Sirrin zuciya/Ina zargin mahaifiya ta, zan kai iyaye na kotu dan sanin matsayi na

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 дек 2024

Комментарии • 221

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 3 года назад

    Allah sarki zamu tayaki da addu a Allah ya kawo mafita allahumma amin ya rabbi

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 года назад +10

    Innalillahi wa inna ilaihirraji un ya Allah ka karayimana tsari da shurka da mushurukai da kafurci da kafurai da sharrin shedan da kaidinsa da shaidanun mutane Ameen ya hayyu ya qayyum yar uwa munatayaki addu a ya Allah ya kawomaki qarshan wannan iftilah i ai tayi addu a insha Allah za asamumafita da iznin Allah Allah ya taimaka ya amsadu a i amin🤲🇸🇦🇳🇬

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 3 года назад +3

    To Allah ya kyeuta amma Ai uwa uwa ce karkikara zargi uwarki kici gaba da adua Allah ya taimaka Ameeen

  • @nanabb639
    @nanabb639 3 года назад

    Allah sarki haka rayuwa take kuma kowada kalar qaddararshi kiyawaita Addua in sha Allahu komai zaizo qarshe in sha Allahu kuma kinga yanzu ramadanne kiyawaita Addua Allah ubangiji yakawoma kowa qarshan damuwarshi

  • @Halimah-mk4rw
    @Halimah-mk4rw 3 года назад

    Allah sarki yawanci maza suna cewa bana subane insuka fisata

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 3 года назад +1

    Ikon. Allah nidai snawarata shine kisamu manyan unguwa mokuma idanyanada abokan an shawarata wandayakejinmaganarsu saikazauna kumakidage da adduah. Allah samudace

  • @nanaaicha3050
    @nanaaicha3050 3 года назад

    Allah sarki yar uwa allah ya kawomiki mafita kuma kidage da addu'a kumai yayin zafi magani shi allah

  • @hajarahajara5403
    @hajarahajara5403 3 года назад +2

    Allah sarki yar uwa insha zamu tayaki da addu'a Allah ya kawo miki dauki

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 3 года назад

    Allah sarki Allah ya kawu miki mafita baiwar Allah

  • @alaminminuwa9260
    @alaminminuwa9260 3 года назад +4

    Ilmamin mata Umar ba limamin tsakar gida yanzu hakane sunanka wallahi

  • @mrsmoram9385
    @mrsmoram9385 3 года назад

    Allah sarki rayuwa Allah ya kawo miki mafita

  • @ggvg7770
    @ggvg7770 3 года назад +3

    ‏سبحان الله الحمد لله على كل حال استغفر الله وأتوب إليه عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته

  • @ummukhalid4924
    @ummukhalid4924 3 года назад +2

    Hasbunallahu baiwar Allah gaskiya natausayamiki Shawara ta kitayimishi Addua komai lokacine Allah yayaye manadamuwar mu

  • @rabianasairu6063
    @rabianasairu6063 3 года назад

    Ameen Ya allah allah yash kada alhe re allah yakara lafiya mai afanai

  • @salahasileman188
    @salahasileman188 3 года назад

    Allah ya ga fatamina amin

  • @mnm1050
    @mnm1050 2 года назад

    Allah Masha Allah yayna🙏

  • @hajarahadam
    @hajarahadam 3 года назад

    Too wnn duniya allah yasa mudace amin allah yabaki mafita

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 3 года назад

    Inalilahi waina ilaihi raji un ALLAH ALLAH yaka woma fita Amin

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 года назад +3

    Allah sarki

  • @zailha7939
    @zailha7939 Год назад

    سبحان الله اکبر الله 😢😭

  • @khadeejababa502
    @khadeejababa502 3 года назад +2

    Subahanallah yar uwa allah ya waywayo miki da kan mahaifinki

  • @nafisatsaminu2381
    @nafisatsaminu2381 3 года назад +2

    Barka da shan ruwa Mallan Umar.much love 💕💕💕

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 3 года назад

    Masha'allah yy umar muna gdy sosai

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 3 года назад

    ALLAH YA KYAUTA ALLAH yabaki ikon cinye jara bawaki

  • @fauxiyyaalhassan1238
    @fauxiyyaalhassan1238 3 года назад +5

    Allah sarki gaskiya duniya babu abin da baya faruwa yanzu gaskiya kidaina zargin mahaifiyarki wata Qila anyi sihiri tsakanunku domin anyi hakan babu Adadi kici gaba da Addu'a muma zamu tayaki insha Allah

