TAMBAYOYI DA AMSOSHI Dandalin Hadiza Gabon Official Video
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatou
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood Subscribe For More Videos
Wai anty hadiza mou ba Assakamou harakar fim anma aharakar waka allah kara mana soyayar annabi s a w❤❤❤
Ma shaa Allah muna yinki in sha Allah
Dan allah dan annabi anti hadiza kiyi Auré dan kema ki raya sunnar ma'ayki SAW.wallahi ni mai Sonki da alheri ne.
Masha Allah Malama hadiza gabun Allha yakara basira da nisan kuwana mayi Albarka
Ina maki fatan alkhairi Anty hadiza Allah ya baki miji nagari ni masoyiyan kice kina birgeni sosai Allah ya hada mu da gidan Aljannah🤲
Gaskeya hadiza 😍 kena bargine wallahi Allah ya barmu tari alfarma annabi Muhammad s a w a 😍
Fara Mai farar aniya anty hadiza Ake magana
Allah ubangiji yabaki miji na gari INSHALLAH Mrs hadiza Aliyu Gabon lebreville
Masha Allah anty hadiza🥰🥰
Dan Allah a gauyato Aïcha Aliu
Masha. Allah. Ant. Hadiza
Allah ya kara miki lapiya hadiza Gabon i na yin ki walahi walahi
wallahi Hadiza ke Duniya ce Allah ya kara daukaka
Ina son ki hadiza Gabon ❤❤
Masha Allah Allah ya kara basira hajiya Hadiza 🥰
I like your style dezoo
Muna godiya sai aunty hadiza
kamata kina kallaon madubi saboda zakiga baiwar da allah yayimaki❤❤❤
Masha Allah hadiza gabon da lokaci yayi da maza
Allah ya Baki miji nagari hadiza gaban mai sonki cakani allah
Aunty Hadiza inna so Allah yabiya miki buqatu na alkairi amin
Hadiza shin don Allah zaki iya aurena nidin nadade inakaunarki
Anty hadiza inada tambaya dan allah Mesa haryanzu bakiyi aure ba
Asalam
Hadiza
Ni Inna
Days daga
Masoyanki
Da Sure
Wallahi
Masha.allah hadiza wlh ina kaunar sosai dan allah yazan yi nasamu nambarki
Dftn kina lpy cikin amincin Allah da yardarsa fatan alkhairi agareki inasonki sosai😍
Ma charmante hadiza Ali je t'aime tellement peux être tu peux comprendre le français ou pas j'aimerais te dire que je t'adore énormément wallahi Allah me vois qu'Allah le tout puissant te donne tout ce que ton cœur désigné 💋💋💋
Mashaa Allah ma sœur un mari pieux in shaa Allah
Allah yakiyayeki hadiza Mohamed Lamine saga niger
Aslkm Auntie Hadiza Gabon be strong 💪 👌 😇 I like ur channel nidai Banda tanbaya Allah dai yasa mu dace 🙏
Hdz wallahi Allah kiyi aure Allah gakiya moutane soukegayamiki ayikasa akoi moutuwa amma sai inkingane kiyihakuri dan Allah ❤
U re the best 🥰🙏🏻
Ya Allah kabawa wannan baiwar taka miji nagari ameen
Dan Allah a kawoni anti hadiza
Hadiza Gabon ina son numbanki
I love you so much wlsh inason auren ki kuma na kare mutuncin ki har karshen rayuwa insha Allah
Barka da warahaka Hadiza fatan alheri 🙏
macha allahu toyayi yade yayau yagida
Tambayata tabiyu Kuma anceh wai kinada sis me kama Dakeh hakane Ina Miki fatan alkairi sis Gabon Ina sonki
MashaAllah gaskiya naji dadin shiri da bosho wlh munsha dariya sosai
Slm Fatan alkairi maitarin yawwa gareki Aunty hadiza Allah y dafa mki ckin Al,amuranki wlh Kina burgeni sosai ina Fatan Allah y hadani dake Ameen
Allah ya baki
Miji nagari ❤
Allah ya samudache
Da ggske ni kiyi malama hadiza
😃I love adizatou Amma bata min mgn❤
Ina matukar kawunarki hadiza gabun
Hadiza gabon yaushe zakifito a film
Gaskiya yayata Allah yakara vasira da alfarmar annabi mhmd sws amne rabilou daga liviya
Allah yabaki miji nagari sister
Nima Inayiki Hadiza a yi love you tou fa
Fatan alheri hajiya hadiza
My hadiza allah ya kara doaukaka
Slm Hadiza ni Nouhou ina yinki kuma ina yimiki fatan alheri Allah ya baki miji na gari
I love your confidence in your answers Masha Allah 👍🏽👍🏽❤️
Anty hadiza bantaba qaunar wata er film ba wlh seke,inaso watarana Allah yasadani dake,meqaunarki saboda Allah,Aisha diga maiduguri
Yauwa anty hadiza nima tmby ta shine wai meya haďakida aminiyarki laila ance bakwa shiri ynz
Ma sha Allah Barakallahu fiki.
