ZAZZAFAN TATTAUNAWA TSAKANIN SAYYADI ABULFATHI SANI ATTIJJANY DA MALAMAR IZALA AKAN A INA ALLAH YAKE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 фев 2025
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @tazkiyatv1073
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 125

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 Год назад +1

    Àllah ya sakama ansa da kayiwa Khadija ya Yi daidai Allah ya jiaqan mahaifanka da Rahama.

  • @AbassHassan-niger
    @AbassHassan-niger 2 месяца назад +1

    Cheik Abulfatahi Attijani choukra🫡❤️👍

  • @mansirahmed1180
    @mansirahmed1180 2 года назад +2

    shek abulfatahi allah yasaka da allkairi
    sarki zaki atahakuri adaina daukar
    wayar irin wadan nan yaran kikoma makaranta

    • @abdurrahmanumarwali
      @abdurrahmanumarwali Год назад

      A a yariqa dauka zaifi dmn ahakan wasu zasu tsira daga cikinsu

  • @hassaneallassane6839
    @hassaneallassane6839 6 месяцев назад

    Wallahi Sarki zaki bakayiwa yan izala adalci

  • @hassanzakari7
    @hassanzakari7 Год назад +2

    Allah ya qara basira shehi na.

  • @ahmadmustapha328
    @ahmadmustapha328 2 года назад

    Shashasha wannan fahimtarka kenan,sunnah tafi karfinku bidi a gubace wallahi,kaiko sarki zaki dama ai dan sarraine,kuma dama zamuce tadar da mujemu ,.

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 9 месяцев назад

      BAƘAR GUBA MA KUWA BIDI' A MUSIFA CE

  • @InyassKhalid
    @InyassKhalid 3 месяца назад

    Allah yakara lafiya danisankwana abulfatahi da sarkin zaki🙏

  • @habibuhabibu9392
    @habibuhabibu9392 2 года назад

    Su dawrawa jaki Dr idiris lawan tirayaw Mai kwano sunee wawaye

  • @AbdullahiKebbi-y7e
    @AbdullahiKebbi-y7e Год назад

    Wallahi sarki zaki kanada a dalci Kuma kanada Hankuri abulfatahi zaki

  • @bsherissa5079
    @bsherissa5079 Год назад

    Gaskiya ne ta fada saboda yan darika yan son zuciya ne kawai

  • @bassirouharouna4297
    @bassirouharouna4297 11 месяцев назад

    Allah yasaka da ,alkairi Malan Allah yasaka da alkairi

  • @DanmamaAnty
    @DanmamaAnty 2 месяца назад

    Good

  • @ahmadmsharu2598
    @ahmadmsharu2598 2 года назад

    gaskiyane oga

  • @علبعلب-ل1ه
    @علبعلب-ل1ه 6 месяцев назад

    Mutum mara imani
    Kuanasun yashiryubayashiryuwa

  • @yakubuidris7302
    @yakubuidris7302 4 месяца назад

    Wawu yace

  • @MuhammadUmar-f3m2p
    @MuhammadUmar-f3m2p Год назад

    Gaskiya Kun yimata adalci dan Allah kudena Saurarar irin wadan nan Anturusu Surena ma mutane wayo

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 Год назад

    Allah sarki baffa hotoro wlh harkabani tausayi wannan wace irin dukace sunkaima haka

  • @SalissouIbrahim-l7i
    @SalissouIbrahim-l7i Год назад

    Gaskiya ne abuda tafada bakada adaltu

  • @paybuy5315
    @paybuy5315 Год назад

    Allah handlah kaymakafa sani Allah yana ko inna Kuma Allah yaday dayta akan alalshinsa

  • @FatimahAbdulmumini
    @FatimahAbdulmumini 9 месяцев назад

    Kuma ibni taimiyya RA daku zagi, kunci gajiyan shi fiye da shehunku, saboda haka Wlh kuji tsoran Allah Kuna cin amanar ilimi.