  • @abduabdu4472
    @abduabdu4472 3 года назад

    Allah sa mudace duniya da lahira

  • @iloveramatouyoussouf4905
    @iloveramatouyoussouf4905 3 года назад

    Allh yasauwake yar uwa yayayemiki taki kaddarar

  • @سميره-ق8م
    @سميره-ق8م 3 года назад

    Allah sarki yar uwata

  • @abdoulayerainatou4757
    @abdoulayerainatou4757 3 года назад +3

    Maacha Allah Yaya Umar da fatan ka sha ruwa lafiya Allah ya karbi ibadun mu Kaicon wanna zamani kalubali garemu Yan Zamani ya ke ya'r uwa koda ke ba ya'r uba kin ce ba kiyi wa mahaifar ki uzuri dan rayuwa ya gaji Haka Allah ka sa mu dace

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 3 года назад +2

    Subhanilillahi allah ya kyauta

  • @marry4416
    @marry4416 3 года назад

    Allah sarki er uwa nidai ga shawarata ki kai shi akarbamiki enchiki

  • @firdausisalisu8680
    @firdausisalisu8680 3 года назад +4

    Thank you so much

  • @princessayyush2945
    @princessayyush2945 3 года назад +3

    Allah yasa mudace a dukkan al amura

  • @rufaidahibrahim9713
    @rufaidahibrahim9713 3 года назад

    Allah ya kyauta de amma Wannan rayuwa sai addua Allah yasa mudace kekuma Allah ya baki mafita

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 3 года назад

    Allah sarki Sister na tausaya miki allah kawomikki mafita

  • @abubakarusmanjos4523
    @abubakarusmanjos4523 3 года назад

    Allah yakawo mafita agareki tnx umar mai sanyi

  • @zulaimusamuhammad2414
    @zulaimusamuhammad2414 3 года назад +3

    ya allah kakawowa wannan
    baiwar taka mafita dan alfarmar
    saiyadil sadati yarab

  • @barakasalisumalammamman8062
    @barakasalisumalammamman8062 3 года назад

    Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 3 года назад

    Gaskiya mungide da wan nan bayani na fantami

  • @مرووومرة
    @مرووومرة 3 года назад +2

    Dan Allah inazan samu lamba Yaya Umar Dan Allah Please😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏

  • @buharisad
    @buharisad 3 года назад +2

    Yaa salamm!
    Kibi shawarar malam
    Inkuma ba adacee ba
    Saii kije kutun shi Allah yasan niyar ki
    Insha Allahu za asamu solution.
    Allah yasa adace
    Amiin
    Allah yakiya ye
    Amiin

  • @nuhusahreef
    @nuhusahreef 3 года назад +2

    Masha allah d'à côté d'Ivoire Merci

  • @سلىهارن
    @سلىهارن 3 года назад +2

    Masha allha min gode

  • @hajayazainabidris1uk309
    @hajayazainabidris1uk309 3 года назад

    Ya Allah yakawo miki agaji ameen ya Allah

  • @عيوش-ع1غ
    @عيوش-ع1غ 3 года назад

    Allah ya kyauta ya Allah ya kawo mafita

  • @sillenagara8966
    @sillenagara8966 3 года назад +1

    SSS

  • @abdullahimaryamkhabeer423
    @abdullahimaryamkhabeer423 3 года назад

    Allah ya kawomiki mafita ,mukuma yasa mufi qarfin zuka tanmu

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 3 года назад

    Allah ya kawomiki mafita💔💔💔

  • @tourealima389
    @tourealima389 3 года назад

    Allah ya kamafita

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад +5

    Wslm kakus alhamdulillah, ya aiki!!!

