Yadda aka fafata tsakanin Sheikh Baffa Hotoro da Dan shi'a Abu-Jasim akan aure mut'a.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 окт 2024

Комментарии • 147

  • @AliyuShuaibu-cy5gt
    @AliyuShuaibu-cy5gt 11 месяцев назад

    Masha Allah jazakallahu khairan ya sheikh baffa hotoro

  • @haliruabdulrauf8504
    @haliruabdulrauf8504 Год назад

    Gaskiya baffa kai mahaukacine wannan kawai kana kame kamene kabar mutum yayi magana kahanashi in yafara sai kafada cen kafada nan kanatsu ba kame kame ba .Allah yasawake yashiryaku

  • @muhdauwal5musa
    @muhdauwal5musa Год назад +3

    سلام جزاك الله ياشخي،

  • @ibrahimmodibbo4803
    @ibrahimmodibbo4803 Год назад +3

    Mutum ya kira, sai ka bar shi yayi magana shima.
    Amma kana ta katse shi, kana hana shi magana.
    Nima ahlus-sunnah basalafe ne.
    Amma abinda sunnah kacokal ta karantar shine adalci.
    Wannan abinda ka dinga yi mah shine zai sa wa awaam shubhah su fara tunanin kamar mah ya fi ka karfin hujja ne kake ta katse shi.
    A dinga yin abu cikin hikima sabida awaam.
    Sannan meye na using kalmomi kamar "kana shirme", "Kaga iskanci kenan". Ba haka manzon Allah yayi ba..
    Ka dinga yi wa mutane Magana cikin mutuntawa don Allah. Da haka ne jama'a zasu fahimce meh kake so ka nuna masu sannan su dauka.
    وفقكم الله. جزاكم الله خيرا

  • @saiduishaqabbagana6997
    @saiduishaqabbagana6997 Год назад

    Gaskiya babu adalci Yakamata abarshi shima yayi magana.

  • @tasiumbala1982
    @tasiumbala1982 Год назад +2

    Masha Allah ubangiji yakara wa rayuwa Albarka mlm Allah kare mana ku

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv Год назад +3

    Allah ya tsare mana mutuncin ka sheikh Baffa hotoro

  • @SahabiMurtalaDugabau
    @SahabiMurtalaDugabau 3 месяца назад

    Mln arikaba kowadama yana magana sai mumamu fahinti Allah ya bamu iko ganegaskiya ya bamu ikon bunta yanunaman garya karyace yabamu ikon gujemata Allah humma a maeen hayyu Ya qayyum

  • @userarmyboy7371
    @userarmyboy7371 Год назад +1

    Allah yaganar damu

  • @BelloMTukur
    @BelloMTukur Год назад +4

    Aazzakallahu yaa sheikh baffa hotoro

  • @MohammedBelloUsman-i6t
    @MohammedBelloUsman-i6t Год назад +3

    Allah Qara,Basira,Dr.

  • @aliyurabiu644
    @aliyurabiu644 Год назад

    Gaskiya malam wannan abun da kukeyi ba addini bane kuma kuna daawar ilimi gaskiya kun halaka kuma tabbas ba dan Allah kukeyiba wannan wakanku ne kawai Allah ya sauwake!!!

  • @hamisuinuwa3865
    @hamisuinuwa3865 Год назад

    Wallahi bana tare da shi.a sede baffahotoro me san burge yankallo ka hana shi magana so ka ke ayi kure baka da gaskiya

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 Год назад

    Allah ya sakawa mlm da mafifici alkairi ♥️

  • @Jhfs-oi4vk
    @Jhfs-oi4vk 6 месяцев назад

    ALLAH TSINEMA ALBARKA

  • @kabiruusman8406
    @kabiruusman8406 Год назад

    DAN ALLAH ADUNGAYIN ADALCI IN KAYI TAMBAYA YAKAMATA KABARI ABAKA AMSA SHINE ADALCI

  • @abdulhadimusa8701
    @abdulhadimusa8701 Год назад

    Alhmdlh

  • @daawahlillahi6987
    @daawahlillahi6987 Год назад +3

    Allah taya ku su shiek baffa ku kure su Yan son zuciya munafukai,a cika gari da yawo ba salla

