Комментарии •

  • @Kadassaka
    @Kadassaka 4 месяца назад +3

    Wallahi muna goyon bayan wannan alamari %100

  • @SalmaAtiku63
    @SalmaAtiku63 4 месяца назад +2

    😍masha allahu, allah ya cigaba da dafa muku da yardar rabbi🤲🏼sai kunyi nasara shuwagaban nin mu na gobe da yardar Allah🤗💯👍👍👍👍👍👍kugama dasu da yardar rabbil-izzati, rayuwa takusa canzawa in sha allahu 🙅🙅🙅🙅🙅🙅ina muku fatan nasara 💃💃💃💃💃💃

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson 4 месяца назад +3

    Alhamdulillah Muna ciki 100% Agreed 💯💯💯 Munasan Kasarmu

  • @HARUNABUKAR-p5q
    @HARUNABUKAR-p5q 4 месяца назад +4

    Wallahi hundred percent % accepted, kuma wallahi duk tsohonda baya son chigaban qasannan ko uban mune bazamu zabesaba

  • @waziringabas8484
    @waziringabas8484 4 месяца назад +2

    Masha Allah Muna cikin wannan tafiya 100%

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 4 месяца назад +2

    ALHMDLLH MASHA ALLAH YABADA SA'A

  • @ahmadglobaltv67
    @ahmadglobaltv67 4 месяца назад +2

    Allah yasa mudace, Allah yamana jagora a dukkanin al'amurammu ✅. Amma dai adaina zagin tsofaffi, 🎉

  • @IBRAHIMWISDOMTV
    @IBRAHIMWISDOMTV 4 месяца назад +3

    GASKIYA FA AIKIN DAYAWA SANAN TAFIYAR ZATAZO DA KALU BALE DAYAWASAI KAWAI ADDU O'I DAKUMA GOYAN BAYAN ALUMMA.... ALLAH YAYI JAGORA

  • @Marmaronnufawa
    @Marmaronnufawa 4 месяца назад +1

    We are supporting you 100%

  • @HARUNABUKAR-p5q
    @HARUNABUKAR-p5q 4 месяца назад +2

    Dan Allah inaso akoya min yadda zanyi bayani a media kowa yaji kuma yagani. please 👏

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson 4 месяца назад +5

    Kuma Ga Shawara Shekarun Ya Zama Daga 18 Zuwa 45

  • @AbuabdulrahmanDireevo
    @AbuabdulrahmanDireevo 4 месяца назад +2

    Kairan In sha Allah

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 8 дней назад

    Allah yamuku albarka matasa muna goyam bayambayanku💯Allah yataimakeku Allah yaqarqaqamanaku Allah yabamu saa Allah yakare dukkan sharri da abinqi

  • @Souleymanemamanesani123
    @Souleymanemamanesani123 4 месяца назад +3

    macha allah ina goyon bayanku 💯💯

  • @muzzammilgambaga9960
    @muzzammilgambaga9960 4 месяца назад +3

    Allah yashiga cikin lamarin 🙏🙏

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 4 месяца назад +3

    Insha Allah, tsoho bazai sake shugabancin Nigeria ba

  • @El-MudassiraliOmar
    @El-MudassiraliOmar 4 месяца назад +2

    Masha Allah muna daga cikin members wannan tafiyar ta matasa

  • @suleimanabdulmumin8628
    @suleimanabdulmumin8628 4 месяца назад +2

    Masha Allah

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 4 месяца назад +1

    Allah y taimaka... Allah y bda sa,a..

  • @abdullahisabirahmad5676
    @abdullahisabirahmad5676 4 месяца назад +2

    Munnatare daku Dari bisa Dari 💯💪🤝🤲 May Allah help us

  • @almustaphamusahusaini1948
    @almustaphamusahusaini1948 4 месяца назад +4

    Wannan sara ce akan gaba. Muna tare insha Allah. #MatasaDonNajeriya

  • @nasiradam6622
    @nasiradam6622 4 месяца назад +2

    Allah ya mana jagora kabaki daya

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 8 дней назад

    Ina metinatarmuku kar kumanta daturawa kuyitaka tsan tsan dasu saboda duk shugaban dayazama maiadalci datausayin talakawa basa barinshi Sai Susan duk yaddasukayi sukakashe shi domin susike kashemana shuwagabanni acambaya wannan karya tsorataku makircinsu yayiyawa duk 😢zalincin da akeyi anajeriya dasaninsu haka sukeso Amma Allah yafisu intafiya tayinisa mukasamu ya'nci kufitar dasu acikin shaanin mulkin najeriya Allah yataimakeku matasa muna goyam bayanku💯bisa💯

  • @UbaleMukhtar
    @UbaleMukhtar 4 месяца назад +3

    DCL muna godiya

    • @NrsKDDano
      @NrsKDDano 4 месяца назад

      Allah y bda sa,a

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson 4 месяца назад +5

    Masha Allah Nigeria Will be better by the grace of God 😅

  • @Abu-abdulhalim
    @Abu-abdulhalim 4 месяца назад +2

    Muna goyon bayan tafiyar matasa.

