الصراحة ذا الكلام اول مره اسمع به عن الـ🇸🇦... لكن نحن الحمد لله عايشين حياة كريمه و ندرس في الجامعات و التحافيظ... نسأل الله السلامة والعافية و ربي يثبتنا... لكن مثل ما قال الشيخ في كل مكان في الصالح و في الطالح... الله يجزاكم خير يا شيخ... 🌹
Slm malam fatan alkhairi agaremu gaba daya mlm nima mazauniyar saudiyyace kuma alhmdllh muna cikin kariyarubangiji duk inda al umma suke akwai na banza amma makamancin haka bantaba ganiba sai dai naji a labari ubangiji ya tsaremu ya tsare imaninmu ameen
Allah ubangiji yakaremu kuma yatsare mana imanin mu Allah yashiryi masuyi yaganar da su kuma tuda tace uwar tace tasata aikata wannan abun to ko batazo saudiya ba ainda suke sai tadorata ahanya tunda damachan bata samu uwa tagariba Allah yasa mudace
Gaskiya dama a banga ran wadannan ta zauna, amma wllh wllh wllh ban taba zuwa gdn larabawan da mace ko namiji ko yaron gdn yayimin wani nufin, saboda mene alhmdllh rike azkar Safi da yamma Kuma su kasan ce karike azumin litinin da alkhamis, sannan azzar na kwanci ya alhamdulillah bini'imatihi tatimmussalihat.
Toh mudai Muna saudiya Kuma Allah ya tsare mu. Muna cikin mutunci Allah Bai hadamu da irin wadannan fasiqan ba. Kuma Allah muke roqo ya qara tsaremu yasa mugama lpy mudawo qasar mu lpy sukuma masuyi Allah ya shirye su ya ganar dasu ameen
Gani a saudiyya amma duk wadannan kalaman bantaba ji ko gani ba, gamu nan cikin amincin Allah, Alhamdulillah ala kulli halin,amma a kullum ina bada shawara a ringa tantance magana kafin ya dashi.
Subhanallah safa da marwa acikin ka'aba😭😭😭 yaa ilaahi, Allah yakaremu da son kudin dazaisa natura ya'ta neman kudi a wata qasa, masuyi Allah yashiryasu, wadanda basuyi Allah yaqara karesu🙏🙏🙏
Rabiatu katsina Hmm ALLAH de wallahi mlm natane yafito fili amma sunada yawa Wlh sunada yawa gaskiya ne mlm suyi tarawa suna iska ci akwai wata mlm wai anatam bayar take ar ince hmmmm zanne meka
Hajiya ai wasu idan sunayi baaganewa. Nima a saudiyya nake shekara 10 kenan amma ni aure ya kaini tin ina shekara 15 akamun aure mijina acan yake aka kaini can amma ni nasan a saudiyya akwai maxinata da 'yan lesbian.
Ya subahanalla mudai Allah ya tsaremu Allah yakara tsaremu nidai malam wllhi ina saudia Amma bantabaganiba Allah yasa bazan ganiba ameen Allah yadawo damu kasarmu lafiya da allakairi ameen ya Allah
Wallahi muna aiki a saudiya amma muna karkashin company ne kuma wallahi nidai bantaba gani irrin wanna lalacewanba kuma bantaba ci karo da irrin wayin nan masalaba kuma ina da kawaye yan company kuma gaskiya babu wanda ya taba bani irrin wanna kazantanba sukuma wayinda Allah ya jarabcesu da irrin wanna musifa Allah ya shiryesu mukuma Allah swt ya kara yimana tsari da irrin wanna musifa Allah swt ya tsare mana imaninmu Amin
Amatsayina na mazauniyar kasar saudia, zan bada shawara,ko ince tsokaci, bazamu ce ba,a iskanci a saudia ba,mu idan anafadin haka ba,a yimana adalci gaskiya, saboda anayi wa mutane kudin goro kuma ba iya yan Nigeria bane akasar akwai kasashe da dama akasar, mudai alhamdulillah,alhamdulillah, alhamdulillah, masu yi kuma allah ya shiryesu
