Madugu Season 1 Episode 1 With English Subtitle (Sultan Film Factory)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 янв 2025

Комментарии • 551

  • @abdullahirabiuabdullahi747
    @abdullahirabiuabdullahi747 2 года назад +2

    Masha Allah madugu yanayin kyau sosai domin yanakoyawa mutune darasi me kyau domin kafanin sultan basa flim din da mutune da bazasu koyi darasiba munajiran nabiyu domin musha kallo

  • @emmanuelzachariah9659
    @emmanuelzachariah9659 2 года назад +2

    Sultan Film Factory Allah ya kara daukaka. Muna godiya.

  • @harunayunusaharuna8279
    @harunayunusaharuna8279 2 года назад +1

    Film din ya yi kwai sosai
    👌👌👌👌👌👌👌🙌🙌🙌🙌🤜🤜🥰😍🥰🥰

  • @usmansaadu6733
    @usmansaadu6733 Год назад +2

    Allah ya Dada daukaka fiyeda koyaushe

  • @abdoumahamanabdoulaye4661
    @abdoumahamanabdoulaye4661 2 года назад +1

    Madugu..madugu, a kwana a tashi yaw ga Madugu ya fara, kamar yanda muke tsanmanin shi. Allah ya taimaka ameen

  • @usmanabubakar3353
    @usmanabubakar3353 Год назад +1

    Gaskiya akwai darasussa a wannan fim din, Allah ya kara basira.

  • @sadiqsk9
    @sadiqsk9 2 года назад +5

    Sai oga Allah yataimaka oga

  • @sulaimanyasirandyasir3111
    @sulaimanyasirandyasir3111 2 года назад +2

    Masha Allah fatan alkairi
    Allah yasa anfara a sa'a

  • @abdullahiabdulkarim1294
    @abdullahiabdulkarim1294 2 года назад +3

    Gaskiya idan wannan Film yattafi a haka to ba wani korafi🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @isahsaiduturahakanake2323
    @isahsaiduturahakanake2323 2 года назад +1

    Muna godiya daga Libya 🇱🇾🇱🇾🇱🇾

  • @binkurabau
    @binkurabau 2 года назад +4

    Allah Kara basira my oga

  • @daylightcoo
    @daylightcoo 2 года назад +2

    Allah yasa anfara asa'a Allah ykr himma albarkacin annabi s a w

  • @ishaqaliyunasarawa4446
    @ishaqaliyunasarawa4446 2 года назад

    film din madugu zexma daya dagachikin Fina finan Kannywood wadanda zasubada Wuta 🔥🔥🔥a hausa Box office munajin dadin aikinka sultan abdurrazaq Allah Yabada sa'ah

  • @Mcfhausa
    @Mcfhausa 2 года назад +3

    Allah ya sa Amfara A Sa'a Abokin kasuwanci Sultan 💪👍🌟🌟🌟🌟🌟

  • @HASKETOPTV
    @HASKETOPTV 2 года назад +20

    MADUGU ! MADUGU !! MADUGU !!!
    ALLAH YASA ANFARA A SA'A MAI GIDA SULTAN 👍 THE BEST SERIES 2023

  • @massbabakarami4437
    @massbabakarami4437 2 года назад +1

    Masha Allah ❤️❤️ Allah ya sa muda'ce Allah ya taimake mu Amin ya rabbil alamina 🤲🤲🤲🥰🥰🥰🥰

  • @bakardamisa9186
    @bakardamisa9186 2 года назад +2

    Masha Allahu nine masoyinku na 1

  • @danjumasulaiman8573
    @danjumasulaiman8573 2 года назад +3

    Masha Allah yayikau 👍👍🙏🙏🙋🙋

  • @mahamadoubouhari852
    @mahamadoubouhari852 2 года назад +4

    Masha allah ubangiji allah ya qara daukaka da basira

  • @abdoussalamboubacargarba9136
    @abdoussalamboubacargarba9136 2 года назад +2

    Merci madugu fim ya birgeni wly.

