Rushe Masarautar Da Aminu Ado Bayero Ke Ciki Za'ai Nan Da Awanni 48 Inji Abba Kabir Yusif Gwamna

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024

Комментарии • 18

  • @AbubakarDalhat-vb3iy
    @AbubakarDalhat-vb3iy 2 месяца назад +1

    HRH Aminu Ado Bayero

  • @user-zy5ek1uz2u
    @user-zy5ek1uz2u 2 месяца назад

    Ya Allah yanda abba ya rusa masarauta ubangiji karusa tare da Duk danginsa da bagoya bayansa

  • @ibrahiminuwa9859
    @ibrahiminuwa9859 2 месяца назад

    Aminullah

  • @ShehuuUmar
    @ShehuuUmar 2 месяца назад

    Allah ya kiyaye.

  • @mustaphababazarami917
    @mustaphababazarami917 2 месяца назад +1

    Maigirma alhaji sunuai lamido

  • @IbrahimHaruna-rk5ym
    @IbrahimHaruna-rk5ym 2 месяца назад

    Dan Talakkawa
    Allah ya azoma Bala'in da baka iya dauka
    Wawa
    Allah ya wulakantaka
    Duniya da lafira

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 2 месяца назад

    Aminun dai

  • @SaiduHaruna-li7ro
    @SaiduHaruna-li7ro 2 месяца назад +2

    Wannan rigimar ganduje ne ya haddasata lokacin Daya hau gomna a Kano ai yazo yasamu sarki sunusi a kan sarautar kanon toh sabo dame zai chire shi sunusi lamido sunusi mukeso Kuma mafi rinjayen jama'ah a nigeria ma shi suke goyawa domin shine da gaskiya

    • @sulaimanhussaini7027
      @sulaimanhussaini7027 2 месяца назад

      Kai kaji Tsoron Allah

    • @SaiduHaruna-li7ro
      @SaiduHaruna-li7ro 2 месяца назад

      @@sulaimanhussaini7027 toh yanzu kai idan aka baka wannan shari ar Daya zaka yanke hukuncin ta

  • @saifullahiyakubu39
    @saifullahiyakubu39 2 месяца назад

    Sanusi lamido Sanusi shine yadace ai tunfarko shine sarkin

  • @RayyanuAdosarki
    @RayyanuAdosarki 2 месяца назад

    Siyasache kawai bamasun sanzuchiya ne wannan mumasuyan sunusini but am yan zu kuma dan bamasunhiba sai dan zaman lpy aminu ado mukiso yakoma a gaskiyan magana

  • @aminuida6692
    @aminuida6692 2 месяца назад

    Dama raini ne da suka kaishi gidan nasarawa,inda gwamna irinsu El rufai ne akwai wanda ya isa yayi masa wannan rainin,Abba mutum ne mai sanyi zuciya shi yasa lamarin ya kai haka,saboda ina goyon bayan wannan matakin da zai dauka.

  • @aminusaad921
    @aminusaad921 2 месяца назад

    Karyane cinmutuncine kawai

  • @fatimaabdulkadir8313
    @fatimaabdulkadir8313 2 месяца назад

    Idan zaman lafiya ake nima sai Aminu Ado Bayero

  • @SulemanSurajo-em5ug
    @SulemanSurajo-em5ug 2 месяца назад

    Csanusi lamido sanusi

  • @aminumusa4871
    @aminumusa4871 2 месяца назад

    Sanusi a ra,ayi na

  • @AbubakarDalhat-vb3iy
    @AbubakarDalhat-vb3iy 2 месяца назад

    HRH Aminu Ado Bayero