Jazakallahu khalifan malam wallahi malam lokacin danake karantawa malam sai naji jikina yachanza kaina yayi nauyi sosai wallahi ina zaune amma inajin juwa kamar zanfadi daket na kammala karantawa malam Ubangiji Allah yabiyaka da gidan aljannah firdausil bijahi s a w malam
Dan Allah idan zai yiwu kayi screen shot mana ka tura mani domin bana cikin channel d'in kuma naje zanyi following yaqi yi wlh afwan da Allah ka tura mani.
Alsm sheikh mai albarka. Dazu kafin sallar Juma'a na saurāri wannan adduar daka karanta. Abun mamaki sai wani irin bacci mai karfi ya tāso mini harya fāra sakani ciwon Kai. Nayi allura 3 na zazzabi jiya har na samu sauki amma wallahi yanzu tinānin yadda zan fita sallar la'asar nake sabida zafin zazzabin da zafin rana. Allāh karawa Annabi salati da daukaka. Amma Dan Allāh a taimakamin da adduar sabida ban sāmeta ba a WhatsApp channel din, watakila sabida dazu ne nayi joining group din. Jzk
Asalamu alaikumu. Mallam an manta Saka Aduan Nahisanci na Ina anzalnahu da qursiyu na shekaran jiya. Muna tunawa ne sabo da hali na alkawari. Allah Saka da alkhairi ya Kara kusanci da manzon Allah.
Assalamu'alaikum Barkanmu da dare mlm Ya gida da iyali Muna godia sosae bisa irin gudummuwar da kake taimakon mu da ita Allah ya saka da mafificin Alkhairinsa duniya da lahira. Ni dai wlh na karanta kuma na saurara lokacin da kake karantawa banji komi ba Ina da matsala kenan mlm?
Assalam malam wallahi naba wata Mata wannan adduan data farayi wallahi sai jikinta yayi zafi ta fara zufa, har zazzabi ya kamata. Malam zata iya maimaitawa yau?
Jazakallahu khairan malan
Jazakumullahu khaira Malam
Jazakallahu khalifan malam wallahi malam lokacin danake karantawa malam sai naji jikina yachanza kaina yayi nauyi sosai wallahi ina zaune amma inajin juwa kamar zanfadi daket na kammala karantawa malam Ubangiji Allah yabiyaka da gidan aljannah firdausil bijahi s a w malam
Assalamu alaikum wa rahmatullah
Dan Allah idan zai yiwu kayi screen shot mana ka tura mani domin bana cikin channel d'in kuma naje zanyi following yaqi yi wlh afwan da Allah ka tura mani.
بارك الله فيك يا شيخ ربي يعطيك صاحت والعافيه ويطول بعمرك
aslamu alaikum malama dan girman Allah kara sakamuna wannam aduar a WhatsApp channel saboda naduba naduba ban ganshiba
MASHA ALLAH
Alhamdulillah mungode Mal, Allah yakara haske da soyayya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, Mal zan iya yi kullu ko duk sati ngd
Alsm sheikh mai albarka. Dazu kafin sallar Juma'a na saurāri wannan adduar daka karanta. Abun mamaki sai wani irin bacci mai karfi ya tāso mini harya fāra sakani ciwon Kai.
Nayi allura 3 na zazzabi jiya har na samu sauki amma wallahi yanzu tinānin yadda zan fita sallar la'asar nake sabida zafin zazzabin da zafin rana. Allāh karawa Annabi salati da daukaka.
Amma Dan Allāh a taimakamin da adduar sabida ban sāmeta ba a WhatsApp channel din, watakila sabida dazu ne nayi joining group din. Jzk
Malam tambayana shine idan mutum ya karanta kuma yaji Abu a jikinsa toh bayannan mai zaiyi
Jazakumuallahau haira
allah yasaka da alkhari allah kuma yakara lafiya da nisan kwana bijashi annabi ﷺ
Malam Allah yasa ka da Alheri nayi addu'ar nan kaina kamar zai fashe sosai yake min ciwo wlh Allah yasa agama da iyaye lafia Amiin
Ameen ya rabbi 🙏
whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u
Whtatsapp Link ☝️
ماشاءالله بارك الله فيكم وعليكم
2:50
3:24 3:26
Ameen malam
Wallahi malam inason shiga whatsapp channel din amma yaƙi yi. Ban san dalili ba
Wallahi saurara kawai na yi amma sai jijjiga kafata ake yi.