  • @rjmagama
    @rjmagama 4 месяца назад +2

    Masha Allah.gaskiya wannan tunanin da kukayi yayi kw

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson 4 месяца назад +2

    Hmmm A lokacin da sukayi Karatu Harda Pocket Money 💰💰💰 Ake basu

  • @AbdullaBabajero
    @AbdullaBabajero 4 месяца назад +2

    Allah yabada sa.a

  • @awwssawwss8791
    @awwssawwss8791 4 месяца назад +2

    Up up matasa in sha'Allah Allah ya taimaka

  • @HARUNABUKAR-p5q
    @HARUNABUKAR-p5q 4 месяца назад +2

    Amin summa Amin 🤲

  • @kwasarawa
    @kwasarawa 4 месяца назад +4

    Masha Allah ❤❤❤

  • @sulaimansalihusskk
    @sulaimansalihusskk 4 месяца назад +1

    wannan gaskiyane allah yacikamana burinmu

  • @BabangidaAbdullahi-li8qn
    @BabangidaAbdullahi-li8qn 4 месяца назад +2

    Insha Allahu jam iya zata kafu insha Allahu

  • @Marmaronnufawa
    @Marmaronnufawa 4 месяца назад

    Allah ya kawo Muna mafita a Nigeria

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 4 месяца назад +2

    Allah ya taimakeku

  • @sadik332
    @sadik332 4 месяца назад +3

    In sha Allah zamuyi nasara ✊💯

  • @NuraGuguwa-p3d
    @NuraGuguwa-p3d 4 месяца назад +2

    Wallahi zamuyi nasara, saboda kowa yagasu

  • @almustaphamusahusaini1948
    @almustaphamusahusaini1948 4 месяца назад +2

    @MAH7th from Lafia,Nasarawa State

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 4 месяца назад +2

    Allah isa matasa sugane mu hin dancing tafiyar nn

  • @Captainjadass
    @Captainjadass 4 месяца назад +1

    win insha Allah💪

  • @hamdan442
    @hamdan442 4 месяца назад +3

    Muna goyon baya

  • @Ahmedibirahm-ig4mt
    @Ahmedibirahm-ig4mt 4 месяца назад +2

    Allah ybada nasara

  • @HaladuIbrahim-wu8nr
    @HaladuIbrahim-wu8nr 4 месяца назад +4

    Wannan haka muna tare

  • @adamsidris3139
    @adamsidris3139 4 месяца назад +2

    Together with you

  • @AbubakarMustapha-oq2hu
    @AbubakarMustapha-oq2hu 4 месяца назад

    Masha Allah🎉

  • @RabiuAhmad-ri4xf
    @RabiuAhmad-ri4xf 4 месяца назад

    Munagoyonbayan jam iyyar matasa❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 4 месяца назад +1

    Masha Allah 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟✨✨✨✨✨✨✨✨✨ 💯💯💯💯💯💯💯💯

  • @UbaleMukhtar
    @UbaleMukhtar 4 месяца назад +2

    DCL Muryar talaka,

  • @SanusiGarba-zc7cb
    @SanusiGarba-zc7cb 4 месяца назад +3

    Munatare daku daribisa dari

  • @amarttv001
    @amarttv001 4 месяца назад +2

    #goyonbaya100%

  • @MohammaduIliyasu
    @MohammaduIliyasu 4 месяца назад +2

    Please sipk English saudt people well other setrn you sir am happy

  • @urwatuumar5141
    @urwatuumar5141 4 месяца назад +2

    Muna tare

  • @AbubakarAbdulmumini-pt9mn
    @AbubakarAbdulmumini-pt9mn 4 месяца назад +2

    In support

  • @محمدابكربرناوي
    @محمدابكربرناوي 3 месяца назад +1

    سلام عليكم

  • @jjj-yg2sz
    @jjj-yg2sz 4 месяца назад +1

    Ina zansamu wanan matasan???

  • @NuraLawal-l6w
    @NuraLawal-l6w 4 месяца назад

    ❤❤❤

  • @garbaabdullahiidris6613
    @garbaabdullahiidris6613 4 месяца назад +1

    Ba gaskia bane, yan scope ne,

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 8 дней назад

    Kuma ai sunkafa suntsarene basaso talakawa sushigo cikin harkar mulkin shiyasa sukatsadanta kudin ticket din takara dagasu Sai ya'yansu

  • @MuhammadsanikhaleelMuhammadsan
    @MuhammadsanikhaleelMuhammadsan 4 месяца назад +1

    Kasuwaci da bam da jagora samada mutane 200m da wasu abubuwa fa

  • @abdullahibindawa4828
    @abdullahibindawa4828 4 месяца назад +1

    Duk muna fukaine suma

  • @junaiduisah5772
    @junaiduisah5772 4 месяца назад +6

    Masha Allah

  • @AlhajiNura-wn2xv
    @AlhajiNura-wn2xv 4 месяца назад +2

    Allah yabada Nasara

  • @abubakarhabu4550
    @abubakarhabu4550 4 месяца назад +1

    ❤❤❤

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 4 месяца назад +1

    Masha Allah

  • @abubakarabdullahi373
    @abubakarabdullahi373 4 месяца назад +1

    Masha Allah

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 4 месяца назад +3

    Masha Allah