Shata ne - Alhaji Musa guza na Mamuda

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Shata ne - Alhaji Musa guza na Mamuda

Комментарии • 5

  • @Hausa-One
    @Hausa-One Год назад +3

    Wow. Gaskiya kun yi kokari. Yau kusan 50 years da yin wannan waka, in the 1970s. Rabon da na ji ta haka na dade. Ina jin minti 18 ce amma. Allah Ya sa ku samo cikakkiyarta. Amma ko yanzu kun yi kokari. More grease to your elbow. Kusan lokaci daya ya yi su da ta Sarki Bakwai.

    • @Shatane
      @Shatane  Год назад

      Mu na godiya kwarai Shehu Kura
      Hakika mun karu sosai da wadannan bayanai da ka bayar Allah ya biya🙏🏼🙏🏼🙏🏼 kuma insha Allah idan mu ka binciko cikakkiyar wakar za mu saka ma ku ita.

    • @Hausa-One
      @Hausa-One Год назад

      Masha'Allah.

  • @balarabehalilu
    @balarabehalilu Год назад +1

    Thanks a lot, you have brightened my Friday morning with this song.

    • @Shatane
      @Shatane  Год назад

      Alhamdulillah we have served our purpose 🤗🙏🏼🥂