SO HALITTA [ FULL EPISODE 6 ] LETEST HAUSA LOVE MOVIE 2020

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 207

  • @khadijakabir8576
    @khadijakabir8576 4 года назад +7

    Gaskiya usman yafara bani haushi😔😔😢😢😿😿 irin wnnan tsana haka😭😭

  • @ahmadsanitv666
    @ahmadsanitv666 4 года назад +7

    Yau nayi farin ciki sosai wlh domin abinda nakeson gani a shirin so halitta Ne burina usman yaso khadija kuma yasota tabbas Masoyi bai kamata yazama makiyiba duk Wanda yace yanasonka to wlh yagamadakai bakada abinda zaka biyashi a duniya saboda haka ina jinjina ga usman Fulani jarumi kuma director a wannan shirin kai gorzone usman Fulani Allah yakara basira da daukaka da kai da abokan aikinka na shirin so halittane

  • @yaouzakaria9907
    @yaouzakaria9907 4 года назад +4

    MASHA ALLAH YAYI KYAU SOSAI WANA HIRIN MUNA JIN DA DAI SHI SOSAI👍👍👍👍👌👌👌

  • @asasd4504
    @asasd4504 4 года назад

    Masha Allah adamu and usman Allah yakara basins kana kokara kan Kadija agaskiya

  • @zainabmukhtar1183
    @zainabmukhtar1183 4 года назад +3

    Hahhhahhah😂😂😂khadija is ur turn deal with him very well!

  • @Islamicchennel110
    @Islamicchennel110 4 года назад +1

    What 🙆🙆🙆🙆🙆 haka abun yazama kuma khadija yakamata ki yafewa usman bisa nadamar da yayi ko 💘💘💘

  • @Hanxif
    @Hanxif 4 года назад +4

    Can wait for the next epi hope it comes out soon Masha Allah Khadija kin hada Maza biyu

  • @surajoisahyusif9762
    @surajoisahyusif9762 4 года назад +2

    gaskiya usman kazubar da damarka agun khadeejah Allah

  • @marcodazzini9280
    @marcodazzini9280 4 года назад +3

    Muna godiya from Italy 👍👍👍

  • @jafaruibrahim8174
    @jafaruibrahim8174 4 года назад +2

    Fantastic wonderful move I love it

  • @samiramoussa6225
    @samiramoussa6225 4 года назад +2

    Macha Allah kay yaw kadai naji dadi so halita Allah ya kara basira

  • @hafsaabubakarmusa2187
    @hafsaabubakarmusa2187 4 года назад +1

    Masha Allah. Ubangiji yaqara basira. Gaskiya kuyi qoqari 😍😍😍😍😍😍😍👍👍👍👍👍

  • @iliyassiliyass703
    @iliyassiliyass703 4 года назад +1

    Masha Allah adamu husaini kana kokari kadija kiso adamu husaini karkiso malan ko usuman dan Allah

  • @user-kw6fz9ts2w
    @user-kw6fz9ts2w 4 года назад +2

    Macha allah kadije🥰😍kinbirgue ni

  • @kahlifakahlifa9239
    @kahlifakahlifa9239 4 года назад +1

    Wow sai kena koh

  • @mukhtarsurajo9371
    @mukhtarsurajo9371 4 года назад

    Gaskiya so fah halittani wanda idan kana soyayya kaman baka da hankaline

  • @mubarakabdulrahman4601
    @mubarakabdulrahman4601 4 года назад +2

    Ai maganinka kenan usman allah yakara😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣😆😆😆

  • @shazaliabdulkisko3253
    @shazaliabdulkisko3253 4 года назад

    Gaskiya muna jin dadin shirin so halitta, muna godiya Allah ya karo BASIRA.!

