Yaro dan shekara 8 mai tafsirin Al Kur'ani mai tsarki

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 дек 2024

Комментарии • 231

  • @ثنيانالثبيتي-و9ح
    @ثنيانالثبيتي-و9ح 2 года назад +1

    Masha Allah masha Allah masha Allah Allah yayiwa rayowarku albarka ummu Amina Saudia taif

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 3 года назад +5

    اَلَّلھُمَّ صَلِّ عَلَى سَیِّدِنَا مُحَمَّدٍ الْفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ وَالْخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ نَاصِرِ الْحَقِّ بِالْحَقِّ وَالْھَادِى إِلَى صِرَاطِكَ الْمُسْتَقِیمِ وَعَلَى آلِھِ حَقَّ قَدرِهِ
    وَمِقْدَارِهِ الْعَظِیم

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz55 2 года назад +1

    Masha allah allah ya Kara basira don alfarman manxon allah s a w ♥️♥️

  • @usmanyakubu9045
    @usmanyakubu9045 3 года назад

    Masha allahu haka akeso ya Allah kare bawanka daga shar'rin masu Sherri Amin ya rabbi

  • @chamsadinemussa5933
    @chamsadinemussa5933 3 года назад +2

    Kai macha allah.allah ya kara basira.
    Ya uban gijinmu ka haure mana ilimin sanin alqur'aninka me girma.
    Ka dawamar damu akan musilinci ka kara mana kusanci ga annabi mahamadu s.a.w.

  • @naseerumohammedbello2410
    @naseerumohammedbello2410 3 года назад

    Masha allahu allahu yatai makemu Don bamuda shuga ko days a kasaramu Allah yabamu zan lafiya ameen

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 3 года назад +6

    Masha allah allah yataimaka allah yaraya mana shi bisa sunnah 🤲

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 года назад +6

    Allahu akbar Allah Ya Kara Mana Ilimi Da yin Aiki Dashi, Allah Ya Kara Mana Fahimta Da Nazari. Daga Egypt 🇪🇬

  • @saniagadez8871
    @saniagadez8871 2 года назад

    Macha allah, allah ya kara illimi da basira ammeen.

  • @Nasr_9
    @Nasr_9 3 года назад +8

    MashaAllah ! Allah ne me bayar wa kuma yakan bawa duk wanda yaso.

  • @hamzamainema8414
    @hamzamainema8414 3 года назад

    ina yimaka fatan alkhari Allah yasa yarona yaxama irinka dan isar manxan cira s.a.w.

  • @ننننتت-ب1ف
    @ننننتت-ب1ف 3 года назад

    Masha allah allah yakara daukaka ya karamana son annabi s a w yakuma ganar damu gaskiya

  • @murjanatuusman7588
    @murjanatuusman7588 3 года назад

    Shi mussulunci ai alkawarin allah ne ko kowa baya so sai yayi gaba in sha allah ko kowa zai juya baya to shi fah mussulunci sai yayi gaba alhmdlh ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

  • @yahouzaadamou2362
    @yahouzaadamou2362 3 года назад

    allahu akbar kabiran masha Allah gaskiya saidai muke allah yakara ilimi kuma allah yaqi kama burinka nazama likita

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 года назад

    masha Allahu muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen

  • @idrisajimiidrisajimi2704
    @idrisajimiidrisajimi2704 3 года назад

    Macha Allah Allah sa sauran yarasu yikoyi da wannan yaran

  • @محمدسانىموس
    @محمدسانىموس 3 года назад

    Allah Akbar Allah Akbar Allah Akbar Allah ya kawada mahassada ameeen ya rabi kuma Allah ya kara basira dan isar annabiصلى عليه وسلم ماشاء الله تبارك الله

  • @maryamsani3160
    @maryamsani3160 3 года назад

    Masha Allah, barakallahu fiyka, Allah Ya Yiwa mahaifan ka Albarka,Ya Sa Musulunci ya amfana da Ka

  • @adamsiyaro3581
    @adamsiyaro3581 3 года назад

    Masha Allah Allah qara basira mai amfani Duniya da lahira

  • @asmaelabdalachannel7893
    @asmaelabdalachannel7893 3 года назад +1

    Macha Allah Allah yakara basira

  • @habeebabubakar7276
    @habeebabubakar7276 3 года назад

    Allah yakara basira dan uwa

  • @ibirahimabdu1728
    @ibirahimabdu1728 3 года назад

    Masha Allah Allah ya Kayra basira 🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @sharifsanisharifmashaallah7753
    @sharifsanisharifmashaallah7753 3 года назад

    Masha Allah Allah ya yima albarka Allah yaqara basira Amin ya rabbil alamin

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 3 года назад +3

    Ma Sha Allah, Allah ya Saka Da Alkheri Malam

  • @umartghana4904
    @umartghana4904 3 года назад

    Masha allah ,, allah ya karawa rayuwa albarka

  • @abdulbasi3726
    @abdulbasi3726 3 года назад

    Abin yaburgeni Allah yakara basira

  • @zarausman1174
    @zarausman1174 3 года назад

    Masha ALLAH Allah taimaka yaraya akan sunnah

  • @zulaihatzeenat3959
    @zulaihatzeenat3959 3 года назад

    Masha Allah Allah yakara Daukaka Darajarka Allah Yayiwa Rayuwa albarka.