  • @hauwaharunasaudiarabiamash2566
    @hauwaharunasaudiarabiamash2566 3 года назад +2

    Gaskiya ne wlh koni nafi yarda da sihirine Dan gaskiya idan ba sihiribane toh Hakan dabaifaruba Allah yakawomiki mafita

  • @اممرام-ت1ع
    @اممرام-ت1ع 3 года назад

    سبحان وبحمده عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته

  • @خديجةدوجهارمكه
    @خديجةدوجهارمكه 3 года назад +1

    انا لله وانا اليه راجعون اللهم اجرني في مصيبتي واخلف لي خيرا منها الله ييسر لها امورها يا رب السماوات والارض

  • @kabiruhabubakar7540
    @kabiruhabubakar7540 3 года назад +2

    Toh Allah ya taimaka

  • @tube4449
    @tube4449 3 года назад +5

    Masha Allah godiya muke

  • @uoopibooky933
    @uoopibooky933 3 года назад +5

    Ya allah Sarki Duniya🤲

  • @fatimabintuh2145
    @fatimabintuh2145 3 года назад +1

    Ya salam ,Allah ya kawomaki mafita sannan ki dage da addu'a sannan kidaina zargin mahaifiyarki Dan Allah 🤲😭

  • @zainabmusa5877
    @zainabmusa5877 3 года назад

    salm barka da warhaka Allah yakawomiki mafita yar uwa kidage da addua awannan watan naramada Allah ya shiga cikin al amarin ameen ya rabbi 🙌🙌🙌🙌

  • @abdoulayirahinatou918
    @abdoulayirahinatou918 3 года назад

    Allah y'a kauta kai kuma Allah yabaka kada

  • @nafisasani4708
    @nafisasani4708 Год назад

    allah yasa mudaci

  • @abbahajir4976
    @abbahajir4976 3 года назад +6

    MashaAllah ♥️♥️🌹🌹

  • @aminaahmad2322
    @aminaahmad2322 3 года назад

    Suyi gwaji yafi sauki komai zai iya faruwa ko sihiri ko ba yayanshi bane Allah ya kawo sauqi

  • @بهخعه
    @بهخعه 3 года назад

    Subahanallah Yar uwa Allah yakawa maki sauki amman ina maibaki shawara karki zargi mahaifiyarki kumama aiy kowani bawa yana da kaddararsa kiyita adu,ah Allah zaikawo maki sauki insha Allah

  • @zahidatusadiq3757
    @zahidatusadiq3757 3 года назад +2

    Masha Allah 🙏🙏🙏

  • @اسماعيلصالح-ه6ن
    @اسماعيلصالح-ه6ن 3 года назад +3

    صلو على نبي

  • @khadijaidrisbello8873
    @khadijaidrisbello8873 3 года назад +4

    Allah yakyauta

  • @مزملإسماعيل-ك9ش
    @مزملإسماعيل-ك9ش 3 года назад +5

    سبحان الله 😥😥😥😥⁦🇵🇸⁩⁦🇵🇸⁩

  • @اممرام-ت1ع
    @اممرام-ت1ع 3 года назад

    جزاك الله خيرا ي شيخ

  • @رقيةمحمد-ث5ق
    @رقيةمحمد-ث5ق 3 года назад

    Masha allah.

  • @عيوش-و2ض
    @عيوش-و2ض 3 года назад

    Assalamu Alikum yan uwa yakuki ya ibada dafatan ansha ruwa lafiya yar uwa kidagi da Adu'a dumin babu abinda yafi karfin Ubangije Allah ya biyamike bukatun ki na Alkairi Ameen 🤲

  • @zainabyunusa6467
    @zainabyunusa6467 3 года назад

    Allah yasa mudace
    In sha allah

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 3 года назад

    Wai yyo allah duniya ina zakidamu

  • @naziroiliyasu7969
    @naziroiliyasu7969 3 года назад

    Allah yakiyaye Amma kidage da addu a Allah yakawomiki mafita

  • @اممرام-ت1ع
    @اممرام-ت1ع 3 года назад

    لا اله الا الله محمد رسول الله

  • @jamilahabdullahi5114
    @jamilahabdullahi5114 3 года назад

    allah yakiyaye

  • @محمدمحمد-س4خ8ح
    @محمدمحمد-س4خ8ح 3 года назад

    Hum dunia abin tsora wly duk abin da akache mu mata zamuyi to zamu aiki oumar idan zan baka labarina da irin rayuwar dana chikin to zamu kwana bangaba yar chawarata kikai kukanki gurin allah allah samul du'ane incha allah

  • @shafaatuahmad3351
    @shafaatuahmad3351 3 года назад

    Allah ya kawo miki mafita

  • @ameenaumar9178
    @ameenaumar9178 3 года назад

    Baiwar allah kiji tsoron allah wlh uwa uwace koda kuwa babu aure ta haife ki kada kifa rayiwa mahaifiyarki haka.