  • @qwedff8107
    @qwedff8107 4 года назад +1

    Wow nice wallahi yayi kyau sosai Allah ya Kara Basira 😍❤️

  • @duty8285
    @duty8285 4 года назад +7

    Masha allah gaskia muna jin dadi sosae da wannan shirin

  • @beautezainab5368
    @beautezainab5368 4 года назад +3

    Thanks mun godé sosay allah ya kara basira da daukaka

  • @zulfikarhausatv4597
    @zulfikarhausatv4597 4 года назад +3

    Alhamdulillah nine n farkon kallonsa na dade ina jiranku Allah yasa cigabanne

    • @lams-tv-12
      @lams-tv-12 4 года назад

      A,a bro nine na riga ku

  • @adamadouramane3761
    @adamadouramane3761 4 года назад +2

    Waooh love that 🧡

  • @umarsalisu7021
    @umarsalisu7021 4 года назад +4

    Nine farkoh

  • @user-bo8nt1oy9e
    @user-bo8nt1oy9e 4 года назад

    Wallahi najin dadi sosai 👍👍

  • @yasseribrahim2518
    @yasseribrahim2518 4 года назад +1

    Allah yakara basira chirin nan yaya fah

  • @user-gw8so3jb3p
    @user-gw8so3jb3p 4 года назад +1

    Mash Allah agaskiya najidadi sosai 💃💃💃💃💃

  • @hafsatauwalmuhammad8087
    @hafsatauwalmuhammad8087 4 года назад +1

    Please yaushe za ayi releasing din season 7...we can’t wait seriously 🙏

  • @abdullahishakira9738
    @abdullahishakira9738 4 года назад +2

    Waaaw shiri yayi dadin allah yabiya

  • @garbalaba8368
    @garbalaba8368 4 года назад +1

    Yayi kyau khadija

  • @muhammadanas9976
    @muhammadanas9976 4 года назад +1

    Hmmmm agaskiya yakamata asaki sauran dawuri sbd

  • @sunusialibizousikirite4280
    @sunusialibizousikirite4280 4 года назад +1

    Masha Allah gaskiya abin yayi kyou

  • @bahartassiou168
    @bahartassiou168 4 года назад

    Gaskiya kadija tayi batayiba rigimaba kyau soso ne

  • @mamansadeeq9662
    @mamansadeeq9662 4 года назад +2

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @hauwauabubakar2691
    @hauwauabubakar2691 4 года назад +2

    Yauwa har najidadi wlhy koku fa

  • @saminuahmad3017
    @saminuahmad3017 4 года назад

    Gaskiya yanaimin dadi

  • @basheeryahayazarewa6698
    @basheeryahayazarewa6698 4 года назад

    Alhamdulillah naji dadi burina yacika Usman yanason khadeejah itakuma batasanshi

  • @hafsatibrahim4503
    @hafsatibrahim4503 3 года назад

    Gaskiya Usman Ina jin dadin yadda kake Zane ta tinda ita mayya ce

  • @ibrahimtamaske9356
    @ibrahimtamaske9356 4 года назад

    Masha Allahu wannan shirin naku yana kayatardani sosai Alllah yakara daukaka

  • @EA-mm8cr
    @EA-mm8cr 4 года назад

    Masha allah gaskiya muji dadi dama mudade muna jiranku allah ya kara basira mee

  • @Dan_sholi_001
    @Dan_sholi_001 4 года назад +5

    Masha Allah

  • @abdulyau7030
    @abdulyau7030 4 года назад +1

    Gaskiya film yayi kyau sosai

  • @abdoulgafarabouba463
    @abdoulgafarabouba463 4 года назад +3

    Wlh naji dadi sosai ko ba kadanba kadaja kin birgeni

  • @yusuflakers755
    @yusuflakers755 4 года назад

    So HALITTA. Na ga ali nuhu yafara tsorata da UTHMAN M FULANI Alla ya baku sa a ameen

  • @hussainiayuba2212
    @hussainiayuba2212 4 года назад

    Gaskiya nml Ne yayi kyau sosai

  • @inoussaabdoulahi2680
    @inoussaabdoulahi2680 4 года назад +1

    Abin yayi armashi gaskiya

  • @abdoulahimohamed6981
    @abdoulahimohamed6981 4 года назад +1

    mongode allha chibaku ikon saka na 7

  • @lams-tv-12
    @lams-tv-12 4 года назад +7

    Masha'Allah brother's munajin dadin shirinku Allah kara fasaha❤❤❤

  • @barikazakeindarabana54
    @barikazakeindarabana54 4 года назад

    Agasyaki ba a tababirgeni ba irin yau gaskiya usuman yayi haka ma khadija ma tayi abin da kowa ya jidadi muna sanku👍👍💑😍