  • @hakilourabilou6179
    @hakilourabilou6179 2 года назад +3

    Gaskiya Masha Allah beri good

  • @laminuumar3961
    @laminuumar3961 2 года назад +3

    Allah yasa albarka acikin wannan shiri mai albaka Allah daukakashi yasa anfara ASA,a mai gidan mu

  • @adamumuhammed2731
    @adamumuhammed2731 2 года назад +1

    Munagodiya oga sultan allah ya Kara basira Don darajan annabi Muhammad s a w

  • @ALMOUSTOTV227
    @ALMOUSTOTV227 Год назад +3

    gaskia wurin nan yayi yandayaka mata yafindo film din kagakuma makanmai sunyi suma an ma abukadan yarage kuyi india kunmayi
    India saboda wagen fada yayisosai
    Allah karabasira

  • @dddd2524
    @dddd2524 2 года назад +4

    Wow m sha allah madugu yazo garemu

  • @abuabdullah5213
    @abuabdullah5213 2 года назад +2

    oyoyo da madugu allah ya kara basira ameen ya Allah ❤👌

  • @usmannadaboadodaura9463
    @usmannadaboadodaura9463 2 года назад +2

    Masha allah oga munajidadi
    Sosai allah qarabashira ❤️❤️👍👍

  • @احمدعيساحمدعيس-و5ك
    @احمدعيساحمدعيس-و5ك 2 года назад +3

    Madguni way masallh

  • @abbakarrasta7633
    @abbakarrasta7633 2 года назад +2

    👍👍masha madugu Good Allah kara basira

  • @Mhd9922
    @Mhd9922 2 года назад +8

    ❤muna jiransa🎉

  • @zaneidoumoussa1585
    @zaneidoumoussa1585 2 года назад

    Gaskiyane madugu yayi Allah yakara bassira 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @malanbosstv
    @malanbosstv 2 года назад +8

    Wow masha Allah ah gaskiya kam madugu ya kayatar makura wlh jinjina ta musamman zuwa ga kamfanin Sultan masuburbuda ✅❤️❤️

  • @Abdulbasir-yusuf
    @Abdulbasir-yusuf 2 года назад +3

    My sultan Dan Allah meye bayanine akan mugutar da kirki

  • @Sainafada
    @Sainafada 2 года назад +5

    Masha Allah Munajira

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 2 года назад +5

    Masha Allah
    Muna godiya Sultan Allah yakara Basira da daukaka

  • @aishaauwal5601
    @aishaauwal5601 Год назад +1

    Allah ya Kara daukaka my best actor gaskia madugu yana fadakar damu sosai

  • @abubakarmuhdsageer7145
    @abubakarmuhdsageer7145 2 года назад

    KUTME LESI SAMBADI👊🤜🤛
    Wallaheee! wallaheee!! wallaheee!!!
    Wannan kafcen yayi matukar burgewa
    SULTAN FILM FACTORY AKAFTA🤸🤺🤸⛷️⛷️🏇

  • @zadexmultimedia
    @zadexmultimedia 2 года назад +2

    Allah yasa ya amfanemu duniya da lahira

  • @chasayismalam
    @chasayismalam 2 года назад

    madugu gaskiyah kyau sultan Allah ya kara basirah maii gida sultan kaiii duniyah ne sultan ka,iya film

  • @hahhsh514
    @hahhsh514 2 года назад +2

    Macha Allah madugu Allah yakara ⚾ ameen ????

  • @realasadiqmusa4930
    @realasadiqmusa4930 2 года назад +1

    Allah Baku daukakah👍

  • @habiboubadamasi5950
    @habiboubadamasi5950 2 года назад +2

    Oyoyo madugu HB DAN KASA 🇳🇪 DAGA NIGER 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 DA CÔTE D'IVOIRE 🇨🇮🇨🇮 ABIDJAN

  • @Sharqin
    @Sharqin 2 года назад +2

    Kana 🔥🔥🔥oga

  • @sanihamzaabdou3647
    @sanihamzaabdou3647 2 года назад +4

    MashaAllah yayi 👍😘

  • @aliyumsani2238
    @aliyumsani2238 2 года назад +1

    Kai Kai gaskiya Allah yayi kyau sosai fa

  • @Arewa_27_tv
    @Arewa_27_tv 2 года назад +4

    Masha Allah Allah Kara daukaka

  • @yaqubadam1028
    @yaqubadam1028 Год назад +2

    Nice episode 👍👌 gaskiya dae wannan yayi sosai Babu wani korafi daga naka khalifa Adam