  • @maryamaboubaka7745
    @maryamaboubaka7745 3 года назад +3

    Masha Allah Allah kara daukaka yaya Umar ❣️🌹✨

  • @iloveramatouyoussouf4905
    @iloveramatouyoussouf4905 3 года назад

    Barka dawarhaka Yan wannan gidan ya ibada

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 3 года назад

    Allah ya taimaki dattijo barka da asuba

  • @مرووومرة
    @مرووومرة 3 года назад +2

    Dan Allah Ina son lamba Yaya Umar Dan Allah Yan Gida Please.friend 😭😭😭😭😭😭😭🙏💔

    • @ummulkhairisani493
      @ummulkhairisani493 3 года назад

      Ki duba a comment section din videos din baya akwai inda yasa number sa

  • @hauwasarkin1817
    @hauwasarkin1817 3 года назад

    Barkanmu da shan Ruwa gaskiya maganarka gaskiyane Allah ya kyauta kuma yasayagane ni anawa tunanin tabidi abokin mahaifinta takusance shi domin tasamu ta aiwatar da niyarta nagakamar zaifi Allah ya sa adace Ameen

  • @mammankebbi5132
    @mammankebbi5132 3 года назад

    Allah ya kyuta

  • @mohamedfaissalbz816
    @mohamedfaissalbz816 3 года назад

    amine y'a rabi

  • @kaltumalhajigana8732
    @kaltumalhajigana8732 3 года назад +2

    masha Allah

  • @اممرام-ت1ع
    @اممرام-ت1ع 3 года назад

    سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله أكبر

  • @hajaraabdulhadimohd7020
    @hajaraabdulhadimohd7020 3 года назад

    😱😱😭😭🤲🤲 Ameen سطد

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 3 года назад +3

    Thanks 🤲🏻☝🏻🇬🇭

  • @AaA-tm8vc
    @AaA-tm8vc 3 месяца назад

    Innalillahi wanna ilaihirrajun haka rayuwa take kuma

  • @سميره-ق8م
    @سميره-ق8م 3 года назад

    Wallahi ban ji dadibq

  • @kadijaabdualisama6687
    @kadijaabdualisama6687 3 года назад +1

    Yoyo yayan imissu

  • @انتوميميبرناوي
    @انتوميميبرناوي 3 года назад +2

    gaskiya yar uwa kina cikin matsala allah yaya ye miki kiyi ta addu a in asirinema allah yaya ye kiyi hakuri karyi karan mahaifeyar gaskiya

    • @reema2189
      @reema2189 3 года назад

      السلام عليكم رمضان احلى رمضان الله يرفع الصيني علا اين يقع مقر منظمه الاوبك جامعه سطام صلى الله عليه وسلم

  • @mamanmaryam3551
    @mamanmaryam3551 3 года назад +4

    Oyoyo yayaumar💓💓

  • @yahayalabaran5688
    @yahayalabaran5688 3 года назад

    Ya HAllah kaceremana imanumu Ameeen yarabi

  • @دنياحظوظ-ذ2س
    @دنياحظوظ-ذ2س 3 года назад

    لا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم

  • @salahasileman188
    @salahasileman188 3 года назад

    Wannan haka yake allah yasa midace ameen

  • @lilojamka9741
    @lilojamka9741 3 года назад +4

    السلام عليكم ورحمة الله ♥

  • @حواءمصطفى-ب6ت
    @حواءمصطفى-ب6ت 3 года назад

    سبحان الله ونعم الوكيل اللهم اجرني في مصيبتي واخلفني خيرا منها الله يدافع

  • @maharazousiaradji7916
    @maharazousiaradji7916 3 года назад

    Ameen ya Allah