Ture Haushi Dan Amadu, Gaskiya Tayi Hali, Maiya Kamata Na Birnin Zaria

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 28

  • @shuaibuahmad7677
    @shuaibuahmad7677 6 лет назад +2

    Gaskiya anyi kokari kwarai, don wannan ba karamin aiki bane, kuma kokarine don tunawa yara yan baya cewa wadannan sune irin mawakan da akayi don suji su gane banbanci tsakaninsu da mawakan yanzu, wadanda aka cika su da kalmomin batsa ba ko masha'a. Don Allah kara kokari. Sauran kuma wakar Dangiwa Zuru.

    • @salimahajiya6279
      @salimahajiya6279 5 лет назад

      Gaskiya fa Anyi kokari bakadanba mungode sosai Allah ya taimaka kuma Allah ya gafar tamashi Ameeen

  • @umargetso9886
    @umargetso9886 5 лет назад +2

    Sarkin mawakan Hausa. Allah jikan Ibrahim Narambada.

  • @danlamidankaura7233
    @danlamidankaura7233 3 года назад

    Gaskiya wannan bakaramin kokari bane wallahi mukammu Bamu sansuba Aman saboda irin wannan Ajiya gashi munsama wakokin magabatan Allah yayafemasu kura kuransu Allah yajikansu da rahamarsa

  • @suleimanmusa2019
    @suleimanmusa2019 2 года назад

    Aiki Yayi saura wakar Iya Bashar Dan toron giwa

  • @ahmedjibrin7321
    @ahmedjibrin7321 6 лет назад +1

    Gaskiya mun gode kwarai da gaske

  • @bellomusa1891
    @bellomusa1891 3 года назад

    Kowane baiti in Mallam bai yi gwangwahwari ba to yayi bushara. Wannan na daga cikin abinda ya bambantashi da sauran mawakan mu.

  • @umarmohammed3738
    @umarmohammed3738 6 лет назад +1

    More greese to your elbow,Kunyi kokari gaskia(Narambada will always be remembered specially mum yan Zaria)

  • @khaliluahmadibrahim9534
    @khaliluahmadibrahim9534 8 лет назад +1

    Very wonderful, I really appreciate your service.

  • @geostudent100
    @geostudent100 5 лет назад

    Allah Ya saka da Alkhairi

  • @kabirusani8481
    @kabirusani8481 8 лет назад +1

    Allah ya sa mudace,kuma ya fisshemu sharrin makiya.

  • @lawaldalhatuabdu253
    @lawaldalhatuabdu253 6 лет назад +2

    wallahi naji dadin wakokinnan tun bama Narambada ba? jazkallahu khairan.

  • @AbdulmalikOfemile
    @AbdulmalikOfemile 7 лет назад

    Godiya muke. Allah ya saka da alhairi

  • @tambariahmad864
    @tambariahmad864 2 года назад

    Fantastic

  • @mustafamohd2424
    @mustafamohd2424 6 лет назад +1

    THANKS FOR THE SONG

  • @ibrahimbello137
    @ibrahimbello137 3 года назад

    Saura Jatau Kamba

  • @mohammedaaliyu9928
    @mohammedaaliyu9928 8 лет назад +2

    Gadiya muke

  • @ibrahimusman8156
    @ibrahimusman8156 4 года назад

    Interesting!

  • @fatuhtv
    @fatuhtv 11 лет назад

    thanks for the song, it is now on zongolink radio

  • @nbaminu
    @nbaminu  11 лет назад

    Thank you Fatihulkhair

  • @nbaminu
    @nbaminu  11 лет назад +3

    I am trying to upload some but I need to convert the tapes I have. Be patient please. Thank you for listening.

  • @auwalhassan8351
    @auwalhassan8351 5 лет назад

    What a talent! Thanks, expecting more of Ibrahim Narambada from you.

  • @abubakarmohammedsani5224
    @abubakarmohammedsani5224 8 лет назад +1

    Awesome

  • @ibrahimlawanmuhammad9675
    @ibrahimlawanmuhammad9675 6 лет назад

    Salam
    Abin yayi kyau sauran makada maidaji sabon birni