Gaskiya ya kamata Danliti ya yiwa Ramadan magana. Domin wannan abin da yayi wa Garkuwan cindo rashin tarbiyya ne. A wannan zamanin da Kai ya waye bai kamata ko sa'an sane yayi masa haka ba. Kuma wallahi wannan abin da yayi lokaci yana zuwa shima indai yana nan yau da gobe haka za'a yi masa shima.
Kai Allah nagode Maka gaskiya naji dadi sosai gurumada sunyi maganin arewa masu kuri yanzu sai dena rawa da sunga babu yandambe sudinga rawa yanzuma ayi
Aslm habba alasan nawa wlh kayi gaugagawa amma bakomai wasane insha Allah sai karama nan da badadadewa ba kurubuta ku ajiye nine na dan arewa ikon Allah
Amma ni abun Yana bani mamaki, da ace Alhasan ne yayi sa'a ya buge bahagon Zaiyanu bara'a kaddara ta afkawa bahagon. Shi bahagon Zaiyanu ba karamin dandambe bane amma shunanshi baya tashe kamar matanshi da yake buge irinsu Ramadan da Alhasan Wanda sune Jamus yenzu
Amman kaji lokacin da aka ba Ramadan Dubu dari? Ai kyautar da yake su 'yan damben suna yana masa tunda wani bazai iya bawa wanda ba bangaren sa ba Amman shi yana bawa kowa. Idan mutum yayi kokari ko Bama son sa sai mu fadi gaskiya
Gaskiya kuna tsari da kyau. Tayi sosai Musbahu Kano da Maiguidaa Dan Liti. Macha Allah
Of gurumada kowa sarki Allah yakara zafin hanu ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah bhg zaiyanou❤❤❤❤ gouramada sakk insha Allah
Masha Allah Bahagon Zayyanu Allah Tsareka daga Sherin Yan" Adawa Arewata Karyar Yan" Rawa Takare
Gaske
Ina sha.allahu maitakwasa she zai sumar da Ramadan
Alhajin kowa da kowa allah yakara arziki yajikan iyayankaamin
Musbahu kano Ina makafatan allkari Ina gaisuwa ga goorumada❤💪✌️😍💯🙏
Gaskiya ya kamata Danliti ya yiwa Ramadan magana. Domin wannan abin da yayi wa Garkuwan cindo rashin tarbiyya ne. A wannan zamanin da Kai ya waye bai kamata ko sa'an sane yayi masa haka ba. Kuma wallahi wannan abin da yayi lokaci yana zuwa shima indai yana nan yau da gobe haka za'a yi masa shima.
Masha Allah wlh yayi 👍❤
Well done Bahagon zayyanu up 💪 up 💪 Gurumada
in badgsuwa naw🥰🥰🥰
Kai Allah nagode Maka gaskiya naji dadi sosai gurumada sunyi maganin arewa masu kuri yanzu sai dena rawa da sunga babu yandambe sudinga rawa yanzuma ayi
Bahagon zaiyanu sadauki ❤❤
Alhassan dai yadawo customer❤❤❤😂😂😂
MashaAllah
Gaisheka na rafin kirya💪
❤❤❤❤zaiyanu kayi kokori
Aslm habba alasan nawa wlh kayi gaugagawa amma bakomai wasane insha Allah sai karama nan da badadadewa ba kurubuta ku ajiye nine na dan arewa ikon Allah
Up up gurumada wllh ko wacci tuwo damu miyace yashsha
Amma ni abun Yana bani mamaki, da ace Alhasan ne yayi sa'a ya buge bahagon Zaiyanu bara'a kaddara ta afkawa bahagon. Shi bahagon Zaiyanu ba karamin dandambe bane amma shunanshi baya tashe kamar matanshi da yake buge irinsu Ramadan da Alhasan Wanda sune Jamus yenzu
Jamis suns da matsala basa iya daukar kaddara shiyasa nace ba yan wasa bane.
Wlh bakowa muje dai gurumada
Gwanina Bahagon zayyanu fada!!!!!!!🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Amen ya Allah
Masha Allah
hhh dadi yahana magana tafito daga bakina amma Allah yaqara zafin hannu😊
Kai Ramadan kakai daa, gsky Ka haihu inda garkuwa ya Isa da yatube mana.
Gurumada ba yawa sai zafiiii wallahi
Gaskiya an mana barana da yawa Amma ba komai zamu rama
Koubar tchewa alhajin kowa da kowa alhadjin gourumada kawai
Amman kaji lokacin da aka ba Ramadan Dubu dari? Ai kyautar da yake su 'yan damben suna yana masa tunda wani bazai iya bawa wanda ba bangaren sa ba Amman shi yana bawa kowa. Idan mutum yayi kokari ko Bama son sa sai mu fadi gaskiya
Yaya za'ayi ka hada Dan ruwa,da Mai nutson rike hanci,gado sai Dan gado,gurumada kowa sarki.
Gurumada Kowa Sarki 👑
Trujine Ramadan baya iyawa garkuwa cin do yafikar fin ka
Ramadan batarbiyya
Bahago ka biyani yau wallahi nagode
MashaAllah
❤❤❤❤❤💪💪💪💪🥰🥰
Gurumada gidan ban kashi Allah Yakara zafin Hanu Gurumada 😂😂😂
Aiki yayi kyau sosai
Kano jami’ar dambe Allah ya taimaka
zugarmu ba yawa sai karfi gurmada kusha kunu kushafa a ciki
Gurumada ba yawa sai zafi
😂😂 gaskiya danbe yana mana dadi qarya yan ruwa ta qare daman ai kyale su akai suna wa mutane rawar yan daudu😂😂😂
Ramadan yanakorakunya dahauka
bakomai zuwantane
YAAKII SAI DAN GAADO!!!!!..GURUMADA IYAYEN DAMBE 🔥🔥🔥🔥
gurumada ba yawa Sai dambe
Baji dadiba
😂😂😂😂😂😢Dan shigiya alhassan yajihanu
😂😂😂😂 ai shi da ka dake sa a ka faduwa yake yi baka ga yadda autan yarbiyat yake masa ba 😂
Autan yarbiyat aka yake dukansa
GURUMADA KOWA SARKI
Anayi munajindadi sosai
Gajere maganin dogaye😂
Dambe namani dadi sosai up gurumada
Nifa daɗi zaikasheni saboda kwana biyu anayiwa jamus ɓarna
hhhhhhhh
2/0😅
Wannan fadane ba dambiba
0😂2
Ramadan fa baida kunya haka ake neman fansa? Ko ba komai garkuwa ai ba sa'an ka bane
Yayi kuskure kam..... amma zaka ga Ɗanliti yayi masa magana
@@YusufAdo-tc4su yauwa ya kamata sbd wasa ne kuma dambe ƴar akuya ce ana iya bashi fansar a daɗa masa
hhh dadi yahana magana tafito daga bakina amma Allah yaqara zafin hannu😊
Wlh bakowa muje dai gurumada
Masha Allah
Ramadan batarbiyya
Ramadan batarbiyya
Ramadan batarbiyya