Wanda baigane mubinba akarshe Aya akwai inda take karewa da mobin kaman ayata 12takare da mubin tom anan mutum zaifadi yawahabu sai 14 Allah yasa mudace ameen
Assalamu Alaikum yanuwa musulmi. Allahu Akbar cin ikon Allah da kudurar sa yau na. Kamala wanan aiki. A lokacin danafara nayi mafarki ayi manah wata albishir mai dadi. Cikin ikon Allah yanzu da yamma nan. Anzo manah da wanan albishir din da gaske. Allah ubangiji ya tabbatar manah. Malam kuma Allah ya saka da mafificin Alkhairi. Bissalam
Mungode Allah Kara soyayya ya Kara arziki Allah ya kusantaka da manzon Allah s a w
Masha Allah Allah yaqarawa malam daraja dan Muhammad rasulillahi S A W
May Allah reward you malam thanks so much
Masha allah mallam allah yakara basira mungode allah ya biya bukatu munyi munga haske alhamdulillahi
Masha'Allahu Malam Allah yasaka da Alkhairi❤
Allah ya saka da alkairi allah yaqara kussanci ya sayyidi
Masha Allah, Allah ya bada lada ya biya maka buqatun ka duniya da lahira.
Masha Allah malam mungode sosai Allah yasaka maka da alkhairi
جزاكم الله خير
Muna gdy Maulana. Allah Ya Shirya Zuri'a
Jazakallahu bihairan ya sayyidi
ALLAH ya nunka sutura maulaya muna godiya
Masha Allah, muna godiya malam
Wanda baigane mubinba akarshe Aya akwai inda take karewa da mobin kaman ayata 12takare da mubin tom anan mutum zaifadi yawahabu sai 14 Allah yasa mudace ameen
Allah y saka d alkhairee ❤️
Aslm m.inna.tanbya. inna.karatu in namatuwa.yayazani
Assalamu Alaikum yanuwa musulmi. Allahu Akbar cin ikon Allah da kudurar sa yau na. Kamala wanan aiki. A lokacin danafara nayi mafarki ayi manah wata albishir mai dadi. Cikin ikon Allah yanzu da yamma nan. Anzo manah da wanan albishir din da gaske. Allah ubangiji ya tabbatar manah. Malam kuma Allah ya saka da mafificin Alkhairi. Bissalam
Aslm mlm barka da warhaka mlm muna godiya allah ya biyamaka duk kanin bukatar ka to mlm dukkan ta yasin din ko aya 1?
❤ Allah yasaka moko da alhery
Allah y biya mk buqatunka n alkhairi
ماشاءالله
Masha ALLAH
Afuwan Yasin har karshen sura bayan angama da mubin
Allah yafaranta maka
Slmdan Allah mlm tayanima zanringa Garin sakonninka ta wtsapp banyan yazanba
Malam wllh bangane inda ake sebin din WhetsApp
Allah ya saka da mafificin alkhairi
Allah ya qara lafiya
Mutum zai iyawa mijin shi?
Eh sosai kuwa
Mungode
Sadauki ba volume
Malama Asiya👍
Kwana nawa akeyi 13 ne koh sha 14
Idan ka gama da mubin din har karshen yasin din koh kuma iya mubin din mutun zai tsaya
Mutum zaiii iyayi a kowani lokaci
Basaiiiii cikin dare ba????
Akarmukallahu ya haussar mubeeen??
Akwai (مبين ) guda 7 a cikin (Yasin) to su ake nufi misali
(وكل شيء أحصيناه في إمام مبين)
Wanda be iya yasin bafa
Sai ya sanya a koya masa
May Allah reward you malam thanks so much