  • @babayebabayebabayebabaye4733
    @babayebabayebabayebabaye4733 3 года назад

    Masha Allah Allah Ya karaba tsira

  • @iffggf2566
    @iffggf2566 3 года назад

    Mashaa Allah Allah ya kara ilmi mai Albarka

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 3 года назад

    Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Allah me baiwa wanda yakeso

  • @usmansaidu8531
    @usmansaidu8531 3 года назад

    Ma shaa Allah
    Allah yaqara basira

  • @basiruibrahim587
    @basiruibrahim587 3 года назад +1

    Masha Allah
    Allah yakara basira

  • @usmantbaba6007
    @usmantbaba6007 3 года назад

    Alhmdlh, Allah ya cikamaka burinka yasa ilimin ya amfaneka da a'lumma bakidaya

  • @muhammadsadiqnasir8433
    @muhammadsadiqnasir8433 3 года назад

    MashaaAllah Allah ya karo mana ire irensu, amin

  • @sanisani1477
    @sanisani1477 3 года назад +3

    السلام عليكم ورحمة لله وبر كاته الحمد لله ماشاء لله 💓💓💓💓

  • @sakinarabiu1464
    @sakinarabiu1464 3 года назад

    Allah ya albarkaci rayuwarka👍

  • @maryammsani8296
    @maryammsani8296 3 года назад

    Masha allah allah ya raya ka allah ya kara basira

  • @isahidris6041
    @isahidris6041 3 года назад

    Masha Allah, Allah ya kara basira

  • @allahyashirya4012
    @allahyashirya4012 3 года назад

    Allahu akbar Allah yayimaka albarka yatsaremana kai ya Allah 😭😭😭🤲🤲🤲👍👍💋💋💋💘💝💖

  • @zainabzango9351
    @zainabzango9351 3 года назад +1

    Masha Allah Allah kara basira

  • @isahmshareeftv1724
    @isahmshareeftv1724 2 года назад

    Allahu Akbar Allah Yaqarawa Annabi Muhammmad Daraja

  • @hauwailiyasu5435
    @hauwailiyasu5435 3 года назад

    Masha ALLAH ALLAH ya qara basira

  • @safiyyaswali4703
    @safiyyaswali4703 3 года назад

    Masha Allah. Allah yabamu zuri'a dayyuba

  • @yunusabello9531
    @yunusabello9531 3 года назад

    Ubangiji Allah ya yasa mu mutu muna masu imani da Allah

  • @محمدمحمد-س4خ8ح
    @محمدمحمد-س4خ8ح 3 года назад

    Macha allah allah albarkaci rayuwar

  • @rahmarahmah5615
    @rahmarahmah5615 3 года назад

    masha Allah Allah yama albarka allah kara ilimi me anfani

  • @saniagadez8871
    @saniagadez8871 2 года назад

    Allah ya bada sa'a ammeen

  • @shamsudeenagee7713
    @shamsudeenagee7713 3 года назад +2

    Masha Allah
    Ya Allah ya Karawa Malam Lfy Dani San Kwana Dan Annabi Muhammadu

  • @ummikhalifa5298
    @ummikhalifa5298 3 года назад +1

    Masha Allah Allah yakara dau kaka mllm

  • @auwalisyaku8274
    @auwalisyaku8274 3 года назад +3

    Allahu Akbar. MASHA ALLAH 💓💞

  • @musakaka5022
    @musakaka5022 2 года назад

    Allah yakara lpy da kyakkyawar fahimta

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 3 года назад

    Masha Allahu Allah yayi albarka ameen

  • @nagudutv
    @nagudutv 3 года назад +3

    Masha Allah. Allah Ya yi albarka.

