To allah ya taimaka kuma allah ya karemu da sherin irin wannan kandara ya kamata tayi nadamar rashin kunyar da tayiwa malan da neman karyata ayar allah,gaskiya tayi kuskure allah yasa mugane 🙏🙏🙏🙏🙏
Some families are so shameless. The moment one daughter gets married, they send her along with her siblings sometimes even boys not only girls. It brings a lot of problems, unwanted affairs and even worse can happen. So, shameful.
To allah ya taimaka kuma allah ya karemu da sherin irin wannan kandara ya kamata tayi nadamar rashin kunyar da tayiwa malan da neman karyata ayar allah,gaskiya tayi kuskure allah yasa mugane 🙏🙏🙏🙏🙏
masha allah wallahi naji dadi sosai allah ya qara basira albarkacin annabi s a w
Ameen
ماشاء الله تبارك الله
Muna godiya sosai wallahi
Zango we re waiting for episode 5
Masha allah
Masha Allah tabarakallah
Muna gdy sosoi Allah yakara basara
Masha Allah
Allah ya Kara fasaha gsky munajin dadi sosai
Gskya baikamata ace anzagi talaka ba wallahi banji dadiba gskya
Fadila Macha alloh kindjara sosai.barin kachi atsiki be maganin gnuwa
Nagode
film ya bada ma,ana sosai allah ya kara basira
Félicitations Adam zango tu a di ça a ta femme
yayi kyau
Maa Shaa Allah
To be continued....waiting for episode 5
Masha Allah 😍😍😍😍😍
Masha allah yayikyu
Allah yakara basira
Tab Amma dan Allah yaushe zakukawo cigaba jannat daga Saudi Arabia
Amman dai ba agama ba koh... Dan Allah yaushe za acigaba
Laley kay Mouna son tchigaban wanan shirin
Namesake Allah qara basira.
Thanks you everything
Some families are so shameless. The moment one daughter gets married, they send her along with her siblings sometimes even boys not only girls. It brings a lot of problems, unwanted affairs and even worse can happen. So, shameful.
Amma Dan allah za a karisa karshen film din ko
Wow Allah yakara basira
Nice video
Aisha Abdul mumin 🥰na Sami me irin sunana maganarki gaskiya ne
SLM
Allah ya kara basira
Yawwa Allah naji dadin wannan film in
Gaskiya ne film yy kyau
💕💗
Baidace ayiwa malam inuwa rashin kunya ba gskya naji babu dadi
Babankane
So cute
Hmmmmm
🕋🤲👍🌹☝️
👏👏👏
Nice
na karche dan allha
💖💖💖✨✨✨💃💃👍👍👍
🤔🤔🤔🤔🤔
Malshallah
Toh fah
Ples Dan alh film din yakarene kodasaura????_idandasaura yaushe zakucigaba??????????
Wow
Gaskiya yakamata ku kawo cigaban shi amma dai acire kalma talauci film dina zaihi kyau sosei
Dan allah cigaban chiri
😃😃😃😅
Yayi
Dan allah cigaban chiri
Yayi mungode sosai
Goooi
Malam kuma Fadila 🤔
💙💟💞💥
Shin kuna nufin film din yakare idan yakare to ai karshen film din baiyiba Amma yadace ace kukarashi
Films din ya Bada kala
Adam zango
Gas Kiya film inan yayy so says
👌
Irhzam
Muna jiran cigaba
tirkashi saidai. ambarbayadakura
Muna godiya
👍
oga wllh kasani dariya doli lahaula walakawati
India haoussa zaki zaku
jamila🤣🤣
Gv
Wlh yana faruwa munagani ana posting a Facebook yawanci mazane sukewannan halin Allah karabamu da muguwar kaddara
🤔😄🤲
❤️❤️❤️❤️🌹
Da kyau
Wannan film yayi kyau baqarya
Yayi oga zoo and the
Izzarso49
MUNA SON CIGABA
Fadila.jarbar.duniya
Yan durun uwa shegu.....ku kuke jawo mana zagi akasar nan komai zakuyi ba kwa kyautata shi......🥵😡
Kai dan shege kaci uwarka
🤣🤣🤣❤️❤️❤️
😅😅😅😅😅
Good
Kuma baidace ace anzagi talauci ba tunda Allah ne yake kawo shi
Chiri yayi gaskiya Allah ya kara basira
ادم زنقو
❤️❤️❤️
Zongo pls hw u tolk ur elders pls ok
Jf
SckSi
A scca team is ready 5AM for boys swing by little league in a relationship
😂😂😂😂😂😂😂😂
Wannan cin fuska ne Kai tsaye ga talaka
Fadila jarabar duniya hhhhhhh
Hhhhhhm
.
🤣🤣🤣😂
طيب الذبده.؟؟؟ ايش النهاية السيء ذي.؟
Fadila tanada gaskiya so bakaryaba ne sanan talauci masifa ne jahilici balai ne
Hmm
👍🏼👍🏼👍🏼👌🏼👌🏼👌🏼
I Need the name of the song in the film or the name of the singer please, thank you
sunan wakar Kuka nake, Nazifi Asnanic yayita
Nayi searching ko Ina ,,ban samu ba ...
@@ZARAHABDUL19 ok, zamu duba miki. Idan ki kasance damu zamu dora kan yadda zaki samu kuda yaushe
Toh Alhamdulilla Ina JIRA🙏
🤣🤣🤣🤣🤣
Wai yaushe Hausa film za su ci gaba ne ?
Sai ka taimaka
Hmmmmmm Dan Adam kenan
@@AmartEntertainmentltd in har suna so zan iya. Ta wane fanin ?
To Ai malam ilimi kogine aqara binchiki
Fadila ta isa djarima.
Nagode
Masha allah
Masha allahu
💖💖💖✨✨✨💃💃👍👍👍