  • @abdulazizuoabdulazizuo
    @abdulazizuoabdulazizuo 2 года назад +2

    marhaba munafatan alkiare

  • @rabiuhamisunabreaker313
    @rabiuhamisunabreaker313 2 года назад +1

    Mugodai Allah yakara basira 🇸🇦🇳🇬

  • @abkarmahamad8780
    @abkarmahamad8780 2 года назад +2

    Masha Allah waiting from borno
    maiduguri,✍️🤳👈

  • @abdurrahmanmukhtarhassan
    @abdurrahmanmukhtarhassan 2 года назад +1

    Alhmdllh madugu yayi kyau allah ya karo basira daga Mariri kano

  • @abbafreshofficial1831
    @abbafreshofficial1831 Год назад +1

    Masha Allah keep on good working

  • @zaharaddeenmuhdadam6101
    @zaharaddeenmuhdadam6101 2 года назад +2

    Keep forward OGA Sultan. Mu yan Downloading muna godiya

    • @auwalharun4855
      @auwalharun4855 2 года назад

      Saiku Bari mugama chin kasuwa tukuna

  • @nuraddeenmohammed8052
    @nuraddeenmohammed8052 2 года назад +3

    Nigeriab Actor Abdul razak sultan hhh

  • @sadiyajae4227
    @sadiyajae4227 Год назад

    Masha Allah gaskiya madugu yayi kyau sosai film din Allah ya bada saa

  • @bacharimati6049
    @bacharimati6049 2 года назад +2

    muna godiya allah yakara basira

  • @bachirgoogle6819
    @bachirgoogle6819 2 года назад +1

    Masha Allah Allah yabadasa a

  • @malanbosstv
    @malanbosstv 2 года назад +34

    Boss sultan

  • @auwalsani1743
    @auwalsani1743 2 года назад +3

    Masha Allah sultan 🇳🇪🇳🇪🇩🇿🇩🇿 good 👍👍

  • @idreesabdllahi7772
    @idreesabdllahi7772 Год назад +2

    Wow so nice. 😍😍😍

  • @aminaadamu3753
    @aminaadamu3753 2 года назад +1

    Masha Allah Allah kara basira

  • @enboyabass7102
    @enboyabass7102 2 года назад +2

    Masha Allah gaskiya madugu zayayi kyau sosai merci 👌💯

  • @warsurabiou7193
    @warsurabiou7193 2 года назад +3

    najijina💪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @danniger2276
    @danniger2276 2 года назад

    machaallah sultan muna so adam zango nan gaba💯💯💯💯

  • @jamilusumartv5524
    @jamilusumartv5524 Год назад

    Masha Allah mundade munajira muna yimaka fatan alkhaire Allah yasa anfara a sa a muna alfahari dai sultan Allah ya kara daukaka da basira one love

  • @abdulhadisalisu8003
    @abdulhadisalisu8003 2 года назад +5

    مساء الخير⁦❤️⁩ مشاء الله تبارك ⁦❤️⁩ اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى اله واصحابه اجمعين⁦❤️⁩ 🙏🙏🙏🙏⁦🇩🇿⁩

  • @bayalatv5827
    @bayalatv5827 2 года назад

    madugo madugo madugo Masha Allah gaskiya sultan inayika daga jameel haruna bayala inkiya Bankan nagode

  • @moussayaro5253
    @moussayaro5253 2 года назад +3

    Macha Allah madugu

  • @adammomarrauter5324
    @adammomarrauter5324 2 года назад +1

    Masha Allah yasa anyi asa a

  • @fasahatv2bakoritvcomidesanda
    @fasahatv2bakoritvcomidesanda Год назад +1

    Gaskiya Film na madugu yahadu
    Amma abunda baiyiba shene Film
    Den kamar zance sukai

  • @ogatd7293
    @ogatd7293 2 года назад +2

    Allah kara basira mai sultan

  • @bellonasiru3882
    @bellonasiru3882 Год назад +1

    fatan alkhairi akoda yaushe duk wani dake kallon film din madugu sannan kuma Allah yakarama sultan film factory basira Baki daya Allah yakareku da mahassada da kuma duk wani Wanda xaekawo maku fargaba yahadaku da duk Wanda xaekawo maku cigaba ameen Nima Ina tare daku naku Bello nasiru skeedor

  • @hamisu_breaker
    @hamisu_breaker 2 года назад

    Gaskiya ne Allah ya Kara basira sultan💥💥💥

  • @artkingnbm5680
    @artkingnbm5680 Год назад

    Masha Allah. gaskia wannan Shiri Mai dogon Zango Mai Suna MADUGU Yana tafia daidai da abubuwan dasuke faruwa a yau a cikin al'umarmu. Musamman ma masu daukar doka a hannun su. Su kuma iyayen mu su kula da 'yayan su wajan tarbiyyar su. da kuma mu'amalar su ta yau da gobe.............

