Cikin EMS Shafi Na 32
HTML-код
- Опубликовано: 5 фев 2025
- Shirin cikin EMS na yau zai kawo ku fuska da fuska da ma'aikantan bisharanmu na EMS da ke aiki a garin Nabar Dutse da ke a sashen Fobur a Karama Hukamar Jos East domin jin yadda aikin kawo sauyi cikin al'ummar wannan garin ke tafiya.