What I love most about this movie is saleh's mum she is truly a great mother how she stood firm anytime any problems approaches her son's family she act more than how a man could even act she's is also a father figure ✌️💪she never makes mistakes in correcting in dealing with matters she even tackle's humaira's mum whenever she is about to do something wrong and advices her if thats how some mothers are then nobody will be an orphan when he or she looses his or her father
Masha Allah yaya Allah ya raya baby😍 dan Allah yaya kada kufara saka tallah ashirin wlh abinda yasa mukejin dadin kallonsa uku ne nishadi, fadakarwa da kuma ba'a tallah aciki kuma yau sai kwai mukaganta ta katse mana jin dadin shirin
Masha Allah ❤congratulations humaira I'm happy for you and may Allah grant us all the blessings in marriage and bless us with the fruit of the womb 🤲🤲🤲
Da farko dey ina mey taya ku murna sosey da arzikin da allah ya azurtaku da shi na baku cawtar yaro (hayhuwa) gaskiya labarin mey dadi ne🥰 muna rokon allah shi raya akan addinin muslinci kuma yasa yasa albarka akan dan da kuka hayfa Yanzu humaira ta bar ga sunan humeir ta koma ANTI HUMEUR🙏 Allah ya baku ikon reyno 🙏🙏🙏🙏 Masha allah😍 ya ku masoya biyu da ya kamata adawki dimbin darasi a zamantakewan aren ku soseyi gaskiya shirin ga da kuke kawo mana na wayar da kawonan mu sosey ta yanda mutun zey iya zama da matar sa a dakin awre sosey gaskiya ina godiya iya godiya na samun basirar waya ma munate kawunan su da zama da matan awren su sosey🥰🥰 ina fatan kuma allah ya barku tare (Alhadji suley dan inna da gimbiyar ka masoyiyar ka abir kawnarka humeira) ba abinda zanice sey dey allah ya kara buda muku dimbin basira da zaku dinga wayar mana ga kawunan nu sosey kafin awre🤩 Gsakiya na samu sarasin mey tarin yawa acin wnnan shirin naku na amaryar tik tok gaskiya inajin dadi sosey akan wada Malan suley ke nuna min wada zaniyi mu"amala da matata idan nayi awre😅😅 domin asali ma wannan shirin namu ne (goworawa mara sa awre🤣🤣) Nine naku ousman wanda akafi sa da ousking😅daga nan dubai ina bibiyarku kuma ina yaba wa sosey Allah ya barmu tare🙏🙏🙏🙏
Ya Allah 😭irin soyayya haka Allah kabamu miji nagari wadda zamuyi soyayya haka Allah yasa wasu mata suyi kuyi haka sosan cewa miji nagaba da kumai a rayuwa
This humaira's mother is too harsh abeg, ta ringa dan ragewa, Kaji ai Mr Bifa abi let me talk to you like I'm Inna, Kai sule lol, but duk rigimar mamar umaira, She respects Inna alot. Gsky shirnka nadakyau sosai keep it up Mr Bifa, Allah bada sa'a. Humaira my Fav actress duk kannywood, she is so good
If anything goes wrong between humair and suleiman this drama will downcast because of the following: It has clearly shown that As a wife sacrificing your work for your family is not worthy. The prayers of parents are nothing but gists. If she regrets her decision I'll regret following this drama till now, though i see nothing wrong in working mothers. This is just my opinion.
Allah yakarawa Annabi daraja wlh sule kabergeni hakane dama in babba na fada se abassa seya ida dan adoki darasi Allah kasa mudace ❤
Macha Allah yaya,ina jiran auren ku da humair a gaské dan na zo nageria
Ma sha Allah shiri yana kyau sosai Allah yaqara basira
I enjoy watching Hausa firm for the first time it make sense fa.
