Masu shirin zanga-zanga su ɗan ƙara haƙuri Tinubu ya san da matsalarsu - Mohammed Idris

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Ministan yaɗa labaran Najeriya, Mohammed Idris, ya nemi matasan ƙasar masu niyyar zanga-zanga su ƙara haƙuri, saboda Shugaba Tinubu ya san da matsalarsu.
    Ministan ya kuma ce an fito da wasu matakan kyautata rayuwa ga 'yan Najeriya.

Комментарии • 244

  • @tajuddeenshitu4739
    @tajuddeenshitu4739 Месяц назад +20

    Allah yabama talakan Nigeria mafita akowani yanayi alfarman mazon Allah SAW

  • @abdurrahmanismail6337
    @abdurrahmanismail6337 Месяц назад +1

    Allah ya isa tsakanin mu daku, azzalumai marasa imani da tausayi, insha'Allah tin anan duniya sai Allah ya nuna maku, yadda koka wahalar damu, insha'Allahu yadda kuka tazar tamu kuka wahalar damu, sai kun wulakanta.

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Месяц назад +2

    Wannan Zanga Zangar Muna Addu'ar Allah Yasa ta tafi da Kujerar Tunumbu

  • @nasirmakarfi
    @nasirmakarfi Месяц назад +2

    Wallahi har kunyan jin bayanan 'yan siyasa nake ji....ya kamata mai girma minista da yan shi 'yan siyasa, da shi da Ogan shi, su ji tsoron Allah!

  • @auwalSULEIMAN-j7o
    @auwalSULEIMAN-j7o Месяц назад +5

    Allah ya isa

  • @suleimanismail6556
    @suleimanismail6556 Месяц назад +5

    insha'Allah shugabaninmu basu gama da duniya lafiya ba. Azzaluman banza marasa imani

    • @user-xj8cy2xh3l
      @user-xj8cy2xh3l Месяц назад +1

      Insha allah mutuwar karnuka zasuyi azzaluman banza

    • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
      @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA Месяц назад

      Insha Allahu Koda sungyara sai Sunyi nutson Shekara Daya a wuta

  • @Officialmbash
    @Officialmbash Месяц назад +10

    Babu Wani Mahaluqi Da Ya Isa Yahanamu Fits Zanga Zanga Muddin Buku Gyara Ba Kafin Lokacin. Maras Imani Da Rashin Kishin Al'umman Su Azzalumai Kawai. Wlh Allah Bazaibarku ba😢😢😢

    • @Jannah19928
      @Jannah19928 Месяц назад +3

      In Shaa Allah Dan Uwa 😢😢

    • @adamkayeri4487
      @adamkayeri4487 Месяц назад +3

      Hakuri shine kullum akebawa Dan Nigeria mude Allah ya isan mu wlh zalinchin ya ishemu😢😢😢

  • @khalifabc2546
    @khalifabc2546 Месяц назад +7

    Mohammed Idris Minister of Information, you are speaking to protect the president and your own personal interests

  • @user-nk3rj6mu2r
    @user-nk3rj6mu2r Месяц назад +2

    Mudai Allah ya isa, Allah yasaka mana. Akwai lahira Kuma Allah baya bacci😢

  • @abdurrahmanismail6337
    @abdurrahmanismail6337 Месяц назад

    Zanga-zanga insha'Allahu ba fashi, idan kashe mu zakuyi Ku kashe mu, sai Ku tsaya aduniyar, wallahi mutuwa tana nan tana jiranku.

  • @muhammadjabbi7697
    @muhammadjabbi7697 Месяц назад +1

    Talaka besan anyi rabon abinciba allah sarki talaka bawan allah.

  • @MohammedSalihu-z6s
    @MohammedSalihu-z6s Месяц назад +1

    Allah yabimana hakinmu akanku azalumai

  • @abakargordi7002
    @abakargordi7002 Месяц назад +1

    Ministan Makaryatan Gwamnatin tinubu iya karyanka iya zunubinka duk karyan Labaran maku DA lai Mohammed ka shanye su

  • @falaluabdurrazaq8636
    @falaluabdurrazaq8636 Месяц назад +3

    Zanga zanga on 29/7/2024 insha Allah ba gudu babu jada baya makaryatan banza

  • @FahatHaruna-pu3pz
    @FahatHaruna-pu3pz Месяц назад

    Wannan gaskiya ne aqara haquri aqara haquri hmm Allah yaqara mana haquri,kuku ma Allah ya qara maku...