  • @ameenah540
    @ameenah540 2 года назад +1

    ماشاء الله تبارك الرحمن ❤️❤️❤️

  • @ibrahimsalisumahmud5896
    @ibrahimsalisumahmud5896 3 года назад +1

    Masha Allah, Allah ya qara hazaqa

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 3 года назад +1

    Masha Allah Allah ya karabasira

  • @ummiyaya5086
    @ummiyaya5086 3 года назад

    Masha ALLAH ALLAH ya Kara basira

  • @ibtissamoumou9315
    @ibtissamoumou9315 3 года назад

    Allah ya cika maka burinka yy maka albarka . muma allah ya bamu yaran kamanka

  • @aishaadamaliyu1304
    @aishaadamaliyu1304 3 года назад

    Masha Allah Allah ya qara basira

  • @moona1246
    @moona1246 3 года назад

    Masha Allah kokunmattane kukasa shikara 8

  • @qertdft2859
    @qertdft2859 3 года назад

    Masha allah masha allah allah ya kade hau allah yasa albarka allah ya bawa yaranmu da alummar annabi ameeeen ya rab

  • @antianti5377
    @antianti5377 3 года назад

    masha Allah tabarakkalah Allah ya sa alheri

  • @aishamansur2845
    @aishamansur2845 3 года назад +2

    Masha allah tabarakallah

  • @هارونعثمان-ذ8و
    @هارونعثمان-ذ8و 3 года назад +2

    ماشاء الله تبارك الله ربنا يوفقك

  • @مينةالفلاتيه
    @مينةالفلاتيه 3 года назад +1

    ماشاءالله ماشاءالله ♥️♥️♥️♥️😭😭

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 3 года назад +1

    Thanks 🤲🏻🤲🏻🤲🏻☝🏻🇬🇭

  • @nijeraguiegidatv1657
    @nijeraguiegidatv1657 3 года назад

    Macha Allah yayi kyau sosai

  • @lawaldanmamman6244
    @lawaldanmamman6244 2 года назад

    Allah yasa alkhairi

  • @abdoulmadjidoualassane1828
    @abdoulmadjidoualassane1828 3 года назад +1

    Macha Allah Allah kara bassira

  • @abdoulnassernasser3511
    @abdoulnassernasser3511 3 года назад +2

    Merci beaucoup 💯❤️😢👍🏼👍🏼

  • @maryammuhammad5327
    @maryammuhammad5327 3 года назад +1

    Masha Allah alhamdulilahi

  • @abubakrjebril8222
    @abubakrjebril8222 3 года назад +2

    ماشاء الله تبارك الله

  • @usmanismail4727
    @usmanismail4727 3 года назад

    Masha allah allah yakara daukaka

  • @sautimediatv4975
    @sautimediatv4975 3 года назад

    Masha Allah Allah yakaramana kamarku

  • @halimadahiru2954
    @halimadahiru2954 3 года назад

    Masha Allah yarona ilove you

  • @asla640
    @asla640 3 года назад +1

    مشا الله عليك يا ابني الله يبارك لك

  • @mhdalhousaienemhdalhousaie2628
    @mhdalhousaienemhdalhousaie2628 2 года назад

