Fantastic. Gaskiya A Duniya film ne wanda ba a taba yin film irinsa ba, hakika A Duniya film ne dake kara buda tunanin Jami'an tsaro wajen gudanar da aikinsu na bincike ta wajen kwakwalo da hanyoyin dabarbaru na ta'addanci ta safarar miyagun kwayoyi da ma abubuwa daban-daban. Mun gode Allah ya kara basira da hazaka
Da ga babban masoyinku, masha Allah, gaskia munji dadin dawowanku. Allah ya taimaka. Sai dai dan Allah ku dawo mana da asalin kidan aduniya, yafi wanda kukasa yanzu dadi. Indarabbana........
Happy Happy maybe this week... Peaceful greetings to all the viewers here. Thank you very much for uploading, Content creator. Here to support, comment, and like...
Whenever a series or a film is unpredictable, it's means it's awesome, awesome in deed. I watch lot of Hausa movies but this one is unimaginable, incomparable, and excellent in depicting reality of lives. I love it because the more I try to predict the next episode, the more I blown up. This sound track encompasses the whole story of the movie. Thank you for resuming fully. May Allah make it easy for all of you. I can't wait to see more, next week. Ayi min afuwa saboda amfani da turanci...danna fassara ga mai son hakan. #inda Rabbana....
Wonderful, this is the best episode of the year, kunyi Amfani da zamani yadda ya kamata Allah ya kara basira
Gaskiya kuna burge mu wlh allah yakara hazaqa 😘
Masha Allah Allah yakara basira inayinku munagodiya
مشاءالله الله يوفقكم ويسعدكم دنيا وآخره
👏🏽👏🏽👏🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽👍🏽♥️♥️🇸🇦👑🇳🇬
أمن يا الله
Muna godiya Allah yasaka da alkairi Allah ya Kara daukaka wannann Tasha taku Mai albarka
Masha allah series yy kyau Sosai allah ya taimaka ya kara daukaka da lafiya da basira ina yinka wallahi
Welcome back my best series Allah yayi taimako na Alkhairi
Fantastic.
Gaskiya A Duniya film ne wanda ba a taba yin film irinsa ba, hakika A Duniya film ne dake kara buda tunanin Jami'an tsaro wajen gudanar da aikinsu na bincike ta wajen kwakwalo da hanyoyin dabarbaru na ta'addanci ta safarar miyagun kwayoyi da ma abubuwa daban-daban.
Mun gode Allah ya kara basira da hazaka
Ahhhhhh gaskiya bana gajiya d kallon shirin nan naku Allah ya kr basira
Welcome back A DUNIYA masha allahu
Waw I love this series especially Dan Basi he was very brilliant
ruclips.net/video/7uFoGDDXZWo/видео.html
Masha Allah,
Love from Germany 🇩🇪 best series ever 🙏
Masha'Allah, munji dadin dawowarku
ruclips.net/video/7uFoGDDXZWo/видео.html
Sai muka jiku shiru babu wata sanarwa, barkan ku dawowa Muna godiya. Allah ya Kara basira. From Egypt 🇪🇬
Yayin yayin kyou masha Allah tabarakallah
Da ga babban masoyinku, masha Allah, gaskia munji dadin dawowanku. Allah ya taimaka. Sai dai dan Allah ku dawo mana da asalin kidan aduniya, yafi wanda kukasa yanzu dadi. Indarabbana........
DaDy Hikkima Allah YaQara basira Allah Yaja zamani da nisan kwana
Allah ya yi sai yau muna godiya 🇳🇬🇸🇦
😂😃😄😝 yan bakin ciki sai dai su mutu wllh in the world series.
Welcome back ADUNIYA muna gdy
Bon arrivé ma chérie préfèré Macha Allah
Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire 🔥🔥👍
Masha'allah Brk dadawowa muna gdy sosai
Macha Allah tabass wanen films ba karamine kyau yayyi ba Allah yakaimou na wani satin Lafiya
Masha allah allah kara daukaka da basira maidorewa muna godiya sosai allah yiyi andawo kenan
Wow gsky yayi kyau so sai wlh Allah ya qara lfy da bsr fatan alkairi
Macha allah 🤍 allah kara basira 😍
Welcome back aduniya we really miss the program
Ur welcome back. And we very appreciated 🙌🙌🙌🙏🤲
Best character a film ɗin nan shi ne ɗan Basi...Ya iya lissafi
Macha Allah alhamdoulilah 👏👏
macha allah welcome to back aduniya
Hmm ninasan hannun kanabarone ya jashi domin ya fasa wayar hannunsa,
Gaskiya Aduniya karshene. Walh Allah yakara daukaka da Basira Ameen ina yinku
Gaskiya naji dadi sosai wlh na kuma dawo muna godeya sosai sosai
Masha Allah oyoyo aduniya 💃🏻💃🏻💃🏻🥰
Alhamdulillah welcome back my best series
Hello, this film really pleases me, good luck to you
Gaskiya munyifaricisosai Gawannan Flm allah yakaramukubasinasamunishidi munagodiya sosai ga darakto yayikyau kumayafarantamunaranmi
Naji dadin dawowarku sosai, Allah ya kara basira.
