Mutanen masu batun anyi aure d ciki ,ku fahimta last episode ai an nuna cewa qawarta tace zata kaita wajen wani doctor a zubar d cikin so inajin anzubar lokacin .
Mashaa Allah bifa film yana kyau sosai. Saide kuma, muna mukatar akara mana lokaci kadan pls🙏🏼. And kuma kasan a musulce ya haramta a aure mace da chiki. Yakamata a dai duba wannan abin. Thanks.
Hhhhhhhmmmmm ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w 💕❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ameeen thumma Ameeen 🤲🏼
امين
Agaskiya da aceh duk iyayee irn Tahir faggene da ammore iyayee ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 Allah yaqara basirah
❤❤❤ gaskiya film din nan yanaburgene mai hakuri mawadaci
Gaskiya irin films din nan yakamata ace tuni kannywood suke
dabdi jam lallai ko akwai ta kasa .... Kamala yadauko zafi wlh 😂😂😂 wai takwara Mai zaihana adinga nunamunashi twice a sati😅😂😂😂 good job🤜🤛
Masha Allah yakara basira anayi munajin dadi ❤❤
Tahir Fagge is still exhibiting his acting prowess. He know the job beyond reasonable doubt.
😢😢😢😢
Chia🙆🏼♀️ there’s a fire 🔥 on the mountain 😂
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha Allah munajindadin film dinan ranar yaushe kuke sakinsa
Masha allah muna jindadin wannan series din ❤❤❤
Masha Allah please episode are too short
Kwarai kuwa
Hafsu rigima❤❤❤
Bifa pls shared more light am confuse an nuna mana tana da ciki and all of a sudden munji zaayi aure .
Ze aureta saboda tana da cikin ogansa baban matarsa, dankar a tona wa ogansa asiri a duniya.
Masha Allah 🎉🎉
This is really interesting
Masha Allah, interested movie
Slm barka da wanan lokaci
Wai kai yaya duk film baka da aiki se aure
😂😂😂😂😂
Shiyasa aka sama film din zaman aure
@ Saboda nan ake samun Mafi yawan matsaloli tsakanin samarin da Yan matan yanzu. Is really teaching a very good lesson and is undisputable fact
Nice 🎉🎉🎉
Wannan ba bifa ne yadora shiba
The Guy act Very well
Kodus to him 🎉
Mtssssss wai kai tsoron wnn laananniyar kakene,nifa kafara bani haushi
Maa shaa Allah
So grateful
Bifa pls the Episode time is too short suppose to be 40 or 50mins plus your commacial break 1 hour.
In sha Allah
Mashaallah I have advice for you bifa
Karfa kusake yimana irin wanna film din
شكرا ياغالي
Masha allah
ماشاء الله تبارك الرحمن ❤❤
Ma sha Allah brother ❤❤❤❤
❤❤❤❤❤😮😮😮😢😢
Masha Allah ❤❤🎉🎉
Very good
Macha allah❤❤❤
مشاء الله ❤❤❤
Alhamdulilah
Aikin ku n kyau 🎉amma please adan qara mana tsawon episode din sbd episodes are too short gsky
😂 Goggo tafiye shishshigi fa
Kar wataran ta sha mari wajen hajia 😂
Mutanen masu batun anyi aure d ciki ,ku fahimta last episode ai an nuna cewa qawarta tace zata kaita wajen wani doctor a zubar d cikin so inajin anzubar lokacin .
Thank you smart one, i love your sense of reasoning wallahi
❤️
Akwai balai😂😂😂😂❤❤❤
❤❤❤❤❤
Nice Story
Muna godiya sosai Ahmed bifa
🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Yaya
Ba farko
Hhhhhhh❤❤❤
Mashaa Allah bifa film yana kyau sosai. Saide kuma, muna mukatar akara mana lokaci kadan pls🙏🏼. And kuma kasan a musulce ya haramta a aure mace da chiki. Yakamata a dai duba wannan abin. Thanks.
An nuna tana da ciki ne
Ai cikin kamar y zube fa tunda qawarta tace zata kaita wajen Wani doctor
What I don't understand here is, in Islam you can't married a woman when she is pregnant..
We are avoiding maganar zubar da cike ne amma we will elaborate sabida naga kamar mutane basu fahimci last episode daya wuce ba
Bifa ya ka cire Rabi Sufi da Humairah, ai da kai da Humaira da Rabi Sufi kune film din ai. Sannan kuma ai ba a yin aure da ciki a musulunci.
Hakane amma kila cikin bai bayanna gareta ba saida akayi auren
Lalle kam hafsat yar iska ce
Ahmad bifa justice for aunty humaira I told you
What justice
@@bifastudios where is aunty
Tana gidansu cikin koshin lafiya
@@bifastudios humm Allah yakara lapiya
❤❤❤
Allah ka bani karfin hali irin na hafsa😂😂😂😂