ZANGO merci beaucoup pour la confiance que tu nous a promis que le bon Dieu te donne beaucoup de santé pour que tu continuer à nous fais rire et des leçons et les messages de plus Bénin 🇧🇯🇧🇯🇧🇯 courage G M K
Wlhy Prince kai na daban ne allah bana bata lkc wajen kallon films din kowa inba naka ba amma dan allah zan baka shawara maganan da baballe hayatu yayi yakamata aduba sbd sekun raba kanku shedan yakecin galaba akanku. Idan har kuka hada kanku na tabbata shedanun da suke muku kutse se sundena DAN ALLAH PRINCE KUHADA KANKU KUCIGABA DA TAFIYA TARE KAMAN DA
Masha Allah, Allah yakara basira da tsarewa da daukaka thanks you
masha Allah mungode sosai Allah ya karabasira yaya Adamu da yaya falalu Allah ya karabasira yan uwa 👍👍👍
Nice one Adam A Zango😂😄😅😍😘👍👍👍
Assalamu alaikum adamzango sunana baba jears sonake agoda musyata da waka kozakaiya nagode sosai Allah yakara daukaka da masoya
Allah yakaréka a zango da alfarmar annabi bazaka kunyataba kaji allah ya kara daukaka alfarmar sayidana rasoulilah
Saw
Macha Allah yayi kyau sosai muna godiya Allah ya saka da alkairi
Masha Allah Adam A zango 🤲👍👌♥️
Bachir abou
wow this this is wonderful, beautiful, hada da greatful, mun godewa Allah merciful daya bamu basira dolene............
Mun gode sasai Allah ya kara basira da daukaka
Mun godiya gaskiya 🎆🎆🎆😍😍😍💋💋💋💔💔💔💞💞💞😘😘💗💗💗💗👏👏👏👏🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
Macha Allah, yayi kaiwe Allah ya kara basira. Muna jiran cigaban films kin nan.
Masha Allah ubangiji ya kara daukaka💖💖
King of Kannywood Frince Zango
Masha Allah Allah ya qara basira👍👍
MASHA ALLAH 👍👍👍👌🤣🤣
ALLAH yashiryeka
Aa nama shiryo 😆😅😂🤣
Masha allah 🙋♂️🙋♂️
Wallahi. Indai mutun namana haka sai munchi ubanshi
Oyoyo muna godiya allah yakara basira zango
🤣🤣🤣🤣🤣Manu a firguce. mungode Oga, Allah yasaka da Alheri ya kuma kara basira !!!
Allah ya qara wa annabi daraja nikuwa zanbasumamaki Dan kararshehu anemeni
Falalu ka biye ma Adamu ka yanki doro😃
Fatima Mohammad Ali
muna godiya fa A zamgo Allah yagara basira
A zango admu
Adam zango nine first view
Ma ch a llah🙋🙋🙋🙏🙏
😢😮 2:29 😢😢😮
Wlh muna godiya fatan alkairi Allah ya qara basira da daukaka dan Allah asamana cigabansa 🤣🤣🤣manu anga mutuwa
Good Mai gida zango
Masha Allah 🤩 💋 💋 💋
Mungode sosai Allah yakara basira da dadaukaka
Allah yakara daukaka yakuma Kara kareka daga sharrin magauta @GMK
😂😂😂👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼 suite svp
ZANGO merci beaucoup pour la confiance que tu nous a promis que le bon Dieu te donne beaucoup de santé pour que tu continuer à nous fais rire et des leçons et les messages de plus Bénin 🇧🇯🇧🇯🇧🇯 courage G M K
Godiya muke prince Allah ya Kara basira ya kareka daga Sharrin makiya Ameen, Dan Allah Muna jiran cigaban
Wow mun gode@adam Zango
Masha Allah A ZANGO
Abun gwanin kyau😍👌
Adam munayinka wallahi 🙏
masha Allah yayi kwau sosai
Oga Adam dan allah inson yin film
Masha Allah👍👍!!
jo
Masha Allah😂👍👏✌
Hahaha super movie 😂😂😂🤣😂
Very interesting film wlh.
Masha Allah 👍
Hahahahahhaha gskiya film din nan yayi dadi
Masha Allah,Allah yakara lfy
Salam Adam a zango dan Allah inason lambarka imbazaka damuba
MASHA ALLAH 🥰
Masha'Allah ya kara bara basira
Number one Muhammad. Mungide oga
Maaha allah uban murja sai dubu tataru aradu Nagodiy
Thank you so much the king 👑 of kannywood
Hhhhhhhhhhhhhhh haji zango namu Allah yaqara basira
First to view muna godiya prince zango Allah yakara basira
Wow this great the king kannywood
Masah Allah adma a zango yayiku sosai nagode
😙godiya muce
😅A Zango cool 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Allah ya saka da Alkhairi Ameen.
Da kyau me tarin baewa, Adam Abdullahee Zango Sarkin me zamani
Masha 'Allahu Allah ya kara basira
Masha Allah😂😂
I cant stop laughing , very good team work. Masha ALLAH
Kai ashe mln falalu ana tsoron mutuwa🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Masha Allah 😍😍😍💖💖
Dan Allah ina san fidin mukaddari
Masha Allah👍💯
Adam zango inaneman alfarma ka dan Allah
ث
انا بحبك يا ادم زنقو
Muna godiya Adam a zango Amma dan Allah kassanyo mana cigaban please 🙏
masha Allah
Allah ya qara basira zango
🤣🤣🤣🤣🤣🤣Allah ya kara basira.
Inason films din gwaska retour
Alhamdulillah
Rishin gaskiya bakeu
Wlhy Prince kai na daban ne allah bana bata lkc wajen kallon films din kowa inba naka ba amma dan allah zan baka shawara maganan da baballe hayatu yayi yakamata aduba sbd sekun raba kanku shedan yakecin galaba akanku.
Idan har kuka hada kanku na tabbata shedanun da suke muku kutse se sundena DAN ALLAH PRINCE KUHADA KANKU KUCIGABA DA TAFIYA TARE KAMAN DA
😂 😂 😂 😂 Wayyo cikina gaskiya wann film din yyi @adam Zango
Masha Allah 9ce movie 🤣🤣🤣
❤️❤️❤️❤️❤️
🤗🤗🤗🤗❤❤❤
Dan Allah ogana zango kataimaka kamin signed a White house family please
❤❤❤❤❤
Allah yabada nasara Allah yataimaka
Dama hakamatan suke good
Special film 🤣🤣
Waiiiiyoo Allah cikina 😂😂😂😂
Macha Allah
allah ya kara dauka ka oga
King of kannywood
Wayyo cikina kai falalu🤣🤣🤣🤣
Falalu est le meilleur
😀😀😀 yayi
Merci beaucoup Adam Zango hhhhhhhh
Sufalalu anji jiki
Alhamdulilah mun' godai sosai
lna so asani fim
Dariya hashanah 😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Bachir abou
Trop bon film
Aslm ma challah Allah .Allah yabada saa amine muna gidia
Muna godiya oga
Nice🇮🇹📿📿
😍😍😍😍😘