Assalamu alaikum hakane mlm amma wllh Allah ko megida ko yaransa ko matar gida Allah saide idan mutum dama dan iskane shine sai ya aminci amma basayima da qarfi gamunan dayawa zakaga namiji yana nuna alamar yason yayi lalata damu amma wllh ban taba yadda ba kuma kuma ina gidan duk wanda yake iskanci daman can halinsa Allah ya kyauta idan mutum yabi kyau da kudin larabawa wllh har qanjamau zasu dauka 🙆🙆🙆
Aslm gaskiya Bata fito gidan tarbiyaba nidai Ina saudia shekara biyar kenan wlh bantaba zuwa gidan aykin da sukayimin zanchan nazaba bare har yakaiga tabani saboda Alhamdulillah bana shigar banza Kuma Ina addu a idan Kika tsare mutuncinki Allah bazai hadaki da mugayeba Kuma masu kama daki suna zina dama ko a Nigeria Sana arsuce shiyasa Allah mungode maka da kabani uwa tagari koban tura da kudinba zatace Allah ya Miki albarka Alhamdulillah yanzuma Ina gidan ayki
Mudai Allah ya tsaremu Alhamdulillah. Sukuma Allah ya shiryesu idan ba masu shiryuwa bane Allah ya san yanda zaiyi dasu kuma Allah yasa mufi karfin zuciyarmu ameen dama ko agidan ba mutuniyar kirki bane shiyasa Allah ya hadata da kalanta
kai mudai wlh kuwa dazuciya daya muke neman halaliyar mu wlh nidai ko yatsana wani bantaba min yatsaba masuyi km Allah ya shiryar dasu baki daya mukm Allah ya tsare mu baki daya.
Wlh kwara da ka banbance matan Kuma ko a Ina akwai nagari da banza yauwa agidankama malam akwai na Gari da banza yauwa allah yashiriyi muslumai yakuma daukaka musulunci
Tooo wlh mlm duk wani abuda xaapada akan saudiyya sharrinta ko alkhairinta yahuce tunanin mai tunani kawsi wai dai Allah yanda kasa mukazo lpy Allah kamayardamu kasarmu lpy
Muma dae gamu a saudiya.Alhamdulillah bamu aekata bah kuma bamu hadu da masuyi bah.idan kaga anyiwa mace toh ita taso.dama can tanada raayi neh wlh.mudae bamu gani bah.Allah y kara tsaremu y tsare imanin mu Ameen yrabb 🤲
Gaskiya ina saudiya amma bantaba ganiba konaji lbr masuyi Allah shiyesu kuma duk inda kake idankai mutuman banzane xakayi abinda kakeso ako ina kake basae asaudiyaba Allah kara mana imani
mlm wadanda fa suke karyatawa suma karya suke sedai in basu shekara a kasarba amma kobe faru da mutum ba yaji labarin wanda yafaru dashi gamu acikin kasar addu a ce ke tsaremu wlh amma fa ana iskanci na gaska a saudiya da madigon da zinar dukasuyi sunayi sedai allah kashiryesu mukuma allah ka karemu
MALAM ALLAH SAKA DA'ALKHAIRI WALLAHI DUK INDA MUTU YAKE ABINDA KECIKN ZUCIYAR MUTUM SHIKE BAYYANA DUK INDA YAKE WALLAHI SHEKARATA HUDU KASAR SAUDIYYA AMMA ALHAMDULILLAHI KUMA BANTABAJIN HAKABA SAI YAU 😭😭😭
Wallahi Malam qarya take mugamu Amma wallahi Bahaka bane Dama ita halintane ko kana nejariya inkaye niyar zunar zakaye kuma kasamu kudin ba saikazo saudiya ba wallhi tunda nazo qasar nan Wani Betaba memana da iskanciba komai Yana tadda Hali ato
Tsinuwar uwakice wlh irin kukuke batawa mutane suna nidai Allah yabimun hakkina Dan ban yafe ba Banta ba Zina ba kolasba Kuma insha Allah harnakuma GA ubangijina inanaiman tsari kedin i natina nin gadokikayi Dan Zina gadanta ake dagaji uwarki batada tarbiyyar Arziki itama hakatiyi hiyasa kema kikagada kingakuwa dannagada yafidan nakoya nadai Allah yaisarmin
Batahadu da mutanen kirki ba Allah ya kyeuta Ameeen bakowane yake wannan aikinba agaskiya wannan akwai matsala saudiya ba gari daya bane kuma ba tol Allah ya sa mugane Allah ya kyeuta Ameeen summa Ameeen
