mijina baya tsoran allah Abokinsa yana nemana kuma na gaya masa amma bai yiwa......

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 дек 2024

Комментарии • 13

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt Месяц назад

    Amine 🤲🏼🤲🏼

  • @abubakarmahammadbashir2496
    @abubakarmahammadbashir2496 27 дней назад

    Gaskiyane malam Allah yasaka da alkhairi 😅😅

  • @HamissouHamissou-sb9uh
    @HamissouHamissou-sb9uh Месяц назад +1

    ♥️♥️♥️🙏🌹🌹🌹🇳🇪🤲

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j Месяц назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt Месяц назад +2

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @ZainabMala-gw2uw
    @ZainabMala-gw2uw Месяц назад +1

    Dan Allah ya zanyi in samu number malam pls Ina da tanbaya

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j Месяц назад +1

    😂😂😂 gaskiya wanan bawan Allah ya iya hukumti

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Месяц назад

    Da farko dai itama fasikace. Kuma wata kila suna neman matan juna ne (Wallahu A'alam.) Mafi alheri ta nemi saki don fasiqin Miji ne!!! Idan ba haka ba toh kema kina son zaman zina alhali kina sa aure a kanki. Domin haramun ne amma na matar aure yafi tsanani.

  • @SadeeqNabegu
    @SadeeqNabegu Месяц назад

    Menene mamu ?

  • @musazangina3079
    @musazangina3079 Месяц назад

    Wani LOKACHI Malaman mu sukan bada fatawa ba tare da zurfafa binchike ba. Ta yaya Malam ya fahimchi chewar maganar tan gaskiya che ?

    • @MaryamAhmad-dv9pt
      @MaryamAhmad-dv9pt 29 дней назад

      kuna bani mamaki wlh,shi malam tambaya ya amsa Amma kana maganar ta yaya ya tabbatar gaskiya ne,zai bar amsa tambayar ne sai ya je yayo bincika ko ya kake so?

    • @musazangina3079
      @musazangina3079 29 дней назад

      @MaryamAhmad-dv9pt toh ai ke che ma kika ban mamaki. Da kika kasa gane kuskuren ansar. Dole in zaka ansa ireiren wadannan tambayoyin "KA BIGI JAKI KA BIGI TAIKI" ! Ai kome zai fada ba zai yanke hukunchin da zai yi favouring BANGAREN daya ba. Dole ne ya Dora fatawar Sa akan chewar "...IN MAGANARTAN GASKIYA CHE...." ! Gudun KADA ya tafka irin kuskuren hukunchin da yayi wa Jihar Bauchi, ya dawo Yana tuba. Don bada fatawa akan maganar da ta fito daga BANGARE guda