Fatan alkairi ga duk wanda yataimka aka fitar da wann shiri mai maana akan matslulinmu kama daga gida naija allh yaska da alkiri jinjina ta musaman ga jagura Canabaru
A gsky shirin nan ya birgeni sbd an tabo matsalar da muke fama da ita a irin zamantakewar mu amma an rasa maganin ta Sai dai ina fata a karshe wannan shiri zai taimaka wajen samun nasarar shawo kan ta, kuma wannan shiri naga anyi amfani da matasa da dama hakan zai taimakawa yaran wajen Samarawa yara matasa abin yi,a karshe ina fata zaa bude shafin da zai bawa mutane damar bada tasu gudunmawar ta hanyar bada shawarwari da makamantan su Allah ya taimaka @Tijjani asase
Masha allah muna jin dadin wannan chirre naku gaskiya allah ya kara basira daga naku mabiyi wanan chirre ismael
Masha Allah
Allah ya kara basira 😘😘😘
Gaskiya muna jin dadin wannan shiri da kuke yi Amma gaskiya minti 20 yayi kaɗan
Zainab Hussain wallahi wannan shirin yayi sosai Allah ya kara bsr Allah yataimaki jariman wannan shirin
Mungode
Macha Allah gaskiya yayifa Allah yakara basira kachina chida yayifa mona jiran na 7
wannan shiri yana da mutukar ban sha'awa. Allah ya kara basira.
Allah yayi jagora film din nan yanayin kyau da ma'ana sosai
Fatan alkairi ga duk wanda yataimka aka fitar da wann shiri mai maana akan matslulinmu kama daga gida naija allh yaska da alkiri jinjina ta musaman ga jagura
Canabaru
Masha Allah ubangiji Allah yakara daukaka da basira Gaskiya da kyau
Wannan shiri ba nishadi yake badawa ba tarin darasi ne a cikinsa wallahi
masha allah muna godiya sosai wlh
Shiri yana bada Sikari, Allah ya kara basira.
Masha allah gaskiya wannan shirin yana kyau 👍🙏
Masha Allah. Abin yana bada citta
Mungode
A gsky shirin nan ya birgeni sbd an tabo matsalar da muke fama da ita a irin zamantakewar mu amma an rasa maganin ta Sai dai ina fata a karshe wannan shiri zai taimaka wajen samun nasarar shawo kan ta, kuma wannan shiri naga anyi amfani da matasa da dama hakan zai taimakawa yaran wajen Samarawa yara matasa abin yi,a karshe ina fata zaa bude shafin da zai bawa mutane damar bada tasu gudunmawar ta hanyar bada shawarwari da makamantan su Allah ya taimaka @Tijjani asase
Mungode
Dan Allah adaina nuno hoton bola da jakin nan wlh su kaidai ke bata film din
An daina mungode
Madallah dai kanobaro wannan wasan yayi rayuwar loko kawai gaskiya aduniya yayi domin yayi ma ana akwai darasi aciki sosai allah yakara basira
Wannan shiri YAna matukar burgeni yana kuma bani mamaki sosai game da yadda akayi fasaha da kwazo wajen shirya shi.
Maaha Allah....komai ya ji kayan haɗin....🤣
allah yaqara basira
Masha Allah gsky film yayi kyau Allah yakara basira
Exactly what is happening in world kanobaro you are to much may allah guide and protect.this movie tech many lesson.
Thank you appreciated
Gaskiya muna jin dadin shirin nan daga naku Abba algerie
Aiki yana kyau sosai kowa yana qoqri kanabaro
Allah yasa saqon yakai Inda akeson yakai
Allah ya qara basira
Masha allah anayi muna jin dadi
Gaskiya kunfadada fim dinnan sosai Allah shikara basira
Masha Allah shiri yayi Allah yaƙara basira
Masha allah masha allah wlh inatajira
Very very educated! Keep it up.....
Oyoyooi😘😘🤩🤩🤩munajin dd gaskiya
Gaskiyani wannancirinyanamindadi sosai allah ya karabasira
Bawai wannan shirin muna Jindadin shi Allah Kara taimako
Allah kara basira
Gaskiya ya kamata a kara tsawon lokacin shirin nan
Gsky munajin dadin shirinnan amma yakamata akaramana lokaci wannan yayi kadan
Masha Allah. but please be putting English subtitles
*Kai innalilahi agaskiya wannan mai awarar abinda tayi bai daceba mumasu kallo bamujin dadi😭😭*
Allah yakara basira
Allah yakara ilimi dabasira 🤲🤲👍
Masha Allah inda rabbana ba wahala
Ba wahala
Inda Rabbana ba wahala
Alh yakara basira
Hahhhaha sai kace india film😀😀😀😀😎😎😎
masha allah allah yakara basira
Wallahi wannan ya yi sosai.
Masha'Allah up up up up up up ❤️❤️💪💪💪💪💪💪💪
👏👏👏👌✌💕💕masha Allah
Masha Allah Allah Ya taimaka
Allah yakarabasira
Gaskiya film din nan ya ba bada citta
Masha Allah 👍👍👍👈
We love your movie and it been rate among the best hausa series movie but why are u guy making it too short , 20 minutes is too short na
Allah y’a jazamani ku
Kay gaskiya yazo da zafi wannan oga
Very good at all times
Gaskiya shirin yana kyau sosai, akwai maana
Hhmm ina jira
MashaAllah shi kara basira amin
Allah kara taimaka wa
Da kyau san gami gsky yayi kyau sosai allha ya kara basira
Iovo
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Gem
Allah ya kauta
Allah ya Kara daukaka
Wai jama’a yanzu haka ake rayuwa a Nigeria ?
Slm ina yimuku fatan alkheri
Mai sunan shehi yakamata a Kara mintinan shirinnan allah ya dafa
ZA mu duba
AslmBar akaykk
Muna tare daku daka nan har lokacin da zaa Kai dubu dari
Masha allah
Barkanku da akai
ماشاء الله
Woow Masha allah
Bura ubannan kayyasa
Alhjin hamisu breka durayi🙏🙏🙏🔥🔥🔥
Allah yataimaka
Sakallahu kairan
Mashallah
😊😊
Well done
Aduniya Kashi na daya
So cute dears
wow masha allah
❤️💕❤️💕❤️👍🇳🇪💯
💕❤️💕❤️💕❤️👍🇳🇪💯
nic
Yayi
Very nice wlh
Gaskiya asasi kana kokari wallahi
Masha Allah mugode
Bakarya yayi
MA sha Allah
كويس ميه ميه
Muna jin dadin wannan shiri daga China
A gsky munajin dadin wanna shiri naku allha ya kara basira
ماشاءالله تبارك الله واو
Wann shiri yayikau
م شا ءالله
Yyi kyau 💯
Aduniya yayi
Muna godiya sosey
والله ماشاء الله
♥️👫🙏💋💕💗⚘✔