Hahaha 🤣 sadiya gidam gulma shirinan yanamin Dadi sosai Allah sa agama da Duniya lafiya ❤️
What I love most about this movie is saleh's mum she is truly a great mother how she stood firm anytime any problems approaches her son's family she act more than how a man could even act she's is also a father figure ✌️💪she never makes mistakes in correcting in dealing with matters she even tackle's humaira's mum whenever she is about to do something wrong and advices her if thats how some mothers are then nobody will be an orphan when he or she looses his or her father
I swear
Wai sannu sule! Allah ya sauke maka ciwan kai😂su humaira rigma😂yanzun zaku fara rigimar Pampers da sauran rigimar bby😅
Macha allah ❤️❤️❤️❤️humaira barka sai munzo suna🤣🤣🤣🤣👍👍👍👍
dankar muzo muchi shinkafa shine kikahaihu da azimi ko😮
munajin dadin shirinnan allah yaqara daukaka
Masha Allah yaya Allah ya raya baby😍 dan Allah yaya kada kufara saka tallah ashirin wlh abinda yasa mukejin dadin kallonsa uku ne nishadi, fadakarwa da kuma ba'a tallah aciki kuma yau sai kwai mukaganta ta katse mana jin dadin shirin
Ke kuwa yar uwa tallama ai neman kudi ne
Macha allah congratution yaya muna godiya sosai wly ❤❤
Macha Allah soule😅
Yayi Allah yatayimaka
Kaka za asakishi satimaizoua
Watching from Algeria 🇩🇿 very good movie's good bless 👍👍👍👍👍👍👍👍
Wannan har ya tuna min da baya Allah ka bamu surkunaye na gari
Congratulations humairan mu🥰♥️amma wlhy inna na burgeni🥹😩🥰
Haba masoyiya haihuwan azumi, bakomai nasan Yaya will do walima for all of us Amma yaya har yenzu ba labari amarya inna mu🙏
Allah yakara basira da daukaka.
Masha Allah humair tahaihu Allah yate makeka yaya😂😂😂. Andena hanaka bacci
Masha Allah ❤congratulations humaira I'm happy for you and may Allah grant us all the blessings in marriage and bless us with the fruit of the womb 🤲🤲🤲
Kamar gaske wlh,kuna samu nishadi ! Mungode kwarai❤
26:30
Da farko dey ina mey taya ku murna sosey da arzikin da allah ya azurtaku da shi na baku cawtar yaro (hayhuwa) gaskiya labarin mey dadi ne🥰 muna rokon allah shi raya akan addinin muslinci kuma yasa yasa albarka akan dan da kuka hayfa
Yanzu humaira ta bar ga sunan humeir ta koma ANTI HUMEUR🙏 Allah ya baku ikon reyno 🙏🙏🙏🙏
Masha allah😍 ya ku masoya biyu da ya kamata adawki dimbin darasi a zamantakewan aren ku soseyi gaskiya shirin ga da kuke kawo mana na wayar da kawonan mu sosey ta yanda mutun zey iya zama da matar sa a dakin awre sosey gaskiya ina godiya iya godiya na samun basirar waya ma munate kawunan su da zama da matan awren su sosey🥰🥰 ina fatan kuma allah ya barku tare (Alhadji suley dan inna da gimbiyar ka masoyiyar ka abir kawnarka humeira) ba abinda zanice sey dey allah ya kara buda muku dimbin basira da zaku dinga wayar mana ga kawunan nu sosey kafin awre🤩
Gsakiya na samu sarasin mey tarin yawa acin wnnan shirin naku na amaryar tik tok gaskiya inajin dadi sosey akan wada Malan suley ke nuna min wada zaniyi mu"amala da matata idan nayi awre😅😅 domin asali ma wannan shirin namu ne (goworawa mara sa awre🤣🤣)
Nine naku ousman wanda akafi sa da ousking😅daga nan dubai ina bibiyarku kuma ina yaba wa sosey
Allah ya barmu tare🙏🙏🙏🙏
Muna Godiya sosai da sosai
Asalam Macha Allah, Allah kahadamu da uwayan miji nagari Massu hankali da tunani kamar inna
Ameen ya Allah
Allah yasa ta zamo matar ka ta gaskiya,kuna birgue ni wlhy sosai souley dan Inna da humaira
Ya Allah 😭irin soyayya haka Allah kabamu miji nagari wadda zamuyi soyayya haka Allah yasa wasu mata suyi kuyi haka sosan cewa miji nagaba da kumai a rayuwa
@ zo ga wani kin samu
MACHA ALLHA godiya mukee 🙏🙏🙏🇳🇪🇳🇪🇳🇪 KADRI LAUWALI ❤❤❤
Tunda uwata tabar dunia ina rokon Allah yabani suruka me hali irin ta inna
ALLAH ya amsa
@ Banora Amin Ya Allah
Yaya wai ina mlm bala miss u da bintu
This humaira's mother is too harsh abeg, ta ringa dan ragewa, Kaji ai Mr Bifa abi let me talk to you like I'm Inna, Kai sule lol, but duk rigimar mamar umaira, She respects Inna alot. Gsky shirnka nadakyau sosai keep it up Mr Bifa, Allah bada sa'a. Humaira my Fav actress duk kannywood, she is so good
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
Wallahi ina son shirin nan yana mun kamar gaske
Dadina da ku komi kuna taqaitashi 😊😊ba ayita abu kamar qidayar shekaruba
masha Allah masoya ina tayaku murna Allah y karamuna hankuri aure
Congrats yaya Allah ya rayamana sai munxo suna 😂
Barka da ramadan karim
Listening is an art. Moist women don’t listen, instead they lead with their emotions. Humaira mother Needs a strong man.
