Allah yasaka da alkairi malam Allah yabiya maka dukkannin bukatun ka Allah yashiganma gaba cikin alhamuran ka Allah yasaka da gidan aljahnna Allah yasa kagama da duniya lfy Allah ya ma sutura
Ass alkm wa Rahmatullah wa Barakatuh ya Sayyadi. Allah ya san dukkan bukatun ka na zahiri da badini, ya dube ka dasoyayyar da Jake ma abin Alfaharin Sa a duk halitttun sa, da kuma hidimta ma bayin sa don fita daga cikin kunci na duniya da lahira ya biya maka dukkan bukatun ka nan duniya da lahira tare da na masoyan ka da mabiyan ka baki daya. Sannan ya Kara kusanta ka da Masoyin sa kuma abin Kaunar sa. Na gode. Allah Ya saka maka da Alkhairi.
Assalamu alaikum malan Allah ya saka da alkairi ya Allah ya biya mana bukatarmu dan sanda Allah yakeyiwa Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wassallam macha allahu alhamdu lillahi
Assalamu Alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatukum, dan Allah malam a wani littafine cikin littafan Malam Ibn Taimiyya ya bayyana haka saboda musamu hujja lokacinda irin wannan matsalar ta taso.
Agaskiya dariqa irin take itache dariqa tagaskiya babu girman Kai babu neman suna babankauwa ba hayaniya ni ahlul Sunnah ne Amma ina me girmamaka malam
اللهمّ إنّي أستغيث بك بعدما خذلني كلّ مغيث من البشر، وأستصرخك إذ قعد عنّي كلّ نصير من عبادك أطرق بابك بعدما أغلقت الأبواب المرجوّة، اللهمّ إنّك تعلم ما حلّ بي قبل أن أشكوه إليك، فلك الحمد سميعاً بصيراً لطيفاً قديراً. يا ربّ ها أنا ذا يا ربّي، مغلوب مبغيّ عليّ مظلوم، قد قلّ صبري وضاقت حيلتي ولا حول ولا قوة إلا بك وصل على سيدنا محمد عبدك ورسولك وعلى آله وصحبه وسلم.

Allah yasaka da alkairi malam Allah yabiya maka dukkannin bukatun ka Allah yashiganma gaba cikin alhamuran ka Allah yasaka da gidan aljahnna
Allah yasa kagama da duniya lfy Allah ya ma sutura
Mashallah jajaKallahu kairan yasaiyadi Allah yabimuna bukatun mu na alkairi gabakidayanmou alfarman annabi mahamed sallallahu alaishi wasallam 🙏❣️👍
Ass alkm wa Rahmatullah wa Barakatuh ya Sayyadi. Allah ya san dukkan bukatun ka na zahiri da badini, ya dube ka dasoyayyar da Jake ma abin Alfaharin Sa a duk halitttun sa, da kuma hidimta ma bayin sa don fita daga cikin kunci na duniya da lahira ya biya maka dukkan bukatun ka nan duniya da lahira tare da na masoyan ka da mabiyan ka baki daya. Sannan ya Kara kusanta ka da Masoyin sa kuma abin Kaunar sa. Na gode. Allah Ya saka maka da Alkhairi.
Allah biyamaka boukatonka n'a alkhairi
Masha allah sayyidi abbas
Wallahi kuwa malam Alaka da Allah yafi duniya da abinda ke cikinta dadi Alhamdulillah Ta'alah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya sada ka da Rasuulullahi S.A.W 🤲🤲🤲
Mâcha allah
Allah ya saka maka da alkhairi 👏
Allah yasaka da alkairi malam
السلام عليك جزاك الله خيرا وكفيك شرا وقضي الله حاجتك ما🙏
لله ساعدني بهذا الدعاء ما رأيته جيداً
بارك الله فيك يا شيخ ربي يعطيك ربي يعطيك صاحت والعافيه ويطول بعمرك بخير 🤲
Thank you
Masha... allah..Muna... godiya
Assalamu alaikum malan Allah ya saka da alkairi ya Allah ya biya mana bukatarmu dan sanda Allah yakeyiwa Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wassallam macha allahu alhamdu lillahi
Allah yabiyamaka bakatunka na alkhairi duniya da lahira
Mana ta godiya allah cika muradi
ALLAH yasaka da Alkhairi ya jiqan walidai ALLAH ya biya buqatun ka da na Al ummar ka
ALLAH ya biyamaka buqatunka ya baka nasara a dukkan Al amrunka Muna godiya sadauki
Jezakallahu khaira
Jazaakallah
JazakumulLahu Khairan, Sidiy!