Ina son halayenki Hadiza Allah Ya dafa maki
Ya Kuma baki kudinnan da kike so kuma Ya saka masu albarka 💞🤲
Gaskiyane hajjiya hadiza garbon bakiya raina mutane amma akwai????
Good luck🇨🇦🇨🇦🇨🇦
Slm dije uwta ga marayu allah ya biya ki amin
Agsky hajiyata wlh Dan Allah,ya Allah yakara lfy da nisan kwana
Aunty hadixa allah yakara daukaka
Barka hadiza yakike
Duk sanda nayiwa hadiza magana tana mun replying 🤗❤️
Ina sonki hadiza aliyu gabon
Hi Hadiza when will u invite Naziru sarkin waka 🙏
Salm barka da warhaka hadiza dafayan kia tcikin kocin lafiya da fatan zakirinka kula ma soyanki karki yada wasu sele sukeyi ma magaya bayansu kina birgeni ina sonki so na sakani da allah
Dan allah Zaki iyasa numbarki Don Karin bayani
Wlh Ina kaunar ki tsakani da Allah,inai miki fatan gamawa da duniya da iyayenki lfy .Name sake Allah ya hadamu
🤲🤲🤲🤲👍👍👍🇳🇪volonté suilnamanyane 😀😀😀♥️♥️
Très belle ma chérie qu'Allah t'accompagne pour tout ce qui entreprend dans la vie !!
Allah yakawu mike miji na gari
Aslm Alkm ya Ibada Hadiza gabo tabbas aure lokacine Allah zaba muki abunda yake Mafi alheri fatan alheri I love you
Assalamu aleikum hazida Ina makifatan alkairi Allah ya tsare
❤❤❤ احبك في الله اختي
Hadiza l love you so much 4 borna
Da kyau 👍
Asalamu alaikum malama hadiza inakau narki harga allah ama bantaba magana dakeba nayimiki waka harsubiyu 2 saboda kauna
Masha Allah, Dije.Allah yakara daukaka. My best celebrity 😋 😍
Msaha. Alllah. Baikse
Allah yacikamin burina naganin ki Afilii
In shaa Allah
Gaskiya kina burgeni sosai wlh hadiza inasonki sosai wlh fatan alkyiri malama hadiza sunana idiriss mohd kwano tura
Slm wlh Gabon dariyarki nabirgeki
Masha Allah my favorite actress
Ina sonki saboda Allah inamiki fatan alkhairi Allah yaqara tsareki da tsarinsa Allah yanuna Mana ranar aurenki sister from your fans jameela Muhammad
Slm Hadiza gaban wake ba Hausa,ce ko kunyi karatun Hausa,ne
Ina son ki hadiza Gabon
Salam alayhi Gabon Barka
Suilnamanyane 🇳🇪🤲🤲🤲👍👍
Ina Miki fatan ubangiji Allah yabada ikon gamawa da duniya lafiya Gabon amin
Salam Hadiza Dan Allah ki aureni👏
Wlh anty hadiza ina matukar sonki Wlh nataba ganin ki saudaya❤ amma amma da alama bakiciki yanayi mai dadi amma wlh kamar kandai na kallon ki inasonki ne saboda allah badan komI bah wlh ❤❤
Way dan ALLAH Hadiza ya za'ayi naganki ne?
Allah sarki yar uwa fatan alkairi
Hadiza tu es la star de dandali que je kif le plus.
Tu sais très bien jouer tes roles
Ina son ci hadiza
Slm barka dai masoyiyarmu inamaki fatan alkairi nidai sunana nazifa inamaki fatan alkairi allah yakawo maki miji nagari allah yakara daukaka
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Slm wlh hajiya hadiza inasonki Kuma Ina kaunarki Kuma wlh har araina
Idakiyi aure to Allah yabadazamallafiya nakisani Niger😍 nigérian
Hadiza i love you ❤
Allah sarki Allah y kawo lokaci yakawo miji nagari