LABARINA SEASON 10 EPISODE 3

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 окт 2024

Комментарии • 1 тыс.

  • @NafiuIbrahim-t6m
    @NafiuIbrahim-t6m 2 месяца назад +177

    Yaa kasa Muna daga cikin ceton Muhammad rasulillahii

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw 2 месяца назад +263

    wallahi duk duniya ba'atafayin mutum irin Muhammad Rasulullah ﷺ ba kuma baza'atafayiba har abada 💔😭💔 allah kara mamu kaunar Annabi Muhammad ﷺ ♥️🤲😔😔😔

  • @zakounayoussa
    @zakounayoussa 2 месяца назад +164

    Yau juma'a naci albakaci annabi Muhammad SAW 🕌❤

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 2 месяца назад +85

    Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammadu S. A.W ❤❤❤

  • @MubarakMutaka-d2k
    @MubarakMutaka-d2k 2 месяца назад +124

    Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w ❤❤❤❤🦋

    • @SaddamMohammed-tl9ro
      @SaddamMohammed-tl9ro 2 месяца назад +2

      Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen Ya Allah 🙏

    • @alkasimgambo416
      @alkasimgambo416 2 месяца назад +2

      Sallahu Alaihi wassallam

    • @OusmanMano-hs6ci
      @OusmanMano-hs6ci 2 месяца назад +2

      SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM AMEENE YA HAYYU YA QAYYUM

    • @abdnassirou2863
      @abdnassirou2863 2 месяца назад +1

      صلي الله عليه وسلم

    • @abdnassirou2863
      @abdnassirou2863 2 месяца назад +1

      اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين

  • @aishamuhammadaudiaudi3392
    @aishamuhammadaudiaudi3392 2 месяца назад +144

    Wan nn shirin kawai abarma hasiya dn Allah. Best actress of labarina,wlh hasiya kin ciyye shirin nn tas,duk wanda ke tare dani ya danna min like 👍 ❤.Hasiya uwar kuka😢kin iya.

    • @ExaminerOnline
      @ExaminerOnline 2 месяца назад +5

      Wallahi ta iya fa…
      She’s gud for the role😊

    • @NazirumaarufmalamDanmaliki
      @NazirumaarufmalamDanmaliki 2 месяца назад +4

      agaskiya nima anan ra'ayinmu daya

    • @AishaAbdurrahman-ir3mc
      @AishaAbdurrahman-ir3mc 2 месяца назад +2

      Gaskiya Nima ra'ayinmu daya Zarah tayi Acting sosai

    • @azhausatv9694
      @azhausatv9694 2 месяца назад +1

      Ai kinsan ba Zahra ta banza fa.... 😊

    • @UrwatuMuhammad
      @UrwatuMuhammad 2 месяца назад +1

      kaiii inaaaa i go with Dr. fadeel shine best character a film dinnan

  • @mufeedawada7873
    @mufeedawada7873 2 месяца назад +48

    Ina masoya annabi Muhammad S A W a dannamin like ❤

  • @auwalsaeed4957
    @auwalsaeed4957 2 месяца назад +195

    Dan manzo s,,a,,w ayimin like da comments guda 1m 🙏

  • @SaratuYahayakamba
    @SaratuYahayakamba 2 месяца назад +90

    Allah yasa mushiga aljannar fiddausi

  • @naimaabba1024
    @naimaabba1024 2 месяца назад +37

    Dr Fadil
    Dr Asiya kune karshan birgeni afilm dinnan wlh kun’iya acting kamar Gske.

    • @jadawatv1804
      @jadawatv1804 2 месяца назад

      Hakane Dan Allah kamin Subscribe din channel dena

    • @halimamuhammad1660
      @halimamuhammad1660 2 месяца назад +1

      Idan kinason kiga ynda doctors ke acting da gaske kije ki kalli ghost doctor ko Good doctor or grey’s anatomy

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 2 месяца назад +33

    Masha Allah sallu, ala
    Muhammadu wasallim
    S, a, w
    Ubangiji Allah Yakara wa
    Annabi daraja❤

  • @HabeebahAbubakar-wx2vi
    @HabeebahAbubakar-wx2vi 2 месяца назад +32

    Dr. Asiya seek your mother's everlasting blessing. Marry Ya Mujahid.