Masha Allah mlm mungode
Mashaa ALLAH. ALLAH ya saka da mafificin alkhairi ubangiji ya biya maka bukatun ka na alkhairi ameen summa AMEEN.
Ameen ya rabbi 🙏♥️
Masha allha malm am wlh wona aaduar ba gane rubutun
Allah bada lfy
❤❤
Allah ya bada lada maiyawa
Allah jiqan malam yaba ka gidan aljjana fiddaus
Assalamu Alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatukum, dan Allah malam a wani littafine cikin littafan Malam Ibn Taimiyya ya bayyana haka saboda musamu hujja lokacinda irin wannan matsalar ta taso.
Allah Ya biya maka bukatunka
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou´a
Masha Allah
Masha Allah Allah yabiyamaka bukatunka da kuma sakama da alkairi
السلاعليكم
Allah ya biya maka bukatunka na alkhairi
Allah ya biya buqatu na alkhairi baki daya
Ameen ya rabbi 🙏♥️
Ubangiji Allah ya jiqan mahaifa yasa kagama da duniya lpy yasa ka maka da gidan aljannah
Ameen ya rabbi 🙏 ngd
Allah Ya Kai a Mizani AkaramakALLAHU.
Shehu Dan Allah a taimaka da aduar ta WhatsApp channel wallahi na Dauka a rubuche Amma akwai gyarar da nake son n'a tabatar
Dan Idan ansamu adduar inaso
thank u so much
Assalamalekum Malan ina maka gaiyu suda hatani Alfiyr malan albarka shine Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
Allah saka Allah biya kukkan bukatu
Agaskiya dariqa irin take itache dariqa tagaskiya babu girman Kai babu neman suna babankauwa ba hayaniya ni ahlul Sunnah ne Amma ina me girmamaka malam
Masha Allah malam
Aslm mln za a iyayi fiye da kwana ukkun?
Dan Allah Dan annabi ataimakamin da copy addu,ar malam
Assalamu alaikum Barka da
Malam a rubuta mana Adu 'ar nan a comment section
Assalamma Alaika, malam menene fassarar mafarkin, tsintar agon gold, da aggon silver, da sarkar gold da sarkar silver?
Alheri ne duka insha Allah
Brk da kokari mln
Assalamalekum inni najunabiu ɗan Allah Malan ina so katorumin aduwa ne na akan facebook Allahumma din ban khran ta ba inaso
اللهمّ إنّي أستغيث بك بعدما خذلني كلّ مغيث من البشر، وأستصرخك إذ قعد عنّي كلّ نصير من عبادك أطرق بابك بعدما أغلقت الأبواب المرجوّة، اللهمّ إنّك تعلم ما حلّ بي قبل أن أشكوه إليك، فلك الحمد سميعاً بصيراً لطيفاً قديراً. يا ربّ ها أنا ذا يا ربّي، مغلوب مبغيّ عليّ مظلوم، قد قلّ صبري وضاقت حيلتي ولا حول ولا قوة إلا بك وصل على سيدنا محمد عبدك ورسولك وعلى آله وصحبه وسلم.
Idan na kira wayanku bana samu malam.
Assalamu alaikum, Allah yasaka da Alkhairi, ataimaka asanya mana addua a nan comment section.
اللهمّ إنّي أستغيث بك بعدما خذلني كلّ مغيث من البشر، وأستصرخك إذ قعد عنّي كلّ نصير من عبادك أطرق بابك بعدما أغلقت الأبواب المرجوّة، اللهمّ إنّك تعلم ما حلّ بي قبل أن أشكوه إليك، فلك الحمد سميعاً بصيراً لطيفاً قديراً. يا ربّ ها أنا ذا يا ربّي، مغلوب مبغيّ عليّ مظلوم، قد قلّ صبري وضاقت حيلتي ولا حول ولا قوة إلا بك وصل على سيدنا محمد عبدك ورسولك وعلى آله وصحبه وسلم.
Malm na rubuta wa à shan ??
Masha allah
Masha Allah