Gaskiya shirin ku nabir geni, mai amma kama maï laifin shina da sauki, tun da maï laifin shina cikin gidan a turo da maäkata masuyawa akama shi. Shikenan
In fact, look at the people who underestimated me, if it wasn't for Amart TV, who would have this kind of program, just one place from today, I finished watching this program.
Gaskiya ku daina mana haka bai kamata ba har an shege episode 10 amma ace abu daya ake nunawa ga auwal a cikin su amma ta yaya amira bata gane shi ba kuma ance an kai fati asibiti amma duk bamu gani ba abun ya zama shirme kawai
Gaskiya Zaku karar wa da kanku costomer sabida kullum abu daya ake mufa ba yara bane yakamata kuyi wani abu mana ace mutun 🚶daya shikadai yake da nasara haba dai
Wannan lbrin bamusan Ina ya Dosa ba, Domin kuwa ko a Garin gaba gaba, ba,atura daliban makaranta da malami GUDA daya rak, dole akwai bukatar malamai 3 zuwa 5 SABI d tsaro, sannan KUMA dole akwai Head of department , sannan KUMA jami'an tsaro Sunyi kadan gaskiya. Akarshe Bai kamata Ace Jarumi daya yamutu ba, yna da kyau, yazama na just dogon suma ne KURUM, sufarka a asbiti. KUMA Wani YASAMU damar gane muryar Wani ACIKIN makasan nasu, Domin ga Auwal nan ACIKIN makasan nasu ma.
I have an observation on this series how can be possible on this comfortable big hotel ace babu CCTV camera that can be easier to trace the culprits for possible arrest and 2-3 police officers is not enough on this matter take correction please🙏
There's no way, that student of a particular Department travels for an excursion that school management either head of department, or any other staff responsible couldn't call to hear how they reach the excursion sites, hope there's no problems along the way for more than a day. Police officer in mufty is not intelligent at all. There's need for more trained officers. Malama the head of the Entourage is not sound and acting like a lecturer, in addition to that, there's no way to delegate only one lecturer to lead for excursion at least two lecturers.
Kamata yayi ace akwai police sunfi dari a zagaye da hotel in inba hauka ba ina aka tabajin hotel ko ba masu kamawa ai akwai maaikata kuma ta ina aka taba irin wannan case in ace police uku kawai suka sani
abu fa yazama shirme akwai kurakurai dayawa a film din nan gsky tsakanina da Allah character din garzali miko ne ma kawai yake burgeni shiyasa har ynzu nake kallon film din
Wasan yara😂😂😂😂😂😂. At the beginning it seems interesting because I LOVE HORROR MOVIES but from episode 3 it became boring, I just have to watch because I've downloaded all episodes. A degration to the Nigerian force. Kaman police din Bauchi ne ma fa🤔
This film is very poor how can u spend all the day in hotel i think this film go end in the hotel self snd the way this police act even a gate man is more act than him🤔🥺
Gaskiya acanja police 😊
Wallahi abun yadawo shirme yanzu kam,Abu kwakwata babu kan gado,ba tsari.I will not waste my time and data to watch this thing again.😡
Ma cha Allah kukara wani dan sanda domin kukama jarimina shamsu
Gaskiya wannan ba police bane baida wani,anfani
Ustazu rainai habace fah wlh 💪💪
Dan Allah ku gyara tsarin wannan film din, dafarko yafara Dadi Amma yanxu duk ya birkice,
Gaskiya shirin ku nabir geni, mai amma kama maï laifin shina da sauki, tun da maï laifin shina cikin gidan a turo da maäkata masuyawa akama shi. Shikenan
In fact, look at the people who underestimated me, if it wasn't for Amart TV, who would have this kind of program, just one place from today, I finished watching this program.
One thing I love about this film they always mention name of Allah 😊❤
Wlh gaskiya wanan film bayada maana Babou cigaba
Gaskiya ku daina mana haka bai kamata ba har an shege episode 10 amma ace abu daya ake nunawa ga auwal a cikin su amma ta yaya amira bata gane shi ba kuma ance an kai fati asibiti amma duk bamu gani ba abun ya zama shirme kawai
Gaskiya Zaku karar wa da kanku costomer sabida kullum abu daya ake mufa ba yara bane yakamata kuyi wani abu mana ace mutun 🚶daya shikadai yake da nasara haba dai
Good luck director
da allah kudena wannan shirin baida wata ma'ana😮
Wanan yan sanda, aikin ku kamar na sojan Nigeria 🇳🇬, mutun guda baza ku iya kama saba to ku harbe hi man
Masha Allah muna godiya sosai Allah kara basira da daukaka mai amfani from 🇸🇦 🇳🇬 ✌❤❤❤❤❤
Machallah visionnement depuis Paris France 🇫🇷🇨🇲🇳🇬 merci
ماشاءالله ❤
Police babu bindiga aikin babu tsari ❌❌❌
Masha Allah
Macha hallah ❤❤❤❤
Wallahi wanna film din kuka yake sakani😢😢😢
Thanks ❤❤❤❤❤
Barka da yaou
Hum soja babu bindiga
Wannan police wayan shi ko marfi batada shi, 😂😂😂 gaskiya acanza police
Wasu irin police neh ba bindiga KO gora
Masha.allah❤❤❤
𝐫𝐚𝐢𝐧𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐲𝐚𝐮
Since when am watching this film I never achieve anything as lessons, there's a lot of correction in this film, unqualified officers,👿👿
Is good
Put on weekly daily don't want no coconut
Gaskiya wanna findi Kuna raina mana hankali
Why most they not leave the hotel,and this is not how to investigate criminal
I as wonder oo😏
Wannan lbrin bamusan Ina ya Dosa ba, Domin kuwa ko a Garin gaba gaba, ba,atura daliban makaranta da malami GUDA daya rak, dole akwai bukatar malamai 3 zuwa 5 SABI d tsaro, sannan KUMA dole akwai Head of department , sannan KUMA jami'an tsaro Sunyi kadan gaskiya. Akarshe Bai kamata Ace Jarumi daya yamutu ba, yna da kyau, yazama na just dogon suma ne KURUM, sufarka a asbiti. KUMA Wani YASAMU damar gane muryar Wani ACIKIN makasan nasu, Domin ga Auwal nan ACIKIN makasan nasu ma.