    • @jadawatv1804
      @jadawatv1804 2 месяца назад +2

      Wannan gaskiya ne

    • @SalissouHabiboullah-ln7dk
      @SalissouHabiboullah-ln7dk 2 месяца назад +1

      Wlh za aci amanar mujahid

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 2 месяца назад +1

      Ai she wouldn’t! Kwadayi da son zuciya bazai barta ba

    • @Abdul.laminu
      @Abdul.laminu 2 месяца назад

      Ba kodayi banefa, So ne!.

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 2 месяца назад

      @@Abdul.laminu Kasan Mesa na kira kwadayi? Ai ba na abun duniya ni ke nufi ba directly ita kwadayin yadda mainasara ke yiwa matar sa ne! Kuma hakan zai saka itama ya mata?

  • @MUFTAH-10
    @MUFTAH-10 2 месяца назад +85

    Don Allah masoyan Annabi ku taimaka kuyimin subscribing ni yaro ne don aAllah ku duba shekarana 2 a youtube amma har yanzu ban kai subscribers 200 ba Don Allah Al ummar musulmai kubari naribata donalbarkacin manzon Allah (S.A.W.) Ni na fara comment hakan yana nuna muku yadda na dauke shi da mahimmanci Don Allah

    • @USMANATA2511
      @USMANATA2511 2 месяца назад +2

      Ni yima Nima kayimin duk hifimar dayace

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 2 месяца назад +1

      @@USMANATA2511 Toh yaya

    • @AlasanAdam-d3b
      @AlasanAdam-d3b 2 месяца назад +1

      For Dubai to American😂😂

    • @drabbasusman4030
      @drabbasusman4030 2 месяца назад

      Ka ke Dora abin d Yakama Idan kana sun subscribe

    • @SaddamMohammed-tl9ro
      @SaddamMohammed-tl9ro 2 месяца назад

      Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @qaberrIbrahim
    @qaberrIbrahim 2 месяца назад +21

    Ina ma Fatan alkharin da kuma Fatan kasancewa cinkin Farin ciki insha Allahum ❤❤❤

  • @ahmadabdullahi5902
    @ahmadabdullahi5902 2 месяца назад +54

    Gaskia if there's anyone am commending in this movie it has to be Dr Fadil, he's a great Actor 👍 I love watching his scenes 😍

  • @حساب-ذ5م
    @حساب-ذ5م 2 месяца назад +36

    اللهم صىل وسلم وبا رك على نبينا محمد🫶👌🫶

  • @نجائتونجاء
    @نجائتونجاء 2 месяца назад +37

    Allah ya Karawa annabi daraja

  • @hassanidris5759
    @hassanidris5759 2 месяца назад +21

    Allah kasamu cikin aljanatul firddausi

  • @Husa8128
    @Husa8128 2 месяца назад +31

    اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد ❤

  • @AlgoniIbrahim-ng9pu
    @AlgoniIbrahim-ng9pu 2 месяца назад +13

    Mai nasara da Dr Asiya acting nasu yana burgeni wallahi

  • @abdussalamhalima4873
    @abdussalamhalima4873 2 месяца назад +5

    Gaskiya yakamata ya mujahid ne zai aure dr.Asiya ba mai nassara ba

  • @AishaAbacha-n7u
    @AishaAbacha-n7u 2 месяца назад +15

    Gaskiya tallah yyi yawa😎

  • @MusbahuMuhd
    @MusbahuMuhd 2 месяца назад +27

    Allah kayi Mana arzikin da idan mukayi kyautar 500k
    Akazo godiya mukara bada 1m
    Idan aka fashe da kuka mu qara da kyautar gida 🏠
    Idan aka suma aka farfado mukara da kujerar hajji🕋💸🤲

    • @adilaosman500
      @adilaosman500 2 месяца назад

      Allahummah amen

    • @Baseerah-zu9tc
      @Baseerah-zu9tc 2 месяца назад

      ​@@adilaosman500Ameen ya Allah

    • @BintaIbrahim-f8s
      @BintaIbrahim-f8s 2 месяца назад

      Aameeen Yaa hayyu Yaa qayyum

    • @faizayahuza
      @faizayahuza 2 месяца назад

      Ameen
      Ameen
      Ameen
      Ameen
      Ameen.
      Ameen ya Hayyu ya Qayyum
      Ameen ya Hayyu ya Qayyum 😢😢😢.
      Ameen Ameen.
      Ya Rabbi kayi mana tsari da talauci.
      Ya Ubangiji

