Kaddara Ko Ganganci 11-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 07

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 23

  • @IbraheemSaleh-q8m
    @IbraheemSaleh-q8m Месяц назад

    Allah ya kawo mata mafita yasa ta samu wanda yafi tsohon mijin nata ameeen

  • @SalmaAtiku63
    @SalmaAtiku63 Месяц назад +7

    Wallahi aunty asma'u inason jin shirin nan saboda kuna ilmantar damu yanayin zamantakewar rayuwa, ALLAH yasaka da allah khairi amma kuma labarin baiwar allah nan ya bani tsoro matuka, saboda a rana ta uku dana saurari shin nan shikanshi MIJINA daya dawo bai gane min ba, don wallahi haka kawai innakalle shi sai inji ina jin tsoron shi saboda in'ina jin program dinnan sai naringa imagination din abinda yake faruwa== AMMA A GASKIYA NI NAKIRA WANNAN LABARINNATA DA KADDARA😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @AminaAbdulkadir-m8l
    @AminaAbdulkadir-m8l Месяц назад

    Mh sha Allah
    Allah yasa iyakar wahalar kenan

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Месяц назад

    Allah sarki mata muna ganin jarabawa

  • @suwaibaallahyasamudace4146
    @suwaibaallahyasamudace4146 Месяц назад

    Allah sarki ALLAH yayi miki zabi na al khairee. mukuma RABBANAH HABLAH MIN AZWAAJINA WADHURRITYNAH QURRATAH AYONI WAJA ALNAH LIL MUTTAQINA IMAAM

  • @khadijahkabir9102
    @khadijahkabir9102 Месяц назад +2

    Masha Allah
    Allah yasa bakin wahalar kenan

  • @rukayyaahmad4391
    @rukayyaahmad4391 Месяц назад

    Baiwar Allah Allah ya bata miji na gari

  • @maryamkhalil1708
    @maryamkhalil1708 Месяц назад

    Gaskiya wañnan labarinta kaddara ne

  • @aishazanna6017
    @aishazanna6017 Месяц назад

    Wannan shine kaddaran rayuwa.

  • @user-ib3cv2gm3d
    @user-ib3cv2gm3d Месяц назад

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @HassanaGarbamohd
    @HassanaGarbamohd Месяц назад +1

    Wanan a fahimta ta daga iyayenta aka asamu mtsala rashin bincikar matsalar ‘yayaye da tsayuwar daka akai ,ga matsalarta amma anki fusakantarta,ita kuma tafiye Sanyi,datana cin duka a gurin uwar gidan da kin nemowa kanki yanci ,yanxu kuma dole gidan wata zaki Sai lineage sanyi,Allah ya kyauta

  • @maryamumar2586
    @maryamumar2586 Месяц назад

    First to comment 😊

  • @QaddamNazir
    @QaddamNazir Месяц назад +2

    Anyi abusing dinta too much tazama traumatized

  • @hassanshuaibu5324
    @hassanshuaibu5324 Месяц назад

    Ya labarin ƴaƴan ta?

  • @hassanaIbrahimKhalil
    @hassanaIbrahimKhalil Месяц назад +1

    Wannan shirin iznah ne garemu sbd rayuwar gidan aure duk dadin xan daakeyi batada tabbas karmu shantake muyita addua mujira tamu kalar kaddarar

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y Месяц назад

    Matsalolin mata "Yan uwan su mata ne mafi yawan mata dasuke cikin damuwa daga mata ne "Yan uwan su

    • @KhadeejaS1
      @KhadeejaS1 Месяц назад

      Haqqun 👍wannan haka yake

    • @MuhammadSani-q2y
      @MuhammadSani-q2y Месяц назад

      @@KhadeejaS1 allah yaba kowa zaman lfy a gidan sa Amma mata gasky sai sun ji tsoron allah. Allah ya shirye mu gaba daya

  • @KhadijaAbdulkarim-yy4hg
    @KhadijaAbdulkarim-yy4hg Месяц назад

    Fatan Alkhairi

  • @Mhjhjn
    @Mhjhjn Месяц назад

    assalam asamau inasan namber wannan mata dan nabatasha wara

  • @hadizasalis4175
    @hadizasalis4175 Месяц назад

    Nayi maki Murna wallahi ,

  • @zeezeebo
    @zeezeebo Месяц назад

    Ki koma makaranta ka ki Kama sana’a