  • @maikwalele9021
    @maikwalele9021 4 года назад +1

    Nice

  • @mamanesaniamani12
    @mamanesaniamani12 4 года назад

    Mash Allah Gaskiyane Nagode So Halitta Allah ya kar basira

  • @falaloumaman497
    @falaloumaman497 4 года назад

    Gaskiya na 6 mu kanmu mujin dadi sosai

  • @zainabmohammad4781
    @zainabmohammad4781 4 года назад

    Kae masha Allah yau nayi farin ciki sosaae Allah yakara basira Ameen 🙏💜

  • @mourtalamtmt9093
    @mourtalamtmt9093 4 года назад

    Gaskiya baka iya shirin soyayya ba bar

  • @yunusishaq2793
    @yunusishaq2793 4 года назад +1

    Masha Allah jinjina ta musamman

  • @jafaruibrahim8174
    @jafaruibrahim8174 4 года назад +2

    Masah Allah

  • @muhammadbukar7406
    @muhammadbukar7406 4 года назад +1

    Maganin sa kina ai danineh ai sai yafih haka wlh

  • @rabiuhamisunabreaker3014
    @rabiuhamisunabreaker3014 4 года назад

    Masha Allah usman da sauran jarume allah Yasaka da alkari ina wakowa fatan alkari allah yakara basira mugodai usman inasan kadija so sai da so sai 💔💔🔥

  • @binabdullah008
    @binabdullah008 4 года назад +2

    Wannan Episode din yayi kyau sosai, haka naso ta kasance Usman ya dawo yana tsananin son Khadija ita kuma ta juya masa baya. SAI DAI inada shawara, bayan da jaruma Khadija ta nuna wanda takeso, bai kamata nan take Usman ya dauki mataki ba har ma kuma a bashi daman cin zarafin Rabiu ba. KUMA ba'a bawa Rabiu karfi ba. Yadda ya kamata karshen EPISODE din ya kasance shine, a lokacin da Jaruma Khadija ta gabatar da Rabiu a matsayin saurayinta, daidai nan sai a nuna alhinin Usman da mamakin sauran Jaruman shirin, nan take sai EPISODE ta kare. HAKAN ZAI KWADAITAR WA MASU KALLO (EPISODE 7) DA ZAIZO NAN KABA IN SHAA ALLAHU. SAI IDAN SHIRIN YA KARE ANAN KUMA TOH. KU HUTA LAFIYA. DA FATAN AN SHA RUWA LAFIYA. ALLAH YA AMSA MANA IBADUNMU, ALLAH YA KARA MUKU BASIRA DA HIKIMA. ALLAH YA ALBARKACI RAYUWANMU, ALLAH YA KAWO MANA KARSHEN WANNAN ANNOBAR CORONA DIN. A GAISHE MIN DA USMAN TAREDA JARUNA KHADIJA. NAKU Mr. HANEEF DAGA NAN MALAYSIA

  • @usmanaminu6928
    @usmanaminu6928 4 года назад +2

    Sunan wani abu kafi kannywood wlh naji dadin episode 6 din nan sosai Allah ya kara basira da albarka

  • @haajarworld9092
    @haajarworld9092 4 года назад

    Wayyo kamar karya qare...