    • @AdamaIbrahim-b1y
      @AdamaIbrahim-b1y 2 месяца назад

      Ameen yahayyu yakayyum

  • @derikawu4448
    @derikawu4448 2 месяца назад +7

    Dear Ya-Mujaheed
    On behalf of all the people that put u on hate watch when you first appear on this series with your ego antics, we are so sorry, we never knew about the sacrifice you have made in the past.
    Dr. Asiya you Must Marry Mujaheed ooh 😂😂

  • @AbubakarAbduljelil-zu3ww
    @AbubakarAbduljelil-zu3ww 2 месяца назад +23

    Salalahu alayihi wasallam jummat Mubarak to all the Muslim ummah

  • @hafsatabdullahi1546
    @hafsatabdullahi1546 2 месяца назад +37

    Jumaa.a Mubarak 🌙

  • @HapsatMohd
    @HapsatMohd 2 месяца назад +51

    Ni wlh banason kishiyan nan banso ace wai mai nasara zai kara auree😎

    • @SadiqMsani-s5g
      @SadiqMsani-s5g 2 месяца назад +2

      You're right nima haka

    • @jadawatv1804
      @jadawatv1804 2 месяца назад +2

      Dan ALLAH kimin Subscribe kikuma kalli video's dina

    • @samailaumar9843
      @samailaumar9843 2 месяца назад +4

      Bakiyi karyaba akwai matsala a gaba

    • @MustaphaLailaTwix
      @MustaphaLailaTwix 2 месяца назад +3

      In ya aureta i willl stop watching

    • @shehusaudatudembo7594
      @shehusaudatudembo7594 2 месяца назад +3

      Ze aureta Amma zaa kashe doctor asiya confirm ​@@MustaphaLailaTwix

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 2 месяца назад +7

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤😂😂

  • @_Abeedayobengurucollections88
    @_Abeedayobengurucollections88 2 месяца назад +41

    Okay gaskiya nagane dalilin doctor asiya tabbass ykamata taso mujahid matukar kauna ma kuwa hakika❤❤❤❤

    • @abdullahiyusufyahaya2485
      @abdullahiyusufyahaya2485 2 месяца назад +1

      Ehhhi

    • @AliyumuhdEngr
      @AliyumuhdEngr 2 месяца назад

      To Amma kamanta yanadafadin rai dakuma izza?
      Kuma yanakokarin rabatada xuwa asibiti​@@abdullahiyusufyahaya2485

    • @jadawatv1804
      @jadawatv1804 2 месяца назад

      Dan ALLAH kimin Subscribe kikuma kalli video's dina

    • @AdamAuwal-pd8eq
      @AdamAuwal-pd8eq 2 месяца назад +1

      Gaskiya ne wannan. Mujahid ya cancanci duk wani uziri

    • @zanirahabdullahi6101
      @zanirahabdullahi6101 2 месяца назад +1

      Tabbas

  • @okashaturabiuharuna3150
    @okashaturabiuharuna3150 2 месяца назад +17

    Labarina ko labarin hauka kowa yanaso yaga danda ya Haifa acikinsa Amma Banda Maryam saboda soyayya,tir da irin wannan makauniyar soyayyar wannan ko wajen Allah Bata da Hujja. Domin yabata damar haihuwa tayi watsi da da Allah yabata, wannan tsarin sam be yuwu ba Saira . Kacanja tsari wannan koyarda yahidancine zallah

    • @IbrahimIsah-eg9rq
      @IbrahimIsah-eg9rq 2 месяца назад +2

      ku mutane Kun cika daukan Abu a baibai, idan banda abin ka shifa labarina film ne saboda haka dole so ake sai an fitar da darasin abin!!

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 2 месяца назад

      Some of you don't think straight

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 2 месяца назад +19

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم

  • @UsmanYaradua
    @UsmanYaradua 2 месяца назад +5

    Gsky mujahid yayi sadaukarwar da shine ya chanchanta ya auri asiya. Allah ya karawa annabi sallallahu alaehi wasallam daraja.❤️

