Nimadai maganar gsky nAyi mamakin wannan sharhin na Hali custom chewa wai raini ne ayi kidinka Wani yahau haba jamaa aidaukaka da zarumta kasa ayi kwaikwayom mutun ko hawan wakarsa ko asa sunansa Kamar mutun yache shine Ronaldo ko Messi ko Neymar sai ache rainine jamaa sa sunansu ko kwaikwayon kalar celebration dinsu.
Ni akan criterian din akashi wayansu kafin akai kan shi wanda ake magana akan jarunta, wanda akace Gundumi ya jerawa Mamman sai ya kashi wayanda yajira kafinshi, Mammam kuma ya kashisu dukka. Shi kuma Gundumi, ance kawai ya kashi iyayen gidan Mamman, saboda haka yafishi. Anan, maganan shine, watakil da shi Mamman, shine zai bada sunayen wayanda Gundumi ya kamata ya kashe, watakil da ba masu gidanshin nan zai zababa. Saboda haka, a wannan criteria,Mamman yafishi!
Tokai abokina ai fitinar che anka isko yanayi da Wani ana rabashi yakki bari yagga su mamman din yaggudu. Beda fitina ya ankayi yalakema Wani yacce sai yabashi Kashi danya tambayeshi sunan macce?
Gaskiya Al ameen amaganar dambe babu mai fashin baqi kamar baba shehu fala
Mungode
Masha Allah ❤❤❤❤❤
Alhmdllh
Mamman har siren ake mai,kamar gwamna
Toooo
Wallahi shehun fala gaskiya ne
Madallah
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Nimadai maganar gsky nAyi mamakin wannan sharhin na Hali custom chewa wai raini ne ayi kidinka Wani yahau haba jamaa aidaukaka da zarumta kasa ayi kwaikwayom mutun ko hawan wakarsa ko asa sunansa
Kamar mutun yache shine Ronaldo ko Messi ko Neymar sai ache rainine jamaa sa sunansu ko kwaikwayon kalar celebration dinsu.
Gaskiya ne
Tabbas maganar shehu fala tafi Zama hujja gaskiya Hawan kida daake ba naqasu bane daukakane ma
Madallah
Ni akan criterian din akashi wayansu kafin akai kan shi wanda ake magana akan jarunta, wanda akace Gundumi ya jerawa Mamman sai ya kashi wayanda yajira kafinshi, Mammam kuma ya kashisu dukka.
Shi kuma Gundumi, ance kawai ya kashi iyayen gidan Mamman, saboda haka yafishi. Anan, maganan shine, watakil da shi Mamman, shine zai bada sunayen wayanda Gundumi ya kamata ya kashe, watakil da ba masu gidanshin nan zai zababa.
Saboda haka, a wannan criteria,Mamman yafishi!
Madallah
Mungode
Na yarda gundumi yana da tsoro
Domin yaba Dan chana kisa batare da ankai ga sauran gasa ba
Hajane
Ina gaida baba shehu fala ❤❤
❤❤❤❤❤😊
In sha Allah zaiji
Bawai tsoro yake dashi ba bashi da fitina ne
Tokai abokina ai fitinar che anka isko yanayi da Wani ana rabashi yakki bari yagga su mamman din yaggudu. Beda fitina ya ankayi yalakema Wani yacce sai yabashi Kashi danya tambayeshi sunan macce?
Ik