Marhaba yayi kyau sosai fatan alheri a gare ku 🇳🇪🇩🇿
Welcome back Aduniya
My best hausa series, welcome back
Welcome back a duniya masha Allah
Masha'Allah, Welcome back!!!
Welcome back aduniya
DA Rabban.
Allah kara basira Barkada Dawowa,
Allah daukaka Zinariyan
Masha ALLAH haka mukeso ALLAH YASA albarka dakaruwar arziki mai dorewa
Aduniya is the best series thank you Tijani Assase you are the best that my Allah Bless you ameen
welcome back best series from Algeria
Happy Happy maybe this week...
Peaceful greetings to all the viewers here.
Thank you very much for uploading, Content creator.
Here to support, comment, and like...
ADUNIYA IS THE BEST SERIES 2021 AND 2022 😃😃😃😃😃😃☝☝☝☝
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
Whenever a series or a film is unpredictable, it's means it's awesome, awesome in deed.
I watch lot of Hausa movies but this one is unimaginable, incomparable, and excellent in depicting reality of lives.
I love it because the more I try to predict the next episode, the more I blown up.
This sound track encompasses the whole story of the movie.
Thank you for resuming fully. May Allah make it easy for all of you. I can't wait to see more, next week.
Ayi min afuwa saboda amfani da turanci...danna fassara ga mai son hakan.
#inda Rabbana....
Muna godiya sosai allah ya kra basira
Gaskiya naji dadin dawowar wannan shiri na aduniya
Probably The Best Series film i have ever and stay to Watch 🤝 #INDA RABBANA
Gaskiya wana film yayi kyau sosai ina so na samu wani karabta aciki amma ina kasa libiya ina so mu tautauna da kana baru
Amma don Allah meyasa Baya zuwa Ƙarshe Pls Muna son Ganin Ƙarshe
Welcome back aduniya good job
Macha Allah yayi kyau sosai wllh
Mugodai Allah yakara basira 🇳🇬🇸🇦🤲
Welcome back my best series
Welcome back aduniya series🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Muna murna da dawowarku wllh sosai Masha Allah
اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب
Kai Amma yayi kyau wlh masha Allah
Masha Allah Alhmadulillh Allah ya Kara Basir Ameen summa Ameen
Welcome back watching from Dubai UAE.
Welcome to the next sirao
U are welcome my best film❤️🎊
Allah kara fasaha
Kanvaro Allah ya kara basira ❤❤❤
Barkanku da dawowa harnaji dadi inda rabbana masha allah
Abale Kana burgeni wllh 💞💞💞💞
Welcome back A Duniya one of my favorite series ✌✌😘
ruclips.net/video/7uFoGDDXZWo/видео.html
Thank you so much series 💥💥
Muna jinjinna oga aiki yayi kyau🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Masha Allah tijjani Allah ya kara basira
Awesome tujani inayenki over
Masha Allah gsky naji dadi wannan episode Allah ubangiji ya saka muku da alkaire
Garifa yayi zafi maza😀😀😀😀😀😀
Masha Allah barka da dawowa
Dan allah tijjani inaso kasani a chirinka dan allah dan allah dan annabi dan allah
Nous sommes contents de cette série
Masha allah muna gudiya so sai
Dan Allah a dinga rage karya kunce karfe takwas daidai amma sai goma da rabi kuka dora don haka a kiyaye...🙏
Bien venu barka da dawowa ❤🥰
Masha Allah One's Again
Masha Allah yayi kyau ngd 🇸🇦🇳🇬🤝
Kun Dawo Amma da Error. End then din film dinku Akwai Small Matsala wajen export
Allah yasakucika da imani
Welcome Back aduniya super
Welcome back my best series ☺️☺️☺️
Kan bala'i 🤔😳🙆 wlh jinina yahau akan wannan series din
Ubantaaaa👏👏👏👏. Dai dai ne kanabaro.
Welcome back thanks so much 👍👍👍❣️
oyoyo muna godiya fa Allah yabar zumuci
Masha allah fatan alkairi 🇱🇾🇱🇾
Welcome back ooo
Shi a komai shi yake nasara, ba a taba nasara a kanshi ba