  • @ShettimaYasambo-y3n
    @ShettimaYasambo-y3n 2 месяца назад +15

    Ina yemuku fatan alheri Allah ya ƙara basira 🤲💯

  • @Saminu-s4h
    @Saminu-s4h 2 месяца назад +3

    This film makes me shed tears

  • @IbrahimMubarak-o2y
    @IbrahimMubarak-o2y 2 месяца назад +12

    Gaskiya mujahideen ya dache ya auri Dr aiya ba mai.nasaraba

  • @RamatuAbdulkadir-b2t
    @RamatuAbdulkadir-b2t 2 месяца назад

    Wallahi wan seri na borgani ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @ahmadaliy-y2g
    @ahmadaliy-y2g 2 месяца назад +10

    Masha allah Love so Love so Love so Love so Love so Love 😘

  • @Pheenart
    @Pheenart 2 месяца назад +2

    Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Gsky Director abar Mujahid ya auri Dr Asiya shi yafi cancanta yayi halacci

    • @DADAOGA
      @DADAOGA 2 месяца назад

      Nidai bana goyon bayan hakan😮

    • @YusufHausawa
      @YusufHausawa 2 месяца назад

      @@Pheenart ykk

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 2 месяца назад +216

    Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 2 месяца назад +14

    Gaskiyya Dr hasiya karki Zama butulu ki auri yaya mujahid kawai,kiyi hakuri da halayensa,KO nice zan karbu Wanda ya silar ceto ran mahaifiyarka matukar BA sabawa Allah yakeyiba,Nima na yarda hasiya tacinye credit din lbrin su menasara❤

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 2 месяца назад

      Ke zaki iya auren me hali irin nashi ??

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 2 месяца назад

      Aure fa ba zaman kwana Daya bne Koh biyu

    • @muhiddinabdullahi1335
      @muhiddinabdullahi1335 2 месяца назад +1

      Matsalar mujahid mutu wa zai yi wajan yin aikin

    • @saudatu-abdullahi
      @saudatu-abdullahi 2 месяца назад +1

      @@Topnotch_Emporium_TV zan iya matukar mahaifiyarka tanaso kuma yayi mata halacci yayi silar ceto rayuwarta,kuma Yana Sona zan bishop addu'a fatan Allah ya rabashida girman Kai don yafi kowanne Hali nasa muni

    • @saudatu-abdullahi
      @saudatu-abdullahi 2 месяца назад

      @@Topnotch_Emporium_TV gaskiyya ne idan shine zabin Allah ina maraba dashi

  • @shamsiyya391
    @shamsiyya391 2 месяца назад +3

    Gaskiya yakamata asiya ta aure mujahid ko ni abinda zanyi kenan 😢😢😢😢😢

  • @CRYPTOSCIENTIST-xz1bk
    @CRYPTOSCIENTIST-xz1bk 2 месяца назад +11

    Gaskiya idan hasiya ta fada son me nasara na daina kallon labarin

    • @handmadebyshareefa8970
      @handmadebyshareefa8970 2 месяца назад +1

      Nima

    • @fatimanasirmuaz3960
      @fatimanasirmuaz3960 2 месяца назад +1

      Nima dai haka gsky,cos Maryam tayiwa menasara halacci na qarshe.Ita kadai ta soshi a lkcn da kowa ya qishi and mgnr gsky AS ba dole bane sufara haifar SS

  • @AishaAbdurrahman-ir3mc
    @AishaAbdurrahman-ir3mc 2 месяца назад +2

    Ma shaa Allah, Gaskiya ina matukar kaunar Zarah Muhammad wato Dr. Asiya gaskiya ta'iya Acting sosai Don Allah Malam Aminu Ace mata ina gaishe ta super ster ditah.

  • @uwanigarewa6085
    @uwanigarewa6085 2 месяца назад +17

    Allah sarki asiya Tasha kuka a wanan film din mujahid ya chanchanta ta aureshi

    • @jadawatv1804
      @jadawatv1804 2 месяца назад

      Wanna Gaskiyane Dan Allah kamin Subscribe din channel dena

  • @fatimamohammedahmed3300
    @fatimamohammedahmed3300 2 месяца назад +3

    Doctor fadil is the best wlh 😊

  • @AyoushatBoubacarsanda
    @AyoushatBoubacarsanda 2 месяца назад +7

    Wlh kuwa umma fada mata ke bakida aiki se kuku ke me hawayen banza

  • @aneesahabdullahabubakar3950
    @aneesahabdullahabubakar3950 2 месяца назад +11

    Seriously in this era of technology, why are U regarding AS like HIV or a terminal illness? AS & AS give birth to healthy babies with technology

    • @idrisyahaya8186
      @idrisyahaya8186 2 месяца назад

      Hw dear

    • @MaryamAuwalIbraheem-zt4zq
      @MaryamAuwalIbraheem-zt4zq 2 месяца назад +1

      Aswear,the way he is rich like this A S should not be a problem

    • @fatimahsanusibabantakko54
      @fatimahsanusibabantakko54 2 месяца назад +1

      I’m telling you
      Prolonging this issue is making me to loose interest in watching

    • @FeedyYahaya
      @FeedyYahaya Месяц назад

      @@MaryamAuwalIbraheem-zt4zqlike seriously???? What does AS have to do with wealth ? Don’t you know the child’s life is at risk???????