gsky malan adena bata mana suna gaba daya adainai mana kudin goro saboda ako ina akwai yan iska kuma kowa da irin halinsa ai kowaye yazo yanemeka da iskainci saika yarda dashi kuma Allah ya isan mu tsinan niya dama can ita yar iskace ke Wlh da ansa voice din ki saikici uwarki aidazamu ganeki
Allah ya tsare imanin wannan lbr in gaskiya ne Allah tsare imanin mu baki daya idan kuma kirkira akayi Allah saka mana dan kuwa ni ban taba ji haka ba dan nima ina saudia kuma ban taba jin wadda taba gamuwa da irin su ba
To mudai ba abind zamuce sedai Allah ya shiryamu ama abubuan datafada gaskiya danqane gidan aiki datafada a kwai abnda ba g askiya neba malam dominkwa nima a gidan akinan nake sede ance kowa da irn gadarar shi to Allah yasa mucika daimani
Subhanallah mln kajifa uwarta bunda tafada to duk Wanda kaga yayi fasikanci a saudiya to wlh halinta ne kuma Daman tanada raayinyin hakan sabuda kuda uwarta tace zata tsine Mata Aisai tabinciki malamai ayimata karin bayank
Salam kai malam dan Allah kayitinani safa da marwafa kace cikin masallacin kaabanefa ake safa da marwa Wallahi Wallahi Wallahi karyatake tace safa anazuna cikin ka abba harda karyamana malam koba taba zuwaba aizakaga safa da marwa atibi
Dan Allah mlm Karinga basu shawar sudawo nageria tunda ba dolebane zaman saudia zakace mace tayi shiru inkaci tadawo sunanan sama da shekara goma kopeyi da haka
Hajiya kinga damar yin zina ne kawai. Kuma.kaddaraki hk take amma saudiyya ai wajan neman arziki ne bama kudi ba. Arziki ake nema. Kuma duk wanda yaso ne zaiyi wadan nan abubuwan da kika lissafa
Ai tunda aka sabawa koyarwan Annabi Mohammad(s.a.w) da yahana tafiyar Mache babu Muharraminta to ai wannan abinne ake Gudu dama idan akasabawa karantarwas Annabi to ai dama doka arina inji Hausawa, Allah yadatardamu.
Tabbas a bindakafa da gaskiyane malam ako inahakan yazamaruwan dare mukam Alhamdulillah alakulluhalih amma munaqara rokwan Allah ya qarakaremu da mudasauran yan uwamusulli bakidaya ako ina afadinduniya Ameen ya hayyu ya kayyum munagodiya malam sosai Allah ya karabasira 🙆♀️🙆♀️🙆♀️🙆♀️🇸🇦🇳🇬
Assalamu alaikum malan hakane amman ko ina a duniya akwai lalatattu akwai na gari wallahi tallahi malan duk wanda Ya zo saudiya yayi karuwanci wallahi daman a kasar su ba mutumin kirkine ba tabbas akwai masu yin zina a saudiya akwai kuma masuyin lesbian a saudiya amman wallahi ba duka a ka haduba a kazama daya na rantse da wanda raina yake hannunshi dazakuga wahalar da aka sha a saudiya na rantse da allah da bazaku yinga yimana ba cinikin goro wallahi ni ina saudiya amman wallahi tallahi babu namijin da Ya taba kamamin hannu da sunan iskanci kuma duk wanda yazo saudiya yayi zina yasa akafatawa iyayenmu da yan uwanmu suna allah ubangiji kashiryashi allah ubangiji yasa duk masu yimana mummunar zato yasa su gane wanda kuma suke aikata alfasha ka shiryar da shi
الصراحة ذا الكلام اول مره اسمع به عن الـ🇸🇦... لكن نحن الحمد لله عايشين حياة كريمه و ندرس في الجامعات و التحافيظ... نسأل الله السلامة والعافية و ربي يثبتنا...
لكن مثل ما قال الشيخ في كل مكان في الصالح و في الطالح...
