Tashin Hankali! Ga Murja Ga Hassan Makeup A Nijar/Sani Danja Yayi Kaca-Kaca Da Makiyan Kwankwasiyya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 дек 2024
  • Tashin Hankali! Ga Murja Ga Hassan Makeup A Nijar/Sani Danja Yayi Kaca-Kaca Da Makiyan Kwankwasiyya
    Domin samun sabbin update mining da airdops FAKA FAKA kawai kayiwa wannan number magana ta hanya guda 2
    WHATSAP
    07088168563
    TELEGRAM
    07088168563
    Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
    Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Комментарии • 17

  • @Frdoes
    @Frdoes 5 месяцев назад +2

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @BouraimaFati-dq2wx
    @BouraimaFati-dq2wx 5 месяцев назад +1

    Allah ya shiriya mai malolo duk shine ya hadasa duk wayanan pititinu

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 5 месяцев назад

    Allah kada kabamu zuriar dazata.zama musina aduniya

  • @sirajiddis9182
    @sirajiddis9182 5 месяцев назад +2

    Allah sarki duniya wlh HASSAN da murja tausayi suke ban

    • @Frdoes
      @Frdoes 5 месяцев назад

      Wllh ko bawan Allah

    • @MaryamAlhassan-ju1bq
      @MaryamAlhassan-ju1bq 5 месяцев назад +1

      Ashe munada yawa.Allah yatabamu da sharrin mutanen zamani

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 5 месяцев назад +1

    Wlh kafida gaskiya sani danja dazanga abba gida gida nabashi shawala akan wadanan jahilan sunaso sunaso subata masa lokacin aikinsa suna daukarmasa hankali sunhanashi natsuwa yayi aiki saboda su aba alumma bace agabansu sumaida kano jarinsu

  • @Awaif-pp4cr
    @Awaif-pp4cr 5 месяцев назад

    Allah ya shirya

  • @shehuarc2964
    @shehuarc2964 5 месяцев назад +3

    Wato dai da wahalar gaske Kaga cikakken Mai hankali yana kwankwasiyya, bance babu ba, amma wallahi Marasa hankali da tunani mai kyau sunfi yawa a kwankwasiyya. Wai irin su sani danja Wanda ko mulkin gidanshi yafi Karfinshi, wai shine Wanda ake saurara. Wai sani danja har yana bakin iya cewama wani mara daraja, karshen rashin daraja ta Kare akan Wanda wulakantace ne kaskantacen mutum kamar danja. Mu ba sakarkarru bane, Bama Kwankwaso a kaduna, kuma shima ya sani.

    • @ameenamohd1256
      @ameenamohd1256 5 месяцев назад

      Annabi S.A.W yace kabar abinda babu ruwa ka ina ruwanka dawata kwankwasiyy tunda kai bama dan jahar kano bane bareharkasa kanka aciki

    • @shehuarc2964
      @shehuarc2964 5 месяцев назад

      @@ameenamohd1256
      Ya yaudaremu yasa nayi asara akanshi a zaben da yawuce, duk poster da aka buga a zuru (kebbi state) da dawainiyyar nnpp, ni nayita akarshe ya yaudaremu. Kaga ashe akwai ruwana a harkar kwankwasiyya.

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 5 месяцев назад

    kai dallachan rufa mana baki mallam kai ko kunyama bakajih madugu yayi katobara kazo kana wani kame kame wai dole saika bashi kariya mutane sunayima kallon mara hankali ka kasa ganewa

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju 5 месяцев назад

    Idan batayi hankali ba idan mu muka kamata to zata gane kuranta

  • @hindeniger
    @hindeniger 5 месяцев назад

    Gulma

  • @GdyRy8
    @GdyRy8 5 месяцев назад +2

    Manager marijuana

  • @WasanNagria
    @WasanNagria 5 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