Ɗaurin Ɓoye 21-09-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Ɗaurin Ɓoye 21-09-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

Комментарии • 11

  • @hassanumar3187
    @hassanumar3187 3 дня назад +4

    Allah ya qara muku basira da Hazaaqa wajan ci gaba da fayyace gaskiya komai daacin ta

  • @AminuSabo-v2c
    @AminuSabo-v2c 3 дня назад +3

    Aslm muzammil Ina muku fatan Alkhairi tare da fatan Allah ya cigaba da tabbatar daku akan gaskia agaskia Alamarin Nigeria Saidai muyi ta gayawa Allah ya kawo mana agaji abin yakai intaha

  • @abdurrahamanabdumumin-k7o
    @abdurrahamanabdumumin-k7o День назад +1

  • @arabibashirdanejo8400
    @arabibashirdanejo8400 3 дня назад +1

    Ni so nake a rika dora mana video
    muna kallon su comrade da barrister
    Allah yakawo mana agaji da dauki cikin gaggawa 🤲🏻

  • @umarabubakar5139
    @umarabubakar5139 2 дня назад

    Dun Allah muzammil kudan kara lokacin wannan shirin zuwa 2 hrs dun Allah daga mai sauraron ku ako da yaushe

  • @anasmusa2262
    @anasmusa2262 2 дня назад

    Fatan alkhairi

  • @AbubakarYahaya-s6q
    @AbubakarYahaya-s6q 2 дня назад

    Talakan arewa, malaman arewa, sarakunan Arewa sune kam lallai suka saka wanga kasa a masifa

  • @IbrahimTijjaniMustapha
    @IbrahimTijjaniMustapha 3 дня назад

    Gaskiya basi fagge kaji tsoron Allah. Akan irin zagin da kakewa buhari. Yawancin maganganun da kake fada baka da hujja

    • @AbubakarYahaya-s6q
      @AbubakarYahaya-s6q 2 дня назад

      Kai dai kaji tsoron Allah da kake kare azzalumai, mugu