الله يجزاكم خير يا شيخ... 🌹
اللهم آمين يارب العالمين
Hmmmm mukam Allah ya tsaremu gaskiya itama Allah ya shirye ta
amin
Mudai Alhamdulillahi munyi hajji munyi umara bamutaba ganin inda ake iskanciba munadaijin labari kuma Allah kasaremu kasaremana imaninmu
Allah sarki rayuwa to Allah ya kiyaye mana imaninmu kuma Allah yabamu ikon aikata alkhairi a duk inda muke
Slm malam fatan alkhairi agaremu gaba daya mlm nima mazauniyar saudiyyace kuma alhmdllh muna cikin kariyarubangiji duk inda al umma suke akwai na banza amma makamancin haka bantaba ganiba sai dai naji a labari ubangiji ya tsaremu ya tsare imaninmu ameen
Allah ubangiji yakaremu kuma yatsare mana imanin mu Allah yashiryi masuyi yaganar da su kuma tuda tace uwar tace tasata aikata wannan abun to ko batazo saudiya ba ainda suke sai tadorata ahanya tunda damachan bata samu uwa tagariba Allah yasa mudace
أستغفرالله
Gaskiya dama a banga ran wadannan ta zauna, amma wllh wllh wllh ban taba zuwa gdn larabawan da mace ko namiji ko yaron gdn yayimin wani nufin, saboda mene alhmdllh rike azkar Safi da yamma Kuma su kasan ce karike azumin litinin da alkhamis, sannan azzar na kwanci ya alhamdulillah bini'imatihi tatimmussalihat.
Toh mudai Muna saudiya Kuma Allah ya tsare mu. Muna cikin mutunci Allah Bai hadamu da irin wadannan fasiqan ba. Kuma Allah muke roqo ya qara tsaremu yasa mugama lpy mudawo qasar mu lpy sukuma masuyi Allah ya shirye su ya ganar dasu ameen
Wlh kuwa ni banma taba sanin wai matan larabawa yan lesbian ne ba sai yau naji kaiii jama.a Allah ya tsaremu
Allah ya kyauta ya kuma kawo mana mafita ka fiddamu lafiya wlh duka wainnan abubuwa suna faruwa
Hm malam kenan kajifa abunda kace uwarta tace inbata kawomata kudiba zuwa gobe zata tsinemata dama batafito gidan tarbiyyaba iyayan kirki bazasucewa yarsu hakaba
Aisha Usman ai itama ta fadi kinji na fada a farko be kamata ki maimaitaba tunda ta fadi.
Malama aisha
@@haskenshiriya67 n
Trop
M0
Kekina tuna nin kin wuce haka kedai kiyi ando a allah ya shir ye mu gabadaya
Malam mude bamu da abin da zamu ce sai muyi fattan allah ya yakara ganadda mu ga badaya mu
Gani a saudiyya amma duk wadannan kalaman bantaba ji ko gani ba, gamu nan cikin amincin Allah, Alhamdulillah ala kulli halin,amma a kullum ina bada shawara a ringa tantance magana kafin ya dashi.
Malan wallahi karya takeyi kokuraani zaabani nadafa wanna maganar karyace kaima dakake fada allah yatsayarka sheda ranar gobe kiyama
Wlh tallahi duk abunda ta fada da gaske ne anayi billahillazi lailahaillallah huwa komai anayi gamu acikin saudiyya
Subhanallah safa da marwa acikin ka'aba😭😭😭 yaa ilaahi, Allah yakaremu da son kudin dazaisa natura ya'ta neman kudi a wata qasa, masuyi Allah yashiryasu, wadanda basuyi Allah yaqara karesu🙏🙏🙏
Amin ya rabbi 🤲
Subuhanallahi Allah mudadaga cikin mazauna saudiya ammamunakokarin Kare mutucinmu Allah ya tsaremu ya tsare manamutuncin muda imanimu da
Rabiatu katsina
Hmm ALLAH de wallahi mlm natane yafito fili amma sunada yawa Wlh sunada yawa gaskiya ne mlm suyi tarawa suna iska ci akwai wata mlm wai anatam bayar take ar ince hmmmm zanne meka
sosai ma kuwa.
Slm Malam to nima ina nan a sa'oudiya chekarata achirin akasarnan bantaba yin zinaba kuma banga Wanda yayi zinaba da idonaba Allah ya karemu ameeeen.
Ameen ya rabbi
Allah yasadai damijinki kikaje amma idan Bakida aure kina Zaune kinsabawa karantarwan Annabi Mohammad(s.a.w)
Ya zakiyi ki gane Wanda yake zinah
Mlm dan Allah inason no na WhatsApp
Hajiya ai wasu idan sunayi baaganewa. Nima a saudiyya nake shekara 10 kenan amma ni aure ya kaini tin ina shekara 15 akamun aure mijina acan yake aka kaini can amma ni nasan a saudiyya akwai maxinata da 'yan lesbian.
