SARKI SANUSI A KAULAHA, CIKKAKIYAR JAWABIN SARKI A HARSHEN HAUSA WATO KHALIFA SUNUSI LAMIDO SUNUSI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • Sarki khalifa Mihammadu sunusi na 2 ya ziyarci kaulaha jana'izar khalifan tijjaniyya kuma anti sallar dashi lafiya jirginsa kadai gomnati tabari yafita saga Nigeria sanadin corona zuwa kasar Dakar babbar birnin Senegal Mina masa fatan alkhairi Allah ya yawaita mana irinsu Allahumma Ameen, Barkanku Da Ziyartar channel namu ku kasance damu zamucigaba da kawo muku Abubuwa dadama da suka danganci sufanci mungode da ziyartarmu karku manta kuyi like, kuyi subscribe se kuyi share ma yan uwa #Tijjaniyya #Tasawwuf #Alminhajtv #Alfaydahtv #Alfaidahglobalnetworks
    #tijjaniyaonline #nurulhuda #qasida #diwani #alburdah #madhirrasul #Niasse #cisse #gausiyya
    #Ambatotv #Karatukanmalamandarika #tambayadaamsa #sufiyya #mukabala #raddi #ahlulfaidati #Sufyrecorda #hafizabdallah #fadarbege #zainabambato #takalafiya

Комментарии • 4