I have an observation on this series how can be possible on this comfortable big hotel ace babu CCTV camera that can be easier to trace the culprits for possible arrest and 2-3 police officers is not enough on this matter take correction please🙏
😢😢😢😢
😢😢😢😢
Yes of course
@@user-wz4kl3ru8t maryam ko ba haka bane?
@@nazifisabo7777 🙏
C qui kifai cette travay ah
Zargina yakoma kan makama , bazata Kira school mngment ba🙄
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Godiya muke
Inta jira har nagaji
Kai wa ey'nan ye'sanda fah b😂😂
There's no way, that student of a particular Department travels for an excursion that school management either head of department, or any other staff responsible couldn't call to hear how they reach the excursion sites, hope there's no problems along the way for more than a day. Police officer in mufty is not intelligent at all. There's need for more trained officers. Malama the head of the Entourage is not sound and acting like a lecturer, in addition to that, there's no way to delegate only one lecturer to lead for excursion at least two lecturers.
Well said
Thanks for the correction
Yes of course
Good observation
Very good
Good❤❤
Good 👍 yane
Merci ❤❤❤❤❤
Good morning
❤️🇳🇪👍🥰
Haba wannan wani kala film neh kumche talatu tana hospital me yakawota hotel hmmmm pls anty hajja achenza police wa
Za.ayi gera kam ma sosai .
Malama kena
Director of this Series is Zuuuku
wannan fim din baimin ba baya da kyau
I least expect a movie of this nature from #Amart TV. It's getting annoying on weekly basis
Aiki Na kyau
Kamata yayi ace akwai police sunfi dari a zagaye da hotel in inba hauka ba ina aka tabajin hotel ko ba masu kamawa ai akwai maaikata kuma ta ina aka taba irin wannan case in ace police uku kawai suka sani
mouna godiya
Gsky wannan kashe kashen yayi yawa yakama asan matsaya
abu fa yazama shirme akwai kurakurai dayawa a film din nan gsky tsakanina da Allah character din garzali miko ne ma kawai yake burgeni shiyasa har ynzu nake kallon film din
As salam alaikum. Au début le film était intéressant mais yanzu bamu gane komai
Yan sanda ba bindiga
Gsky wannan film baida maana at all
❤❤❤❤❤
Yanzudai film dinandai saigodiya kucinza sari ?
Wai miye maanar wannan film din???
flim Yayi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Hi
alsm and
Kokuma asan masuyi😢😢
Wai wannan me kukeyine film ko wasan yara abu kota kota babu wani ma Ana kunata juya mutane a waje daya
Wlh gaskiya ne kodai babu abo mai amfani
😂😂😂😂😂
💯💯💯💯
How can two policemen arrest a Criminal without any amination on them Poor directing
Wanna kullu abudaya
❌️❌️❌️🚀
Lots of correction
Wasan yara😂😂😂😂😂😂. At the beginning it seems interesting because I LOVE HORROR MOVIES but from episode 3 it became boring, I just have to watch because I've downloaded all episodes. A degration to the Nigerian force. Kaman police din Bauchi ne ma fa🤔
Kunce talatu tana hospital Ana duba gawarta agano me laifi Kuma saigashi ance ansaceta a hotal Gaskiya kucanza salo
Camara man muje kafada min wanene mugunne 😂😂😂😂
This film is very poor how can u spend all the day in hotel i think this film go end in the hotel self snd the way this police act even a gate man is more act than him🤔🥺
💯👍💯👍💯💯😭😭
What i did not understand here is that what is the lesson here i decided as from today i will stop watching this program
😂🎉🎉😢
😭😭😭😭
😛😛😛
assallam mallama sa idonkiyayiyawa kibarhukuma suyi aiki yaddayakamata
Naji 😂😂😂
@@Xyeediamond_Chat_Roomkece malamar
Wlh 😂😂
Ally corporate number flytogether article
Way su dole ne c Sun zamna hôtel 👎
The Most useless series ever
Wallahi abun yadawo shirme yanzu kam,Abu kwakwata babu kan gado,ba tsari.I will not waste my time and data to watch this thing again.😡
Masha Allah
❤️🇳🇪👍🥰
Godiya muke
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah
❤️🇳🇪👍🥰