  • @mahmooddahiruAlh-mo3me
    @mahmooddahiruAlh-mo3me Год назад +1

    Amma basan bambamcinka da mahaukahiba, sabida wannan zallan hauka ne kawai lake yi. Idan aikin hankali kale yi sai ka saurari mutum, ma'ana ka bashi lokaci koda minti biyu ne, amma sai kayita fadin son ranka Kuma hana abokin magana damar yin magana, to wannan ya son zuciya da hauka. Allah ya tsare mu ga barin irin wannan rashin nutsuwa. Ameeen 🤲

  • @ibrahimsani1432
    @ibrahimsani1432 Год назад

    Allah ya saka da alkhairi malan baffa

  • @SYSH-c1m
    @SYSH-c1m Год назад +2

    Don Allah adaina zage zage a kyautatawa kowa fahimtar sa ba mamaki idan Allah yasoshi sai yafahimci abunda akeson yafahimta yakarbi gyari.

  • @MpAminu-sp5cz
    @MpAminu-sp5cz Год назад

    Gaskiyane mln

  • @lawalMuhammad-c5i
    @lawalMuhammad-c5i Год назад

    Wllh baffa kai tsinannene kuma kajira wannan maganar dakakeyi zakayi bayani dalarabci wllh akiyama

  • @zakariyyabashirmusa7247
    @zakariyyabashirmusa7247 Год назад

    Allah yakara lfy Sheik Baffa Hotoro

  • @hafeezYakubu-cc4xl
    @hafeezYakubu-cc4xl Год назад

    Malam gayama masu gaskiya

  • @AhmadabukhalidAbukhalid
    @AhmadabukhalidAbukhalid Год назад

    Allah ya ganar damu

  • @shehusaniusman3909
    @shehusaniusman3909 Год назад

    Allah yah shiryesu idan masu shuryuwane

  • @ALIALIUMARMUHAMMAD-qy5zi
    @ALIALIUMARMUHAMMAD-qy5zi Год назад

    Dan Allah yaushe ake yi shin, kuma, Ina lambar da ake kira? Dan Allah a taimako da amsarm

  • @ibrahimhamisumuhammad7198
    @ibrahimhamisumuhammad7198 Год назад

    Gaskiya baffa kai makirine

  • @AbdulwahabHassan-ws3vl
    @AbdulwahabHassan-ws3vl Год назад +1

    Malan Allah Kara yanda

  • @AboubacarIssoufouahma-h3y
    @AboubacarIssoufouahma-h3y Год назад +3

    Allah kabamu ikon gane gaskia

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 Год назад +2

    Allah ya saka da alheri malam bafa hotoro Lale yan siah matuah dasuke zinate

  • @abubakarjoda6353
    @abubakarjoda6353 Год назад +1

    Allah ka tsinewa en shia tsiannu matsiyata mazinata banza da wofi gwara da burutai ya kashe tsiannu a zaria sun ishemu a zaria shegu jakai mahaukata

  • @ibrahimumarwase2940
    @ibrahimumarwase2940 Год назад +3

    جزاكم الله خير الجزاء وأجزل لكم المثوبة

    • @MallamMallan-v3z
      @MallamMallan-v3z Год назад

      O😊

    • @amjadshariff6832
      @amjadshariff6832 Год назад

      Dabba mahaukaci kabari ya karanta maka hujja kahanashi Aman kanata kafurta mutane wawa mahaukaci akan abinda ya kira ya tambayrka ma bashi kake amsawa ba jaki kawai Allah ya kara la antarka

    • @gamboabubakarsaleh3712
      @gamboabubakarsaleh3712 11 месяцев назад

      😊

  • @nuraabdullahiadam6253
    @nuraabdullahiadam6253 Год назад

    Gsky wnn mutumin bai son a fahimci gsky a tsakanin jamaa
    Sai dai yayta magana shi kadai
    Allah ya kyauta

  • @SANIMAMMANSARARINKUKA
    @SANIMAMMANSARARINKUKA Год назад

    A gaskiya Hotoro Wawa ne saboda tun da aka fara har yanzu bai amsa tambayar farko da wannan Bawan Allah ya yi masa ba. A gaskiya Babba Munafukin Allah ne kuma Wawa

  • @yusufnabahani5552
    @yusufnabahani5552 Год назад

    Wanda kuma suke ɓata darajar iyayen M S W meye matsayinsu

  • @usmanyusuf5824
    @usmanyusuf5824 Год назад

    Hehehe malam ya kure shi fa.