  • @kabirusaleh2644
    @kabirusaleh2644 Месяц назад +6

    Wallahi sai munyi tunda baku san halin da talakan najeriya ke ciki ba. Muna cikin wahala matuqa kuma ana kashe mu.😢😢😢

  • @MrKatamba
    @MrKatamba Месяц назад +3

    Sai shegen karyan tsiya. Mu dai sai mun fita Zanga Zanga In Shaa Allaah!

  • @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
    @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA Месяц назад +1

    Idan kuna yada da butar AL-UMMA miyasa ALI NDUMI yafadi gsky kunkayimai zagon Qasa wlh ALLAH kajji tsoron ALLAH zaka Mai maita A Gobe AL-Qiyyama ALLAH ya isah 🙏🙏🙏

  • @ABDULLAHILAWALI-n1g
    @ABDULLAHILAWALI-n1g Месяц назад

    Karya ba kyau Allah na ganin ku Yana jiran kowa madakata

  • @zainabsulaimanzubairu6067
    @zainabsulaimanzubairu6067 Месяц назад +1

    Wannan ma ai zance banza ne
    Kun cuce mu…Allah Ya isa baza mu taba yafe muku ba
    Kuma Insha Allah Zanga zanga kam sai mun fita
    Kun kama kun rikita qasa baki daya azzalumai

  • @Zulaihat88
    @Zulaihat88 Месяц назад +1

    Baza dai kudawo mana da tallafin da kuka cure ba to in sha Allah sai kun bar mulki

  • @abubakarayidris3979
    @abubakarayidris3979 28 дней назад

    Allah de yatsinema kaida masu gidanka

  • @bfbjcbcxh1187
    @bfbjcbcxh1187 Месяц назад

    Mayo dara makaryata Kawai Allah ya isa

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 Месяц назад

    Maganan banxa daga mutanan banxa wallahi sai Allah yasaka yan Nigeria kuma wallahi kunchi amanan musulunchi baxa muyafe mukuba

  • @adamibrahim8690
    @adamibrahim8690 Месяц назад

    Insha allah saimunfito zangazanga munafama da yunwa wlh kuma muna biyayya ma gwannati amma talauci tarikemu mu kananan ya kasuwa muncinye jarinmu

  • @NazifiAmadou
    @NazifiAmadou Месяц назад

    Karyakake kuma zanfita zanga ba fachi in CHa allh

  • @l-sadiqabubakar470
    @l-sadiqabubakar470 Месяц назад

    Tunfari Haka yamata suyi bawai kawai rana tsaka ba bayan sun jefa rayukan mutane A wahala humm Allah dai yasa mugani gani kuma na Alheri

  • @yahayaprincegama
    @yahayaprincegama Месяц назад +1

    Raba shinkafar Banza

  • @asmauchalawa1831
    @asmauchalawa1831 Месяц назад

    Gaskiya yakamata adubama talakawa wallahi wani yadda Yaga dare haka zaiga Rana baida abinda zaici Kuma acen da yafi qarfin hakan Amma yanzu tsadar rayuwa tayi yawa Wai ace mudun garin kwaki 1500 mudun wake 3k mudun shinkafa 2,500 wadda bamai kyauba mudun barkono 3,500 wallahi tallahi ana cikin Matsin rayuwa gashi yanzu idan zaka fita nema kudin mota zai cinye abunda kaje nema

  • @YusifAbdulwahab-e6w
    @YusifAbdulwahab-e6w Месяц назад

    Marasa Adalci Wllh Inba Agyaraba wllh Bazamu haqoraba Kuma bamasan Abinci Muba dabbobibane Ai Ilimi Mukyeso Maqaryata

  • @isazubairu6350
    @isazubairu6350 Месяц назад

    Zanga zanga no going back.
    Ba abinci muke so kuraba mn ba, tallafin manfetir muke kumaida mana idan ba kwason zanga zanga.

  • @ismailabdallah8604
    @ismailabdallah8604 Месяц назад

    TINUBU MUST GO IN SHA ALLAH

  • @fahadbala6989
    @fahadbala6989 Месяц назад

    Kaji tsoron Allah Minister! Hanyar Abuja to Kaduna tun kafin Buhari ya sauka akasamu tsaro. Tunda Tinubu yahau babu Wani abun arziki ko daya dayayi saidai tsantsar zalunci kawai