Eltldgn?d
🙏
Humaira baki da uwa🤣
Masha Allah su humaira an girma
Ramadan Mubarak 🌙
Gaskiya inna akoi hali mai kyau
Wai har an haihu haka da wuri
Masha allah Alhamadulillah
Malan suley yakamata akaima mai gadi ziyara nagode
Wow this ƙurmushe shen yaro😅
Mash Allah,Allah ya raya baby ❤❤❤
Da dukkan alamu wannan she kusan nakarshe ko last episode din ma😢😭
Tab alqur an inda mata haka suke haihuwa damuncikaduniya dayara😂😂😂😂haihuwa minting 1tab😂😂😂😂
🤣🤣🤣
❤
ماشاء الله مبروك 😂🎁🎁🍼🍼
Waouhh this baby is too big😂😂😂😂😂
Masha ALLAH Thanks you so mush ALLAH yaraya
Masha Allah
Masha Allah
Pls, the editor should keep improving Dan Allah.
Shiri yana kyau sai munzo Suna Yaya😍😍
Oh su humaira an girma
Kulum mata saï ku ce in ka mutu yalla su bassa mutuwa
Allah dai yakwauta
Mach'allah souley barka
Wnn yaron kato hka 😂
Masha allah munagodiya 🤣🤣🤣💞💞💞👍👍👍
Series din nan an kyau , Kaman da gaske
Nice 😊
Abun yakama ace mahaifiyar ta yi shi inna takeyi ya kamata ace ankula da ita ba maganan aiki ba
Ina labarin amarya
Raruwa ku na burgeni wlh
Masha ALLAH 🙏
Masha.allah
The editor should do a better work nxt time pls.masoyi sai munzo cin ragon suna😂😂😂Allaj ya raya
Fadan maman humaira yayi yawa bata birgeni
If anything goes wrong between humair and suleiman this drama will downcast because of the following:
It has clearly shown that As a wife sacrificing your work for your family is not worthy.
The prayers of parents are nothing but gists.
If she regrets her decision I'll regret following this drama till now, though i see nothing wrong in working mothers. This is just my opinion.
Thanks you
Mashaallah ❤️❤️❤
Good morning
turkashi wannn baby kam post term ne dagaske😂🤣
Kai Amma kwai mara mutuncin suruka bata zancen Yar ta mutu sai sirikinta 😂😂😂😂
Humair me jego anya sadiya ba a BBC a kayaye ta bah
salm ❤
❤❤❤❤
Zanman.aure🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
😂😂😂 Ahhh
Barka da ramadan
Pls kuyi gyara editing dinku sai a ta maimaita magana iri daya
Yaya yabatun amaryaka munji shurune.yakuke ciki?
What's wrong? Voice is glitched!
Wai ina kishiyar humaira nee
Sile 😂😂😂😂😂
What happened to the second wife inna married for him
Yeah even me am confuse
❤❤❤❤❤❤❤❤
Slm
😁😁😁😁😁
Barka humaira
Merci
😂❤😅
A dawo mana da malan bala
🎉🎉❤😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Congract
Masha Allan allahyasayayimata adalci
Kun fara talla ko?
To amma maman humairan nan rashin miji nadamumta kamata yayi ahadata koda mal Bala ne yayi wuff da ita
😂
Innalillahi 🤣🤣🤣
😂😂
Gsky wanan fadanda takeyi da biyu ne harda rashin aure ma😂😂
Wannan maganarki gaskiya ce 🤣🤣🤣🤣
Ni wlh ba wanda yake burgeni kaman hummair
😂😂😂😂😂😂😂
🤣🤣🤣
Sule miyafaru 😂😂
😂
Sule Nan Dan fari ne amma