  • @toptv6124
    @toptv6124 Год назад

    Allah ya sinewa duk Dan shiya

  • @saeedsgk7731
    @saeedsgk7731 Год назад +1

    Dakeu malam

  • @SaminuSalisu-qc5lh
    @SaminuSalisu-qc5lh Год назад +1

    Nice❤

  • @matube9022
    @matube9022 Год назад +6

    Allah Ya biya Sheikh Baffa! Allah Ya bada lada Ya kuma ƙara ilimi saboda a ci gaba da tonawa tsinannu asiri 🤣

    • @umarmuktarisa-ef1vf
      @umarmuktarisa-ef1vf Год назад +1

      Kai jaki Makaryaci Dan hayaniya

    • @SYSH-c1m
      @SYSH-c1m Год назад +1

      Yakamata arika kyautatawa kowa fahimtar sa,
      Domin idan ana kyautatawa mutum wajen yimasa bayani ba mamaki idan Allah yasoshi sai yafahimci abunda kafadamasa

    • @narjiskabir8840
      @narjiskabir8840 Год назад

      Kaine dai tsinanne jahili

  • @salahuddeensibaalhassan731
    @salahuddeensibaalhassan731 Год назад +2

    Bappa babu ilmi sai gardama kamar jakiii

  • @bosbigman2893
    @bosbigman2893 Год назад +1

    Amma wai me yasa yan Dariku basa irin wannan mukabala da yan shi'a ne me yasa wai

  • @muryarmatasangalmi
    @muryarmatasangalmi Год назад +2

    kar Amanta da yiwa Annabi salati
    Sallallahu Alaihi wa Sallam

  • @MustafaUmar-x4w
    @MustafaUmar-x4w Год назад +1

    😂😂❤❤❤ gaskiyane malam amenn

  • @IsmailUsman-o5h
    @IsmailUsman-o5h Год назад

    Kabarshi yayi magana mekake tsoro kayi magana akan maudu,I abdulkari Yana tsoro

  • @ANSARULMAHDING1
    @ANSARULMAHDING1 Год назад

    Hmm haukan banza kawai in dai inaso mutane su fahimtane to dole sai ana barin wanda ya kira yayi magana to in dai dan mutane fahimta akeyi à rinka abu da hujja.

  • @IbrahimIdris-yashi
    @IbrahimIdris-yashi 10 месяцев назад

    haba malam ai adalci shine kabar mutum yayi magana

  • @AUDU_STIM
    @AUDU_STIM 4 месяца назад

    Gaskiya nidin nan badan shi’a bane amma wlh bakada adalchi malam Ni Ahlil Sunnah ne dan Izala kuma Asalin dan Birnin Shehu sokoto amma gsky kwata kwata bakayi adalci ba wlh sonrai da hauka da rashin ilimin mukabala

  • @magajinrafisuleiman8456
    @magajinrafisuleiman8456 Год назад

    Malam pls Ku bari ayi da daya bayan daya, ba,a mukabalah haka...idan.kuna hakan zamubar saurarenku.

  • @UmarSalisu-r9m
    @UmarSalisu-r9m Год назад

    Wlh malam bakayi masu adalci ba

  • @zainabharuna2109
    @zainabharuna2109 Год назад +1

    Zainab

  • @SahabiDanAzzimi2002
    @SahabiDanAzzimi2002 Год назад +1

    Allah shirya ku marasa aiki

  • @dorayi360tv9
    @dorayi360tv9 Год назад

    Wlh baffa Hotoro Bailey iya siga ta wa aziba shin yafi son Musu kawai bazai taba baka dama kayi magana ba

  • @abubakarsuleiman8678
    @abubakarsuleiman8678 Год назад

    Suhanallah! Wai yanzu shi Wannan Baffan Gani yake shi malamine?