Ya subahanalla mudai Allah ya tsaremu Allah yakara tsaremu nidai malam wllhi ina saudia Amma bantabaganiba Allah yasa bazan ganiba ameen Allah yadawo damu kasarmu lafiya da allakairi ameen ya Allah
Wlh mlm wlh mlm wlh mlm nidai bantaba ganin masuyiba kuma bazan yi qaryaba sabida ina tsoron Allah na subhanahu wa ta ala
Gaskiya karyane wlh bagaskiya bane
Wallahi mummuna saudiyya ban ta6a zinaba kuma inna zaune a saudu itama son zuciyane yakaita
Daman malalaciya ce
Abinda taje yi kenan
So take ta batawa mauna saudiyya suna
Wlh kuwa
@@hussainihussain2472 wllh kam za a batamana suna
Dan Allah ina da tambaya daman matan larabawa suna madigo ne wllh ina Saudia ban taba jiba
@@zulaihatmadinazulaihatmadi3632 wasu inbasuyi qaryaba basajin dadi ai nima banta6a jiba se gunsu
Wallahi muna aiki a saudiya amma muna karkashin company ne kuma wallahi nidai bantaba gani irrin wanna lalacewanba kuma bantaba ci karo da irrin wayin nan masalaba kuma ina da kawaye yan company kuma gaskiya babu wanda ya taba bani irrin wanna kazantanba sukuma wayinda Allah ya jarabcesu da irrin wanna musifa Allah ya shiryesu mukuma Allah swt ya kara yimana tsari da irrin wanna musifa Allah swt ya tsare mana imaninmu Amin
na'am to Allah ya kara tsarewa ya shiryi masu aikatawa
@@al-furqanwalhudatv Allahumma Amin ya rabbil Alamin
Jazakumullahu khairan
Innalillahi wainna ilaihi rajiun ubangiji Allah yakarimu dga kariyanshi ya Rabbi 😭🤲🏻
Amin ya ya alha meenal niche
Slm gskiya malam dama halintane duk wadda kaga yabar garinso yaji wata qasa sonye zina wlh halin tane
Amatsayina na mazauniyar kasar saudia, zan bada shawara,ko ince tsokaci, bazamu ce ba,a iskanci a saudia ba,mu idan anafadin haka ba,a yimana adalci gaskiya, saboda anayi wa mutane kudin goro kuma ba iya yan Nigeria bane akasar akwai kasashe da dama akasar, mudai alhamdulillah,alhamdulillah, alhamdulillah, masu yi kuma allah ya shiryesu
Subbahanallah Amma dai gaskiya duk Wanda yayi zina A.saudia to Shi yaso hakan ta faru dashi Amma babu me maka dole Allah yasa mudace
Kidaiyi tinane
Ina rokon miki Allah ya kare ki daga wannan mummunan hali.
ASlm allah yy Albarka ya taimaka allah yasaka muku da alkhairi
Slm malam barkadafadakarwa Allah yakarabaiwa masu aikata iranwannan aiki ubangiji yashiryesu suganegaskiya
Mu, Allah yatasrmu dama tanada niyanta meyasa batazuwa gurin, aiki toh damacin batadatarbaya to da mahaifiyanta tasata karuwanci kaiyatakeyi najeriya babukaruwayne
Toh gaskiya dai Allah ya shirye ta Kuma wallahi muma a Saudia muke amma wallahi alhamdulillah alhamdulillah mugode wa Allah subhanahu wata Alaa
Assalamu alaikum hakane mlm amma wllh Allah ko megida ko yaransa ko matar gida Allah saide idan mutum dama dan iskane shine sai ya aminci amma basayima da qarfi gamunan dayawa zakaga namiji yana nuna alamar yason yayi lalata damu amma wllh ban taba yadda ba kuma kuma ina gidan duk wanda yake iskanci daman can halinsa Allah ya kyauta idan mutum yabi kyau da kudin larabawa wllh har qanjamau zasu dauka 🙆🙆🙆
Aslm gaskiya Bata fito gidan tarbiyaba nidai Ina saudia shekara biyar kenan wlh bantaba zuwa gidan aykin da sukayimin zanchan nazaba bare har yakaiga tabani saboda Alhamdulillah bana shigar banza Kuma Ina addu a idan Kika tsare mutuncinki Allah bazai hadaki da mugayeba Kuma masu kama daki suna zina dama ko a Nigeria Sana arsuce shiyasa Allah mungode maka da kabani uwa tagari koban tura da kudinba zatace Allah ya Miki albarka Alhamdulillah yanzuma Ina gidan ayki
Innalillahi wa innalillahi rajiun Allah ya shirmu ya shirya mana yan uwammu mata masu aiki irin wannan Allah ya sakawa ml Abu Aisha
Mudai Allah ya tsaremu Alhamdulillah. Sukuma Allah ya shiryesu idan ba masu shiryuwa bane Allah ya san yanda zaiyi dasu kuma Allah yasa mufi karfin zuciyarmu ameen dama ko agidan ba mutuniyar kirki bane shiyasa Allah ya hadata da kalanta
Wata.sharaar.sai.allah
Bamujiba.bamuganiba
Allah karyanununama
Ameen summa Ameen
Allah katsaremu ka tsare iyalinmu Wanda suke cikn wannan Hali kashiryesu
Allah yachirya dan Manzon sa annabi mhd s a w
Allah yakaremu karyatakeyi Wllahi Wllahi Wllahi yarbala idamacan koagidama yitake mudaidukkan wandaya batamu nasuna Wllahi bumuyafiba Wllahi kowaniyayafi nidaibanyafiba 😢😢😢😢😢
kai mudai wlh kuwa dazuciya daya muke neman halaliyar mu wlh nidai ko yatsana wani bantaba min yatsaba masuyi km Allah ya shiryar dasu baki daya mukm Allah ya tsare mu baki daya.