  • @djabdullnee
    @djabdullnee Месяц назад +2

    Allah yataimakemu 🤲

  • @salisuibrahim3692
    @salisuibrahim3692 Месяц назад

    Zakuci kutumar ubanku ne da baban ku, Allah ya hadamu daku

  • @IsaKurudu1
    @IsaKurudu1 Месяц назад

    To Kai damabakasanchewar muba karshen duniyace takekokarin zuwabamaigida ayifaimani dazuwanwasa afadimagar Allah Kuma ajitsoronta afiddakwadayi mabudin wahala yanuwa malamai da siyasa

  • @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
    @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA Месяц назад

    Kawai Adawo da subsidy kawai BA wata Qaryya Azallumai kawai wlh ALLAH zanga,zanga BA Fashi Mahaukatan banza wadan da Basu kishin Qasar su da AL-umma su ma yaudara ALLAH ya isah wlh

  • @shuaibuabubakarsadiq9113
    @shuaibuabubakarsadiq9113 Месяц назад

    Allah zai saka mana.....whi bazamu yafe ba

  • @ibrahimmuhd4873
    @ibrahimmuhd4873 Месяц назад

    Dan Allah gafara mahaukaci kawai

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 Месяц назад

    Wlh mutumin nan baya tsoron Allah

  • @MuhammadrabiuTabiu
    @MuhammadrabiuTabiu Месяц назад

    Zanga zanga insha allah no going back

  • @musaabdullahi8025
    @musaabdullahi8025 Месяц назад +6

    Karyayake Allah zaitambayeka

  • @ibrahimnasiru9006
    @ibrahimnasiru9006 Месяц назад

    In sha allahu zamu futa zanga sai in kun iya gyara wa kafun lokacin zanga zanga muddun mukaga babu cangi tabbas zamu futa in sha allahu

  • @YakubuabubakarShuaibu
    @YakubuabubakarShuaibu Месяц назад

    Shiek imam abubakar mmakari mungode Allah ya Saka minus GODIYA Allah ya sa mudace da alkhairi sa albarkacin annabi Muhammadu rasullullahi s a w

  • @sabiuharuna3194
    @sabiuharuna3194 Месяц назад

    Wlh karya kake, kuma zamu jira, lokaci xai karyataku

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Месяц назад

    Kai gizo wanan shirmen naka bamu da lokachin jinsa zanga zanga ce ba fashi in sha Allah

  • @AHMEDSANIGARBA-pi7tx
    @AHMEDSANIGARBA-pi7tx Месяц назад

    Wato ni tinda na fahimci inda miyagun mutanan nan sukasa gaba na daena kallon movies din India irin rashin imanin da akemasu...... Allah dae yana madakata😢

  • @ABDULKARIMUMAR-d5n
    @ABDULKARIMUMAR-d5n Месяц назад

    Zanga zanga no going back

  • @arewambctv285
    @arewambctv285 Месяц назад

    Duk abinda kuke fada zagaye zagaye ne kawai kun san me zakuyi ku saukaka wa al'uma amma bazakuyi ba to ku sani shidai zalunci baya dawwama da sannu Allah zai kawo karshen zaluncin duk wani azzalumi (Allah ya daukaka Nigeria) kasar mu ta gado Allah ya bamu shugabanni na gari.

  • @IbrahimTahir-oz6ib
    @IbrahimTahir-oz6ib Месяц назад

    Allah ya sakamuna

  • @ahmedabubakar8087
    @ahmedabubakar8087 Месяц назад

    MaQARYATA TARON TSINTSIYA BASHARA SAI MUNYI IN SHA ALLAH

  • @user-dy3fj6el8d
    @user-dy3fj6el8d Месяц назад +1

    An aiko ka kafadi qarya to Allah ya tsine wa me karya 😢

  • @MratyTv
    @MratyTv Месяц назад

    Humm wallahi wadan nan mutanan sun raina mana hankali 😎

  • @AbbakarIshakha
    @AbbakarIshakha Месяц назад

    Karyar banza kawai ka kabi hanyar abujan idan akoi tsaro wlh yaudara kawai babu Allah a zuciyarkou sai zalunchi Allah ya kawo mana karshenku

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 Месяц назад

    Mu Allah shine gatanmu garage naku duk yadda kuka ga dama kuyi yau ina fir.aunan Nigeria bahari yake

  • @Ghaleekhan
    @Ghaleekhan Месяц назад +1

    Sha shan ci kawaii.... Ai ya yan ku bashi kuke basu suyi karatu.

