Yau Ramadan Yayi Hira Akan Kisan Da Gura mada Su kai masa yace Neman Manu kwalabe yake

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Yau Ramadan Yayi Hira Akan Kisan Da Gura mada Su kai masa yace Neman Manu kwalabe yake

Комментарии • 14

  • @umaraumara-xs4tu
    @umaraumara-xs4tu Год назад +1

    SLM da Allah aturumini labar ramadan

  • @moustaphasamailasaddo9491
    @moustaphasamailasaddo9491 Год назад +2

    musbahu lanbar ramadan mukeso dan allah

  • @danabbahanci277
    @danabbahanci277 Год назад +1

    Slm musbahu dogon shamsu yayi kisa yau kobiyi 2023/30/5?

  • @mansourousmanemansourousma2818
    @mansourousmanemansourousma2818 2 года назад +1

    Ai musbahu ramadan karya yake irin zarra da manun garkuwa ke hawa wlh wlh ramadan bai iya hawanta dan durin uwa idan kuma yayi muso yakama bahagon mai bulala ko audun tunga ko shgn yl dan zuru kokuma mai takwasara kansa manu cikin arewa waye yarage masa

  • @misbahuibrahim9290
    @misbahuibrahim9290 2 года назад +1

    kai ramadan Mai gidanka yafadi Autan Dan bunza balle kai bahagon zayyanu ya wuceka manu ya wuceka Dan Ali ya fadi Dan shago ya fadi

  • @mansourousmanemansourousma2818
    @mansourousmanemansourousma2818 2 года назад +1

    Musbahu manufa mustapan dan shg yafadi dan aliyu yafadi autan dan bunza yafadi saiwa kuma to shi ramadan kafada masa zarra da yake cewa ya karya yake ai manu yaci maigidan ramadan kuma yaci ramadan din kansa shi ramadan yakama garkuwa mana matso raci

    • @naziruyau6520
      @naziruyau6520 2 года назад

      Saboda bakasan maiye damben shine yasa kakei fadar haka Kai ne kakai karya duk abinda yaron yafada Babu abinda ya Fada wanda ba dei dei ba

  • @shehukoba9159
    @shehukoba9159 2 года назад +1

    Musbahu barka da aiki Zanturo maka number mamman Dan ushe Wanda yakafa jamus.

    • @musbahukano353
      @musbahukano353  2 года назад +1

      Dan Allah katuromin kakirani 08145396333

  • @rufaibumar761
    @rufaibumar761 2 года назад +1

    Qarya kake bahagon zayyanu da Manu sun wuce tsoron Wani bale Kai .
    Mutanen da kullum suna kano zakace wai Basu son hada gari dakai.

    • @naziruyau6520
      @naziruyau6520 2 года назад

      Kai ne kake karya saboda baka bibiyar damben

  • @imaneicham4284
    @imaneicham4284 2 года назад +1

    Kai ramadan wallahi karyakaké arrrrguisssss. Yaran da kulum suna tchikin garin Kano tchikin garinku. Key fa katapa chiga garinssu birnin kebbi ? Gayamuna muji.makaryatchin banza.

  • @عليبنغربية-و2ب
    @عليبنغربية-و2ب 2 года назад +1

    Ramadan karya kake manu ya bugeka kadaina karyan kisa

    • @naziruyau6520
      @naziruyau6520 2 года назад

      Kai saboda bakasan damben shine yasa kakai fadar haka