Wlh kwara da ka banbance matan Kuma ko a Ina akwai nagari da banza yauwa agidankama malam akwai na Gari da banza yauwa allah yashiriyi muslumai yakuma daukaka musulunci
Tooo wlh mlm duk wani abuda xaapada akan saudiyya sharrinta ko alkhairinta yahuce tunanin mai tunani kawsi wai dai Allah yanda kasa mukazo lpy Allah kamayardamu kasarmu lpy
Allah yasakamana wllh wllh bazamutaba yafewaba
malan allah ya sakamaku da alkairi
Muma dae gamu a saudiya.Alhamdulillah bamu aekata bah kuma bamu hadu da masuyi bah.idan kaga anyiwa mace toh ita taso.dama can tanada raayi neh wlh.mudae bamu gani bah.Allah y kara tsaremu y tsare imanin mu Ameen yrabb 🤲
Qaryarma har laraba akeyiwa toh Allah yasa mudace watashiri ar sai anjelahira itama dama yariskarce,!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!
To Allah ya kyeuta bakuka ne itadai Allah bai hadata da mutanen kirkiba ne Allah ya kyeuta kuma Allah ya sa mugane Ameeen summa Ameeen
Gaskiya ina saudiya amma bantaba ganiba konaji lbr masuyi Allah shiyesu kuma duk inda kake idankai mutuman banzane xakayi abinda kakeso ako ina kake basae asaudiyaba Allah kara mana imani
Malam mungode gaskiyane malam kudi yahallaka mutane dayawa allahyachirya mu
Ya Rabi💔💔💔💔💔💔ya Allah 😥😥😥😥😥😥😭😭😭😭😭😭😭😭hakane😭😭😭😭😭
mlm wadanda fa suke karyatawa suma karya suke sedai in basu shekara a kasarba amma kobe faru da mutum ba yaji labarin wanda yafaru dashi gamu acikin kasar addu a ce ke tsaremu wlh amma fa ana iskanci na gaska a saudiya da madigon da zinar dukasuyi sunayi sedai allah kashiryesu mukuma allah ka karemu
Gaskiya alhamdulillah allah mungodema Allah ubangiji yakara hadamu da iyayen daki na kwarai
Inna LILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJIUN tabdijan badai dukaba
Sunedai hausawan namu sune sukeyin wanna iskanci
Harwanna suke zuwama aikin badukane suke iskanciba. ALLAH dai ya kyauta
MALAM ALLAH SAKA DA'ALKHAIRI WALLAHI DUK INDA MUTU YAKE ABINDA KECIKN ZUCIYAR MUTUM SHIKE BAYYANA DUK INDA YAKE WALLAHI SHEKARATA HUDU KASAR SAUDIYYA AMMA ALHAMDULILLAHI KUMA BANTABAJIN HAKABA SAI YAU 😭😭😭
Wallahi Malam qarya take mugamu Amma wallahi Bahaka bane Dama ita halintane ko kana nejariya inkaye niyar zunar zakaye kuma kasamu kudin ba saikazo saudiya ba wallhi tunda nazo qasar nan Wani Betaba memana da iskanciba komai Yana tadda Hali ato