  • @Jannah19928
    @Jannah19928 Месяц назад

    Allah Ubangi Ya Muku Abunda Kuka Mana
    Yadda Kuka Azabtar Damu
    Allah Ubangi Ya Hana Ku Zaman Lafiya Daku Da Iyalan Ku😢

  • @kbdjbknx6360
    @kbdjbknx6360 Месяц назад

    Abin haushi sai fada abaki amman ba aiki idan har da gaske ne ana tausayin talakawa to mugani a aikace mana wai ance da kare ana biki agidanku yace in gani akas 😢

  • @sadiqibrahim298
    @sadiqibrahim298 Месяц назад

    Wallahi da kaida tininbu zaku tsaya a gaban Allah karya a zancenku yafiyawa

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of Месяц назад

    Kai malam zalimu,AI wannan maganar taka Ita ake kira da kofar mazugal, Amma. Mutan Kano kuyafeni

  • @AbubakarSadiq-tp6zf
    @AbubakarSadiq-tp6zf Месяц назад

    Meye amfanin rabon abincinda mekudine kawae yake samu abincinda talakanma baya zuwa garesa mu damuwarsu tsadar kayan abinci kuma Allah yanaji yana gani kuma yana gani

  • @DanzakarasaniAlphashiyimun-y6v
    @DanzakarasaniAlphashiyimun-y6v Месяц назад

    Allah shiyimuna mafita

  • @ibrahimabubakar8415
    @ibrahimabubakar8415 Месяц назад

    Allah ya sa da gaske kuke

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA Месяц назад

    Ko kungyara sai munfita zanga-zanga maqiya Allah kawai, Ina mai rantsuwa da Allah da badon kudancin nigeria sun shiga wannan zanga-zangarba Wlh da bazaku sassautamunaba mu yan arewa

  • @abbarabiu8741
    @abbarabiu8741 Месяц назад

    Munafurci dodo ya kanci maishi in sha Allah

  • @user-xg2yz8lp3x
    @user-xg2yz8lp3x Месяц назад

    Allah y saka mana

  • @malashatima7078
    @malashatima7078 Месяц назад

    Sai munyi

  • @abbautai8819
    @abbautai8819 Месяц назад

    Allah Ya isar Mana.

  • @auglobaltechtv476
    @auglobaltechtv476 Месяц назад

    Sojan haya hmmm Allah ya kawo mafita a kasar mu amma wlh wlh idan ba mu tashi tsaye ba kasar nan sai abunda muka gani mu fara gyarawa ta bangaren mu sannan sai mu komai ta bangaren su saboda wlh bamu san mutumcin kan mu ba Alla ya kiyaye

  • @D2GLASSESBeat
    @D2GLASSESBeat Месяц назад +1

    Mungaji matsalar mu ba Naraba abinci bane

  • @yushausaleh6991
    @yushausaleh6991 Месяц назад

    Ai tunda mungane wannan gomnatin ba Mai mutunci bane,... Allah ya kaimu lokaci.
    ... Wannan rainin wayau, wai Kai abunci a jahohi, ku mayar da subsidy da Kuma magance matsalar tsaro. wannan tsinannen rabon abunci bamaso. Karya kuke wlh duk abunda kuke fada, karyar banza da wofi da kudin kasar tamu za a bamu loan

  • @user-se6mo1ze6d
    @user-se6mo1ze6d Месяц назад

    Wllh mutanan nan basu da shirin gyarawa kawai mafita anan mufita zanga zanga

  • @UsmanSadiq-c2g
    @UsmanSadiq-c2g Месяц назад

    Wlh manyammu basatausayinmu in abin bazaiyiba to wlh saidai qasar tawatse kowayakama gabnsa damn suke amfana dakudin qasar kagakuwa asararsuce

  • @YauOil
    @YauOil Месяц назад

    Munifuki karyakakiyi

  • @naseeruadamu
    @naseeruadamu Месяц назад

    Bamu yarda ba,wllh yaudara ce kuma zanga zanga babu fashi sai munyi,sai dai kasar ta watse kowa yasan matsayin shi.

  • @UmarIdris-kn2sj
    @UmarIdris-kn2sj Месяц назад

    Maganan tsaro fa babu, maganar dakayi cewa daga Abuja zuwa kaduna ansamu tsaro to ba'a samu babu wani tsaro. Haryanzu Ana sace mutane.

  • @habibaumar4474
    @habibaumar4474 Месяц назад +1

    Mudai petir yasauka

  • @BUHARISAIDU-w6u
    @BUHARISAIDU-w6u Месяц назад

    You have your own personal interest protest most to be done..