  • @AbbasGambo-lz2cq
    @AbbasGambo-lz2cq 2 месяца назад +1

    WALLAHI masu comment aciki nafi ganin jakai, gaskiya Shia ba hujja Allah karawa sunnah daukaka, Allah kare baffa hotoro

  • @jajeretv4495
    @jajeretv4495 Год назад

    Ka Hana shi magana malam haka ibn taimiyya ya koya maka Sai karya da jayeyya

  • @mudassiribrahim5416
    @mudassiribrahim5416 Год назад

    Kai Baffa hotoro haka ake magana sabida kai ka rainawa mutane hankali to kar ka sakecewa program kakeyi tunda baka tsayawa ka saurari mutane.😊

    • @narjiskabir8840
      @narjiskabir8840 Год назад

      Hakane wlhi baya tsayawa ya saurara se tambayoyin sakarxi

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 Год назад

    Wannan baffa hotoro dabba ne kabari yayi magana mana wallahi baka son gaskiya baka da kunya wallahi

  • @nasiruabdullahi3942
    @nasiruabdullahi3942 Год назад +2

    Do do Yan-Shi'a

    • @narjiskabir8840
      @narjiskabir8840 Год назад

      Mahaukaci dai, ai zalunci ne gashi shi yana maga amma yaki bari shi dan sha'ar yayi mgn, yabarshi yayi mgn mana yaji me zece, jahili kawai

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Год назад

      ​@@narjiskabir8840 Ga Buratai 😅😅😅

  • @duauwalasarartv
    @duauwalasarartv Год назад

    Wannan mutumin shine ta taccen zindiki wawa kawai Allah ba haka yace a kira mutane ne ba

  • @hamisuinuwa3865
    @hamisuinuwa3865 Год назад

    Ka bar shi yai magana

  • @AbuAbdillahQuillpen
    @AbuAbdillahQuillpen Год назад

    Ashe da ma Kafirai ne mutanen nan.
    Mallam Baffa mungode

  • @MalamAbdu-m2m
    @MalamAbdu-m2m Год назад

    Gaskiya baffa hotoro bakamasan yadda ake yin mugabalaba ko 1 domin kahanashi yayi Magana

  • @dambam132171
    @dambam132171 11 месяцев назад

    Amma wannan Rashin adalci ne zalla

  • @muhdbalaafuwa9011
    @muhdbalaafuwa9011 Год назад

    Wannan ai hauka ne, ya kana hana mutum magana ne?

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Haba Baffa hotoro wllh ka hanashi magana

  • @BelloMBose
    @BelloMBose Год назад

    Wannan ba malamin addiniba ne dan kongilan raba kan alummar Annabi

  • @SharifAlmustapha
    @SharifAlmustapha 2 месяца назад

    Wallahi baffa hotoro munakine kafadi naka amma kaki kabar wani yafadi nasa munafiki baffa

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Niba Dan Shi'a bane Amma Baffa hotoro kaida aka kiraka a tambayeka Kuma daga karshe Kaine Mai tambaya Kuma ka hanashi yayi magana

  • @lawangamboibrahim8747
    @lawangamboibrahim8747 Год назад

    Baffa ka dinga bada dama ga Wanda kaki magana dashi kana da San zociya

  • @muhammadyahaya4494
    @muhammadyahaya4494 Год назад

    Allah yaqamamalam lafiya

  • @narjiskabir8840
    @narjiskabir8840 Год назад

    Kai sakarai ne wlhi kai ba sunan ka mln ba wlhi jakki, ka kasa tsayawa ka saurareshi sai maganganun banza wnd bashi kukeyi kai ba

  • @nazifiauwalu2456
    @nazifiauwalu2456 Год назад

    Baffa hotoro yana cikin wadanda baza ayi muqabala dasu ba.

  • @umardanlamibaffa
    @umardanlamibaffa Год назад

    Jaheeli munafu ki mai da,awar karya

  • @bbashirii
    @bbashirii Год назад

    Baffa da yayi tambaya amma baya barin a bashi amsa
    Ya kamata ace shima na bangaren shi'a munga fuskarsa; don mu san bawai kawai Baffa ya shirya wasan kwaikwayonshi bane kawai

  • @FADAMATV
    @FADAMATV Год назад

    Hotoro bakada adalci

  • @abdullahiumar3586
    @abdullahiumar3586 Год назад +1

    gas kiyane mal Allah ya saka

  • @bintayarmulki1807
    @bintayarmulki1807 Год назад

    Ni kuwa zanso ka kyale shi yay bayani sosai sannan Kay masa fillafilla

  • @MuhammadUsman-gb5fm
    @MuhammadUsman-gb5fm Год назад

    Mallam baka San.SHI'A ba Sam.Ka barshi yayi Maka tambaya ka bashi amsa Amma ka zarce dayi masa tambaya,maimakon ka bashi amsa