  • @usmanfrk5223
    @usmanfrk5223 2 года назад +2

    Yayiyayi allah yataimaka

  • @sunusi_president
    @sunusi_president 2 года назад +3

    Masha allah fatan nasara baki daya

  • @khadijatadamunanasy583
    @khadijatadamunanasy583 2 года назад +1

    Gaskiya kayi kokari sultan Allah yah bada sa a

  • @aboukasumoumahamad1341
    @aboukasumoumahamad1341 2 года назад

    Saikayi madugu, Allah 🌹 yabiya,maizamani💪💪💖❤️🙏

  • @bellodanyarotv6352
    @bellodanyarotv6352 2 года назад +2

    Madugu yakamata ache wajen dake dakennan ana Dan hadawa da salonda yake shiga ra ayin mutane irin adan hada dakaryannan da eyan indian keyi nabarku lfy allah yasa mudache

  • @abdullahinaannabi944
    @abdullahinaannabi944 2 года назад +1

    Masha Allah muna tare daku

  • @hauasy4377
    @hauasy4377 2 года назад +3

    ما شاءالله والحمد لله مبدئيا القصه حلوه يعطيكم العافيه👏🏽👏🏽👌🏽🇸🇦👑🇳🇬👍🏽

  • @aliyaaliyadaura5610
    @aliyaaliyadaura5610 2 года назад +1

    Masha allah allah yakara basira

  • @inoussayacoub7341
    @inoussayacoub7341 2 года назад +1

    Gaskiya madugu yayi ya isar da sakonni masu maana👌😍

  • @abdullahibange2597
    @abdullahibange2597 2 года назад +1

    Gaskiyane wanna film dakwai alamu xankayatar da jama a

  • @sallahsallah678
    @sallahsallah678 2 года назад +1

    Mouna godiva wlh Allah yakara basira

  • @aishabwala6115
    @aishabwala6115 2 года назад +1

    Masha Allah madugu madugu yayi ba karya

  • @hakilourabilou6179
    @hakilourabilou6179 2 года назад +2

    Allah ya taimaka

  • @issoufouibrahima6502
    @issoufouibrahima6502 2 года назад +1

    Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka munajin dadi gaskiya sosai

  • @nafisahassan8519
    @nafisahassan8519 2 года назад +1

    Masha Allah Sultan Allah ya kara basira.

  • @bachirbachir8016
    @bachirbachir8016 2 года назад +1

    Eh Merci yayi Masha Allaha

  • @abdullahifaruk7605
    @abdullahifaruk7605 2 года назад

    ma sha Allah mai gida sultan alla ya kara basira

  • @auwalmaizafiridotv5316
    @auwalmaizafiridotv5316 2 года назад +1

    Allah ya kara basira da daukaka

  • @ibrahimahamza1408
    @ibrahimahamza1408 2 года назад +2

    Madugu sadauki ne mai jarimuta

  • @Gouga_kassoumou_niger
    @Gouga_kassoumou_niger 2 года назад +3

    Macha Allah mu na godiya 👍

  • @soulemanharuna9217
    @soulemanharuna9217 2 года назад +1

    Masha Allah muna godiya Sultan

  • @kabirusoja3495
    @kabirusoja3495 2 года назад +1

    Allah yakara basira film yayi kyau sosai

  • @bashirsojamohd7399
    @bashirsojamohd7399 2 года назад +1

    Gaskiya ka daukko story mai matuqar amfani especially a Wannan lokacin da fadan daba ya addabi Al’umma

  • @abbaumar8590
    @abbaumar8590 2 года назад +4

    Good luck

  • @teeswagg8332
    @teeswagg8332 2 года назад +2

    Wannan sai kace kamar india

  • @ibrahimahamza1408
    @ibrahimahamza1408 2 года назад +4

    Slm ykk sultan wanan shirin naka yanayi🇩🇿🇳🇪🇳🇪