  • @aishamuhammed344
    @aishamuhammed344 4 года назад

    Masha Allah yau naga abinda nakeson gani a so halitta ne

  • @mrtiger1059
    @mrtiger1059 4 года назад +2

    شكرا خديجة 🇳🇬🇸🇦😂🤣

  • @auzango9728
    @auzango9728 4 года назад +1

    Masha Allah wasa yakare

  • @bassirounass5626
    @bassirounass5626 4 года назад

    Gaskiya 😳😳😳

  • @yousraal-othmani.7166
    @yousraal-othmani.7166 4 года назад +1

    حقيقي والله اكفووو خديجة.💔💔😂😂😂😂

  • @aminuharuna2810
    @aminuharuna2810 4 года назад

    Macha Allah a gsky Wannan 𝙠𝙝𝙖𝙙𝙚𝙚𝙟𝙖𝙩 din tana birge ni wlh🤷‍♂️🤷‍♂️🤷‍♂️

  • @ismailmailuismail6133
    @ismailmailuismail6133 4 года назад +1

    Ammah tabirgeni sosai, gara da tamai

  • @shafiuyunus4498
    @shafiuyunus4498 4 года назад

    Nice one

    • @shafiuyakubu7966
      @shafiuyakubu7966 4 года назад

      Kay gaskiya kadija kinburgeni karki amshi soyayyarsa shima saiyash wahala sosai

  • @mourtalam.tmaradi4556
    @mourtalam.tmaradi4556 4 года назад +1

    Yayi Masha Allah

  • @ffgg709
    @ffgg709 4 года назад

    😂😂😂😂gaskiya yayi kyau sosai

  • @omarsalissou9370
    @omarsalissou9370 4 года назад

    Kinbir gaini wlh kadeeja

  • @aishamohammad5938
    @aishamohammad5938 4 года назад +1

    Dakyau kimburgeni kadija munajiran nagaba

    • @saminumhamidu4724
      @saminumhamidu4724 4 года назад

      Gaskiya wannan karon shirin yayi dadi sosai ya birgeni matuka👍👍😄😃😁

  • @annahinomaomaliki7431
    @annahinomaomaliki7431 4 года назад

    Usman yi hakuri kadidja zata dawo gareka ko bajima ko badade incha Allah soboda har yanzu tana sonka

  • @aminaharun3934
    @aminaharun3934 4 года назад

    Kai masha Allah Allah yakara basira

  • @okacha4814
    @okacha4814 4 года назад +2

    Hhhhhhhhhhhhhhhh wai allah na uthman

  • @shedrackpaul1944
    @shedrackpaul1944 4 года назад +1

    Thanks Shirin yayi
    Khadija kema se ki Fara tafka wa Usman Mari da wulakanci Kamar yadda yayi maki a baya
    Mungode

  • @murtaladankyara2159
    @murtaladankyara2159 3 года назад

    Allah kara basira

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA 4 года назад +3

    Allah 😂 hmmm ba a yanke hukunci

  • @djibomdjibom2003
    @djibomdjibom2003 4 года назад +2

    Macha Allaa

  • @habiboullahabdallah8593
    @habiboullahabdallah8593 4 года назад

    Kaiya dama Khadijah ba son usman ba take dama yaudaran shi take

  • @ahmadbello5922
    @ahmadbello5922 4 года назад

    Abun takaici wllh da wannan film

  • @ameerallahyajikankayagafar7915
    @ameerallahyajikankayagafar7915 4 года назад +1

    Masha Allah 🙌🙌🙌

  • @khadijakabir8576
    @khadijakabir8576 4 года назад +1

    Oh ashe mafarki take😅

  • @ABBA4KTECHHAUSA
    @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад

    Da kyua Allah ya timaka 👍

  • @musaauwalimaimanja6613
    @musaauwalimaimanja6613 4 года назад +1

    Msh...Allah

  • @nuhusuleman5843
    @nuhusuleman5843 4 года назад

    Hhhhh gaskiya wannan Film yananisha dantardamu sosai Allah kara bsr sanan inna gaida jarimina Adamu Husaini i

  • @zaharaddeenabdulazeez6652
    @zaharaddeenabdulazeez6652 4 года назад

    Gaskiya kunyi kokari danfulani.

  • @user-ew4jn9hq8y
    @user-ew4jn9hq8y 4 года назад +1

    😹👍Toh fa

  • @abbadikke
    @abbadikke 4 года назад

    Hhhhhhhhhhh dan fulani yau dara taci gida

  • @yaouzakaria9907
    @yaouzakaria9907 4 года назад +2

    An gaskiya ussuma kayi wasa da soyayya

  • @ibrahimabdu4147
    @ibrahimabdu4147 4 года назад

    Anzo wajan nice one

  • @saniyahaya5496
    @saniyahaya5496 4 года назад

    Up up up Allah kara Baseera amin

  • @khadeejausman2591
    @khadeejausman2591 4 года назад

    Ninasaba ganinshi💃💃💃💃💃💃sutori

  • @salmahfarahabdul7087
    @salmahfarahabdul7087 4 года назад +1

    masha Allah😍😍😍

  • @umrsbt9362
    @umrsbt9362 4 года назад +1

    Souvenir de moi

  • @bakobako6844
    @bakobako6844 4 года назад +1

    Yayi kyau

  • @mrtiger1059
    @mrtiger1059 4 года назад +1

    من زمان عنكم

  • @salahawad8695
    @salahawad8695 4 года назад +2

    👌👌👌👌👌🤔🤔🤔

  • @kwankwasiyyasupporterstv228
    @kwankwasiyyasupporterstv228 4 года назад +2

    Allah ya taimaka