Ya Salam
Dan Allah ina so a turamin channel din
Wallahi naji kamar raina zaifita Malam kawai saurara nayu
Toh MashaAllah Jazzakumullah kairan Mallam. Dan Allah anasa wassali sa boda mu masu koyee kurani...
Asalamu alaikumu.
Mallam an manta Saka Aduan Nahisanci na Ina anzalnahu da qursiyu na shekaran jiya. Muna tunawa ne sabo da hali na alkawari. Allah Saka da alkhairi ya Kara kusanci da manzon Allah.
Wa alaikumussalam
Mun gode Kwarai da tunatarwa
Masha Allahu
Jazakallahukhairan
Muna godiya shehi ❤
Jazakumullah khair
Allah ya saka da alhairi
Ma Shaa Allah ❤❤
Allah yasaka da alheri
Allah yaqara Arziki
الحمد لله وماشاء الله بذلك
جزاك الله خيرا وكفيك شرا بجاء سيد الوجود صلى الله عليه وسلم
Dan girman Allah mlm arubu ta mana da hausa
Jazzakallah
Jazakumullahu kairan
Masha ALLAH
Malam don Allah wanan aduwa arubutata da wasali pls malam nagode
Jazakallah
Malan Allah yasaka da alkhairi munagodiya
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou'a
Madallah
Allah yasaka da alkhairi
❤
Mallan nda haali a rubuta muna addu'ar nan🙏🙏,da kuma fassarar ta🙏
A shiga channel na WhatsApp Tana ciki
Follow the Annahjul-Hameed TV channel on WhatsApp: whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u
Allah yasa ka da mafificin Alheri
Assalamu'alaikum
Barkanmu da dare mlm
Ya gida da iyali
Muna godia sosae bisa irin gudummuwar da kake taimakon mu da ita Allah ya saka da mafificin Alkhairinsa duniya da lahira.
Ni dai wlh na karanta kuma na saurara lokacin da kake karantawa banji komi ba Ina da matsala kenan mlm?
Addu'a
Assalamu alaikum warahmatulh ,Mal Banga link din channel din ba.
dan ina biyar wani mutum bashine atayemakeni da sirri Maye karfi dan alfarmar annabi
Allah ya biya malan
Assalam malam wallahi naba wata Mata wannan adduan data farayi wallahi sai jikinta yayi zafi ta fara zufa, har zazzabi ya kamata. Malam zata iya maimaitawa yau?
Allah ya biya
Assalamou alaikoum Malam muna godiya da addu a
Yaushe za asaka addu Anne naje channel din bangantaba
Jakallahu
Assalamu aleykoum
1:48 1:50
Allah.yakara.lafiya
❤❤❤
❤❤❤❤❤
🤲🤲🤲🤲🤲🤲
❤❤❤❤💋💋💋
سنر تنر
🎉👍💕
السلام عليك
جزاك الله خيرا
لله ما علاج سحر الذي دفن في القبر ؟؟؟
وعليكم السلام ورحمة الله
عليك بهذه الدعاء
@@abbas_sadaukiإن شاء الله
جزاك الله خيرا
Allah yaqara fahimta
@@abbas_sadauki Dan Allah asakama chanal
Mai ne me fassaran wannan Dua?
Gaskia ni ma zan so naji fassarar addou'ar nan
Mlm baa sama na addua r ba
How many a prophecy by Pastors have not come to pass. We're tired of all these so-called prophecies that never come to pass.
Jazakallahu khairan
Masha Allah