Tsinuwar uwakice wlh irin kukuke batawa mutane suna nidai Allah yabimun hakkina Dan ban yafe ba Banta ba Zina ba kolasba Kuma insha Allah harnakuma GA ubangijina inanaiman tsari kedin i natina nin gadokikayi Dan Zina gadanta ake dagaji uwarki batada tarbiyyar Arziki itama hakatiyi hiyasa kema kikagada kingakuwa dannagada yafidan nakoya nadai Allah yaisarmin
Kaji fasihin Malami 👍 جزاك الله خير، ربنا يحفظك امين يارب
Allah ya shirya yayan musulmai ya tsaremana imaninmu allah shirya masu shiryuwa
Masha Allah mallam muna gadiya da bayan
Wanna karyane kaiwai
kuma kudena mana kudin goro muna fuka kaway ku dama kadan kuke jira kudinka zaginmu idan ba munafirci ba asa muryanta mana toh bamutaba ganiba Wlhy karyane
Batahadu da mutanen kirki ba Allah ya kyeuta Ameeen bakowane yake wannan aikinba agaskiya wannan akwai matsala saudiya ba gari daya bane kuma ba tol Allah ya sa mugane Allah ya kyeuta Ameeen summa Ameeen
Allah yashirye mu baki daya
Allah kashiryi Dan musulmi
gsky malan adena bata mana suna gaba daya adainai mana kudin goro saboda ako ina akwai yan iska kuma kowa da irin halinsa ai kowaye yazo yanemeka da iskainci saika yarda dashi kuma Allah ya isan mu tsinan niya dama can ita yar iskace ke Wlh da ansa voice din ki saikici uwarki aidazamu ganeki
Hasbiyallah alai ha
Tabbas wasuna aykata hakan nima ganauce Allah y shiryasu 😢😢😢
Ameen
Gaskiya karyane wlh bansaniba dakajima aikasan karyane
Barra nik
Aslm Malam barka da wannan lokacin Malam Dan ALLAH inason kataimaken da adda a ta Neman shiriya Malam nagode
dan uwa Allah ya shiryemu. baki daya, insha Allahu nayi maka alkawari zan sakaka a addua.
Malam wallahi karya takeye itamaharda halinta
Sosai kuwa bayanda za ay ace kowa Ni gidan ayki ache halinsu daya
Kwarai kuwa
Gaskiyane malam induk labarin gaskiyane amma banda na safa da marwa ina zaayi zina a safa da marwa duk wanda yasan gurin yasan wannan ba gaskiya bane
gaskiya ne akwai kokwanto akai
Subahana 😢😢😢😢😢😢😭😭😭gaskiya Allah YA karimu😭😭😭😭😭😭😭😭😭
To Allah ya samudace mugamu a sauduya Allah ya karemun baki daya
Allah ya shirye mu
Gaskiya wannan baiwar sotayi ta zama haka. Ni ina cikin Saudi wallahi wallahi wallahi banje gidan yan iskaba.
Allah ya tsare imanin wannan lbr in gaskiya ne Allah tsare imanin mu baki daya idan kuma kirkira akayi Allah saka mana dan kuwa ni ban taba ji haka ba dan nima ina saudia kuma ban taba jin wadda taba gamuwa da irin su ba
Allahu ya tsaremu baki daya
Allah kasamucika da Imani amen
Subhanallah.....