  • @AbassHassan-niger
    @AbassHassan-niger 2 месяца назад +1

    Sarki zaki hauchine takeji 🫡👍❤️

  • @علبعلب-ل1ه
    @علبعلب-ل1ه 6 месяцев назад

    Abdul fatafi
    Dan karuwane
    Shiyasa bayada
    Imani

    • @soft_mann1
      @soft_mann1 3 месяца назад

      Tsinanne Dan bidia

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
    @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 4 месяца назад

    Shegiya karuwar izala

  • @bachirrabiou7957
    @bachirrabiou7957 2 года назад +1

    Harga allah abulfhatahi yayiwa wannan yarinyar adalci dan allah kudena daukar irin wannan wawayan yaran kazamai wanda mallumansu suka fatar dasu wllh ibn taimiya yagama daku yakaiku yabaroku

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Год назад +1

    Allahumma salli Allah sayadina mahamadin wa sallim

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Год назад

    Er tasha wawanya

  • @SalimMohammedAliyu-dp2qt
    @SalimMohammedAliyu-dp2qt 7 месяцев назад

    Kaji Wawa kawo litafin da akace haka

  • @IbrahimKhalifa-wq5nn
    @IbrahimKhalifa-wq5nn 7 месяцев назад

    Kai sarki Zaki durun uwarka ai gaskiya tafada

  • @junaiduyahaya-bc8fq
    @junaiduyahaya-bc8fq Год назад

    Slm

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад +3

    ni wallahi ban taba ganin Mai taurin Kai kaman izalawa ba GA Ayan qur ani da hadisi Amma sunqi gaskiya

  • @MdDewan-h1r
    @MdDewan-h1r 3 месяца назад

    ❤123❤

  • @MuhammadMusa-d9x
    @MuhammadMusa-d9x 5 месяцев назад

    Batason gaskiyane

  • @saminuisah9229
    @saminuisah9229 2 года назад

    Allah yasaka maka da alkairi

  • @habibuhabibu9392
    @habibuhabibu9392 2 года назад

    Sarki Zaki karkadamu Yan izzala Yan iskane mahawkata basusan Allah ba

  • @ابوالهادئاحمد
    @ابوالهادئاحمد Год назад

  • @barmouniane.chanele1979
    @barmouniane.chanele1979 2 года назад

    Wanan karya kukeyi baku fahimaci Tambayartaba

  • @bachirrabiou7957
    @bachirrabiou7957 2 года назад

    Wllh wannan matar batada kunya wllh batada kunya sam-sam narantse da girman allah amma wllh allah ya wadaran izala

  • @AbdullahiAliyubappah
    @AbdullahiAliyubappah 8 месяцев назад

    Su yan izala fadin malamansu ysfimasu aya

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Год назад

    Maulana a sheikh abulfathi

  • @saleabdullahi8933
    @saleabdullahi8933 2 года назад

    Gaskiyabazatanusubaatatauna

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Год назад

    Wllhy gskiya take yan darika munafukaine

  • @abouousmane2126
    @abouousmane2126 2 года назад +2

    A'a ita bata yardaba sheikh abul fatahi sani zakin zakuka allah ya qara maka lafiya da nissan kwana alfarma annabi Mahamadou s.a.w

  • @NigeriaNigeria-qd7of
    @NigeriaNigeria-qd7of 5 месяцев назад

    bautar gumaka aisai(tijjaniya)da dagutu wawaye

  • @habibuhabibu9392
    @habibuhabibu9392 2 года назад

    Slm Allah sinewa wahabiyawa duniya

  • @abdoulkarim6769
    @abdoulkarim6769 Год назад

    Wlh duk ta gigice tana ta hawrugiya 😂😂😂

  • @IbrahimYarima-zd1on
    @IbrahimYarima-zd1on Год назад

    Wann yarinyar wawuyace

  • @FatimahAbdulmumini
    @FatimahAbdulmumini 9 месяцев назад

    Baku da hujja, "yantijjaniya,

  • @illiyassouhinssa5732
    @illiyassouhinssa5732 Год назад

    Macha Allah sarki

  • @MdRaju-pu3of
    @MdRaju-pu3of 2 года назад

    Kibi a hand kali

  • @chaaiboudindi8716
    @chaaiboudindi8716 2 года назад

    6 j'y

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Wallahi karya kakeyi...Tunda kache Shafin kune..Allah ya nuna mana gaskiya gaskiya che ya bamu ikon binta,ya kuma nuna mana karya karyache yabamu ikon barinta..

