattarar ku da che-che kuche adai yi hattara fa.
Gaskiyyane malam
To ai koma da gaskene, tinda an biya musu bukata shikenn, ynxu an wuce gurin
Wlh wanan fa shaidan cine
Alfurqan dan wahala ne kai kuma wannan yanunamin kai daqiqine ai yanzu a zamaninnan babu wanda baza'aiya daukar muryarsa ayi Amfanida'itaba
Muryar kwaikwayo ce
Yaji wuta dan ubanshi
Duk ubanda yace wannan muryar sace karya yakeyi
Amma Kai jaki ne
Asiri ya tonu daman ana zargin hakan
Dauko day wanna magana banakabane dakabari banjidadin wanna maganganuba koma suratul anfal zakagane bakauhakan
Matsalar ka dogon video
Neman fiti nade
Addua tafiye muku zagin malam Dan yafi Sarakunan ku daraja.
Makaryacin banza hada murya kawai don Allah mutane a kula wannan Scam ne
In Sha Allahu saiya sauka
Amin ya Allah
To ai wannan ba komai bane,ra,ayinsa ne ya fada.kowama na iya haka nan
Malam Dan Allah kadinga tantance abu kafin ka sa domin mutane da yawa sun yarda dakai
To karyanka
Meyasamu malaman Nigeria to mekayike nan
Anji kunya😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
سبحان الله
Dan allahkudenayadawannankaryanekumazamudainasauraranku
Amma dai ku talakawa akwai sa kai kuje zuwa Addua
Wannan muryar sunusi che mana
Gaskiya munafiki beyiba
Gaskya ne wanan
Ba akace bane wonnan fa gasky tayi halinta 🤣🤣🤣🤣🤣🤸🤸
Kaima masa lahar kace kake fada
Adinga bincike dai
malam gashawara kyauta amatsayinka na malami kodakai dan jaridane akoi abinda yakama kana kaudakai saboda mutuncinka yafi dukkan labaru dakake gabatarwa duk abinda zai iya zama maka matsala babu amfanin kayisa
Bazai dauka ba idonsa ya rufe a soyayyar ganduje bayan Gane qarya da gaskia baya Gane zubar da qimar shafin sane Saka irin soki burutsu irin wannan, inaga baisan meye editing ba, meye AI ba
Laile dattijo kabi a hankalin
adawoma hausawa sarautarsu a kano shine adalci saboda kano bata fulani bace bakuma sarautar addiniceba ta gargajiyace
Kai wannan ba sanusi bane
Hanyar cin abinci ka ka kenan
😢😢
Tsoho yaga kudi
Jaki dabba kana sa abinda bashine ba
Tsegumi phone stori
😂😂😂😂😂😂
Ba akace bane wonnan fa gasky tayi halinta
Wannan fadan kune yan ta adda jikokin dan fodio kasurgumin dan fashin sarauta to ai dama sarautar ta haramun ce saita dawo a kabilar hausawa domin sune asalin yan sarauta kamin dan ta adda yazo kasar mu ya muna fashin sarauta
Shiyasa bana kallon vedio ka inkai posting
Aduarkitayikyaudukwandasukafarasakanoamatsalaallahyasasuamatsala
Adawarka tafito filifa
Taka ko a boye take😮
biri yayi kama da mutum
renin hankli bazncenshibne
Shi atikun meyayi a lokacin da yayi vice president ?????
Malan al furqan kai dan tada zamna zaye ne
Kai ko Dan ta-da konce tsaye ko😂?
Hattaradaikiiyabakinki
Aminu ado bayero mukeso a kano
Kai munafiki ne yasin
😂😂😂😂
Wanna matar Yar tasha ce. Batasan komaiba akan sarautar Kano da karfin gomna.
hhh😂 dama yan wasan kwaikwayo
Kaxo kace a zabi atiku saboda yana bafulatani dan uwanka ko tomu hausawa insha Allahu bazamu sake zaben bafulatani amatsayin shugaban kasa domin Buhari yayima hausawa idanu wallahi yan iska
ba sunusi bane Bashi bane ba
Hmnn daga kin gaskiya sai....😊