Wajen gyaran keke a kyauta

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Idan mutum na motsa jiki a kan kekensa a wasu wuraren da aka ware don motsa jiki, to wasu lokuta keke kan sukurkuce ko kuma iskar tayarsa ta sace ko ta yu faci. Idan hakan ta faru akwai mafitar da ban taba lura ba sai a wannan bidiyon da zaku kalla. Kar a manta da danna maballin bin shafina wato ayi subscribing.

Комментарии • 7

  • @UmarShehu-op5bm
    @UmarShehu-op5bm 5 месяцев назад +2

    Allah ya sa mu rinka samun irin wannan cigaba a kasashen mu nA Africa

  • @mabbalanzai
    @mabbalanzai 5 месяцев назад +1

    Hmm mlm kabara ka kyauta amma nigeria ba ta samu wannan cigabam ba sai bayan ba ma raye😂❤❤❤

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 5 месяцев назад

    Turai tayi kam 👌♥😘

  • @ajokealawaye4361
    @ajokealawaye4361 2 месяца назад

    Advance country i hope Nigeria 🇳🇬 can be like this ALLAH yasa haka Aameen 🙏

  • @muhammadmahmud4841
    @muhammadmahmud4841 2 месяца назад

    Allah ya nuna mana randa muma zamu yi fiye da haka 🤲

  • @mabbalanzai
    @mabbalanzai 5 месяцев назад

    Ina nufin bayan karni 1

  • @abdulkadirlabaran6205
    @abdulkadirlabaran6205 4 месяца назад

    A Nigeria yan bola jari ma kadaibaun ishe shi 😂