Kasuwanci a karni na 21: Yadda matasa zasu azurta kansu | Legit TV Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024
  • Kasuwanci a karni na 21: Yadda matasa zasu azurta kansu | Legit TV Hausa
    Hakika, karni na 21 yazo da ci gaba daban daban, musamman ta fuskar kirkira da sabbin fasahohi. Zuwan sabbin fasahohin ya taimaka wajen sauya fasalin kasuwanci, ta yadda mutum yana kwance a gida, zai rinka yin kasuwanci na kasa-da-kasa, har ya samu arziki mai yawa.
    A cikin wannan bidiyon, Legit TV Hausa, ta tattauna da matasa, daga kungiyar 'yan kasuwa na karni 21, sun bayyana dabaru da matasa zasubi wajen ganin sun azurta kawunansu ta hanyar kasuwanci.

Комментарии •