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 Год назад

    Aameeeeen Aameeeeen

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
    @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 4 месяца назад

    Tsinanniya karuwa jahilar izala

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 2 года назад

    Jinin Izala ce na gaske, rashin daa da tarbiyya a jinin su yake

  • @elhjabdoulkarimaboubacar7614
    @elhjabdoulkarimaboubacar7614 2 года назад +1

    Tafadi gaskiya sarki baida adalci

  • @yaumuhammad8899
    @yaumuhammad8899 2 года назад

    Danbe

  • @علبعلب-ل1ه
    @علبعلب-ل1ه 6 месяцев назад

    Dan iska Diyan karuwai dakikai
    Kusamu mace kunasun kurikitata
    Kune masu bautar
    Gumki kuda kukabautar shaihu
    Bakasan karatuba
    Sai karya
    Kasa maanar hakane
    Summa istawa alalal arshi istawa kuzan
    Garabaki allah dayayi
    Alarshe Sai akui kurumma nazuma danakumi Sai yaje samasu yadai daita
    Shine akacewa istawa yaani yadai
    Daita Ilimine bairinka
    Jaki neba zaigane
    Minene akanufiba
    Dawurinna dayake
    Kuminene kuka aikatawa yana ganisa allahu akbar
    Ba ananufin yanatafiyaneba
    Dawurinna bayamustawa amma
    Kumi kukayi yasani
    Dan jahila Sai rikicin
    Adini kuma bakasan
    Kumi ba yaalamu
    Sirikum yasan kumi
    Kuka arsarta yasani
    Bayamuci dawirinsa

  • @ArmiAtto-hf1ho
    @ArmiAtto-hf1ho 7 месяцев назад

    Fada na ta fito da kou yar izala

  • @deleogbondeminu5108
    @deleogbondeminu5108 2 года назад

    Abunda tafada gaskiyane sarki zaki wlh nunamiki ne

  • @muhdibrahim8211
    @muhdibrahim8211 Год назад

    Kai jama'a, sarki zaki munafiki ne kai katon mutumin banzan ma kuwa

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 года назад

    Wanan gasqiyane tafada

  • @manssouryoussouf2984
    @manssouryoussouf2984 2 года назад

    Sarki zaki kai minafikine

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 2 года назад

    SARKI ZAKI ATA HAKURI

  • @mamudamuhammed184
    @mamudamuhammed184 2 года назад

    Washani bamifintabani shada Yar izal ni bato son gasikiya

  • @mohammedusmanzira697
    @mohammedusmanzira697 2 года назад +1

    Mallam aji tsoran Allah afasara qurani abisa fahimtar sahabai farko. Don Allah mallam waye a cikin sahabai yake da wanna fahimtar na abulfathi.

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 2 года назад

    Kàji sankai zallah

  • @emmahassanmusa6272
    @emmahassanmusa6272 2 года назад

    Sarkin zaki dan Allah karabu da ita .ayanda nafahim ceta tazo tanuna mana ita yar shehi ne kuma babu abunda ta iya ella zagi da kuma qabilanci.kuma daga ganin alamar ma bata da tarbiya.shi mai elimin baya haka.tunda kayi tambaya kasaurari amsarka ama kana hauzuciya to dan menene kayi tambaya .saboda haka nan wajan yafi karfinki.nan ba wajan karuwai bane.

  • @usmansani6938
    @usmansani6938 2 года назад

    Kaji shegiya jaka kince yakasa Amsa tambayarki duk hujjar dayabaki saboda San Kai back to school kinji

  • @salisumagaji8987
    @salisumagaji8987 2 года назад +1

    Allah yasaka abulfatahi

  • @SurprisedBackgammon-bg2zz
    @SurprisedBackgammon-bg2zz 6 месяцев назад

    Wanna yadata baya dawowa kukyaleta mafadaciya

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    ban taba ganin Shai Dan kaman izala salafawaba

  • @مبشربابكر
    @مبشربابكر 2 года назад +1

    ماشاء الله

  • @ahmadmuhammad6922
    @ahmadmuhammad6922 2 года назад

    Wannan ita shimfidar Allah ne, sai aka fara da fassarar Allah yana ko'ina. Malama Khadijah, ki rike fahimtar ki, kar wani ya batar da ke.