    • @FeedyYahaya
      @FeedyYahaya Месяц назад

      And if the baby is ss who’ll bear the pain? Is it the innocent child ???? Whereas it is not advised

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 2 месяца назад +2

    Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @FatimaYahya-s2b
    @FatimaYahya-s2b 2 месяца назад +12

    Allah yasa annabi yasan d zuwansa agobe qiyama😢

  • @MusaLiman-o1f
    @MusaLiman-o1f 2 месяца назад +9

    Mal aminu saira more bless Allah continues to bless you and your family allahumma ameen baba musa from abuja Nigeria 🇳🇬 🙏 ❤️

  • @AliyuMustaphaIreallyenjo-uo8xm
    @AliyuMustaphaIreallyenjo-uo8xm 2 месяца назад +7

    Kai haba saira daga gama tinani Sai karewa

  • @salimaliyu5066
    @salimaliyu5066 2 месяца назад +5

    A Kennywood ba a taba Wanda yayi acting a matsayin Dr. Irin Dr. Fadil ba,
    Dr. Fadil is the best actor as Dr.

  • @HabibaMuhammadDogo
    @HabibaMuhammadDogo 2 месяца назад +14

    Na today episode is too short
    Up up Ya Mujaheed shiyadace🎉
    Dr Asiya me kukan banza😏😏😏

  • @hafsatkabir
    @hafsatkabir 2 месяца назад +23

    Well done malam Aminu Saira 👍hakika doctor Asiya Yaya Mujaheed ne ya cincinta ta aura💯 while Maryam da Mainasa ya kyautu su haihu kuma normal ba tare da matsalar komai bah yakamata tauhidi ya shigo cikin shirin nan

    • @Issasaidou118
      @Issasaidou118 2 месяца назад +3

      Zancen ki Zuma er ouwa

    • @hafsatkabir
      @hafsatkabir 2 месяца назад

      @@Issasaidou118 thanks

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay 2 месяца назад +2

      💯

    • @MohammedAishatu-bh7ce
      @MohammedAishatu-bh7ce 2 месяца назад +2

      Fact

    • @musaashiru4997
      @musaashiru4997 2 месяца назад +2

      Yaude Aminu saira ya maidamu baya tun zamanin buhari 😊 ya kuma dawo damu wannan lokachin tulumbun 😢

  • @sulaimanmohammed6925
    @sulaimanmohammed6925 2 месяца назад +5

    Gaskiya yakamata ayima mujahideen adalci

  • @IbrahimHaro-lt1kp
    @IbrahimHaro-lt1kp 2 месяца назад +10

    ❤ dakta asiya

  • @saifullahisuwidisadeeq1274
    @saifullahisuwidisadeeq1274 2 месяца назад +7

    Gaskiya aminu saira ka Raina mana wayo,
    Allah yakaimu sallah Eid Sai mun ziga telan ka yama dinki ba ta zuge,
    Sannan idan ka Kai wankin farin takalmin ka zamusa ashafama ba'kin Mai,
    Bayannan zamu cema matar ka wasan da zatama ranar sallah shine ta boye hulinan ka har Sai an dawo daga Eid,
    Bugu da Kari washa garin sallah tace cikin ta ke ciwo bazata iya girki ba Sai muga Ina zaka ci abincin sallah😂😂😂😂😂😂😂

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 2 месяца назад

      😂😂😂😂😂Kai wannan hukuncin Bai masa yawa ba kuwa

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 2 месяца назад +6

    Masha Allah
    Allah yakara basira da daukka

  • @alyuammarrabiu450
    @alyuammarrabiu450 2 месяца назад +3

    Gaskiya na wannan satin baiyi kyau kwatakwata

  • @UssiniSani
    @UssiniSani 2 месяца назад +11

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @DADAOGA
    @DADAOGA 2 месяца назад

