Allah ya ganar da ɓatattun cikin mu yan izala wlh izala alamune na tashin al ƙiyama Allah kadawwar da imanin mu har abada saboda annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama
Dan allha malaman darika kuyi gagawa kufitarda shek dahiru bauci acikin wanan ban dakala me zayi da kudi awan Zamanin 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭إنا لله وإنا إليه راجعون
Gaskiya ne wannan sheikh malan junaidun bauchi muna maka fatan alkhairi allah yakara lafiya da nisan kwana mai albarka daga almajirinka musa mohammad nijar
Malam Junaidu ai Tariqu ne suka raba kan musulmi musamman Tariqarka ta Tijjaniyya domin hatta zikirori da ziyarar waliyai wadda bana Tijjaniyya ba baya halatta dan Tijjaniyya yayi ko ya ziyararta.
لاجل حديث انما الاعمال بالنيابة ألتمس العذر لا خوانك المو منين.المومن يلتمس لا خليه سبعين عذرا انى أرى ما قاله الشيخ من باب المدارات Kabar kubari abarku baya جزاك الله خيرا يا اخي
Allah yabiyaka imam
Jazakallahu khair
Allah yasaka da alkhairi shehu imam junaidu❤❤❤
Masha Allah Allahuakubar
Allah yasa mudace duniya da qiyamah
Amin ya Hayyu ya Qayyum
Allah bada lada maulana
Masha Allah🙏🙏🙏
Masha Allahu allah ya saka ya imam
Allah yasakama mallam Junaid da alheri, don kafadi gaskiya ❤❤❤
Allah ya kara lafiya da nisan kona me albarka Allah ya kawo
Lafiya
Gaskiyane mlm Allah ya saka ma da alkairi
Allah subhanahu wata'alah ya saka ma shehi da alkhairi.
Kuma Allah ya ganar da sauran malum man.
Amen.
Allah ya Kara lfy ❤❤❤
Allah yasaka Imam junaydu
Masha Allah Allah yasa Mugane Gaskiya
Allah yakara basira
Allah ya kau Mumu Zaman lafiya acikin kasashan Muslimais baki daya amine 🤲🏼
Amin ya Hayyu ya Qayyum
Masha ALLAH akaramukallahu
Ina jin jinna ma malan shak janaidu 🤲👍🙏💪🇳🇪
Allah ya ganar da ɓatattun cikin mu yan izala wlh izala alamune na tashin al ƙiyama Allah kadawwar da imanin mu har abada saboda annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama
Allah ya saka maka da Alkhairi ameen
Kaji gaskiya abakin shehu Zaman Alayabada lada ❤❤❤❤
Allah sarki 🤔 to Allah yashir
Yardamu ya rabi🤲🤲🤲shekh
Junaidu Allah yabaka da alkairi
🤲🤲🤲🤲
Allah uasakamaku da alkairi
Allah ya kara lafiya da Nisan kwana da kusanci da annabi Muhammadu s a w amen dan nana fadima maulana 🤲🤲🤲
Allah yakara lfy da nisan kwana shek junaidu muna gdy
Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya wallahi, izala kungiyanci ne kawai, yan jari huja ne ci da addini
Ta Jo's ko kaduna
Allah yatsaka alkhairi allah ya barmu kan ta far ki gaskia
Imam junaidu allah yasaka da alkhairi gaskiyane kam sunraina malamai malami sudaina karbarkudin yan,siyasa sunamusu aiki zubar damutuncinsune sukiyaye
Allah yakara lafiya maulana munagodiya
Allah yasaka Maka da mafifichin alkhairi yabiya ka da gidan aljanna madaukakiya Muna godiya sosai
Slm
Izalatu bidia waikamatu fitina Allah yaiyamana da duk sharinsu
Siyasa ce kawai kuma ya kamata kowa ya fahimta. Mayaudara Allah ya kaskantar da su duniya da lahira tun da abin ya zama rashin kunya.
Dan allha malaman darika kuyi gagawa kufitarda shek dahiru bauci acikin wanan ban dakala me zayi da kudi awan Zamanin 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭إنا لله وإنا إليه راجعون
Gaskiya ne wannan sheikh malan junaidun bauchi muna maka fatan alkhairi allah yakara lafiya da nisan kwana mai albarka daga almajirinka musa mohammad nijar
🤝🤲🤲🤲🙏☝️🇳🇪👈💪👍🤲❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Malam Junaidu ai Tariqu ne suka raba kan musulmi musamman Tariqarka ta Tijjaniyya domin hatta zikirori da ziyarar waliyai wadda bana Tijjaniyya ba baya halatta dan Tijjaniyya yayi ko ya ziyararta.
لاجل حديث انما الاعمال بالنيابة ألتمس العذر لا خوانك المو منين.المومن يلتمس لا خليه سبعين عذرا
انى أرى ما قاله الشيخ من باب المدارات
Kabar kubari abarku baya
جزاك الله خيرا يا اخي
Gaskiya maqudan kudi zasukashe atara mutanen kuma muliyoyin kudi zasukashe kobeliyoyin kudi kuma akan talakawa zasu fanshe
Jazakallahu khair
Allah kaine Allah.Ubangiji Allah ka Ganar Dasu ka kuma Shiryemu Shirin Musulunci Amin.