Tuna Baya: Riyalar So | Adam A. Zango | Adamu Hassan Nagudu Hausa Old Movie song | Hausa old song
HTML-код
- Опубликовано: 11 окт 2024
- 👉 👉 Tunatarwa: Kana da damar fadin ra'ayinka amma banda Zagi ko Batanci a wannan Shafi.
Danna subscribe: / @officialsautinhausa
SUBSCRIBE : / @officialsautinhausa
---- REACH OUT TO US ON SOCIAL MEDIA ----
Facebook : / sautinhausa
Instagram: / sautin_hausa_
Twitter: / sautinhausa
Tik Tok: / sautinhausa
#sautinhausa,#adamuhassannagudu,#hausa,#nigeria, #adamazango
Allah sarki rayuwa, lokacin Kowa ya yadda da iya abinda yake da shi shi ne arzikinsa, ba yanzu da kowa ya gigice ya ke so yayi kudi ba
Block Buster of 200-2007 the evergreen DUTSIN DALA SONGS,FEAT FATI NAGUDU AND ADAM A.ZANGO
hakane
Masha Allah Auntyna Allah yakara Nisan kwana Mai Albarka❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah sarki waƙar nan tayi tashe. Gasky baya akwai dadin tunawa ina ma da hali ta dawo. Kuma ba'a samun daukaka... Every hardworking....
rayuwa kenan, kumai mai wucewa ne
Dan Allah kasa mana wakar adamu hassan nagu wacce ake cewa iri daya taku daya yan mata kuyo taku niko zanyo kira hello hello ga adam hassan nagudu
ok, in shah Allah zan duba
Dan a duba
Ada hhhhh😍😍😍
Masha Allah godiya dubu🙏🇩🇿
madalla
There was program in freedom Radio kano in 2007 when this album was reigning
Taskira
Mon enfance nostalgie 🥳🥳🥳🤩🤩
madalla
Komi da lokacinai duniya labari 👍👍👍👍
hakane
❤
SUPER HIT OF THE YEAR 2007
hakane
Why did you hide this video not showing on you tube since 2007?
madalla
Masha allah tuna baya
Lokacin Adamu Zango yana tashe
Idan da xa a ce masa akwai lokaci da zai riske shi kamar yadda yake ciki a yanzu da bazai yadda ba
Daukaka labari
Allah yasa mu dace
Slm Yan uwana musulmai agaskiya antuna man baya usha yayi ya iya ya huta iyawa hutu bazan iya cewa komai bah Allah yakara basira usha Ina gwaninka ganawa kaji💔💓💝💔👍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍💯
Masha Allah
Admiiiiiiin! You are the best 🥰🥰🥰
Keep up the work 👏👏
Thank you so much 😁
@@OfficialSautinHausa 🥰🥰🥰
ecselante
❤❤❤
Omo!!!😮
Sadi sadi
Wow❤
madalla
Tuna baya
na'am
2024
One of my favorites 😍
old is gold
You just got a new subscriber
kaine Kaine Usha
hahaha, kuma mai raga
Chekara nawa kenan
Kaji yaro shekara 16
16
haka yake
Duniya labari
rayuwa kenan
Dan Allah mi sunan actress din ?
Ramma kwana chasa’in kenan
Yes itace 😅
Wacece Ramma Kuma Acikin Shirin Kwana Chasa'in ?
Raga
Saura gobe danisa2
yauwa
amma shi akwai shi a nan youtube
ruclips.net/video/4VtU4BbpTjA/видео.html
Don Allah meye sunan yarinyarnan??
Wacheche female artist din nan?
2024 August
Watching 2024 march
Who’s here 2024🎉
Bakachen da Tayi a karshe ne ya cijenI
Umar farugu
Wacece female actress din nan please?
Aisha
❤❤❤❤
Best hit of year 2007
Best hit of year 2007