    I love You Hasiya ❤ Wlh saboda ke da Al'ameen nake kallon labarina❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Allah ya miki albarka

  • @ummutukur7696
    @ummutukur7696 2 месяца назад +5

    Maganar gaskiya doctor asiya yakamata kiyi biyayya iyaye ki aure yaya mujahid shine yadace ki aura ba mai nasaraba

  • @DADAOGA
    @DADAOGA 2 месяца назад +1

    Wlh nidai bana goyon bayan Dr Hasiya ta auri Yaya mujaheed😫😫😫😫😞😞😩😩 karku tambaye ni dalili 🧘

  • @ibrahimMoussa-mf4ym
    @ibrahimMoussa-mf4ym 2 месяца назад +4

    Macha alla tubar kalla allah ❤❤❤❤inama ake❤dagaskene

  • @AdamAisha-j9z
    @AdamAisha-j9z 2 месяца назад +2

    Please mallam Aminu Saira we need long episode because we watch only Friday's

  • @chaibouibrahim8644
    @chaibouibrahim8644 2 месяца назад +3

    ina yan uwa baban hashiya sabo da maganar aure su koba dole ne ba❤❤❤

  • @gghh5594
    @gghh5594 2 месяца назад +1

    wow Masha Allah ❤️✅❤❤🎉🇸🇦✅

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 2 месяца назад +7

    Watching from Ibadan Oyo state❤❤❤

    • @umarmusa6431
      @umarmusa6431 2 месяца назад

      also watching from Ibadan. Ojoo Tudun Wulli 😅

    • @maryamahmad5326
      @maryamahmad5326 2 месяца назад +1

      Sanunku yan uwan su oduduwa😂

  • @MourtalaRabiou-mv6zh
    @MourtalaRabiou-mv6zh Месяц назад +1

    Ma cha Allah ❤❤

  • @iskissaka
    @iskissaka 2 месяца назад +7

    Macha Allah Allah ya kara basira❤❤❤

  • @FatimaIbrahimGaladima
    @FatimaIbrahimGaladima 2 месяца назад +1

    Masha Allah Aminu saira Allah yakara basira fatima daga saudi Arabia

  • @DaudaDauda-p4m
    @DaudaDauda-p4m 2 месяца назад +11

    Slm malam Aminu brk da warhaka a gaskiya turanci yayi yawa Acikin wanen Film kodan Maryam taci wadda baiya ba jahiline❤❤❤

  • @abdullahiummuaymanabaraka1206
    @abdullahiummuaymanabaraka1206 2 месяца назад +1

    Allahuma inni asaluka al jannah

  • @AbdourahamaneKadri
    @AbdourahamaneKadri 2 месяца назад +5

    Macha Allah aminu saira Allah kara basira

  • @yankinarewacinnigeria8059
    @yankinarewacinnigeria8059 2 месяца назад

    Gaskiya Aminu Saira yakamata ikira maman Maryam afaɗa mata halinda ake cikifa

  • @AbdulmuminiAbdulhamid-n7c
    @AbdulmuminiAbdulhamid-n7c 2 месяца назад +8

    Yau dai labarin Mahaifiyar Dr Asiya ne kadai.

    • @Fatimah-tm4ug
      @Fatimah-tm4ug 2 месяца назад +2

      like seriouly

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay 2 месяца назад

      ​@@Fatimah-tm4ug so boring

    • @Fatimah-tm4ug
      @Fatimah-tm4ug 2 месяца назад +1

      @@UmmieyKay
      i know right

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 2 месяца назад +1

    wlh dr asiya taban tausayi 🇸🇦🇸🇦

  • @ahmadusman886
    @ahmadusman886 2 месяца назад +11

    A gaskiya idan mujaheed Bai aureta bah, Allah mun daina kallon labarina

    • @Fatimah-tm4ug
      @Fatimah-tm4ug 2 месяца назад +1

      yes he marries the doctor and maryam and mai nasarsa will find a way to have a child. than everyone is happy