  • @darmanousman9275
    @darmanousman9275 2 года назад

    Shi Alkasim hotoron yazoshi

  • @yahyamadugu5918
    @yahyamadugu5918 2 года назад

    حتا.ونحن.اقرب.اليه.منكم.ولاكن.لاتبصرون

  • @abubakarbanguis5253
    @abubakarbanguis5253 2 года назад

    Zahilace

  • @muhdibrahim8211
    @muhdibrahim8211 Год назад

    Kana magana kamar mutumin gaske, amma a karkashin zuciyar ka mufurci ne kawai,
    Ka bari ya bata amsa daya kamar yadda tayi tambaya daya amma kana cewa zaa zage ku, zagi ai a littafan ku yake
    Ku dauki littafin ku, ku karantar dashi a mubarin ku mana kowa yaji kamar yadda muke karantar da namu, ku gani idan akwai wanda zai tsaya saidai wanda suka bata kamar yadda kuka bata

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Год назад

    Naga jahila in izala kawarijawa

  • @adamhaoua403
    @adamhaoua403 2 года назад

    Babu wani girmamawa

  • @saminuabubakar9545
    @saminuabubakar9545 2 года назад

    hhhh

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад +1

    Wannan Mallamin makaryachi ne...Kadan kache haka to Allah guda nawa ne..Allah ya na sama amma zatinsa,da iliminsa yana ko ina...kadan kache mutane basa ganawa su biyu pache Allah yana tare dasu,to shin mutane nawane ke ganawa.....Allah yana sama ,amma iliminsa da zatinsa yana ko ina..Abdulfatahi yana da hauka don haka kula sa bashi da amfani..farko Abdulfatai ya farama sheikh sheru saleh raddi,domin shi ma ya fada chewa Allah yana sama amma zatinsa,da iliminsa yana ko ina..Dole Sarki zaki zaka fadi haka domin kana goyan bayan Abdulfatai..Shi kenan Abdulfatahi ka fadi gaskiya,wannan shafin kune ,domin haka babu mai ja da ku...

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 2 года назад +1

      A'uzu billahi Allah ya gafarta maka wannan zunubin da ka aikata. Muna tare da Manzon Allah kan cewa Allah yana tare da mutum a duk yarda ya ke.

    • @kassimouissakamoussa8268
      @kassimouissakamoussa8268 2 года назад

      Kubi ibn taimiya,Mukan munbi Annabi sallallahu Alaihi Wassalama

    • @abdulfari3528
      @abdulfari3528 2 года назад

      @@kassimouissakamoussa8268 🤣🤣🤣
      Ka manche kunche komai Allah,kunche Ibrahim inyas ya san gaybu,kunche yafi wasu Annanawa,kuma shehu tijani zai ba mutane aljana. Ka manche kuna zuwa kaulaha wajan bautan kabarin Inyas,shine bin manzon Allah?,kunche inyass yana fitowa,kuna zuwa ganinsa,wannan shine bin Manzon Allah,ka tapa gani muna sa hoto ibn tarmiya? Kamar yadda kukeyi akan hoton inyass? Ka taba gani muyi mauludin ibn tarmiya? Kamar yadda kuke ma shehu tijani,da inya.mallam je kayi anfani da kwakwalwarka don Allah

    • @kassimouissakamoussa8268
      @kassimouissakamoussa8268 2 года назад +1

      Malaminku ibn taimiya shi cewama yayyi da Allah yake yawo a cikin rigarsa ,Kuma sannan shi zai'iya yace shi Allane , komiyasa yace Shima Allané ôhô 🤔🤔🤣🤣🤣🤣🤣

    • @kassimouissakamoussa8268
      @kassimouissakamoussa8268 2 года назад +1

      Kuma mu gaga yanda malamanmu sukayi tayin muqabala da wadanda sukecewa komi Allahne. Amma Ku naku malaman sainema suke sukare ibn taimiya Sabida sunnarsa ce kukebi Bata Manzon Allah ba

