Allah kabamu wani madadin sheik jafar saboda fadan gaskiyarsa Wlh ni darika nakeyi. Amma har gobe ina kukan rasuwarsa. Kuma wlh bantajin rasuwar wani malami datamun ciwon kaman ta sheik jafar ba. Allah mun tuba
Allah ya jikan mal. da gafara amin. Allah kuma ya rahhamsheshi, mu kuma inn tamu ta zu Allah yasa mu gama lafiya. Allah kuma yasa karshin mu tafi farkon mu amin.
Allah kabamu wani madadin sheik jafar saboda fadan gaskiyarsa
Wlh ni darika nakeyi. Amma har gobe ina kukan rasuwarsa. Kuma wlh bantajin rasuwar wani malami datamun ciwon kaman ta sheik jafar ba.
Allah mun tuba
Ameen Ya Allah!.
Masha'allah Jazakallahu khair. Allah azawujal ya jinkan sheik Ja'afar Mahmud Adam kuma yasa zuria sa dayabari albarka ameen
Ya Allah Ka hada mu da Shaikh Jaafar a cikin Aljannah Firdaus, Ameen.
Allah ya gafarta dukkan kura kuren Malam, ya sanya aljannatul-firdaus makoma a gareshi
Ameen ya rabbi. Allah yagafartamusu dukansu. mukuma Allah yayi mana kyakkyawa aduniya da lahira.
ALLAH YA JIKAN SU, ALLAH YA BA SU SAKAMAKO Ameen
Allah ya jikan Sheik Jafar
Allah ya jikan malam
Allah yejikan mallam
Allah ya jikan mal. da gafara amin. Allah kuma ya rahhamsheshi, mu kuma inn tamu ta zu Allah yasa mu gama lafiya. Allah kuma yasa karshin mu tafi farkon mu amin.
Ameen ya Rabbi.
Amin ya rabi
Ameen ya rabbi
Allah kai kayi bawanka kuma kai kakarbi bawanka ya Allah kagafartawa mallam da mahaifina da dukkanin muslmi
Allah ya gafarta wa Mallam, mai tsage gaskiya koman dashinta
Allah ya jikan malam ya Kuma rahamamasa ya albarkachi Bayanshi amin
Allah Ya jikan Mallam da rahama
Allah yajikan malam yagafartamasa ameen.
ameeeen ya Allah
Allahu Akbar. Allah ya jikan mallam
ALLAHU AKBAR, MAY ALLAH MAKE ALJANNAH HIS FINAL ABODE
Amin summa Amin
Amin Amin Ya Rabbi.
Amin Amin.. Nagode.
Amin amin ya rabbi.
Sakallahu khairan
@usman3335 Amin Amin ya Rabbi.
@Musahadimusa Wa iyyaka.
Salam, how can I find Abubakar jibrin khutbah?
🥹😭
Amin Ya Rabbi.
Amin Ya Rabbi.