    • @narjiskabir8840
      @narjiskabir8840 Год назад +1

      Wnn haka yake, yaki bari yayi mgn se tambayoyi yake mashi, bayan shi ba tanbayoyi yazo yi ba

  • @Siginipronovelstv
    @Siginipronovelstv Год назад

    Kai ba haka ake magana ba

  • @aminuishaq-y5n
    @aminuishaq-y5n Год назад +1

    mallam acigabada kuremanasu karya suke yan shia

  • @nasiruabdullahi3578
    @nasiruabdullahi3578 Год назад

    Ba gaskiya tare dakai Baffa hotoro .Shine yaima tambaya kaki kasa bashi amsa. Wallahi bana shi'a, amma kaine kai shashanci kai kasa bashi amsa tun tambayarsa da farko kace sai yagaya ma a wanner baggage yake. Yagaya ma amma ka kasa bashi amsa. Haba ai ko ba ilimi indai akwai hankali za"a gano ka Baffa.

  • @muhammadadamumalamjo7343
    @muhammadadamumalamjo7343 Год назад

    Wannan Dan Izalan Dan iska ne

  • @mahmedadeyi192
    @mahmedadeyi192 11 месяцев назад

    Ka ki bari ya yi magana.

  • @AbubakarAhikma-i8x
    @AbubakarAhikma-i8x Год назад

    To ai wannan kai baffa domin ni bazan Kira ka malami kai kayi kida kayi waka kayi rawarka kuma kace tayi domin kuwa kana tambaya amma kuma baka bashi daman ammasawa sai surutun banza

  • @Inseeboy-cn4nj
    @Inseeboy-cn4nj Год назад

    Baffa bakasan gaskiya ba haka ake

  • @nazifiauwalu2456
    @nazifiauwalu2456 Год назад

    Zakayi kagama

  • @abdulgaffarumargano5949
    @abdulgaffarumargano5949 Год назад

    baffa hotoro kaqitsewa ayi magana ta ilimi

  • @bashirhassanuthman6262
    @bashirhassanuthman6262 Год назад

    Mlm baka iya dibet ba bahaka ake tambayar ba

  • @sayyidmuhammadibrahimdaha
    @sayyidmuhammadibrahimdaha Год назад

    Wannan malamin Dan iskane yaudara yakeyi muqabala

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat Год назад

    Aina Zansamu Nanbar Mal baffa Hotoro

  • @ZubairAbubakarZubair
    @ZubairAbubakarZubair Год назад

    Kabari ya baka dalilinsah manah kaki bari yayi maganah mu masuji inda zamu gane

  • @saadusalihu8630
    @saadusalihu8630 Год назад

    Babfa kana lame lame

  • @bbashirii
    @bbashirii Год назад +1

    Duk wanda yayiwa Annabi (SAW) gardama a cikin umarnin da yayi to ba mumini bane!
    وَمَا كَانَ لِمُؤْمِنٍۢ وَلَا مُؤْمِنَةٍ إِذَا قَضَى ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥٓ أَمْرًا أَن يَكُونَ لَهُمُ ٱلْخِيَرَةُ مِنْ أَمْرِهِمْ ۗ وَمَن يَعْصِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ فَقَدْ ضَلَّ ضَلَٰلًا مُّبِينًا
    Bani ayar da ta ware wadanda sukace kar a kawowa Annabi SAW abin rubutu, sukace magagin ciwo yakeyi.... Ashe Annabi ba : وما ينطق عن الهوى . إن هو إلا وحي يوحى
    bane?
    Baffa a dai nemo munafukai, zindikai, maciya amanar Allah da manxo.......

  • @FADAMATV
    @FADAMATV Год назад

    System din hotoro guda dana muawiya

  • @YusufmaigariMailabaYusuf-il3qw

    WAnnan ba Malami bane Dan rudanine kawai saboda ya kibari yaronnan yayi magana saidai shi ya Karanta abinda yakeso

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 Год назад

    Lallai wannan kai ne jahili, an maka tambaya akan shin KAI MALAMI NE ??? amma ya ki bada amsa, kuma ya hana bawan Allah magana. Baffa Hotoro kasurgimin jahili ne na bugawa ga jarida

  • @azamhausatv336
    @azamhausatv336 Год назад

    Baffa Makaryacine