Najeriya: NLC ta koka da tsadar rayuwa - Labaran Talabijin na 03/09/20

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 28

  • @muhammadmusawarsu7819
    @muhammadmusawarsu7819 4 года назад +1

    Allah ya isa tsakaninmu da shuwagabanninmu Allah yasaka mana

  • @saoudiabdou8141
    @saoudiabdou8141 4 года назад +1

    gaskiyane baadalki

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 4 года назад +4

    ae ni Wlhy wanna mulki. na. baba buhari mun rasa gane kansa mudai iyayanmu. talakawa sunzabi baba dan susamu sassauci. amma babu sai addu,a Allah yazama gatan bayinsa

  • @dannigertv
    @dannigertv 4 года назад

    To allahe kawo sawki

  • @palkisuadam5501
    @palkisuadam5501 4 года назад

    Allah yakawo mana dauki a kasa ta Nigerian Ameen yarabbi

  • @mohammedumar7156
    @mohammedumar7156 4 года назад

    Aslm ni banta shewa gomnati zata yimini woni Abu arayuwana duk wada yake kira ga gomnati walahi hauci sanakeji kamun aifeni ana kira garesu mesukayi Masha Allah

  • @ibrahimsanusi3286
    @ibrahimsanusi3286 4 года назад

    Allah ya kawo mana Sauqin Rayuwa

  • @nuramailemo8632
    @nuramailemo8632 4 года назад +1

    Kai jama'a wai talakan Najeriya ina zai sa kansa .

  • @monsurksa3819
    @monsurksa3819 4 года назад

    Wannan gaskiya ne Allah ya kyau ta gaskiya ana zalinci ashe Buhari baka kaunar talakkawa wannan gwamnatin ka babu wani cigaba saidai tsadar rayuwa ga rashin Zaman lafia ga rashin aiyyukan yi Allah kawo mana Dauki Daga Mansur Haruna Daura

  • @hananzakks5055
    @hananzakks5055 4 года назад +1

    Kullum garajiya dayau

  • @lukmanadamu3286
    @lukmanadamu3286 4 года назад

    To yaku yan uwana yan najeriya saidai dage da addua domin. 9 point a gender buhari tafara aiki dama sunce bada dadewaba za agani akasa toko munfaraganin saidai Allah yakawo manasauki arayuwarmu domi su shehu tausayin shikafane agabansu bataudayin talakaba yanzu shikafa tafi rantalaka daraja agurinsu ya Allah kabamu shuganda damuwar talakane damuwarsa ameen

  • @fatimiyyablockindustrygano5624
    @fatimiyyablockindustrygano5624 4 года назад

    Jiki magayi

  • @armayauyusuf2271
    @armayauyusuf2271 4 года назад +1

    Add a public comment...Talaka bawanan Allah

  • @jibrilsanihassan125
    @jibrilsanihassan125 4 года назад

    Allah yakawomuna sauki

  • @nfizcollections4929
    @nfizcollections4929 3 года назад

    yaza ai a iya aiki da karatu ?Ba tausayin talakawa adubamu 😭😭

  • @yunusayunusa3511
    @yunusayunusa3511 4 года назад

    Ba, a bi daza,ace na

  • @bashiraminu6509
    @bashiraminu6509 4 года назад

    Allah yasa mudace

  • @martinthomas4578
    @martinthomas4578 4 года назад

    Hausawa ne ke zabin BUHARI Allah ya kara yan Iskan banza Kawai

    • @sagirmusa7591
      @sagirmusa7591 4 года назад

      qindin ubanka

    • @Hausalyrics
      @Hausalyrics 4 года назад

      Kai kana da han kali kuwa wacce ban zar maganace wan nan

  • @mustaphamusty6994
    @mustaphamusty6994 4 года назад

    Ina Miki fatan Alheri aishatu

  • @طاهرعبدالله-ص4ج
    @طاهرعبدالله-ص4ج 4 года назад

    طمع من حكومة وفساد وحب النفس

  • @binsalahtargiss3039
    @binsalahtargiss3039 4 года назад

    allah kakawao sauki

  • @ahmadsaniahmad7269
    @ahmadsaniahmad7269 4 года назад

    Allah ya sawake !!!!

    • @nuraidris4693
      @nuraidris4693 4 года назад

      Allah sariki talakan namudagata sai allh

  • @garbamusagarbawa8526
    @garbamusagarbawa8526 4 года назад

    Allah yakawomana sauki