  • @MuhammadMussadeeq-jc2lx
    @MuhammadMussadeeq-jc2lx Месяц назад +1

    Allah tsinewa uwar mai karya muna fuka

  • @BabySuleiman-kl1mj
    @BabySuleiman-kl1mj Месяц назад

    Kunsan da yadda za, ayi kenan duk da Bakuyiba Babu fashi zanga zanga kae Kuma mungode da bayaninka

  • @aboukhalil7625
    @aboukhalil7625 Месяц назад

    BBC dan Allah ina tambayar mene amfanin ambassador din Nigeria a Algeria ni dan Nigeria ne inada number sa guda 2 nakira yafi so 100 koda sau 1 ba a kulaniba kuma wlh muna cikin mawuyacin hali munaso mudawo gida da rai da lafiyarmu amma abin yaci tira

  • @MohammedIsah-q1u
    @MohammedIsah-q1u Месяц назад

    Idai na shekara 10 Ina noma a Nigeria Amma duk shekara saina sayi taki feye da wacece ta gabata ka Fadi gaskiya Dan in baka ansa a nanba zaka ansa watarana

  • @nuragwarmai
    @nuragwarmai Месяц назад

    Don Allah kaji wata magana wai kullum sai ankama wasu wasu Kuma akawar dasu ,to Koda ace kullum za,a kama daya zuwa yanzu da Yan ta,da sunkare ,kawai tazo mujita😂

  • @at_tablig_channel
    @at_tablig_channel Месяц назад

    No going back ALHAJI bamuson mukwashe lapiya Kuma babu wani hakuri bama bukatan komi

  • @Musahalilu-4417
    @Musahalilu-4417 Месяц назад

    Allah akawo mana mafita

  • @Officialmbash
    @Officialmbash Месяц назад

    Kai Kaji Rudadden Minister Baima San Party Sen. Abdul Ningi ba. Amsar Sen. Ali Ndumi Yake Maimakon Na Abdul Ningi😂😂😂

  • @kabawamedia4975
    @kabawamedia4975 Месяц назад

    Karya sukai

  • @ibramya
    @ibramya Месяц назад

    Allah ya shiryar damu abu na daidai

  • @hafizrabiu
    @hafizrabiu Месяц назад

    Wlh mutanen nan sun raina talaka ku bashi kukayi karatun ni hankali na bazai dauki duk wannan shaci fadin naka ba kuma in Allah ya yarda bazaku gama mulkin nan lfy bah.

  • @AbbaaAbbaMusa
    @AbbaaAbbaMusa Месяц назад

    Allah ya shir ya mana ku

  • @napheesatabdurahim4505
    @napheesatabdurahim4505 Месяц назад

    Kalleka datijo dakai kana karya😢

  • @ismailabdallah8604
    @ismailabdallah8604 Месяц назад

    Haryanzu fa malam bakuyi mana magananda zamu fahimcekuba ku dawo da subsidy shine kawai mafita Marasa imani

  • @NazifiAmadou
    @NazifiAmadou Месяц назад

    Muna fukai a zaluman chuwagabani allh y kawomumu karchan ku har a kwai wani hali da Nigeria zata chiga bayan wann

  • @muhammadjabbi7697
    @muhammadjabbi7697 Месяц назад

    Makar yacin banza baku kishin.yan kasarku bakuda tausayi talaka ku sauke farashin.dala da mai shine kawai

  • @aboukhalil7625
    @aboukhalil7625 Месяц назад

    Dukanku mayaudarane allah ya isa tsakaninmu daku

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 Месяц назад

    Zanzagn ba fashi ma yaudara kawai 😢

  • @user-jd2gf3vu3x
    @user-jd2gf3vu3x Месяц назад

    adai dinga Jin tsoron allah domin ku wa akwai ranar karshe duk abin da kafada yanzu zaka maka mai mai tashi agaban allah

  • @basharmustapha4140
    @basharmustapha4140 Месяц назад

    Zanga zanga tazama dole mufuta Dan cin kashin Karan da akeyimana a kasar nan yazo karshe wlh,

  • @umarualhajiadanladi4653
    @umarualhajiadanladi4653 Месяц назад

    Shikansa yakasa gamsar da Kansa, Saban ba gaskia tatare dashi

  • @babararelimawatv805
    @babararelimawatv805 Месяц назад

    Mutane marasa adalci kawai
    Wai za'a ware kudi bashi saboda yayan talakawa su samu aro suyi karatu sai kace su bashi sukai karatun kunyi karatu a banza amma bakwaso mutane suyi ko Yayanku ba anan kasar sukeyi ba idanma a kasar sukeyi ba irin wadda talakawa keyi ba Allah ya isa tsakaninmu daku