Allah Yana Taimakon masu Hakuri

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Dr. Mansur Isa Yelwa Esq.

Комментарии • 17

  • @Onome-x4q
    @Onome-x4q Год назад +2

    May Allah reward you,and bless your family

  • @abdullahialiyu5375
    @abdullahialiyu5375 14 дней назад

    Masha allah allah ya badda ladda amen ya hayyun ya hayyun

  • @bintahussain9067
    @bintahussain9067 4 месяца назад +1

    Allah ya sake da alkhairi

  • @user-pi1fm3ki3o
    @user-pi1fm3ki3o 4 месяца назад

    Jazakumullahu khair

  • @shuaibuabubakar7568
    @shuaibuabubakar7568 Год назад

    Allah y karawa rayuwa albarka

  • @auwalrabo1565
    @auwalrabo1565 2 месяца назад

    Allh yasakada alkhairi

  • @adanassamouhalima2272
    @adanassamouhalima2272 Год назад

    ALLAH ya sakama Malan da alheri

  • @MaryamazubairYakub
    @MaryamazubairYakub Месяц назад

    Alhamdulillah jin wannan wa azin yasa zuciya ta tayi sanyi sannan yasa nasamu nutsuwa wasu suna cewa wai banyi hakuri ba nikuma nasan nayi hakuri kawai bakin cikin rasa dana ne yasa hawayena yakasa tsayawa Amma Allah yasan zuciya ta ina fatan Allah ya azurtani da wani

    • @fiddausiibrahim8992
      @fiddausiibrahim8992 25 дней назад

      Ubangiji Allah ya jikan shi da Rahama nima yau kwana goma da rasuwar daana Al-hassan dan shekara 4 zafi da radadin dake zuciya ta bana iya wayyana shi yadda za a fahimta amma tabbas nayi imani Allah baya zalunci nasan hakan shi ne mafi alkairi a gare ni da daa na ina fatan Allah y sada mu a aljannar firdaus cikin ayarin ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

    • @MaryamazubairYakub
      @MaryamazubairYakub 25 дней назад

      @@fiddausiibrahim8992 ameen ya Allah ina yimiki ta aziyya ubangiji Allah ya jikansa ni nawa jaririne ma ranar dana haifeshi baizo darai ba Kuma haihuwar farice shekarata shida ina nema sekuma Allah yabani sannan ya mutu a ranar dana haifa Allah mungode Maka

    • @fiddausiibrahim8992
      @fiddausiibrahim8992 24 дня назад

      @@MaryamazubairYakub Amin s amin ya Allah ngd..... Allah sarki ubangiji Allah ya sa masu ceton mu ne Ya Hayyu ya Qayyum y Allah y azirta ku da rayayye me albarka me amfani duniya da lahira

    • @MaryamazubairYakub
      @MaryamazubairYakub 24 дня назад

      @@fiddausiibrahim8992 Ameen ya Allah nagode sosai

  • @RabiatuDaudaHassan
    @RabiatuDaudaHassan 7 месяцев назад

    Allah ya biyaka malam nima Dana guda daya tak watansa 18 yayi Dan zazzabi ya mutu naji dadin jin wa a zinka kuma ya farantamin rai Allah yabamu ladan hakuri

    • @fiddausiibrahim8992
      @fiddausiibrahim8992 25 дней назад

      Allahu Akbar ubangiji Allah ya jikan shi da Rahama Allah y baku rayayye me albarka

  • @abubakarsani7984
    @abubakarsani7984 Год назад

    Masha Allahu

  • @abdurrahimsulaiman9309
    @abdurrahimsulaiman9309 Год назад

    Masha Allah

  • @Onome-x4q
    @Onome-x4q Год назад +1

    May Allah reward you,and bless your family