    ماشاء الله تبرك ارحمن

  • @inadalbrnadazanbakamadine1060
    @inadalbrnadazanbakamadine1060 3 года назад

    Masha Allah Allah qara basira

  • @MrNoor-kt9ro
    @MrNoor-kt9ro 3 года назад

    Masha Allah tabarak Allah

  • @safarauyahyamohd1478
    @safarauyahyamohd1478 3 года назад

    Masha Allah tabarakarrahman Allah y sa albarka 😘😘😘

  • @chamssiyaahmedsarki1858
    @chamssiyaahmedsarki1858 3 года назад +2

    Macha allah tabarakallah 😇🥰

  • @muhammadzawiya191
    @muhammadzawiya191 3 года назад

    Masha Allah shehu mungode 🥰😍🙏

  • @ummuabdallah3009
    @ummuabdallah3009 3 года назад

    BARAKALLAHU FEEKA

  • @muktarausman4137
    @muktarausman4137 3 года назад

    Masha Allah Allah yakara ilimi

  • @abdurrashidaminu7781
    @abdurrashidaminu7781 Год назад

    Ameeeeeeeeeeeeen ya rabbi

  • @selemanabam5585
    @selemanabam5585 2 года назад

    Masha allahu

  • @nawafhawsawi6910
    @nawafhawsawi6910 3 года назад +1

    Masha allah 🇸🇦🇸🇦

  • @hadizabouba7449
    @hadizabouba7449 3 года назад +1

    Macha allah tabarakallah

  • @fatimamuhammed5580
    @fatimamuhammed5580 3 года назад +2

    Masha Allah 🥰 👍👍

  • @maremmarem6823
    @maremmarem6823 3 года назад +1

    Ma sha allah 🙏

  • @نوااتيمحمد
    @نوااتيمحمد 3 года назад +1

    الله يحفظك يارب

  • @a.i.atsafe3085
    @a.i.atsafe3085 3 года назад +1

    Allah yayi albarka

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 года назад

    Masha Allah tabarakarrahman

  • @BarristerAbdul-yr4nq
    @BarristerAbdul-yr4nq Год назад

    BA MAS'ALAR TAUHIDI BA CE.
    .
    Ka jaraba kafa wa'azi a yau ka ce "QARYA NE, SAHABBAI BA SU TAIMAKI ANNABI (SAWW) BA, ALLAH NE YA TAIMAKE SHI". Za ka ji abinda za su ce.
    .
    Ka jaraba cewa "QARYA NE, ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN BA SU TABA TAIMAKAWA ANNABI (SAWW) BA". Za ka ji me za su ce.
    .
    Wallahil azim wannan ba mas'alar Tauhidi ba ce, mas'alar son rai ce kawai da son zuciya. Sun sani sarai.
    To wai ma idan ana maganar Tauhidi, Baslafe har wani Tauhidi ya sani? Tauhidin na su da cike yake da kwamacala da gurun-gundumar da lafiyayyen hankali ma ke koreta.
    .
    Ca nake Allah da kansa yake cewa da mutane su taimaki Annabi (saww) a fadinsa:
    الَّذِينَ يَتَّبِعُونَ الرَّسُولَ النَّبِيَّ الْأُمِّيَّ الَّذِي يَجِدُونَهُ مَكْتُوبًا عِنْدَهُمْ فِي التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ يَأْمُرُهُمْ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَاهُمْ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُحِلُّ لَهُمُ الطَّيِّبَاتِ وَيُحَرِّمُ عَلَيْهِمُ الْخَبَائِثَ وَيَضَعُ عَنْهُمْ إِصْرَهُمْ وَالْأَغْلَالَ الَّتِي كَانَتْ عَلَيْهِمْ ۚ فَالَّذِينَ آمَنُوا بِهِ وَعَزَّرُوهُ وَنَصَرُوهُ وَاتَّبَعُوا النُّورَ الَّذِي أُنْزِلَ مَعَهُ ۙ أُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
    "... Wadanda suka yi imani da shi, kuma suka girmama shi, kuma suka TAIMAKE shi, suka bi hasken da aka saukar gare shi..."
    .
    Idan ba a neman taimakon kowa sai na Allah me ya sa Allah ya ce mutane su taimaki Annabi (saww).
    .
    Shi abinda suka kasa ganewa shi ne; akwai abinda ake kira da "AL-KAMÃL" ma'ana cika da kammala. Shi Allah duk siffofinsa cika da kamala ce, sabanin na sauran halitta. Mafi yawan siffofin Allah akwai su a tattare da halittunsa, amma su siffofin Allah masu cika ne da siffar "AL-KAMÃL". Su kuma halittu siffofinsu ba su da cika a siffar "AL-KAMÃL". Misali:
    .
    - Allah yana. da siffar "Rayuwa", dan Adam ma yana da siffar "Rayuwa".
    - Allah yana da "Qarfi", wasu halittu ma suna da "qarfi".
    - Allah yana da "Hikima", wasu halittu ma suna da "Hikima".
    - Allah yana jin qai, mutane ma suna jin qai.
    - Allah yana da yana taimako, halittu ma suna taimako. Da sauransu.
    .
    Kufadawa izala da salafawa. Karya sukeyi basasan manzon Allah s a w Kuma din Wanda yakara zagin shehunammu Dan kare akidar wannn wawayan banza su IBN timaya tsinanne makiyin allah zindikin Arne da abdulwahabun najadu da albani gunki dagutu da saura karnukan Nigeria su shot mudi da albani da gunguman wuta da maikwanon kosai da idi Dan gwaskearam sai munci uwarsa kowaye
    Wannan parfeson karyar naku da daktocin bogi karya Suke kukwaci wannan tsinanne bakin dakiki zindikin Arne awajammu wlh matsoratan banza mtsww
    Dan Allah Yan uwa masoya manzon Allah s.a.w duk inda wannan tsinannun sukayi kwamachalar maganarsu atura wannan sakon sugani Muna kira ga masoya manzon Allah s.a.w nagaskiya da suyi maudu I akan wannan bayani Dan murkushe wannan tsinanniyar bakar kazamar akidar ta izala shedanun duniya matsiyata

  • @khadijaidris
    @khadijaidris 3 года назад

    Masha Allah Allah yayi albarka

  • @sayyadananamaryamnigeria7794
    @sayyadananamaryamnigeria7794 3 года назад +1

    Masha Allah ⚘⚘⚘

  • @talentedadams6780
    @talentedadams6780 3 года назад +2

    Mashallah ❤

  • @aamodi8984
    @aamodi8984 3 года назад

    Sai atsaya masa ya samu ilimin zamani ma

  • @fatimai4098
    @fatimai4098 3 года назад

    Allahu Akbar Masha Allah