Innalillahi wa'inna ilayhi raji'un yaa rabb 😭😭😭😭
salam ako,ina akwai nabanza akwai nagari adena mana kudin goro dan allah Duk,matar dataye Iskanchi todama taye niyya komijin,tane sai tayadda
Hknfa
Dan allah mucigaba da adu a samira allah yasa mudace
hm hakane muktar addu,a tazama wajibi agun mumini
To mudai ba abind zamuce sedai Allah ya shiryamu ama abubuan datafada gaskiya danqane gidan aiki datafada a kwai abnda ba g askiya neba malam dominkwa nima a gidan akinan nake sede ance kowa da irn gadarar shi to Allah yasa mucika daimani
Allah yachirya al oumar annabi mouhamadou
Allahumma Amin
Hmm Allah karim basss 😭😭😭😭😭
Subhanallah mln kajifa uwarta bunda tafada to duk Wanda kaga yayi fasikanci a saudiya to wlh halinta ne kuma Daman tanada raayinyin hakan sabuda kuda uwarta tace zata tsine Mata Aisai tabinciki malamai ayimata karin bayank
Salam kai malam dan Allah kayitinani safa da marwafa kace cikin masallacin kaabanefa ake safa da marwa Wallahi Wallahi Wallahi karyatake tace safa anazuna cikin ka abba harda karyamana malam koba taba zuwaba aizakaga safa da marwa atibi
Wlh ya kamata ya rinqa tantance magana kafin ya yaďa
Gaskiya ne malam masha Allah nagode 😭😭😭😭😭Ameen gaskiyane
Dan Allah mlm Karinga basu shawar sudawo nageria tunda ba dolebane zaman saudia zakace mace tayi shiru inkaci tadawo sunanan sama da shekara goma kopeyi da haka
Allah.yasauka
Masha Allah, mudai ba fariya ba Allah ya taste mana imani mu Alhamdulillah shekara hudu kena a Saudiyya
Dan Allah Ina son number WhatsApp naku
@@raihanatsulaiman7797 08182968540
Hajiya kinga damar yin zina ne kawai. Kuma.kaddaraki hk take amma saudiyya ai wajan neman arziki ne bama kudi ba. Arziki ake nema. Kuma duk wanda yaso ne zaiyi wadan nan abubuwan da kika lissafa
Ya allah yasaki da alkayri😭😭😭
Agaskiya saidai halintane gamuasaudiya kuma halakdinmu muke nema
Aamalam agaskiyafa baduba wallashi baza acebanabanzaba ammangaskiya baduba
Gaskiya malan wannan karyane ka daina yada maganar da ba zaka iya shaida a gaba ubangiji ba
Ai tunda aka sabawa koyarwan Annabi Mohammad(s.a.w) da yahana tafiyar Mache babu Muharraminta to ai wannan abinne ake Gudu dama idan akasabawa karantarwas Annabi to ai dama doka arina inji Hausawa, Allah yadatardamu.
Tabbas a bindakafa da gaskiyane malam ako inahakan yazamaruwan dare mukam Alhamdulillah alakulluhalih amma munaqara rokwan Allah ya qarakaremu da mudasauran yan uwamusulli bakidaya ako ina afadinduniya Ameen ya hayyu ya kayyum munagodiya malam sosai Allah ya karabasira 🙆♀️🙆♀️🙆♀️🙆♀️🇸🇦🇳🇬
Innalillahi Wainnailahi raji'uun
Gaskya ya munanna sosai, kasa Mai tsarki. Allah shirye su da mu baki daya
السلام عليكم shin wane Addini yaba mace dama take neman Kudi wata Qasa
Assalamu alaikum malan hakane amman ko ina a duniya akwai lalatattu akwai na gari wallahi tallahi malan duk wanda Ya zo saudiya yayi karuwanci wallahi daman a kasar su ba mutumin kirkine ba tabbas akwai masu yin zina a saudiya akwai kuma masuyin lesbian a saudiya amman wallahi ba duka a ka haduba a kazama daya na rantse da wanda raina yake hannunshi dazakuga wahalar da aka sha a saudiya na rantse da allah da bazaku yinga yimana ba cinikin goro wallahi ni ina saudiya amman wallahi tallahi babu namijin da Ya taba kamamin hannu da sunan iskanci kuma duk wanda yazo saudiya yayi zina yasa akafatawa iyayenmu da yan uwanmu suna allah ubangiji kashiryashi allah ubangiji yasa duk masu yimana mummunar zato yasa su gane wanda kuma suke aikata alfasha ka shiryar da shi
Ameen
Subhanallah Allah yashiryasu wlh hankalina yatashi jin wannan rahoton
Gaskiya irin wanan suna cutarmu ni banga mai yiba kuma muma bamayi amma wasu Kudin goru sukemana
Nima bansan anayiba wllahi.kuma a saudiya nake.tou amma Allah yatsaremu,masuyikuma alhamdulillah yashirya.
Wllh Nima haka bansan ana madigo a Saudia
Gaskiya abin yakazamta sosai allah ubankiji yakaremu da aikata alfasha
inalilahi wainalilahi rajion ya allho kahiriya. da. mislmi
Slm Malan inason number ka saboda nima ina saudiya ne inason zaniye magana akanmu masu zama saudiya
yar ya takeyi kai ma kaji tsoron Allah kadena yada kar ya
itade fazo tayi abinda tayi
Amma Walh karya takeyi
Ke din taya zamu gane gaskiya kika fada ?
Allah yasauwake