  • @adamhaoua403
    @adamhaoua403 2 года назад

    Akoma makaranta dan Allah

  • @sanoussiishiu2824
    @sanoussiishiu2824 2 года назад

    Maganar tahakane walhi

  • @harounaidrissabgdtv6798
    @harounaidrissabgdtv6798 2 года назад

    Maganar gaskiya ni wallahi bana dariqa bana izala Maganar gaskiya sarki zaki bakayin adalci saboda idan akayi maqabala da izala da dariqa sai karubuta en ragargaji izala kuma Maganar gaskiya abilfatahi karatun shi yir zagine shiyasa na daukeshi bashi da tarbiya bashi illimi bashi da gaskiya wallahi da zaibar zage zage da mun saurareshi ((BGD))

    • @abdulrahmanmusa1927
      @abdulrahmanmusa1927 Год назад

      Baka DA adalchi amma yau anan was ya zaga zata yiwu inda yayi zagi yayi kuskure amma inda baiya kuma yana DA gaskiya kar bangaranchi ya dinga rufe mana idanu

  • @abdulkadiryarima1146
    @abdulkadiryarima1146 2 года назад

    Wannan maganar gaskiyane sarki Zaki nakowane gaskiyar magana bayana nuna goyonbayan wani a page dinshi.

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 2 года назад

    GASKIYA YAKAMATA AJE A NEMI ILLIMI

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 2 года назад

    Khadija kina hauka dai

  • @nazirumukhtar5279
    @nazirumukhtar5279 2 года назад

    Wawa kawai

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 2 года назад

    Hahahaha

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 2 года назад

    wannan magana hakatake ko chakka allah sama yake.to duk wahayin da akama manzon allah daga samane malaika jibril daga sama yake kawo wahayi.duk wanda kaga yaki yarda allah nasama to kaway san rayne da naki.

  • @raboutari8187
    @raboutari8187 2 года назад

    Sarake.kizake.aganoika.bakagasakiya.kaji.sourou..alla..

  • @ahmadmustapha328
    @ahmadmustapha328 2 года назад

    Wawa al arshin adakin uwataka yake?

  • @bashirsanisabo5350
    @bashirsanisabo5350 2 года назад

    Ashe page din dama na yan dariqa ne?
    Alhamdulillah mun gane

    • @abdurrahmanumarwali
      @abdurrahmanumarwali Год назад

      Aikun Dade Kuna wannan zargin yaro Amma ko wadanda kake gani manyanka ne sun yadda sarki zaaki dukda batijjane ne Amma Yana iya kokarin da wajen bawa kowanne bngare hakkinsa

  • @sadamali4282
    @sadamali4282 2 года назад

    Sarki ni kaina na jima ina tunanin haka baka da adalci sbd a duk lokacin da ake tattaunawa baka bawa caller dama suyi bayani yadda yakamata amma wannan dan iskan idn yana magana barinsa kake yyi bayani yadda yakamata

  • @mustaphateacher3032
    @mustaphateacher3032 2 года назад

    sarkin zaki baya adalci ga ahalissunnah kuma duk mebin shafinsa yasan haka idan dan darika yana program a shafinsa ,to idan dan izala yazo da tambayoyinda zasu rusa karyarsa sai sarki zaki yayita ƙokari yahana mutane su fahimta sannan kuma idan ahalissunnah sunnaayin program anaba yan darika dama suyi maganganunsu yanda yakeso yan son zuciya kawai wllh hatta mabiyanku wasu sunsan karya kukeyi

  • @nassirali7339
    @nassirali7339 2 года назад

    Muna fukan bazan abuljaki
    Sarki zk muna fikine shedanu

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Sakarai mara hankali....

  • @Abdullahiasadik-j2j
    @Abdullahiasadik-j2j Год назад

    Malaman darika dillalan sharri
    Yan wahala, sun Iya rikita mutane

  • @muktarimusaibrahim85
    @muktarimusaibrahim85 2 года назад

    Kafadi tunda kashigo hannu mata

  • @bilalkabir5109
    @bilalkabir5109 2 года назад

    Mene istiwa'i ka fassara mana?