Alameen skt Allah ya biya, Ni kaina majiyin Alhaji Dan anache ne Sosai wakokin dambe Dana noma ama ban taba jin wakar ada na Jan ruwa ba Sai yau.saboda haka Allah Kara basira... Ameen
Allah abin godiya, inason wakokin Dananace amma haushina guda wallahi ba na gane abnd 'yan amshin nashi suke fadi. Dan Allah Al'ameen ayimana transcripts please Dan Manzon Allah ❤❤❤
Na ji Dan Anache kwarai a rayuwata, amma ban taba jin wakarnan ba. Well done and thank you, Alameen!!
Masha Allah
Wow gaskiyakam megida inama fatan alheri najima banji waka medadi ba iranwana
Madallah
A slm....
Ina jin dadin wan nan shirin sosai.
Allah ya Kara Daukaka.
Kuma a rinka saka mana tsofaffin wakoki.
Nagode sosai
Salam alecoum gaskiya Ina jin Dadi on Nan tachar tacou allha ya Kara pousaa Ina son wakoki balls. Na give doukan sou
Alameen skt Allah ya biya, Ni kaina majiyin Alhaji Dan anache ne Sosai wakokin dambe Dana noma ama ban taba jin wakar ada na Jan ruwa ba Sai yau.saboda haka Allah Kara basira... Ameen
Madallah haka mukeso
Allah abin godiya, inason wakokin Dananace amma haushina guda wallahi ba na gane abnd 'yan amshin nashi suke fadi. Dan Allah Al'ameen ayimana transcripts please Dan Manzon Allah ❤❤❤
To
Al Amin ban taba jin wannan wakar ba.
Zan kira In Shaa Allah
To saika kira
Wakar ada najanruwane dannahuce gandine
Dananace gandine
Al Amin Dan alh muna bukatar lambarka
08138517069/07035267906
It's a fantastic song wallahi.
Madallah
Ai dan anace duniya ne
Madallah