    • @hauwaabdallah7461
      @hauwaabdallah7461 2 месяца назад +1

      ​@Fatimah-tm4ug kin karanta script dinne???😂😂😂

    • @hauwaabdallah7461
      @hauwaabdallah7461 2 месяца назад

      ​@Fatimah-tm4ug kin karanta script dinne???😂😂😂

    • @Fatimah-tm4ug
      @Fatimah-tm4ug 2 месяца назад

      no

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 2 месяца назад

      Ka Daina kallo dai ba mun Daina ba 😂😂

  • @ZainabMuhammad-ur5ni
    @ZainabMuhammad-ur5ni 2 месяца назад +1

    Allah qara basira Mai albarka 🥰

  • @aminatouakadi2697
    @aminatouakadi2697 2 месяца назад +9

    ❤❤❤❤❤❤❤Masha Allah Allah ya kara basira

  • @mubarakadamu6681
    @mubarakadamu6681 2 месяца назад +5

    Naga labari fa yanza

  • @sabiumuhd642
    @sabiumuhd642 2 месяца назад +2

    Aminu saira ya iya janhakalim masu kallon labarina

  • @BanaHasa
    @BanaHasa 2 месяца назад +7

    Labarina Allah sakugamadalahiya

  • @danielhsseinahmed9953
    @danielhsseinahmed9953 2 месяца назад +2

    اللهم صل على سيدنامحمد محمد وعلى آله وصحبه وسلم

  • @AmeriqueOfficiel-bo9uz
    @AmeriqueOfficiel-bo9uz 2 месяца назад +7

    Annabi Muhammad ❤

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 2 месяца назад +1

    Macha Allah yayi kuy sosi 🎉🎉🎉❤❤❤

  • @HalitBacharou
    @HalitBacharou 2 месяца назад +4

    ❤❤❤❤❤gaskiya inna jidadi fm

  • @ibrahimsoumailahadjiamina3762
    @ibrahimsoumailahadjiamina3762 2 месяца назад +1

    Dr Asiya Kenan Matar mai Nassara ta alfarma kina son ki mata amma uwar ki da Aka Bata reine shine baza ki iya yi mata alfarma ba?
    Ai Mujaheed KO naman ki ne zai dinga cira zakiya Zaman da shi.

  • @lukejohn8183
    @lukejohn8183 2 месяца назад +6

    ❤🎉❤mainasara zaibaure Dr nafisa

  • @HadizaMuhammad-t8s
    @HadizaMuhammad-t8s 2 месяца назад

    Gaskiya Dr ya iya acting

  • @ايمنمحمود-ن2ظ
    @ايمنمحمود-ن2ظ 2 месяца назад +6

    W͜͡a͜͡n͜͡n͜͡a͜͡n͜͡ gaskiyane

  • @OussamaAliou-z5q
    @OussamaAliou-z5q 2 месяца назад +1

    Watching from Kuwait 🇰🇼🇰🇼

  • @Shamssidinitv
    @Shamssidinitv 2 месяца назад +7

    Alayaisa datata wallahi 😭😭😭

  • @InnocentArcade-pj1wc
    @InnocentArcade-pj1wc 2 месяца назад

    Masha Allah watching from Dubai to......

  • @UsumanHayat
    @UsumanHayat 2 месяца назад +5

    Masha allah tubarikallah ❤❤🎉

  • @musayuguda
    @musayuguda 2 месяца назад +1

    Wllh aminu saira yamanta ba labarina baneh yasake 😅😅😅

  • @MaryamUsmanZabo
    @MaryamUsmanZabo 2 месяца назад +3

    Agaskiyar mgn nibanga amfanin bada wnnn labari na dr asiya ba tunda ambada labarin amma kuma har ynx tanason mai nasara ajuciyan ta duk da sadaukar war da mujaheed yayi ma mahaifiyar ta kaji munafuka wai ba tason azo ne man alfarma kuma ba tayima mutum ba kaji makirci irin namu namata ko amma dai gsky mgn anan shine mlm Aminu saira Mujaheed yakamata dr asiya ta aura wllh ba mai nasara ba

  • @sunusidayyabu5696
    @sunusidayyabu5696 2 месяца назад +2

    Nidaiii wllh kokadan shirin wannan satin baiyi dadiba saboda gskiya aminu saira yau baa nuna mana wajan su maryam ba😮😮

  • @WarisaMuhammad
    @WarisaMuhammad 2 месяца назад +4

    Agaski mujahed masoyene nagaske gaskiya aminu saira karka chanzamana sheri kabari mujahed ya auri asiya

  • @AliyuMukhtar-d1z
    @AliyuMukhtar-d1z 2 месяца назад +1

    Saira you are the best